Join Our WhatsApp Group

TANA RAINA Complete Hausa Novel Document by TANA RAINA


TANA RAINA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 60264



TANA RAINA

Reading Time: 5 Hours

Added On: 02, Sep 2023

Author: Sad Nass ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 346.77 kb

File Type: txt

Views: 681+

Download: 334+

Last download: 1 day ago

Description/Story: An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT[9:58am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 👏🏻BISMILLAHIR RAHMANUR RAHEEM...
Ina mik'a godiyata ga dukkan masoyana harma da mak'iyana. Wasunku sunyita tambayana menene na'anar SAD-NAS😄toh ma'anarsa shine sunana da sunan mijina na had'a. Nidai kamar yadda kuka sani sunana SADIYA mijina kuma ANAS, shine na cire SAD - daga sunana, sannan na cire NAS daga sunan mijina shine ya zama SAD💘NAS😜. Masu cewa sunan ya musu dad'i nagode, sannan kuyi hakuri akan rashin sa muku phone number na, kuna raina a kullum kuma ina ganin sak'onninku nagode da soyayyarku agareni😘😘😘

🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


1-2 Tafiya takeyi tana wasa da sanda a hannunta tana yar wak'anta, maza uku ta gani a gabanta manya suna kallonta tun daga sama har k'asa suna lashe baki😋 d'aya daga cikinsu ya daga nik'af d'in dake fiskarta🙄 suman tsaye sukayi da ganin kyauwun da Allah yayiwa yarinya, nan ya sauke nik'af d'in ya fara shafar gefen hannunta, da sauri ta ture hannunsa ta juya tare da d'iban gudu🏃🏼dariya sukayi sosai sannan suka fara binta da gudu, ba jimawa suka cafkota ta fara kuka tana mena muku dan Allah ku rabu dani, ganin zata tara musu jama'a se d'ayan ya d'aure mata baki ya d'agata se cikin jeji ya ajiyeta kan ciyawi ya fara cire kayan jikinsa, kai take girgizawa tana kuka tana basu hakuri da hannayenta dan babu halin yin magana, amma ina tsindil ya tube😳take ta kawar da kanta gefe tasa hannayenta a k'irjinta, fincike hannun yayi ya warware mata zani yana lashe baki ganin farin fatanta wanda ko tabo babu yana ta sheki, hannu yasa ya cire mata pant ya runk'uro kanta kenan se taji fad'uwan mutum kamar daga sama a kanta yayinda gashin kanta ya rufewa yarinyar ido bata ganin komai se gashin, da alama macece ta fad'o kanta yayinda bayan mace yake jikin ita yarinyar, shikuwa wannan mutum ya fara yiwa macen fyad'e yayinda yake ganin fiskan wannan kakkyawar yarinyan, itadai yarinyar taji mutumin yana ta nishin dad'i amma kuma bai taba jikintaba ko kad'an, bayan ya gamsune se sauran biyun ma sukazo kowa seda ya mata fyad'e dukkansu uku ita kuwa macen se kukan wahala takeyi, dukkansu suna jiyo kukanta harda ita yarinyar, su dai mutanen fiskan yarinyar kawai suke gani tana kuka basa ganin wannan macen, yarinyar ce kawai take ganin macen. Bayan sun gama mata fyd'en se macen ta tashi akan yarinyar tace kisa pant d'inki sannan ki d'aura zaninki kiyita kukan sannan koda kin mik'e kiyita d'ingishi kamar ke akayiwa fyad'e karki damu basa ganina kuma basajin abinda nake fad'a miki ke kadai kike jina da ganina kiyi hakuri da jinin dana samiki a jikinki nayi hakanne dansu tabbatar da sun miki fyad'en nina tafi😊. Take ta bace kamar aljana😳 mutanen sukace ke kyakkyawar yarinya gaskya kina da dad'i sosai musan bazaki iya ko tashiba dan haka zamu kaiki har gidanku amma akan wani sharad'i, idan kika gayawa 'yan gidan to zamu kasheki harma da iyayenki suka fito da🔫dukkansu ukun, 😰se a lokacin ta dawo haiyacinta kuma ta tuna da abinda macen nan ta gaya mata.
[9:58am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


3-4 Take ta kimtsa jikinta sannan ta mik'e tare da taimakon d'aya daga cikinsu, d'ingishi takeyi tare dayin kuka kamar da gaske, ruwa zansa tace dasu d'ayan ya ciro goran FARO ya mik'a mata ta karb'a ta shanye tas, yace a kara mikine a'a tace har suka fito kan titi.
Wata mota suka hango a tsaye a gefen titi, saurayine a tsaye ya juya bayansa yana ta kallon hagu da dama, d'aya daga cikin 'yan iskan yace shikenan ku biyoni a baya, gun wannan saurayin suka karasa yasa masa bimdiga a k'eyarsa tare da juyo dashi suna fiskantar juna🙄, saurayin yace lfy bayin Allah mena muku da zaku samin bindiga akai? D'ayan yace me kakeyi anan, saurayin yace motatace ta tsaya sakamakon zafin da tayi ruwa nake nema kozan samu, d'ayan ya saki hannun kakkawar yarinyan take ta sake jiki ta zube a kasa, se alokacin saurayin ya lura da yarinyan, jikinta duk jini gashi a galabaice take tana d'an zubar da kwalla duk seyaji tausayinta ya kamashi barema yanayin daya ganta kuma tare da wad'anan mutanen da babu alamar tausayi a tattare dasu, yace wannan fa meya sameta haka, d'ayan ya bud'e motar danya hango wata kyakkyawar mata da kuma wata 'yan mata a cikin motan suna zaune, bindiga ya daura musu akai yace dukku fito waje, ba musu suka fito jikinsu se rawa yakeyi, saurayin ya juyo yace me kuke sone, kome kuke so zan baku amma "please karku cutar min da mahaifiyata nd my sister" sannan ita kuma 👉🏻wancan meya sameta haka naga jikinta duk jini? 😆😆😆dariya sukayi dukkansu sukace baka gama tsiratar da family'n kaba har kana iya tuna wata, tunda kana son sani shikenan idan har kana son rayuwar mafily'nka to lallai sekayiwa wa wancan yarinyar fyad'e ko kuma muyiwa mahaifiyarka fyad'e a idanunka harma da k'anwar naka.
😳ido ya zaro yace haba bayin Allah meyasa zakuyi haka, anya kuwa ku musulmaine wani irin magana haka kukeyi, gaskya bazan aikata hakanba, ina rok'onku da kuyi hakuri bazan iyaba. D'ayan ya janye zanin dake jikin mahaifiyarsa tare da janyota kusa dashi, innalillahi wa inna ilaihirraji'un ta fara furtawa tare da cewa haba dan Allah kuyi hakuri nasan dai a haife na haifeku meyasa zakuyi haka, shin zakuso wani yayiwa mahaifiyarku haka, saurayin ya matso da sauri ya d'auki zanin mahaifiyarsa daya fad'i a k'asa Allah yasoma akwai dogon under wear a jikinta har k'asa, ya d'aura mata ya durk'usa har k'asa yana rokonsu, pls ku nemi wani abun daban amma banda wanna, d'ayan yace to shikenan, kokayiwa wancan fyade, ko kuma in fasa kan mahaifiyarka da bindigannan kuma karka dauka ko wasa nakeyi am serious se suka harba bindigansu sama dukkansu tauuuuu kakejin karan, dukkansu sun razana sosai dajin sautin bindingan tunba kyakkyawar yarinyannanba take jikinta ya fara rawa, ita kuwa k'anwan saurayin da gudu ta k'araso gunsa ta rik'o hannayensa tana kuka tana cewa YAH SUHAIL dan Allah karka bari su cutar damu kayi abinda sukeso pls, nan SUHAIL ya juya ya kalli mahaifiyarsa da take kwance a k'asa an d'aura mata bindiga akai sannan ya juya ya kalli yarinyar wanda idanunta kawai yake iya gani sakamakon nik'af dinda yake fiskarta, muryarta ya jiyo tana cewa karka bari a cutar da mahaifiyarka saboda ni dan bakada qacce ta fita na yadda kamin fyad'en😢 a tunaninta k'ila wannan MACEN zata sake zuwa don taimaka mata.
Suhail yace kiyi hakuri mum duk tarbiyan da kuka bani yau gashi zan rushar dashi domin cetonki😰 ina fata zaki yafemin, mahaifiyarsa tace Suhail karka aikata hakan pls yadda bazakaso ayiwa k'anwarka hakaba itama wancan yarinyar ka kalleta amatsayin hafsat k'anwarka nina gama zamanina dama danna mutu ba wani abu bane ka cecesu pls my son, No mum bazan iya rasakiba dan haka zan mata abunda sukeso😰 ahankali ya fara tafiya har inda yarinyar take kwance, se a lokacin suka cire bindigan akan Mum d'insa da kuma hafsat k'anwarsa, yace musu agaskya da kunya inyi mata hakan akan idon mahaifiyata da kuma k'anwata, d'ayan ya juya bayansa cikin ciyawi se yaga wani bukka yace gacan bukka muje ina biye daku, ba musu yarinyan ta mik'e da kyar tana d'ingisawa suna binsu da kallo mahaifiyar Suhail se kuka takeyi tana cewa Suhail dan Allah karka aikata abinda sukeso pls, yana tfy yana bata amsa kiyi hakuri mum na rasa dad bazanso ace na rasakiba kema ki gafarceni mahaifiyata👏🏻. Turata yayi ta fad'a cikin bukkan seya fito yacewa suhail ka shiga kuma inanan a bakin kofa ina ganinku idan kayi wasa da hankalina to wlh sedai ka tafi da gawa biyu da fatan ka fahimceni, shuru suhail yayi tare da juyawa ya kalli su hafsat sannan ya shiga bukka
[9:58am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


5-6 Tana kwance tana kuka tare da k'are mishi kallo tun daga sama har k'asa, tsawa yaji daga bayansa ana cewa me ka tsaya kana kallonta kose mun fasa kan mahaifiyarkane ka dena b'ata mana lokaci kawai ka aiwatar ka fito, ba musu suhail ya fara cire ash suite nashi ya ajiye a gefe, sannan ya cire long sleep fari se ya sake cire dogon wandon suit d'in ya rage daga shi se boxxer da vest, juyowa yayi yana kallon mutumin se yaga yana kallonsa yana murmushi tare da cewa ci gaba mana cire sauran, suhailat yace base na cire sauranba ai sannan ya kai idonsa kan yarinyan gabad'aya tsoro ya cikata, a hankali ya janye zanin jikinta yana kare mata fatarta kallo duk jini, k'yamarta ya kamashi yace a ransa toni suhail yau kuma gani da wata wai zan mata fyad'e kuma 'yar k'auye k'azama taya zan faranema sannan sam bana son jin warin jikinta sam, haka ya yunk'uro kanta nunfashinsu yana had'uwa amma ko kad'an jikinsu bai had'uba, 😳ido ta zaro ganin cewa har yanzu MACENNAN bata zo taimakontaba, shi kuma d'an iskan yana ganin suhail ya rufu a kanta yayi wani irin dariyan mugunta yace ashe dai kaima d'an garine sannan yabar kofan bukkan yad'an tsaya tare da cewa abokansa ai shima d'an garine harya afka mata, hahahahah sukasa dariya yayinda mahifiyarsa ta tsananta kukanta ita da hafsa.
Su kuwa suna daga cikin bukkan suna jiyo abinda ke faruwa a waje, suhail ya juya yaga mutumin baya gun k'ofan bukkan, seya juya yana kallon idon yarinyar yace karki damu bazan miki komaiba amma zan tsaya a hakan danya d'auka ko wani abu na faruwa inaso kiyita kuka da karfinki kinji, 😊nagode lallai kai mutum ne na gari, dad'in muryan nata yaji kuma sam baiji wani wari ko k'arni a tattare da itaba kamar yadda yake tunani, ta katsesa da cewa asheba kyan fiskane dakaiba harda kyan hali😊, kiyi shuru ki dena magana kuka nace kiyi kinji, tace amma har yaushe zaka jure a hakan, yace karki damu ina irin wannan motsa jikin kullum da safe, 😊murmushi ta sakeyi tana jin dad'in kamshin turarensa tana kallonsa har cikin ido shima haka, idanunta sun masa kyau se yaji yanason gannin fiskarta, yace zan iya ganin fiskarki, can setaji kafan mutum yana zuwa, da sauri ta fara kuka mai karfi tana ihu ba tare da hawaye ya fitoba, shikansa suhail seda ya razana bare kuma suna waje, nan suka sake d'iban dariyan mugunta hahahaha lallai guy d'innan shima ya had'u ashe. Kusan 15mint sannan mutum ya dawo yace ya isa haka mana irin wannan kukan da takeyi ko lokacin da muka mata fyad'en dukkammu bati kuka hakaba sannan yabar kofar d'akin.
Suhail ya mik'e da sauri ya rufe mata cinyoyinta da zaninta sannan yasa wandonsa yace zan samu wani d'an abu mai kaifi? Yarinyar ta ciro wani d'an abu mai kaifi da take mak'alawa a jikin gashinta batare data cire nik'af dintaba ta mik'a mishi, karb'a yayi tare da rufe idanunsa ya yanka saman hannunsa da k'arfi, atake jini ya fara fitowa ya dinda bin gun yana d'iga jininsa seda ya zuba sosai sannan ya fara dudduba d'akin kozai samu abunda zai d'aure hannunsa dashi, ita kuwa kuka ta fara dan ta tsorata sosai tace meyasa kayi haka😪? Yace saboda su tabbatar da cewa na miki fyad'e, kuka takeyi tare da zaro d'ankwalinta ta daga kanta batare data cire nik'af d'intaba ta nad'e d'ankwalin ta d'aure mishi hannun tana kuka shi kuwa yanata kallonta tare da cewa karki damu zan samu lfy kuma nagode, tace nine da godiya gaskya kana da kirki bazan tab'a mantawa dakaiba, 😊murmushi yayi mata wanda ya kara mishi kyau yace ga kifiyarki, karb'a tayi ta goge jinin a jikinta sannan ta mayar kanta, yasa kayansa tsaf sannan ya nufi hanyar fita, da sauri tace "Thankyou so much SUHAIL😊" shima murmushi yayi mata sannan ya fita.
Mutumin ya mik'a masa ruwa a galan yace gashi zuba a motarka ku tafi kun tsira. Suhaila ya karba ya nufin gun motan ya zuba ruwan batare daya kalli mum d'insaba, bayan ya gamane yace mu tafi mum kansa a sunkuye dan kunya dayakeji, jiki sanyaye suka shige ciki sannan yaja motan hafsat na zaune a gaba tana kuka sosai su tafi a...


Read / Download TANA RAINA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album