Join Our WhatsApp Group

D'AN HAKIN DA KA RAINA Complete Hausa Novel Document by D'AN HAKIN DA KA RAINA


D'AN HAKIN DA KA RAINA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 75958



D'AN HAKIN DA KA RAINA

Reading Time: 6 Hours

Added On: 24, Jul 2023

Author: Biebie dee ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S

Author Phone : 07039732859

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 438.1 kb

File Type: txt

Views: 1036+

Download: 684+

Last download: 6 days ago

Description/Story: [12/18, 09:03] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAI NA...*

_PURE MOMEN OF LIFE WRITER'S_

_Story/written by_
🌸 ~biebie dee~🌸

_dedicated 2 amazing sister Afrah bhai_


_DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI_



_page 1-2_



""""Banko k'ofar akayi batare DA sallama bah,a tsorace Afrah ta juyo Dan ta tsorata sosai, ajiye book din hannunta tayi gami DA kallan Farty, harara mai lafiya Farty tabata sanan tace" kije Mommy na k'ira" jawo k'ofar takumayi da k'arfin gske Afrah ta bita da ido,
Azuciyarta tana addu'ar Allah yashiryar da sister'n Nata.
Hula ta asanya akanta sanan tatafi k'iran mommy'n
Kitchen tanufa direct Dan tasan mommyn tana Chan,tashiga DA sallama batagama kaiwa bah mommy" tace yauwa so nake Ki haddamin abinci mai lafiya coz yanzo Daddy'n Ku yayi waya yana hanya da Baki"smiling Afrah tayi sanan tace oky mar" shafa kanta mommy tayi Dan mummy irin matananne masu son a daukakasu anuna sunfi kowa a waje.
Babu bata lokaci tafara aikinta cikin nutsuwa bawani abu Mai wahala takeyi bah jelof rice ne da salad sai Pepe soup na kaza, batafi 2hrs ba tagama komai kamshi sai tashi yakeyi

duk tajeresu a food flask masu kyaun gske, tana k'ara kintsa kitchen dinne Farty tashigo smiling tama Afrah ta jawo plate nan tashiga zuba abincin Afrace tayi magana tace"Daddy ney fa zaixo da ba'ki" tabe baki Farty tayi sanan tace toh sukadai zasuci duk kayanan"bata gama rufe ba'ki bah mommy tashigo kallan Farty tayi sanan tace"wanan wani sabon iskancinne?, nasa ayi abinci keba da aiki bah ke da farkon D'ibah" turo baki Farty tayi Sannan tace" Kai gidan nan dabun fada DA bana fa'da ba, fa'da" fuuuu tabar kitchen din.
Fita Afran tayi itama Dan anfara k'iran sallan magrab.
Tana idar da sallah note book dinta na economics ta dauko kasancewar sunada test gobe karatu taitayi har akayi k'iran sallan Isha, ajiye book din tayi ta tada sallah, bayan ta idar da sallah kitchen tanufa d'an tasa wani Abu a cikinta.
A palo duk ta gansu Daddy, Mommy, Sulaiman,Farty sai Afifah daketa buga game cikin tap dinta, k'arasawa cikin palo'n tayi sai da ta zauna sanan tafara gaida Daddy" ina yini Daddy
Ya hanya"?
Smiling Daddy yayi sanan ya amsa da" lafyalau,Alhmdulillah,ya sch? Kina dai karatu ko"?
Smiling Afrah tayi sanan tace inayi sosai"
Daddy yace"good"
Nan tajuwo tace Yaa Sulaiman ina wuni"
Hararan tayi kadan sanan yace" bani amsawa sai yanzo kika ganni"? Sorry Afra tace" Sulaiman yayi murmushi yace yawuce" phone din Daddy ne yafara ringing tashi yayi yafifa side dinshi, Afra na k'okarin tashi ne Mommy ta tsaida ita da cewa"sai dai kidafa indomie Dan Abincin kaf ya k'are, kuma food flask dinan da kikasa abinci dazo please ki wankesu dan kisan halin su salamatu basu aiki DA natsuwa"(Mai akinta kenan) Afrah ta amsa da toh tayi hanyan kitchen
Hafiz ne yashigo d'akin bako sallama Sulaiman ne yalalleshi yaja tsaki sanan yace"Kai kuma meye haka kashigo waje babu KO sallama"
Bai ko lalle yayan nashi bah yace mommy abinci please" Farty ce tayi magana Hafiz Ina promise dina"? Yace kibari mana" shuru Farty tayi taci gaba ta tapping phone dinta.
Mikamashi wani d'an food flack Mommy tayi Amsa kawai yayi gami da mikewa yayi waje.
Kallan Mommy Sulaiman yayi yace" meye haka mommy? Kin hana wanda tayi abincin taci Amma Hafiz da baisan anyi abincin ba shi kin ajemai,wanan halin baiyi bah sam kuma bai kamata ba"
Harara tabashi sanan tace" toh sannu masani wanda yasan yakamata, naga Alaman yanda kakesan Abdulrahm da Afrah a gidan ko k'ananka na jini baka so,toh wlhy kakiyayeni kashiga hankalinka" katse mummy yayi dacewa" ni kowa inaso a gidan duk d'aya na daukeso" Mommy cikin fa'da tace" toh ni bandauka d'ayan bah, saikayi abinda zakayi" mtssw taka tsaki tabar palon.
Tabe baki Farty tayi sanan itama tabi bayan Mommy tsaki Sulaiman yayi sanan yace da Afifah taje ta kwanta" kallenshi tayi sanan tace" am not sleepy" hannu ya d'aga kaman zai daketa nan tatashi a guje tayi d'akin Mommy...







~biebie Dee cee~
[12/18, 09:03] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAINA...*

_PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S_

_we don't just_ _entertain and_ _educate, we also_
_touch heart of the_ _readers_


_story/written by_
~Biebie dee~🌸

_Ina mai ba duk wani makaracin littafinan hakuri da jina shuru dakukayi,hakan yafaru ne sanadiyan dauke mun phone da akayi amma yanxo komai ya daidaita zakurika jina akai akai da yaddan Allah_
*wanan page din sadaukarwa ne da duk wani masoyin bie-bie dee nagode sosai da kaunarku agare ni,ina maku fatan Alkhari a duk inda kuke*

_page5-6_



""""Wunin wanan ranar Farty da mommy basu ko kalle Afrah ba,itama batabi ta kansu bah aikin gabanta kawai takeyi.


Mommy ce zaune a palo tana kallan wani series film sai Afifah a gefenta tana home work, Fartyce ta shigo palo'n bako sallama gaban mommy ta tsaya kallanta mommy tayi gami dacewa "lfiya? Kin tsayamin a gaba" baki Farty ta turo gaba sanan tace "kud'in mana mommy su Zee nikadai suke jira" jeki dauka mana a bedroom dina" cewar mommy Farty tace" pls ki karamin mommy wlhy 7k baxai isa bah, dan ko Zee 12k tace xatafitoh dashi yau hafsah 10k sai ni 7k haba mana" kallanta mommy tayi tace "je ki dauka 5k cikin handbag dina danaje gidan anty maijidda dashi jiya kuma wlhy in daddy'n ku yadawo ki ansamin ku'dina nafada maki" da sauri farty takoma bedroom ta dauki kud'in tafitoh tana waya hannu ta d'agama mommy tayi gaba(yaran manya..lol)

Tanafita takira Zee
"Baby tafito fa yanxo gidansu hafcy zan k'arasa" Zee tace " oky bea ganin soon"
Takai babu dadewa sai ga Zee ta iso nan suka dau motan gidan su Hafsah sukai gaba
Yawo dai a wanan ranan sun shata haka ciyeciye ma akarshe dai syd resort suka je nan dai suka zauna sukai ta hira.


A gida kuwa bayan Afrah ta gama aiyukanta tsaf, shiryawa tayi cikin riga da skirt na atanpa da red a jiki d'inkin sunyi mata kyau sosai sai dan simple makeup da tayi a face dinta sai tayi kyau sosai,mayafita ta dauko sleek veil red colour sai black side bag da black flat shoe ta sanya tayi kyau sosai😘 side din mommy ta nufa bata ganta ba, a babban palo ta hangota tana kallo, k'arasawa tayi da sallama kallanta mommy tayi gami da "cewa sai kuma ina da wanan yamman"
Smilling Afrah tayi tace"mommy 4 nefa yanzo, kinmanta yaune waliman sister'n Aysha da nafada maki tin lastweek" baki mommy ta tabe tace"ohh haka faa, kin hadamin salad din dai ko?" aa Afrah tace" aiko sai ki koma ki hada dan zanyi anfani da shi ne" hakan Afrah ta cire mayafinta ta aje jakanta tashiga kitchn ta hada salad dinan
Mommy ko sai fad'a takeyi sai kace wani babban laifi Afran tayi cewa take" magana karinka nanatawa kenan ni kam gaskiya na gaji haba"
Bata dade sosai ba ta gaba (kundai san Afrah wajen harkan abinci) palo ta dawo ta dauki mayafinta da jakarta tama mommy sallama tohh kawai mommy tace batare da tabata ko 200 bah(kai mommy😡 )

Tafitoh palo kenan yaa Sulaiman na shigo da mota gidan, fitowa yayi yace"sis sai ina wanan kwalliya dariya Afrah tayi tace" kinkinau gidansu Aysha sis d'inta ke walima"bari nashiga wajen mommy na fitoh na sai na kaiki ko?" dariya Afrah tayi gami dacewa nakogode yayana" wajen da ya aje motan ta tsaya shikuma ya shiga palo,banza da shi mommy tayi har yagama fadamata sakon ya juya zai bar palon ne tace" sai ina?"
" Afrah zan sauke gidan k'awar ta"
Dogon tsaki tajaa dan ita abinda ta tsana taga mutanan kirki na kula Afra Amma abin haushi harda d'anta ke kulata, tsaki takuma jaa tace mune dai, a haka dai murmushi tayi ganin duk cikin family mijinta babu wanda ya kaisu ku'di da haduwa kowa ganin girmansu yakeyi shiyasa mommy keganin babu wanda zai kamosu har abada dan bama a haifi wanda zai fisu da ita da yaranta haka dai mommy taita zancen zuci har wajen 5 wata zuciyar ne tace daita why not kije gidan hajiya Aina'u yanzo(Ummu_abdulnaseer) zubur ta tashi tayi bedrood,shiyawa tayi cikin lace dan ubansu mayafi,jaka, takalmi duk masu tsada ne kuna ganinta kunga matar manya turaruka tafesa iri iri sanan ta dau car key, sai da ta kulle bedroom dinta sanan ta fitoh babban palo salamatu ta kira" ni zan fita, a daura tuwon shinkafa Afrah ta dawo zatayi miyya" Salamatu ta amsa da toh adawo lfya nan mommy ta tasa Afifah gaba suka fita sai malali

Hajiya Aina konace Ummu-abdulnaser k'awar mommyce a aikin hajji suka hadu shekara 2 dasuka wuce, tinda mommy taga Ummu masu kudine shikenan amintan k'arfi da yaji ya kullu da yake Ummu akwai sanan darajan d'an adam(rufaida omar)shiyasa suka saba sosai
Yaran UmmuAbdulnaser duk maza ne Abdul_naserr ne babba sai mubarak,muhammad
Mommy Mubarak da muhammad kawai tasani batasan nasir ba coz yana schooling a turky.
Tashiga da sallama y'an aikinta tagani"hajiya ko nanan?"
"Ehh tanan"inji nafee kai tsaye tasa kai side hajiyan Afifa nabiye da ita
"Muryan wanakeji kaman hajiya Bilki inji Ummu murmushi kawai mommy keyi nan Ummu ta amsa handbag din hannun mommy sukai ciki,
Bayan sunzauna ne Afifah tace"ina wuni Aunty"
"Lafiyalau babyna zonan" nan Ummu tashiga tanbayanta sch Afifah tace fine"
Babu bata lokaci aka cika gaban mommy da kayan mutsa baki nandai sukaita hira saida mommy tayi sallan nagrib suka dawo gida Ummu-Abdunasir tahadama Afifah kayan zaki sai murna takeyi.
Bayan Mommy ta chanza kaya zuwa marasa nauyi d'akunsu Farty tashiga, bata ganta ba sai jakan Afrah da mayafinta kan bed tsaki tayi tanufa kitchen nan taga Afran na k'olarin daura biyan oyun nan Mommy tashiga masifa"haba tintini bakiga daman daura miyan ba sai yanzo, kwana biyunan naga kina fitoh da sabin iskanci ne nikam wlhy ba zan iya ba, daka zuwa walima kiyi dare kuma kinsan zakiyi miya ai na k'iraki" hakuri kawai Afrah ke bata dan ita mommy mamaki take bata yaranta zasuyi laifi bata ganin laifinsu amma ita Abu k'adan sai mommy ta hau fad'a,
Babban palo mommy takoma phone dinta ta d'auka tashiga kiran layin Farty ringing 2 ta dauka
"Hello mommy ganin pls" bata tsaya jiran abinda mommy'n zatace bah ta kashe wayan tsaki mommy tayi gami da "cewa zakidswo ai"
Babu dadewa sai ga Farty ta shigo, kujeran da mommy take Farty ta zauna gami da cewa" kai mommy nagaji wlhy"
hararanta mommy tayi sai yanzo kikaga daman dawowa dan kinga daddy'n ku bayanan ko, wlhy ki shiga hankalinki banasan shashanci"
"Sorry toh mommy bazan k'ara bah" cewar Farty
" dalla rufamin baki kinfita tin 3 sai yanzo akeganin ki"
Baki Farty ta turo tace" ni matsalana da ke kenan naci mommy wlh, ance sorry sai yii kikeyi haba" barin palon tayi fuuuu.

_toh readers ya zata kasance kenan su din ne koko ba su bane??_


~BIEBIE DEE~

.
[12/18, 09:03] BIEBIE DEEE: *D'AN HAKKIN DA KA RAINA...*


_PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S_

_Story/Written by_
~Biebie dee~🌸

_Dedicated 2 amazing sister Afrah bhai_

_page 3-4_





""""Afifah ce ta fad'a jikin Farty,tureta tayi"dallah malama ke dawa"?
Murgud'a baki tayi sanan tace" ba Yaa Sulaiman bane wai naje nayi bacci"
Kallan Mommy Farty tayi gami da cewa" ai nasani,mutum sai shegen iyayi wai shi masanin adalci"mtws taja tsaki
Mommy tace" har banaso na ganshi a gida komai kayi baka iya bah ne, barin ma akace Abu akan way'anan yaran ne yarinka zak'ewa kenan"
Afifah ce ta kalle mommy gami dace wa" wasu yara wai"?
Hararan ta Farty tayi dallah malama kiyi bacci"
"Bazanyi bah" inji Afifah
Anshe tap din hannun ta Farty tayi " in kika sake magana sai na mareki, yariya sai shegen gulma"
Hararan ta Afifah tayi gami dacewa" kema ai y'ar gulman ce" mommy wlhy kiyima yariyar ki magana, ni sai naci k'aniyan ta" tashi mommy tayi zatashi ga toilet ai sai kutayi" tsaki Farty tayi ta dauki phone dinta tabar bedroom din.
Bayan fitarta kwanciya Afifah ta gyara da kulle eyes Dinta sai bacci.


Afrah nak'okarin barin kitchen d'inne Farty ta shigo, "please in indomie d'inan yarage kibani inajin yunwa"
"D'aya kawai nadafa bansan zakici ba ai" tsaki Farty tayi tabar kitchen din, bedroom din mommy takoma kallanta Mommy tayi sanan tace" d'auki Afifah kikaita d'akinku"
B'ata fuska tayi gami dace wa gaskiya ni mommy nagaji,ba daman kinga mutum kedai sai kinsa shi aiki"
"Wai badake nake magana bane"?
"Bari dai na Kira Afrah ta d'auketa dann ni na d'auki yariyanan ai sai nayi ciwan kirji" Mommy batace komai ba har Farty ta fita ta dawo.
Chan sai ga Afrah tashigo da Sallama ko amsawa basuyi ba mommy tace" tin d'azu na aiko kizo ki dauketa sai yanzu kikaga daman zuwa ko? kin kyauta"
"yi hakuri mommy wlhy Ina toilet ne Afrah tace"
"Okay,d'auketa kutafi sai da safe"
Afrah tace toh, Allah bamu Alkhari"
Nan mommy tayi ma Farty sai da safe tayi side d'in Daddy "okay" kawai Farty tace


Wayanta tashiga yi sai after 1 tagama tea ta ha'da tasha sanan ta kwanta.





Asuban fari Afrah ta tashi, bayan ta idar da Sallah sai da tad'an yi karatun Qur'ani sanan sukai wanka ita da Afifah, bedroom d'insu ta fara ygrawa tsaf, sanan tayo hanyan kitchen Arish tafere Dan Afifah tace dashi zata sch"
Nan da nan ta gama kafin 6:20 tagama arish da source dinta da tafasa egg aciki, tahada ma Afifah lunch box d'inta Sauran tajuyeshi a d'an wani wermr, ruwan tea ta d'aura yana tafasa ta hada masu tea ita da Affifah sauran ruwa ta juye a flacks, suna gamawa tashirya cikn uniform dinta long slip riga da flirting skirt sai hula Afifah kam gown ne Nata sunyi kyau cikin uniform d'in.
K'arfe 6:47 Mommy tafitoh daka side Daddy tana Shiga bedroom dinta Farty tagani a kwance sai shan baccin ta takeyi blanket din ta yaye gami da cewa"tashi joo time yatafi kinan ko wanka maybe ma bakiyi sallah ba"
Mik'a Farty tayi gami da murje idunta agogo ta kalla taga 6:50 toilet tayi da sauri mommy taja tsaki tabar d'akin kitchen tayi bu'de bu'de tarinka yi har taga ragowar arish d'inda Afrah tayi tsaki taja gami da cewa" wanan yaushe zai wani isa?, dan iskanci anyi Abu kad'an sai kace babu, bari naje naga Afrah'n"
Tashigo d'akin Afrah na sakama Afifah sucks
"Ina kwana mommy" Afrah tace

"Lafiya, naga kinyi abinci k'adan ne"

"Naga Daddy yananan ne, nasha sai anjima zakuyi"

"Yanzo mai kikeso Fartyma taci, kinsan dai wannan ba isan ta zaiyi ba"

Afifah tace" toh mommy ta ha'da da tea mana, ko kuma itama tayi Nata da kanta" wayasa bakinki? mommy tace" ba kowa" Afifah tace tana daria juyawa mommy tayi tako ma kitchen inda ta tadda Farty ta sa...


Read / Download D'AN HAKIN DA KA RAINA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album