Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

ABAR KAUNATAH Complete Hausa Novel Document by ABAR KAUNATAH


ABAR KAUNATAH

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 32865



ABAR KAUNATAH

Reading Time: 2 Hours

Added On: 27, Oct 2023

Author: Khairat Mu'hd ,Jameela Mo Ali ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : +234 703 035 3461

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 177.66 kb

File Type: txt

Views: 859+

Download: 425+

Last download: 23 hours ago

Description/Story: [4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

NA jAMILA MO Ali Da KHAIRY MOHD



Jankunne.

Allah ya isa duk wadda tayi mana editing.


Page 1⃣ to 5⃣


Innalillahi wa innailaihi rajiun! Na shyga 3 na lalace wayyo Ku temaka min jama'ar annabi dan Allah😭😭 mutane sukayi cirko cirko suna kallonta tare da tausayi a kwayar idonsu,dai dai da tsayuwar Faisal da matarsa Kausar( kawalliya romon jaba ta tycooon😜) ya kutsa kai cikin mutanen ta hangota xauna tanata kuka ya tsugunna gabnta,ya kalleta yarinya yar kimanin shekara 10 ya riketa, menene? Sai kuka ya tausaya mata sosai ya mikar da ita,ya kallo wani ya tambeshy abnda ke faruwa,yallabai mota ta kade mahaifiyarta kuma mutanen sun tafi da uwar,yace ya salam ya rukota suka shyge mota.

PAGE 2⃣

Kallo daya kausar tamata tagane kyakkyawa CE sosai saidai kazanta daya dafar da ita sai kauyanci sosai a tartare da ita,ya sunanki? Tace AYDA sannu ko ta gyada kai. Suna isa gda tabawa mai aikinta baba aisha ita tamata wanka ta bata abnci,ta wanke ayda tas tare da mata brush sosai sannan ta shryata kamar ba ayda ba,Faisal yayi shuru yana tunani,Kausar ya xamuyi da yarinyar nan ne?kinsan mu ba maxauna bane ko gydan mama xamu kaita? Eh kam my lurv ka kawo shawara amma b4 then mu tambeta gdansu kokuwa? Kijiki madam wannan yar yarinyar meta sani ? My lurv a gwada dai yace to Kausar ta kirata ta pito, Ayda inane garinku? Tace GORA dake jihar kano,xaki gane gdan Ku? A'a baxan ganeba sai 😭😭 ,tirkashy! Inji Kausar to fa! Ayda meya kawoku Kaduna to? Nima bnsani ba amma dai inaga mamana kullum sai tayi kuka tana kiran lauratu😭😭,Faisal yace best soln shyne Kausar tashy mutafi gdan mama kawai tace kwarai kuwa my lurv.

Salamu alaykum! Lale Kausar da babban yaya,tabi Ayda da kallo tace masha Allah yarinya me kyau😊😊 suka gaysa dasu,Faisal yace mama kinga yarinyar nan ganinta mukayi a hanya yaafara bata lbr jikin mama yayi sanyi ta tausayawa Ayda sosai, abnda xaayi Faisal Ku barta a nan a wajena xuwa dan lokaci saimu San abnyi,a dudduba Hosp ko Allah xaisaka a dace muganta.Allh yasa mama inji Kausar, Kausar ina basawan baba suke? Tace hmmn suna gdan anty mero tunjiya,mama ta kallo Ayda tayi daria inason yarinyar nan wlh shykenan nayi diya ta daura Ayda a cinya.


PAGE 3⃣

Asalinsu su Faisal

Alh mohd mohd shararren mai kudi ne a unguwar lamido crescent dake garin kanon dabo,dan asalin garin ne amma aiki yakawo shy Kaduna shyda iyalinsa,matarsa daya hajiya jameela da yaransu 4,Faisal ne Babba yana aiki a Abj da matarsa Kausar da yaransa 2, sai Asad dake aiki a SHELL a UK sannan mohd dake masterz a Cyprus sai auta ruqayya dake aure kano. Gdan turawa ake CE musu sbd tsarinsu ba ruwansu da kace nace kowa na ji da dan uwansa,duk kudinsu sunada tarbiyya da girmama na gaba dasu
Mama tayi introducing ayda wajen baba ya tausaya mata sosai ya Kare mata kallo sosai, Niko hajia yarinyar daga gani akwai abda ke damunta,mama ta jinjina tace sai a hnkl baba xamuju komai.
Bayan kwana 2 tasake sosai sbd janta a jiji da Iya zainanabu Abu take mai aikinsu,ansamo mata Malamin islamiy dake mata karatu a gda kafin asakata a boko.
Bayan saty 3 akasakata sch a klass 3 sabanin 5 din datake a kauye.


PAGE 4⃣

Mu waiwayi mahaifiyar Ayda,tyn sanda mota ta banketa suka kwasheta Hosp batasan inda take ba dan tashyga COMA, haj da suka bigeta kullum suna sintiri akanta,ranar wata lahadi tayi motsi Dr 's suka rifu a kanta,ta bude baki tace Ayda! Taji jikinta kamar dutse aka daura mata,ta yunkura xata mike ta kasa saitasaka😭😭, taji dattijuwa ta riketa tace kiyi a hnkl baiwar Allah,tayi lamo abnta. Dan Allah hajia ina diyata? Tace wace ditarki kuma? Hajia tare muke tafia da ita fa,hajian tace mu dai bigeki mykayi a hanya kimanin wata 3 kenan kuma bamuga wata yarinya a tartare dakeba.Innalillahi! Tasaka kuka wayyo Amanata Ayda Ku taimakeni na nemo ta dan Allah,da kyar aka lallabata tayi shuru.

Ayda 📣📣📣📣📣na'am mama,maxa shrya kuje kasuwa da Iya xainabu( my xee😜) kinsan yau yayarki ruqayya xataxo da yaranta tace to mama.
Gskia mama inason ayda ki barmin ita, mama tace chabdi wlh baki isa ba yanda nakeson ta kamar rai,a dan kankanin tym ta shaky dasu sosai suka tapi akabar Ayda da kewa .


PAGE 5⃣

Mahaifiyar Ayda taci gaba da jinya amma hnkl ta atashe sbd ayda,kullum addua take Allah bayyanata amma shuru,har aka sallameta hajia ta tapi da ita gdanta.
Nikuwa baiwar Allah ya sunanki? Duk xaman my bnsan sunanki ba, tace sunana saadatu amma diyata Ummi take cemin,Allah sarki nikuna sunana h.kaltume nan me gdana myna xauneda mijina bamu taba hayhuwa ba,mu tan kano ne aiki yadawo damu Kaduna.shekarar mu 20 da aure amma shuru kullum muna addua Allah bamu hayhuwa.
Batun Ayda ISA xamu fara nemanta,nagode hajiya.

Kwanci tashy ba wahala wajen Allah ,saadatu ta waye dan hajia ta gyarata da sabulai da mayuka masu kyau taxama kamar matar GDA.
Nikuwa saadatu yau watan Ku 1 a gdannan amma ban taba jin labarinki ba kuma bnji kina xaki GDA ba,hnkl saadatu ya tashy sosai tafara😭😭,hajia NATA bata baki sannan tayi shuru,hajia nifa nabaro GDA ne sbd bakun cikin rayuwa.
Allah sarki saadatu ki hkr komi yayi xafi maganinsa Allah,tace hakane. Tafara baata labarin kamar haka............................


DAGA TASKAR KHAIRY da JAMILA😘😘😘😘
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

NA JAMILA MO ALI💞 da KHAIRY MOHD😘

PAGE 6⃣ to 🔟

Sunana Sa'adatu mu yan garin Adamawa ne a cikin wani kauye da ake kira GIREI,mahaifin mu malan Sadau da mahaifiyar mu inna wuro amma maryamu sunanta na gskia, sana'arsa kiwon dabbobi musammam shanu,yanada rufin asirin Sa daidai gwargwado,mu 3 suka hayfa amma nice auta,
Yaya isuhu,ya lauratu sai ni muntaso cikin kaunar junanmu da tarbiyya daidai gwargwado,mahaifinmu bai kaunar ilimin boko amma yasamu a islamiyya,watarana muna xaune da inna wuro tanata mana nasiha tace mukula da kanmu da rayuwar dunia,komai talauci da tsanani mu guji Abu 3 na farko sabawa Allah SWT,San abin hannu mutum da ZINAH,tace illar zinah dayawa tana cinye kyawawan ayyuka kamar yanda wuta ke cin takadda,jikin mu yayi sanyi duk da dai bamu San komai ba a wannan lokacin amma mun dan fahimceta,na siharta ta ratsamu sosai har muka kwanta maganganunta na mana yawo a xucia.
Dasafe bayan munyi kalacin mu na tuwo da miyar kuka muka nufi islamiyya,tynda muka dau hanya xuciata ke bugawa,faduwar gaba na ya karu a haka hat aka tashy ban fahmci komai ba.
Muna isowa tyndaga nesa mukaga mutane da hannu akai,da gudu muka karasa innalillahi wa innailaihi rajiun a kwance muka tarar da iyayenmu da ya isuhu ba alamar rai a tattare dasu sannan ga wuta nata cin gdanmu,na kurma ihu na xube akayita samin ruwa,ina farfadowa sai kuka nida ya Laure shykenan munxama marayu ba uwa da uba, ahaka akayi xaman makoki aka gama.

Bayan 7 muka kkoma gdan bappanmu kanin mahaifinmu,matarsa 1 inna ladidi da dansa tilo mai suna jauro,inna irn bala yayyun matan nan ne masu tijara,mutuncinki daya da inna kimata bauta a gda to anan xaku daidaita amma idan ba haka ba wlh kashynka ya bushe.
Yau da gobe sai Allah Bappa ta fara faxawa a rikonmu dama ita inna ba mutunci gareta kullum fada da gori kamar wuta,shekara daya kenan bamu komai sai xaman gda da aike da ayyuka.



Page 7⃣

Gaskia ya Laure nagaji da gdannan,ba'a mana adalci kullum balai da masifa kamar wasu marasa galuhu,laura tace ki hkr kanwata watarana sai lbr kinji, yanxu Allah gatanmu bappa gatan mu amma bakomai akwai Allah kinji,na gyada kai kawai.
Muna xaune jauro yaxo ya xauna banda warin wiwi baya komai gashy ya hade Dana hammata kai wannan balai har ina? Ya kallo Laure yana daria ya kai hannu xai taba mamanta dayake a lokacin takai 14 nikuma ina12,ta mike xumbur yayi dariar mugunta yace bnxa akan wadannan lemon tsamin kike guduwa😂😂?tamasa bnxa sai hauka yake mana mtsew yafice.
Da daddare Bappa yakira mu yace yauwa Laure dazu jauro yaxo da magana wai yana sonki xai aureki,nan ta hada rai gskia Bappa banasonsa aikuwa inna ladidi ta xaburo tayi kanta tace wlh baki isaba har wacece ke? Aure tamkar ayin ne bnxa butulu kici kisha a gdan ubansa amma ki gujeshy mtsew,bayanda muka Iya haka muka hakura.

Biki nata karatowa amma Laure kullum sai karewa take,ana sauran saty 1 bana mantawa muna kwance takira sunana tace saadatu kinsman Allah guduwa xanyi,dan Dana auri jauro gara namutu ba aure,jauron da kullum ake kawo kararsa yayiwa mata ciki ko fyade sannan dan rashyn imani yace na aureshy ina da sake wlh,ya Laure ya kikeso nayi idan bake inji saadatu? Ke kadai xan kalla naji sanyi fa,tace ki hkr nasani ai xandawo idan sun hakura...


Read / Download ABAR KAUNATAH

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album