Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

SO Complete Hausa Novel Document by SO

SO

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 12608

SO

Reading Time: 1 Hours

Added On: 03, Mar 2025

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617 or 07031012948

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 79.08 kb

File Type: txt

Views: 73+

Download: 52+

Last download: 4 hours ago

Description/Story:  2*SO!!!♥️*
_FREE BOOK_

*13 APRIL*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*13/4/2023 April Thursday....... 22 day's of Ramadhan 🌙✨*

_Ada naso barin Typing d'insa sai Bayan sallah to lura da wasu Abubuwan kawai saina Fara Yanzu Amma bazan sakeshi ga kowa ba sai Bayan sallah d'in DOMIN yazo barka da sallah garemu Baki d'aya,.. Allah yak'arb'e ibadunmu 🤲 Allah kaimuna k'arshe Mai kyau 👌 Kuma Allah yakaimu wata Shekarar LAFIYA,.._

*BARKA DA SALLAH🥳🥳🥳🥳*

_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_

*🅿️1 to 5*

Abbas! Abbas!! Abbas!!! "Shine ko yau kasake fad'uwa jarabawar Nan ko,? Wai ni Abbas wane irin yaro ne kai Mai masifar taurin Kan tsiya? Ace duk Abunda ka k'wallafa ranka saika Samu Akai idan baka samu ba Kuma kadinga b'acin Rai kenan haba Abbas yanzu Karo 9 kana fad'uwa jarabawa? Idan baka son Karatun me kake so? Kodai mutuwa ta kake buk'ata? Kana babba Cikin Gida Amma Kaine shasha dubi wasu daga cikin k'annen ka har sunjima da kammala secondry suna neman shiga University k'aramar k'anwarka Kenan, Kaduba hashem har yagama Yana Kan k'ara master's d'in sa ne Amma Kai iya secondary certificate ne kawai kanka, nikam kasheni kakeson Yi Abbas," tari yafara yana dafe kansa dake masa ciwo,

Cikin sauri Ammi dake kusa Dashi ta d'auko Masa ruwa tabashi yasha sannan tarin yad'an lafa,

Dukansu Yaran nasa Sannu suke masa cikin damuwa da kulawa

Banda wanda Aka Kira Abbas Kansa na k'asa zafi zafi yake Jin zuciyar sa namasa yakan Shiga damuwa idan Abba Yana kirarwa kansa mutuwa, to Wai mesaya su Abba bazasu fahimce Shi ba, Shifa Kawai Yana son taimakon yarin yarin Yar Nan yasan yafada *SO!!!*

Ahankali ya d'ago idanuwansa dasuka Fara sauya kala Yace"Sannu Abba, Abba Kayi hak'uri Nikaina nasan Wannan rayuwar bamai kaini ko Ina bace amma Zan Gyara but please Abba kataimaka tinda kanada k'ud'in Nan kasa Ihsan boko d'in Nan koma kadawo da ita Gidan Nan Wallahi Abba bana samun sukuni idan Ina ganinta cikin Wahala wannan Matar Sam bata sonta wallahi"

"To Sannu Sarkin *SO!!!* Idan Bata sonta meya shafeka meye naka na d'aurawa kai damuwa ne Kona d'aura Wasu, Akan y'ar ficikar yarinyar dik kabi ka lalata rayuwar goben ka Wai koka zauce ne? Ko...,"

"Ya Isa Fullany, Abbas kanason ganin cigaban Ihsan ne dai ko?"

"Cikin zumud'i Yace Eh Abba"

"To shikenan zamuyi Maganar da Momy k'arama in Sha Allah Komai zai k'are, Amma kai kuma dole kamin Abunda nake so Tinda Ni namaka Wanda kake so d'in, Daga Ranar da Nadawo da ita cikin gidan Nan tafara Karatu tofa kaima Dole kabar k'asar kaje waje karatu kuma kasan burina kanka inason kazama k'wararren likitan Zuciya, shin zakamin wannan Alk'awarin,"?

Cikin sauri yace"Eh Abba Wallahi Nayi na Amince Kuma Zan maida hankali na Domin Ehty tasamu kwanciyar hankali Nima nawa zai kwanta"

"Shikenan kutashi kuje Allah Yamiku Albarkar"

Da Ameen Suka Ansa tare da barin palourn,

"Haba Alhaji ya zakamun Haka Dan Allah kana neman b'ata yaro, Ace Kullum Ra'ayin sa za'a bi haba,"

"Fullany bake Kika haife Abbas bane? Inaga duk yarda zanso shi ai bankaiki ba ko, Sannan cigabansa nake nema Kuma idan kinduba Abunda yakeso Abune mai Kyau, to Meye na tada jijiyar wuya a Kai? Kodai y'ar y'ar uwar tawace itama Baki so?"

"Ah Ni Alhaji bance ba Wllh ba y'ar zaka d'auki ba Wallahi ko uwar zaka d'auko kasan ba Abunda ya shafeni Akai ai gidan ka ne kayi yarda kaso,"

Tana Gama maganar tabar palourn A zuciye

Girgiza Kai Kawai yayi

...............................

"Ke Dan Uwanki Meyasa Kullum kikaje Aikena sai kin Jima ne,"?

Ja da baya tafara tana girgiza Kai hawaye na sauka daga idanuwanta tace"Dan Allah Mama Kiyi hak'uri Wallahi jirane dawurin Kuma dika maza ne nice kawai macce sannan Uncle A yace duk sanda Yasake ganina cikin maza sai ya karyamun k'afa,"

"Eh lalle wato maganar Wannan shegen yaron Dan uwan Uwar Taki Abbas ko yafi mawa Aiken Mahimmanci ko? Zakici Ubanki ne wllhi," zabura Tayi da k'arfi ta kamo Ihsan tajibgeta sonsan Ranta sannan tabar ta yashe Anan , Haka takwana Anan baci ga sanyi ga ruwan da Akayi,.

Itakuwa baba hure tana Cikin d'akin ta bacci Kawai sukesha Abunsu itada yaranta,

Baba Yana sane Amma yakasa Komai Kawai Yana Addu'a Allah ya kawowa y'ar sa mafita..................

_K'AD'AN DAGA CIKIN TARIHIN RAYUWAR SU ZUWA ABINDA YA FARU ABAYA......................._

Kuyi hak'uri sannan kuyi manage da Wannan nagaji ALLAHI

Dan Allah 🙏 Idan kin karanta kiyimin sharing

Cikin wannan littafin da Akwai darasin Rayuwa da yawa danakeson mu Amfana Dasu,

Kunsani Koda yaushe burina dama k'wak'walwa ta zuwa Aikin Alk'alamina yakawo Abunda zai Gyara Al'umma....

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

So!!!
_FREE BOOK_

*13 APRIL*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*13/4/2023 April Thursday....... 22 day's of Ramadhan 🌙✨*

_Ada naso barin Typing d'insa sai Bayan sallah to lura da wasu Abubuwan kawai saina Fara Yanzu Amma bazan sakeshi ga kowa ba sai Bayan sallah d'in DOMIN yazo barka da sallah garemu Baki d'aya,.. Allah yak'arb'e ibadunmu 🤲 Allah kaimuna k'arshe Mai kyau 👌 Kuma Allah yakaimu wata Shekarar LAFIYA,.._

*BARKA DA SALLAH🥳🥳🥳🥳*

*🅿️6 to 10*

Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button

Read / Download SO

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album