Join Our WhatsApp Group

FULANIN DAJI Book 2 Complete Hausa Novel Document by FULANIN DAJI Book 2


FULANIN DAJI Book 2

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 40569FULANIN DAJI Book 2

Reading Time: 3 Hours

Added On: 21, Oct 2023

Author: B Aleeyu ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 233.94 kb

File Type: txt

Views: 970+

Download: 483+

Last download: 2 days ago

Description/Story: ο»ΏπŸŽ„ FULANIN DAJI πŸŽ„
πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„
πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„
πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„
πŸŽ„ πŸŽ„
πŸŽ„
N@ B aleeyu πŸ’• page 5⃣5⃣
Ahmed yajuya yabarta sororo, aranta kuwa tace koma dae menene badae ka fidda niba toh Alhmdllh , dakinsu taje tacire rigar tacanja wasu kayan tashanya rigar , zazzabi yasoma rufeta, ga mura atake tafara sneezing, telephone tajanyo tasaka Kiran likitanta cos yagaya mata cewa duk abunda yafaru shi zata nema, Seda wayar tagaji da ringing sann aka dauka wata nurse ce tace baya nan ay bakowane tym yake xua asibity ba, seyaga dama

Amma zan miki wata nasifa zan kira miki shi, mexa'a gaya masa, joda tace mura da zazzabi kedamuna ga ciyon kae , nurse din tace alright, zangaya masa allah yasama zai daga wayar, joda ta tsinke wayar takoma kwance, gwaggo tashigo tasameta cikin bargo, tace lfy joda, joda tace gwaggo mura ne da zazzabi, gwaggo ta dafe kanta tace ohhh ni manga ke kam gakinan kullum ciyo kamar Yar kaza,

joda tace gwaggo ruwa fa nafada aciki, gwaggo tace toh garinya hakan tafaru? Joda tace tintibe nayi, gwaggo tayi tsaki ayke bakya rabuwa da tsautsayi sekace amarya , joda tayi murmushi tace nidae gwaggo fura in akwaita, gwaggo tace babu sedai in miki yanxu idan ita kike bukata tinda akwae garin tsaba, joda tace gwaggo bansaki wahala ba, gwaggo tace shin fura dae kikeso koh? Joda tace eh, gwaggo tace toh shikenan sedai xua magrib kam, joda tace toh gwaggona ngd

Gwaggo tashiga kitchen tareda hasana dayake duk aykin da gwaggo zatayi se hasana ta ta yata, ruwa aka fara dorowa atukunya sann aka dama garin, suna fara boiling aka zuba mulmulen garin kafun kace me har yadafu , hasana ce ta daka shi sann gwaggo takarba aka dama tareda nono, plastic aka cikawa dad aka saka masa a fridge , joda nasahan fura taji sallama kuma da alama namiji ne dasauri tasaka hijabi wanda tagani ya sata yin murmushi lah😊 doctor ashe zaka zo , Yace ba wann ba kan hanya nake allura zan miki ga magani sena wuce atake joda tafara 😫 ni wlh bazaka mun allura ba

Baki yasaki yana kallanta can kuma se tace kae wae koba a asibity ba seka saka face marks , kuma kullum da glass a fuska, doct yace eh haka nake, joda ta tabe baki shikenan dkyar tayarda yamata allura da kuka da komai Seda gwaggo tafara yimata fada sann tayi shiru magani ma dakyar tasha shidae baice mata komai ba sedai yayi murmushi

Yagama yayiwa gwaggo sallama, gwaggo tace nikam dann wayake biyanka ne ? Doct yace allah, gwaggo tace shikenan kuwa ka gama mgn, yana fita abdallah nashigowa, bae yade yau banganki ba joda tace kaedai wlh zazzabi da mura, abdallah yace ayya baby na allah yabaki lfy ameen, bude bakinki nabaki chocolate, joda Jin ance chocolate da sauri tarufe idonta

murmushi yayi yauwa babyna yasaka mata dae2 nan gwaggo tashigo mugun kallo tabi abdallah dashi sann ta kwalawa joda kira dasauri joda tabude idonta , gwaggo ta bala'in daure fuska kana tabita da harara joda tashiga rawar ido jikinta yadauki bari ,gwaggo tarungume hannuwa tana musu mugun kallo , Abdallah yashiga soshe2 gwaggo ina wuni? Gwaggo tace da ban wuniba zaka ganni anan, meyakawoka dakinmu, kaxo ka koyawa yata lalaci koh? Abdallah yace a'a wlh inna kiyi hakuri ni sonta nake bakomai ba

Gwaggo tace dakyau idan sonta kake nabaka sati daya katuro mun iyayenka, idan kuma rayuwarta zaka bata tokuwa zan hadaka da mahaifinka, joda tace gwaggo wace irin mgn ce wann abdallah baya nufina da komai wlh ko yatsana baitaba tabawa ba wann ma shine nafarko kuma shaukin so ne , gwaggo tawanke ta da mari, lallae na yadda so makaho ne, tinda har joda take kallon idona tace shaukin so.........

πŸŽ„ FULANIN DAJI πŸŽ„
N@ B aleeyu πŸ’• page 5⃣6⃣
Abdallah yace allah yahuci zuciyarki gwaggo yaraba ta gefen joda yawuce, gwaggo tarakashi da harara , joda tafada kan katifa tana kuka, gwaggo tayi waje tabarta cike da haushi, abdallah kuwa naxua dakinshi yadauko win yasha yace lallae wann matar zata kwabsa mun baxata watsar mun da plan ba nan da sati dayan data ce zan cika mata ayki , wani guntun murmushi yayi yacije lebe

Ahmed yashirya tsab yanufi dakin dad dinshi, zaune ya samesa yana karatun jarida , Ahmed yayi sallama dad yakarba tareda murmushi, Ahmed yace dad gud mrng, dad yace mrng hw ar u son, Ahmed yace am glad 4u dad, dad yace gud, Ahmed yakallesa yaga shi yake kallo , dad yace yess kae nakeji yau nasan akwai mgn daga ganin wann bakin naka , Ahmed yace eh dad dama wae zancen auren nan ne dakace , nasamu mata, dad yace wow I can't believe you fah, Ahmed yace serious dad ay bana wasa dakae

Dad yace gud 4u son a ina take kuma Yar waye, Ahmed yace kasanta dad, mansura ce, dad yace eye wakace kamar banji da kyau ba Ahmed yace itada din da kaji mansura, dad yace wace mansurar, Ahmed yace kanwar hjy ta nan gidan, dad yace what ar u in sense ? Mansura fah kace yarinyar da bata ganin idon ubanka da gashi bare kae wai tsayama tukun yaushe kuka fara dating da ita da har abun yakae ga aure , Ahmed yace oho dad ni bansaniba kawai abunda nasani aure nakeso kuma mansura zan aura dz oll

Dad yace how dare you ina mgn kana mgn to baxaka aure taba indae nine mahaifinka aure tsakanin ka da mansura babu sedae kuwa in wasu iyayen zaka canza , amma matukar uba ke nemar wa yayanshi aure , to wlh bazan nema maka auren mansura ba , ina auren yaya kaikuma zaka aure kanwa, badΓ— Ai abun yama kazanta wlh

Ahmed yatashi afusace yace find dad, nikuma idan har ba'a auramun wadda nakeso ba, to wlh baxan yarda da auren kowace mace ba, kuma baxan taba aure ba har abada, dad yazare ido, son ni kake gayawa mgn ? Ahmed yace sorry dad amma idan har kadaga bazaka bani abunda nakeso ba to wlh zaka cigaba da ganin irin haka ni kawai abani abunda nakeso yana kae nan yafice daga dakin

Hjy dake labe tana jinsu tayi murmushin mugunta tace yauwa Ahmed aranta yana wucewa tashiga dakin, kamar bataji komai ba tace alh yana ganka wani iri ne? dad yace no bkomai kaina keciyo hjy tace shikenan idan taruba maji, dad yakalleta ya girgiza kai, sann yace ina bukatar hutu zaki iya fita, hjy tace basae ka koreniba dakai na zan fita, tafita dakin tana murmushi, tana isa dakinta tasaka Kiran mansura nan tazayya nemata komai

Mansura tahau ihu tace kae anty kice nakusa zama amarya wayyo dadi, hjy tace nadae gayamiki wlh kikama kanki kizama Yar mutunci, mansura tace hava anty sedai a rika sakayawa amma ko 2dyz baxan iya yiba ba'a yi abun nan ba, hjy tace kyaji dashi shegiya kinzama taxi motar kowa kowane kato hawanki yake, mansura tace no anty manya dae kinsan nifa nafison yara sunfi iya sarrafa ka dakyau, hjy tace dallah yimun shiru marasa kunyar banza idan dae kika je kika nuna masa maitarki afili kekika sani

Mansura tace inahhhh anty ay sekinga yanda nake kamewa amma wlh ina cike da kwadayin wann yaron zai yi cwet😘 sosae hjy tace tirrr da halinki kekam kinma guce harija idan da abunda yafi haka tokuwa kin kai can, mansura tace yp anty kinsan bana wasa da fruits dz y always akwai ni'ima har tsiyaya nake, hjy tabuga tasaki irinku ake rabawa aure idan kuka hadu da wanda baya iya daukar dawainiyarku, mansura tace kamm anty wlh baki saniba randa naja hannunsa zua dakinshi koh uhm..wani unexpected shock naji baki ji yanda nayi release ba nan take aranar kuwa koh.....har safe dreaming dinshi nake amafarki ma ya iya rolling din mace bare kuma afili kae I like him so so so much.....hjy tabuga dogon tsaki takashe wayar...........

πŸŽ„ FULANIN DAJI πŸŽ„
N@ B aleeyu πŸ’• page 5⃣7⃣
Dad zaune a dakinshi shida abba suna tattauna matsalar Ahmed, abba yakirasa yace komai kake kaxo yanxu kasameni a dakin mahaifinka, Ahmed yace ganinan xua dama yanxun na shigo wanka kawai zanyi se nafito, dad dajejin komai yace kagan rayuwar shi koh ace muna matsayin iyayensa muce shi muke jira amma yace se yayi wanka

Abba yadaga masa hannu ya isa bayadda muka iya dashi se addua tin haihuwanshi haka yake, Ahmed kuwa yana shiga dakinshi ya jona kettle yayi wanka yasaka jallabiya sann yasha eviron drink, kana yanufi dakin dad dinshi sallama ya musu sann yagaida kowa yama kansa gurin zama, abba yace kasan meyasa muka kiraka, Ahmed yace no, abba yace gud, mgn ce akan auren dakace kanaso , nayi matukar farin cikin Jin wann zancen koba komai zaka zama babban mutum

Amma wani hanzari ba gudu ba meyasa kace mansura kakeso , bayan akwai yan mata tsaranka sann idan ka duba abun ta wata fuskar mansura antynka ce tinda kanwar matar ubanka ce bai Haram taba amma abun yakazanta, Ahmed yace gud abba tinda har kagane bai Haram taba toh bakomai nidae kawai auren nakeso kuma ita zan aura , abba yace katabbatar ita kakeso, Ahmed yace eh, abba yace shikenan zaka auri mansura matukar mahaifin ta yabaka ita, amma karka kuskura kaxo mana dawani zancen abaya komai yafaru after weeding dinku ba ruwanmu

Dad yace yaya meyasa zaka biyema ra'ayin sa to nidae ba daniba kuma bazan je neman aure ba gidan surikina, abba yace dama wayace kae zaka je ay ni zanje ba kunya tinda addini bai Haram taba koh? Dad yace amma dae Ahmed kasan foundation dinda yake kasa koh? Ahmed yace banmantaba abba kuma baxan bijerewa hakan ba, nidae kawai abunda nakeso tinda nafaranta maka kaima kafaranta mun , dad yace hakane shikenan jeka allah yasanya alkairi yazaba mana mafi alkairi ameen , abba yayi murmushi yace ko kaifa

Ahmed yana fita yasaka Kiran mansura dama kuwa tayimasa 7 miss call yana kiranta bata wani Jan epixy ba tadaga wayar, hava bae tindazu fah nake kiranka, Ahmed toh sarkin mita zaki fara koh, mansura tace yi hakuri ranka yadade, Ahmed yace better yaushe ake samun ubanki agida, mansura tace bangane ubana ba, Ahmed yace ur father nake nufi, mansura tace shine zaka wani cewa ubana abun kamar zagi,

Ahmed yace toh yakike son ince inba ubanki ba, ko karya nayi ba ubanki bane? Mansura tace naji ya isa ubana ne, ko yaushe zaku iya samunsa sbd yadena fita outside sedai inza a duba lfy shi, Ahmed yace ban tanbiyeki wann ba iya abunda na tanbiyeki zaki amsa ,mansura ta bata fuska kamar tana ganinshi ....nidae asea ina gefe ina dariyar manya , Ahmed yace alright kigaya masa su abba zasujo neman aurenki, what? Mansura tace kae wayyo allah nah, yaushe ne bikin dear nah, Ahmed yabuga tsaki yace wato har murna kike zaki bar gidanku koh?

Mansura tace no inadae murna zan je gidan habiby na hubby na my soul my gentle my......Ahmed ya katse ta keeee ya isa sarkin zuga zaki wani cika mun kunne da surutan banza, mansura tace au bakaji dadin kalamai naba kenan ?Ahmed yace yo wani dadin zanji acikin wann surutu kinwani wae my me my me 😏 mansura bawani kaedai dadi ne yakasheka, Ahmed yabuga tsaki ya kashe wayar, sann yakira Mahmud yace man akwae story fah kashigo gida yau,

Mahmud yace ina kan hanyar xua fah na biya market ne zan siyowa joda chocolates kasan akwaita dason chocolate, hello hello tasaki yabuga wato na dauko masa zancen makikiyarshi shine ya tsinke wayar , dae2 nan yakawo kasuwar chocolates kaday yashiga siya kala2 Seda yasiye kusan kala yakai goma se flower mai kyau da greeting card dauke da luv quote 4 my 6 tareda tirare jidda mai shegen kamshi ..........

Muje zuwa πŸŽ„
ASEEYAH BASHEER ALEEYU πŸ’•

πŸŽ„ FULANIN DAJI πŸŽ„
πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„
πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„
πŸŽ„ πŸŽ„ πŸŽ„
πŸŽ„ πŸŽ„
πŸŽ„
N@ B aleeyu πŸ’• page 5⃣8⃣
Joda zaune kan dakalin gidansu tana shan alawa 🍭 tana yan wakokin Justin B, driver dinta yazo yace barka da hutawa madam, joda tadago cike da girmama wa takarba, Yace madam kishirya xua 12 zamu fita dake , joda tace kamarya fita xua ina? driver yace kedai kishirya wann umarni ne daga oga nah, ga wann yamika mata wata pink gown, da pink shoes, sarka da yan kunne ma pink se wani katon ribbon pink, yanuna mata wani pic. kinga madam yanda kikaga wann baturiya haka zakiyi shigar shi plss karki bata mana lokaci oga ni zai yiwa fada ,

Joda tace nifa banganeba waye wann ogan ne, shiru tayi ganin yajuya yace mata no African tym madam, joda tayi tagumi a iya tinanin ta abdallah take zargi domin kuwa yasha gayama ta zakiga ina ta yimiki abu amma bazaki gane ya abun yakeba, murmushi tayi ta shiga daga ciki, tanuna ma gwaggo kayan gwaggo tace toh amma dae zakisa ka mayafi koh joda tace no kam gwaggo wann rigar ba'a saka mata mayafi ,

gwaggo tace gsky ba'a San raina zaki fita haka ba amma kije kishirya tinda yanxu kinga 11 tayi, ba musu tashiga wanka tana fitowa tasaka Kiran khalthum tace plss khalthum kizo kirakani wani guri yanxu2 ni ake jira , khalthum tace kamar ya yanxu nifa bacci nake kintadani, joda tace plss khalthum kizo Dan allah nima bansan ina zamuje ba an kawo mun wasu kaya kamar wata india, khalthum ta kyalkyale da dariya wow kice party zamuje

Joda tace party kuma wae iskanci tona ubanwa zamuje nidae kawai kishirya, khalthum tace wait kada ki tsinke wayar gaya mun wani irin kaya ne Dan nima nasan irin shigar dazanyi, joda ta zayyane mata komai, khalthum tace kambu allah har na hangoki amma pah simple make up yakama kiyi kisaka pink lipstick karki saka eyeshadow kisaka eyeliner white seki saka maskara ki gyara idon ki karkiyi brow , taki kullum kamar anyi shape dinta dae2 kawai kigyara ta da brush amma fah kisaka blush sae kinyi Dan smiling sann zaki shapa, joda tace ohh ni Yar fillo, naji Mrs make...


Read / Download FULANIN DAJI Book 2

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album