Join Our WhatsApp Group

SO SIRRI NE Complete Hausa Novel Document by SO SIRRI NE


SO SIRRI NE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 1575



SO SIRRI NE

Reading Time: 0 Hours

Added On: 29, Sep 2023

Author: Mansur Usman Sufi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08137237071

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 11.18 kb

File Type: txt

Views: 601+

Download: 68+

Last download: 4 days ago

Description/Story: HAKKIN MALLAKA
SUFI


shekarar Bugu
2018



Godiya
Ta tabbata ga Allah s,w,t bisa iko daya bani na rubuta wannan littafin.
Tsira da Amincin Allah ya tabbata ga Annabi Muhammadu s,a,w ameen.

Doka

Ki yaye hakkin mallaka abu ne mai matukar muhimmanci,guji ɗaukar wani bangare na wannan littafin ba tare da izinin marubucin ba.
Sako daga:- SUFI
*#08137237071*

Rubutun labari
MANSUR
USMAN SUFI RIJIYAR LEMO
*08137237071#

Bugawa & yaɗawa
SUFI PUBLISHERS COMPANY LIMITED
Rijiyar lemo layin pol bayan kotu,
Nazafa islamiyya, Kano State.

SO SIRRI NE
❤️❤️❤️❤️❤️❤️

SO

Wani sirri ne a zuciya, da babu wanda ya sanshi face Ubangiji s,w,t.
So kan shafe tsawon wasu shekaru a zuciya batare da an bayyana sa ba ko wanda ake so ɗin bai fahimci cewa ana son Shi ba,



SO
❤️❤️❤️❤️❤️

Sautari jama,a suna ganin cewa ta hanyar bayyana alamomin so ne kaɗai mutum zai gane cewa ana yi da shi.
Sai dai a wani ɓangaren kuma ba haka abin yake ba, sau da yawa zaka samu budurwa ta na son Wani saurayi,amma ko a hanya suka haɗu sai ta murtuke fuska, wai saboda kada ya gane cewa tana kaunar sa ya rena ta, haka ma al,amarin yake a wajen samari.


💚
💙
❤️❤️❤️
❤️ mai sona. ❤️
❤️ ina muradinki ❤️
❤️ ina alfahari da ke❤️
❤️ ina kaunar ki ❤️
❤️ Ina mararinki. ❤️
❤️ ina tunanin ki❤️
❤️ Ina sonki ❤️
❤️ SO ❤️
💛

U
Sarauniyar zuciya ta

M. M
Gimbiyar ruhina. Jarumar kalbin


I
Fitilar rayuwa ta
Ummi

👁️👁️
Idanuwa na basa taɓa gajiya wa da kallon kyakkyawar surarki, ma'abociyar kyan fito da haiba,
Kallon fuskar ki shine sanadarin dake kara wa idanu na karfin gani da fahimta.

👃

Hanci na baya taba gajiya wa da gami da ƙosawa wajen shaƙar dadaɗan ƙamshin turaren ki, wanda ke ɗimauta zuciya ta ta sanyani wata sabuwar duniya.
A duk ranar da ban shaki kamshin turaren ki ba na kan samu rashin lafiya.






👄
Baki na bazai taɓa shagala da furta zafafan kalaman soyayya ta a gareki ba.
Domin a duk lokacin da na furta kalaman soyayya a gare ki, ina samun wani kuzari na musamman dake kara mini Lafiya da kaifin tunani.







👂
Sautin daddaɗar muryar ki ma'abociyar daɗi da garɗi tamkar zarewa, ita ce sinadari mafi girma dake karawa kunnuwana karfin ji da fahimtar zantuka,

WASIKAR KAUNA



Zuwa ga Abar kauna

Amincin Allah ya tabbata ga sarauniyar kyawawan duniya,
Gimbiyar zuciya ta, sanyin idaniya ta, farin cikin rayuwa ta,
Bazan taba iya masalta yadda tsananin kaunar ki da begen ki ke azabtar da zuciya ta ba, a kullum da kuma ko yaushe.
Idan kina yi mini shagwaba Zan rarrashe ki kamar yadda uwa kewa jaririn ta,zan baki sweet ɗinki har sai naga kin samu nutsuwa, fatana na baki farin ciki gami da biyan dukkan wata bukatar ki.
Kece na zaba a matsayin garkuwar zuciya ta,kuma uwar ya'ya na,Bazan taba canza ki a zuciya ta ba har abada,ina sonki kece muradina.

Abar kaunata:- ZAINAB

I love you too my dear
ZAINAB
...


Read / Download SO SIRRI NE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album