Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

CAPTAIN BILAL Complete Hausa Novel Document by CAPTAIN BILAL


CAPTAIN BILAL

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 32862



CAPTAIN BILAL

Reading Time: 2 Hours

Added On: 08, Sep 2023

Author: Ummi Hambali ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 164.78 kb

File Type: txt

Views: 1460+

Download: 993+

Last download: 4 days ago

Description/Story: CAPTAIN BILAL
UMMI HAMBALI
Ebook creator:- Shuraih Usman
From:- www.hausaebooks.cf

[11/3, 4:24 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**

By.Ummi Hambali💄

```Dedicated to Maman Shakur😘``````

1⃣➖5⃣

*U.S AIRPORT*
Airport ne kowa harkar gaban sa yake yi komai ana yin sa 'a cikin tsari ko ina
building 'din extraordinary komai neatly wani matashi ne saye da uniform Red an
rubuta CAPTAIN BILAL 'a jikin card din uniform din sun kar'ba jikin sa sosai
abinka da farin mutum BILAL fari ne sosai giant yana da broad minded daka gan sa
kaga cikakken namiji kwarjinin sa da haibarsa ka'dai sun isa su ru'de ka bale
kuma ka kai ga siffar sa hancin sa irin pointed noise ne bakin sa light pink
sosai idanun sa 'a lumshe kamar mai jin bacci sumar kan sa 'a kwance take luff
ga wani lallausan saje 'a daya kwanta luff 'a gefen fuskar sa gashin bakin sa
'dan siriri tsakiyar hakwaran sa na sama sun bayar da gap ma'ana yana da
wushirya (gap teeth) kumatun sa koya yayi magana sai sun loma dimple din ba
'karamin kyau suka 'kara masa ba fuskar sa doguwa ne irin na kyawawa don ita ne
tafi ko wane shape kyau (long face) BILAL ba 'karamin ha'duwa yayi ba sai dai
kawai matsalar sa 'daya bai murmushi bale dariya 'a salin sa 'dan *MALI* ne,
taku yake cike da kasaita da nuna isa wata mace tana bayan sa ri'ke da jakar sa
ita ma ma'aikaciyar ne tana saye da yellow kaya skirt iya gwiwa ta saka long
stocks ta rufe mata 'kafa ita ma tana da kyan ta sai dai ita she's black beauty
yar Naija ne Bilal ne ya juya yace da ita can't you walk fast wa zaki yi wa
yanga mtswww motar data faka Captain Asmeey da sauri ta bu'da masa baya ya shiga
ta rufe kofar ta shiga gaba driver yaja suka tafi *HILTON HOTEL* driver ya faka
da sauri Asmeey ta fito ta bu'd masa ya fito harara ya watsa mata order me light
food ta amsa masa da ok sir sai da ya shiga 'dakin kana ta wuce ta masa ordering
bayan an kammala ta kar'ba an zuba komai 'a tray dauka tayi ta nufa 'dakin tayi
knocking sai da ya jima yace da ita come in kana ta shiga 'a center table ta
ijiye masa har ta juya ya kira sunan ta Asmeey juyo wa tayi Sir wayar sa ya
cigaba da latsa wa sai da tayi kamar 15mins 'a tsaye gashi ta gaji 'dukawa tayi
hararar ta yayi who asked you to squat?? cikin sanyin muryar ta tace am sorry
sir naji kayi shiru ne kallon rainin hankalin daya saba yayi mata ohhhh ke ga
mai baki ko do what you want since you are on your own da sauri tace masa am
sorry sir har yanzu bai dai na mata wannan kallon ba tsuki yayi serve me da
sauri ta fara masa serving mistakenly hannunta ya ta'ba cikin plate 'din bai ce
da ita komai ba daukar plate 'din yayi zuba mata yayi 'a jiki nuna mata kofa
yayi alama she should ger out tashi tayi tay tsuki ka'dan har takai bakin kofa
yace Husna come jiki na 'bari ta koma tashi yayi hannun sa ya sa yaja lips din
ta waya kika raina??why silent?? alright you not going any where till yo tell
me kasa magana tayi ka'da kan sa yayi kofa ya nufa ya saka key dawo wa yayi ya
kwanta 'a kan gado kamar zata yi kuka tace am sorry kai na nayi wa dariyar
mugunta yayi okay meaning bakkya da hankali kenan tashi yayi ya shiga toilet
yana ji tana masa magana amma sam ko juyowa bai yi ba zama tayi 'a 'kasa ohh ni
Asmau wlhy mutumin nan basshi da mutunci ko ka'dan bayan 5mins shiru ga yunwa
tana ji gashi ya shiga da key dama shi mayen chocolate ne kamar mace gasu 'a
saman drawer da yawa KIT KAT uku ta dauka taci biyu ta bu'da na ukun har ta kai
baki Bilal ya fito suka yi four eye's da sauri ta tashi a.. a...am so..ry yadda
take magana sosai ya basa dariya amma 'a fili 'bata rai yayi sata kika man ko??
ka'da kai tayi pls kayi hakuri am feeling hungry ne, harara ya watsa mata nina
hana ki cin abincin???key ya cilla mata expecting you back in the next 20mins
da'di sosai taji ta buda ta fita kaf ta manta rufe kofar tayi ta waje ta shiga
next room.
Sha fa yayi y saka kayan kakin sa sai kamshi yake zuba wa shi kan sa

ya san yayi kyau 'kofar ya mur'da yaji 'a rufe tsuki yayi rai 'a bace yayi waya
aka kawo wani key aka bu'da masa rai 'a 'bace ya fito room da take yayi knocking
yaji shiru kofar 'a rufe key aka kawo masa ya 'buda babu kowa clock dake hannun
sa ya diba rai 'a bace ya fita zuwa wurin da zasu yi taron.....
Cikin sauri ta shirya ta saka kakin ta tayi kyau abin ta da sauri ta giro
'dakin sa ta mur'da taji 'a rufe tambaya tayi aka fa'da mata ya fita tun dazu da
sauri ta sauka down stairs babu shi waje ma haka babu shi phone dinta ta dauko
sai 'a lokacin ta tuna bata san number sa na nan ba wayar ta ne yayi 'kara ganin
bata san number ba ta'ki dauka sai da ta kusa katse wa ta dauka tayi tsuki yayi
ohhhh yo too big to answer the call da sauri tace am sorry Sir i don't know yo
the one tsukin ya kuma yi mtswww blacky no need for you to come cox this place
is not your type nan wurin wise people ne not like yo kiyi man Iron duka kaya na
saura na dawo naga akasin haka wlhy sai na goga maki baki 'a 'kasa i mean it ya
katse wayar tsuki tayi tace kaji da tsiyar ka wicked man kawai ga kyawun fuska
amma babu na zuciya mtswww kawai it's just because i love my job da tuni na bari
bu'da room din tayi kamshin turaren sa ya bugi hancin ta 'a rayuwar ta tana son
kamshin turaren sosai bu'da turaren tayi ta shafa ka'dan ta mayar ta rufe.

*Ummi_Hambali@Intsagram*
[11/3, 4:24 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**

By.Ummi Hambali💄

```Dedicated to Maman Shakur😘``````

6⃣
➖🔟

Zama tayi gefen gado tana latsa waya chocolate 'daya ta dauka ta ci ta window ta
cillar da ledar IPad din sa ta gani 'a kunne 'dauka tayi ta fara game *SUBWAY
SURF* sam ta man ta da aikin da ya saka ta ta shagala da game da take yi tana yi
tana cin Chocolate koda Bilal ya shigo sam bata san ya shigo ba har yazo gaban
ta bata san yazo ba kunnen ta yaja sai 'a lokacin ta gan sa archh pls am sorry
zama yayi saman drawer still bai sakar mata kunne ba jan kunnen yayi what did i
told you last??kin manta ko mai what's wrong with yo mtswww har yanzu kina nan
da childish behaviour naki hannun sa ya kai zai kar'ba IPad 'din yaji kamshin
turaren sa gashin ta yaja yace mai sa kika rainani??am talking to you mai sa
kika rainani good battery na yayi low good ina kayan?? wi'ki wi'ki tayi tana
zaro ido, am talking to u fa cikin rawar murya tace banga iron din ba hararar ta

yayi ma'karyaciyar banza kawai ban san ranar da zaki yi hankali ba doubling zana
maki pls I'll give you chance to correct your self yanzu ko ki man massage mi'ke
kafafun sa yayi tashi tayi ta manta da IPad dake 'kafar ta fa'duwa tayi ta fashe
gashi da akwai document's nasa 'a ciki take fuskar sa ta chanja yace Husna i
can't take your nonsense anymore am feed up with this word sorry let me have
your phone the one yo using tunawa yayi ashe ma 'a 'dayan IPad dinne ba wannan
ba amma bai nuna mata ba zare mata ido yayi am talking to u kuma duk yadda zaki
yi ki gyara man in the next 1hour this is the only favour that i can doh to yah
mazewa tayi tace am sorry kawo bara na kai 'a gyara maka hararar ta yayi i asked
you to give me yah phone , ido ta fara murzawa ta 'ba... bata karashe maganar ba
ya rankwashe ta i gave yo only two minute to bring the phone tashi tayi tana
turo baki ta shiga 'dayan room 'din phone 'din ta dauko ta 'tsaya 'a 'kofar room
'din da captain Bilal ke ciki ta'ki shiga ta kusa 1hour 'a nan ganin babu sarki
sai Allah ta tura kofar shi ma zai bu'da yaja luuuu ta tafi zata fa'di da sauri
ya ri'keta ta fa'da jikin sa tana ko'kari kufce wa daga ri'kon da yayi mata suka
tafi louuuu kan kujera suka fa'da sun kai 2mins 'a haka hannun ta ya ri'ke komai
ya tuna ya cillar da hannun nata ture ta yayi ya tashi yana hararar ta mtswww
banza kawai tashi yayi ya fita abin ya bata haushi sosai juya wa tayi taga
*FAMILY CARD* din sa da'di sosai taji 'dauka tayi ta saka 'a wani 'karamin zip
na
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download CAPTAIN BILAL

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album