Join Our WhatsApp Group

DILLALIN MUTUWA Part 7 Complete Hausa Novel Document by DILLALIN MUTUWA Part 7


DILLALIN MUTUWA Part 7

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 4652



DILLALIN MUTUWA Part 7

Reading Time: 0 Hours

Added On: 05, Mar 2024

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Shuraihu Usman

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 29.15 kb

File Type: txt

Views: 301+

Download: 52+

Last download: 23 hours ago

Description/Story: {#DILLALIN #MUTUWA 0;;;;61} Lokacin da Bokaye sukai shela cewa duk wanda ya mallaki Jajririyannan, wanda Saboda tsananin kyantaasamata suna Xinariya yarinyar tagirma afadansa tofa xai sami dauka da aduniya sai yagagari kowa saiFadarsa tamo majalisan SarakunanDuniya bakidaya Wannan kururuwan bokaye shine yahaifarda rikicin duniya inda bokaye Da sarakunan duniya da hatsabiban mutane sukai dandaxo sukataru abayan garin Sarki Udaisi domin kwatar Zinariya yawan dakaru da matsafa yasa Sarki Udaisi yakaraYA yayanke Shawara xaimika Yarinyar ga Sarakunan Duniya inda Matarsa mai sunaJaidiya tadaka tsalle tace bata yardabasam baxata iya Sallama yartaga Duniyaba Todama ita Jaidiya wato mahaifiyar Xinariya tana yayyi su goma shadaya itace auta tashabiyu sune sukairantsuwa da soyayyar dasukema kanwansu baxasu bari arabata da yarta saboda haka sukai shiri saida sukabari Sarki Udaisi xaimika Xinariya ga Sarakunan duniya to awannan lokacinne suka baiya da takubbansu suka bude kasuwar mutuwa inda yaki mai tsanani yakaure akarinka asaran rayuka awannan yaki yan uwan Jaidiya hudusumutu inda Sauran bakwan sukai nasaran kwace Jaririya Xinariya damahaifiyarta suka Fada daji inda Sarakunan Duniya suka baxa komarsu domin kamesu Haka Jaidiya da yan uwanta sukarika Garari adaji inda sukarika arangama da miyagun halittu aljanu da mutane suna burin Kwatar Xinariya to akokarinsunakare rayuwar Xinariya akashe mutun shida ciki kuwa harda ita kanta Jaidiyan wato mahaifiyar Xinariya sai yarage Saura mutun Biyu Asifu da Masifu sune sukarage sai Xinariya to lokacin da suka tsinci kansu awani mugundajine bayan sunyi gwagwar maya da aljannu da matsafa saura kiris suhallaka shine suka shige wani wawukeken kogo bayan sun sami natsuwane Sai Masifu yake tambayar yan,dan,uwansa yaya zasuyi da wannan yarinya domin al,amarin yafi karfinsu toshineASIFU yakeba dan uwansa labarin haduwansu da Sadauki Muraisu Dillalin Mutuwa inda,akarshe suka yanke Shawara indai Sunaso Xinariyatarayu ahannu nagari kuma babu wanda ya isa yatabi lafiyarta todolene Sutafi Kasar Baima domin suhadu da Sadauki Muraisu Dillalin Mutuwa sudamkamar amanar #Xinariya, XANCI GABA bayan Asifu da Masifu sun yanke hukunci cewa zasu tunkari Kasar Baima domin Saduwa da #DILLALIN MUTUWA sai Asifu yagoya Xinariya abaya Sannan sukai Shiri sukadau hanya abisadawakansu saida sukai tafiya mainisa tsawon kwanaki uku basu haduda wani tashin hankaliba Kwatsam sai sukai arangama da wata bakar runduna maidauke da Dakaru samada Dubu goma nanfa afara kallon kallo ana hararan juna Sai shugaban wannan Runduna yadakama Asifu da Masifu tsawa yace kai tsinannu kundade kuna bamu wuya tsawon kwanaki arba,in kenan munayawon nemanku awannan daji amma munkasa gano inda kuka buyayakwarara ihu yace dama Ni Karma nayi Rantsuwa koda xan shekaraawannanDaji baxan futaba Saina kwakuloku na binciko inda kubuya domin inkasheku inkarbi Xinariya inkaita ga Sarkina Amrush, Kawai Asifu yabushe dadariya yace Kai tsinanne lallai kasani Rigima Farkonta kawai akasani amma ba,asan Karshentaba yadaga murya yace Ni Asifi nafaraba Yata Xinariya Kariya tun ban,iyarike takobiba harnaxo nakware awajen kisa da Sassabe kawunan makiya yace to kasani ina lusari ankasa kwatarta ahannuna Shine Saidana xamo Jarumi xan mikata asauki Asifu yadaga murya yace kai tsinannu babu wani abu da yarage atsakanimmu face Yaki kutaho nikuma xan baku kyautar mutuwa wohoho ai Sai Shugaba Karma yakwalla ihu yaima jama,arsa tsawa yanacewa kaimaxaje ku afkama tsinannunnan kukashesu sannan kukarbomin yariyar muitafiyammu dakarun shugaba Karma sukwarara ihu sukai kan Asifu da Masifu inda suma Sukalli juna sannan sukaxare takubba atare su barka ihu suafkama,abokan gaba nanfa masifata auku bala,i yakullu ashiga kairuwa rana inda Asifu yarika xarya yana tsinke Kawunan abokan gaba duk inda yajuya sai yakashe samadamutun arba,in Xinariya nagoye abayansa amma sai tsalle yake gamida Shawagi yana tura maxaje kiyama Kaiya haka Masifu shima yawanxu yana ragargaxan abokan gabatamkar barnan iska kamar guguwar annoba haka yake Fatalida maxaje yaki yai yaki masifa tai masifa wutar yaki tahadu taisama kura talullube ko,ina bakajin karan komai Sai karan haduwan takubba kaico aiko ajima ana raba rana acikin wannan bakar kura sai al,amarin yakaxanta domin ihun maxaje da feshin jini kawai ketashi can an jima sai adaina jin karan takubba Sannanadaina jin ihun maxaje sannu ahankali kura tayaye kawai Sai ga Sadauki Asifu da dan uwansa suna tsaye atsakiyar gawawwaki jini nadiga atakubbansu bakidaya sunashe Dakarun Shugaba Karma dankari aikoda Karma yaga kisan gillan daakaima Jama,arsa sai yakwarara ihu kaiya aikafin yadau wani matakituni Asifu da Masifu sun bayyana agabnsa atare suka soka mai takubbansu aciki yakwarara ihu kuma atare suka xare suka datse kansa tuni kansa yaisama Gangarjikin yafadi kasa Sai Asifu Da masifu suka rungume juna sunacewa lallai mune xamu xamo Garkuwa ga yarinyarmu mutukan muna raye baxata rayu ahannun kowaba sai,ahannun ahalinta Sukaci gabada tafiya harsu isa wata Fadama suka Sauka domin susha ruwa kuma suhuta Asifuyagyara guri maikyau yakwantarda XIANARIYA atushen wata katuwar bishiya Sai sukanufi watakorama domin susha ruwa hoho aikafin sukarisa sai sukaji wani Gurnani abayansu atare suka waiga kawai saisukaga wata Nurkekiya damusa tatattara tsumman da a,ajiye Xinariya tafutada gudu Kayyasa Atare Asifu da Masifu sukwarara ihu sannan sukabi Damusannan agujee wani abin mamaki shine Damusai saitakaragudu da Xinariya abakinta TABDII NACI TUWO AKAWOMI SHAYI
DILLALIN MUTUWA 0;;;62
ASIFU DA MASIFU sukarika bin Damusarnan aguje suna kwarara ihu tamkar ransu xai futa inda Damusar tarika tsula gudu tana tsallake Manyan ramuka da duwatsu saida suka Uni cur suna karta gudu adokar daji damusar takasa tsere musu sukuma sunkasa Kamata har ta,isa wani katon birni wanda axagayeshi da wata katuwar doguwar katanga mai tsayin gaske Damusan na isa Kofan birnin Sai tatsaya cik taiwani girgitsa take Damusar tarikida taxama wani garjejen kato yanarikeda Xinariya kofa tabude sai yashige cikin birnin agarkame kofan kafin isowar Masifu da Asifu suna karisowa suka kwarara ihu susa karfi suka tura kofar amma sai sukaji ko motsi batayi take suka fasheda kuka saida sukadauki dakika talatin suna Kuka batareda wani yacema wani komaiba can saisukai shiru akarasa mai magana acikinsu, Can Sai Masifu yace shikenan munrabu da yarmu, amana da kanwarmu tabamu domin inada tarihin wannan birni sunansa Kalwana sannan sarki mai Mulki akasar sunansa Salamon yakasance dan addinin Masihancine kuma axxalumine yanada Runduna tamaxaje Masana Sirrin yaki Samada Miliyan goma sannan ita wannan kofa baxamutaba iya budetaba domin sai antara katti arba,in suntaru Suke iya budeta haka katti Arba,inne suke iya rufeta yakara fashewa dakuka kawai Sai Asifu yamike yakwarara ihu sannan yadakama dan uwansa tsawa yace ina dan uwana Lallaikasani Ruwada iska mutun da aljan baxasu iya ravani da Xinariyaba yacika yabatse yakama kumbura yana Saccewa yakama kaikomo abakin kofa yakai yadawo yatsaya atsakiyar kofar yakare mata kallo, girmanta da tsawonta yatuna 'yan uwansa goma shadaya dasuka rasa Rayuwansu adalilin kare Xinariya yatuna irin gwagwarmaya damasifunda sukasha amma yau gashi alokaciguda wani yarabasuda ita Kawai Sai yakwarara ihu yace karyane Yaja baya taku goma shabiyu sannan yafallo da masifan gudu yasa kafarsa iya karfinsa yadaki katuwar kofannan dankari aisaida kofar taiwani irin kara wanda yasa Jama,ar cikin birnin Kalwan suka tsorata sukama guje guje sannan kofar taisama ta afka cikin birnin tadanne gidaje masu tarin yawa takashe mutane da dama takareraya wasu inadawani yanki na birnin yakama da wuta bakidaya garin yacika da ife ife da kuwwa gamida Kururuwan mutane yacika garin kalwana saida adauki tsawon sa,aguda anaguje guje gamida turereniya sannan asami natsuwa garin yaitsit hankalin Sarkin Salman yatashi anashirin hadadakaru domin sufuskanci wacce masiface kwatsam sai aji Muryan Sadauki Asifu yanacewa Yaku Jama,ar Kasan Kalwana lallai Sarkinku Sarki Kalwana yatono muku Masifa da bala,i domin yadaukemin Yata Zinariya tolallai inamai baku shawara kuba sarkinku shawara cewa yadawomin da yata kokuma kufuskanci masifar dabaku tabajin labarinta yadaga murya yace yakai axxalumin Sarki Sarki Salman lallai inamaka gargadin cewa kafinnan dacikar kwanaki uku to kadawomin da 'yata inanan inajiranku abakin kofar birniku Kokuma inxame muku Annobar Mutuwa sai yai tafiyarsa inda yasami wata katuwar bishiyan rimi yaixamansa dan uwansa Masif yakalleshi yace yakai dan una kasani Sarki Salman mutunne mai girman kai da tsananin taurinkai lallai baxai bamu 'yarmuba sannan natabbata sai yafarauci rayuwammu lallai munacikin hadari yakamata mubar wannan yanki domin mutsirada rayuwammu kai Asifu yadakama Mashifu tsawa yace mutukar Sarki Salman yaki bin umirnina to Jini xai kwarara rayuka xasu Salwanta iyaye xasurasa 'yayayansu sannan 'ya'yaye xasu rasa iyayansu mataye zasui takaba Asfifu yadafa Kafadun Dan,iwasa yagirgixashi yace Kasani yakai dan,una Mutukar Sarki Salman yafuskaceni da yaki tofa Saina xame masa DILLALIN MUTUWA kawai sai yakoma yakwanta, acan birnin Kalwanna kuwa ran Sarki Salman yabaci xuciyarsa tahassala yakwarara ihu yakama xarya afadansa saida yakai yakomo sau goma shabiyu sannan yaxare takobinsa yasari Iska yace ace waini Sarki Salman nine wani Jarumin Sadauki karamin alhaki Mutundaya tak Zaishiga kasata yai sanadiyar mutuwar jama,ata sannan yaimin kashedi harma yaimin baraxana da mutuwa sai yakwarara ihu yakira wasu sunaye guda arba,in take saiga wasu furda furdan katti tamkar Shanu sun bayyana agabansa cikin shigar yaki tamkar Shaidanu ransu abace kamar masu Fadar Sakon mutuwa afusace Sarki Salamon yadubesu yace yaku Dakarun Fama lallai Ina bukatan kuje bayan gari ku kawomin Asifu da dan uwansa araye nake sonsu domin Nayi alkawari abisa shishshiga gamida tsarintsaurin ido da Sadauki Asifu yanuna ga Masaruta saina Musu axaba kala dubu kafin inkashesuDakaru arba,in sukaigaisuwa sannan suka juya sunufi bayan gari domin cika Umurnin Sarki SALMAN
NIMA NAFI RUMFAR SHAYI DOMIN SAMBADAR SHAYI
#DILLALIN MUTUWA 0;;;;;#63 Sadauki Asifu da Masifu suna xaune atushen katuwar bishiyan riminnan sunacin naman gasasshiyar barewa sai sukaji karan takun tagowar dawakai suna tunkarosu koda sukai duba ixuwa inda Sautin takun dawakannan ke Futowa sai sukai arbada tawagar maxaje su arba,in gabza gabxan bisa wasu maka makan dawakai masu kama da giwa mutanene girmansu yawuce misali kaida ganinsu kasan basu taba hada hanyada tausayiba balle Wani abu Imani sai Masifu yamike atsorace yana cewa tofa dan,uwana gasakonan daga Sarki Raban yaturo mana gayyar mayaka tamkar Shaidanu Sai sadauki Asifu yakama hannun dan uwansa yace kai namiji karkaji komai kawai kaxauna muci namammu domin maxa suke maganin Maxa atsorace Masifu yaxauna amma yakasa cin naman dake gabansa amma shi Sadauki Asifu Sai faman gabxar nama yake tamkar wataMayunwaciyar Kuran da takwana uku bataci abinciba har Dakarunnan suka kariso gurinsu, shugaban Dakarun mai suna Sudu yadakama su Sadauki Asifu tsawa yanacewa kai tsinannu maxa bisa kanku kusani Sarki Raban ya umurcemu damu kamaku mutafidaku araye domin yamuku alkarin axaba kala dubu kafin Mutuwarku shugaba Sudu yadaga murya yace xakutashi tafine talalama, koko sai mun baku jikinku tayadda bama xakusan ta yadda ku,isa gaban Sarki Raban ba aikafin Sudu yarufebaki tuni Sadauki Asifu yamike kamar Walkiya yadaka tsalle saigashi agaban Shugaba Sudu tamkar wani aljani Kafin Shugaba Sudu yaiyunkurin yin wani abu kayya ai tuni Sadauki Asifu yasa takobi yama shugaba Sudu tsargar Rama yarabashi gidabiyu daga shi har Dokinsa jini yai tartsatsi Sauran Dakaru sukatsorata gamida jabaya Sadauki Asifu yakwarara ihu yace kai tsinannu tambadaddu shugabanku yatsamin surutun banxa yanafada yana cika baki nikuma bana magana Saidai cika aiki yakara kwarma ihu ya,afka musa da Sarada Suka tamkar aradu kamar tannatsa yake sauke musu masifar mutuwa cikin kankanin lokaci SADAUKI asifu yakashe dakaru Talatin da takwas saura dakare daya Jal yabari atsaye bisa Dokinsa wanda tuni yai sumar tsaye shida dukinsa saboda toxalida masifa da yayi SADAUKI ASIFU yadakamai tsawa dakare yafarfado arike, Asifu Yacemar yasunanka atsorace dakaren yace Sunam, Sadauki Asifu yace kagodema abin bautanka domin baxan kasheka lallai kaine xakamo dan Sako ga sarki Raban kacemasa ni Sadauki Asifu #DILLALIN;;;#MUTUWA nakashe dakarunsa da yaturo sannan yatunxurani sannan na fusata lallai kashedama kada yai gangancin tomin wata tawagar mayaka domin agobe xanshigo birninsa zzan Tsaya afilin Jankala agaban dogon gini maitarihi na birninku kodai Sarki Raban yakawomin 'Ya Zinariya kokuma bakidaya Sainakashe Jama,ardake birnin Sadauki Asifu yadaga murya yace bawai kawai dan,adam xankasheba aa duk,wani halitta dake rayuwa abirnin to sai yadandani axavar mutuwa yadaka mai tsawa yace maxa kaje kasanarda Sakona Ga Sarkinka Kace mishi Yasaurari Bayyanar DILLALIN MUTUWA ABIRNINSA DOMIN KULLA KASUWANCIN MUTUWA, Sunam yajuya yatunkari Cikin gari Gudu yake kamar xai tashi sama ko waige baya iyayi domin ako yaushe gani yake Sadauki Asifu nabiye dashi koda sako yasami Sarki Raban na,irin kisan gillan da Sadauki Asifu yama Jama,arsa dakuma kurarida cika bakin dayayi cewa baxaibar wata halitta tarayu akasarsaba sai yakwarara ihu yasa kaifin takobi yayanke kan Sunaem yace idan har yan uwanka xasu Mutu agaban idanunka tokai mexaisa karayu yakara kwalla kara akarke yakama babbaka dariya kamar wani yaxare can yadaure fuska tamkar wanda ya hango mutuwarsa yakama magana cikin ixxa gamida nuna isa yanacewa kamani babban Sarki mai mulkin Manyan birane goma shabiya kauyuka dari uku da goma dakaru maxa miliyan arba,in dakaru mata milyan biyar bokaye dari tara aljannu dubu goma shatara karfin mulki da jijidakai irinna Manyan sarakunan farko yadaga murya yace shine wani Jarumi shidaya xaima wannan tawagar Baraxana da mutuwa yace kai jama,ar kasata lalllai kowa yaje yai shirin yaki bakidaya Muhadu afilin jankala kuma dakaru kuidamara mai bantsoro ta yadda shigarku kawai in Sadauki Asifu yagani sai yasaki Futsari awandansSannan yajuya domin ceton rayuwansa kuma baxai rayuba domin Saina mar kisa mafi Muni aduniya akarshe yagirxa kai yanacewa lallai gobe makiyin Sadauki Asifuma sai yatausaya masa TABBA GOBE DA LABARI tabb anarigima ateburin mai Shayi birida na tika rawa tsirara agaban jama,a ko kunya amma yahadu da fushin ruwan xafi ana watsama ya lakuma yanoke gunin ban tausayi yaxaka kama tsumma a,ina xa,asakashine
#DILLALALIN MUTUWA PART 64 Sarki Raban da yammajalisansa suarba in suna xaune abisa kujerun alfarma wanda aka jeresu asaman dogon gini maitarihi na Filin Jankala ginine Vene hawa hudu sannan an aje Yarinya Xinariya awani gadon xinare na alfarma inda wasu mata biyu kemata Fifita akasa kuwa tsakiyar Filin Yaki na Jankala rundunace tamaxaje kimanin Miliya Goma sunyi sahi cikin bakar Damaran yaki sai muxurai suke kamar Saci Babu inda Sarkin yaki Samran yake kaikawo agabansu kamar maijiran ko takwana can Sarki Raban yamike yafara magana cikin nuna isada Ixxa yanacewa yaku Dakarun Fama kusani munkasancene awannan guri domin Sadauki Asifuyaimana Kurari gamida cika bakin cewa inhar bamu bashi yarsa Xinariyaba tofa Sai yasauke Kawunan Maxajen wannan birni namu to ranabata karya gari yawaye gamu afilin daga gakuma yarnasa Xinariya akusa damu lallai xamukasance awannan Fili na Jankala muna sauraran xuwansa domin Mugwada marcewa shibakowa bane asahun Jaruman duniya Sai Yakoma yaxauna akaragarsa domin jiran Sadauki Asifusaida sukadauki tsawon Sa,a viyu cur babu labarin xuwan Asifu can Sarki Raban yakara mikewa yace Dakaru lallai muci gaba daxaman jira domin Sauraran Sadauki Asifu Sai Sarki Yaki Safran yace yashugabana nifa ina ganin karamin Jaruminnan yasulale yagudu domin shikansa yasan daxaran yashigo birnimmu tofa tamkar yasansa kansane acikin kabarinsa yadaga muryace tabbas Asifu da dan,uwansa Masifu sumdade da Haure kan iyaka Kumako waige baxasu iya yiba balle su hango birninmu mai baraxanar hadiyesu bakidaya Dakaru harda Sarki Raban da Jama,arsa da yamma jalisansa suka fara babbaka dariya...


Read / Download DILLALIN MUTUWA Part 7

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album