Join Our WhatsApp Group

BAKIN IYAYE Complete Hausa Novel Document by BAKIN IYAYE


BAKIN IYAYE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 35648



BAKIN IYAYE

Reading Time: 2 Hours

Added On: 02, Sep 2023

Author: Mrs Phareesi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 213.67 kb

File Type: txt

Views: 675+

Download: 219+

Last download: 8 hours ago

Description/Story: ο»ΏAn dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
3⃣
Zaune suke a parlor sai fira sukeyi, cikin jin dadi, Safna na kwance akan kujera sai famar latsa wayarta take, mai gadine yashigo tareda sallama, momy ta karba tace"Abdullahi ya aiki" yace Alhmdllh haj" Momy tace "yadai"? Yace"haj wanine ke sallama wa safna! Safna dake kwance ta yi zunbur ta kai zaune tareda ware idanun nan nata masu bani tsoro saboda zamansu manya, masha'allah! Tace "nikuma? wake nema na"? Haj ta cewa mai gadi "je kace tana zuwa" mai gadi ya fita tareda wa haj sai anjima, momy ta kalli Safna data ware idanu tana kallon momy, tace "Safna a ina kika same wannan"? Safna cikin rawar murya tace mo......m..my Allah ni bansanshi ba" momy tace" ba ruwa na keda mahaifinki kindai san bayason kuna tara samari ko? Sbd hk kimaza ki je ki gansa kafin lokacin dawowarsa yayi, Safna tace "to momy" ta mek'e ta nufe dakinta ta dauko hijab ta fito.

A tsaye ta taradda shi yana latsa wayarsa cikin konciyar hankali da jindadi irin na masu hali, gaskia ya matukar mata kyau, sanye yake da wata hadaddiyar shadadda gizna milk colour tasha aiki ga hularsa itama milk ce takalminsa ma hakan komai dai iri daya, sai zuba k'amshi yake, Safna dai sai kallo take takai 5mnt tana kallonsa, nidai Manshat nace su Safna anaso ana kai market, da sallama ta isa jingene da motarsa wannan motar ba irin tajiya bace wannan ash colour ce nidai bansan sunantaba aman dai ta hadu iya haduwa.

Latsa wayarsa yake baimasan da mutun a kusansa ba, saida yaga iniwar mutun, da sauri ya daga kai yace"sannu da zuwa tauraruwa mai haska ko ina" Safana tace "hmm sannunka" kazo lafia? Yace "lafia klu ya gida dasu Umma" tace "lafiarsu klu" shiro ya ratsa hurin na dan lokaci, kan ya nisa yace, " safna ko"? Ta d'aga kai da sauri ta dobeshi tace, "ya ankayi kasan sunana Safna"? Yace, "Allah sarki Safna ai sunan dashe nake kwana kuma natashe dashi, kina mamaki ne na yadda nasan sunanki? Ko kina mamakin yanda nakamo da sonki? Safna sonki zaimin illa a rayuwa ta dan Allah ki sone Safna" murmushi Safna tayi tace, "banyi mamakiba cuz bansan yadda so yakeba bale nasan yadda yake shiga a jikin mutun, ni baitaba shigataba bale nasan yanda yake, aman nayi mamaki dakasan sunana" dariya yayi hade da cewa,"kina nufin kamarki kyakkawa ajin karshe ba wanda yataba sonki ko kukayi soyayya? Kai banyarda ba gaskia, Safna ta tab'e baki kan tace, "Allah babu" yaji dadi sosae a zuciyarsa domin yasan bazai sha dogon wahalaba hurin samun gurbe a zuciyar Safna,ama a fili ya furta, "ok, Safna ni sunana Hafiz Alh Abubakar na makka ni dan wannan garinne' ina ganinki hurare da dama nakamo da kaunarki Safna! Ki taimakamin Safna ki soni pls n pls Safna" Safna ita ma tunani take na wata frnd dinta dasukayi prmry da ita mai suna Amina A na makka wadda suke kira da (meeno) to kenan yayanta ne ko yaya oho! Idan kuwa hakane to dolema ta so shi domin tana matukar ji da wannan best frnd din tata to kuma ai tana zuwa gidansu ita ma tana zuwa nan gidan to ya ankayi bata taba haduwa dashiba? Tayu kuma shima ba anan yayi karatunba yana Ingland inda Amina taje" Hafiz ne ya katseta ta cewa, " kinyi shiro My beauty kice wani abu plss" Safna ta jujjuya idanuwanta tace, "no problem, zanyi tinane akai" Hafiz yaji dadi sosae yace, "to yaushe zan dawo kenan"? Tace"after 1week zaka iya dawowa" Hafiz yace,"to na gode, ama zan iya samun no"? Safna tabashi number ta tareda masa sai anjima.

Koda ta shiga gida tataradda ba kowa a parlor dakinta ta shiga ta dauro alwarlat magriba tazo tayi sallah, daddynsu ne yashigo da sallama haj ce tace,"sannu da zuwa mai gida yace'"yawwa sannu umman yara sannu da gida, tace lafia klu" su Zainab ne sukai mai sannu da zuwa ya amsa Nafee ce tace" dady sannu da zuwa ya aiki, yace "Alhamdulillah" can yaduba baiga faisal ba yace, haj ina faisal yaje? Tace" ya fita sallah tun dazo tayu zaiyi isha'i ne yadawo yace, "ok Allah ya dawo dashi lafia" to jabbar fa? Tace shi tun rana da ya fita baidawo ba, yace to bari suzo muci abincin.

Frndz nacire maimuna,hauwa'a'Ruky,A matsayin matan Alh Hashim mai dala zuwa mata 1 ke garai wato haj Rabia, da kuma yaranta,Abduljabbar,Safna,Zainab,da autansu Faisal.

Writing
By
πŸ’ManshattttπŸ’
Lv u frndz I miss u so much😘
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ˜­πŸ™† *Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
5⃣

Safna dai soyayya tayi karfe tsakaninta da Hafiz domin kuwa takai da basa rabo da wayar kullun tana mak'ale dashi a phone dare da rana waya suke kuma duk bayan 1week saiyazo zance gidansu soyayya dai sakowa sun somu a cikin su,
Su kuwa su dady sun dade da tsaida maganar auren Safna da Alh. Aminu C.R.O, har ana batun kawo sadaki da laifi,...
Alh Hashim ne zaune shine haj Rabia yake cemata "auren Safna fa yana k'arasuwa insha'allah! Haj ta dobe dady tace "to Allah ya taimaka, aman Alh Safna kowa tasan da batun wannan mutunin da zaku aura mata"? Bangane ta san maganarba kina nufin mu bamu isa da ita bane? Da zamu bata zabinmu tak'i karba? Ai dolema ta aureshi domin kuwa ni banga aibone ba da zatace batason shi, kuma ina tabbata miki dolema ta aure shi domin mun rigaya mun kitsi magana, kuma bada jimawa ba za'ai auren, tadai kammala karatunta na secondary zamai mata aure insha'allah, inyaso can idan ya barta ta cigaba domin bazan zauna da kamar Safna a cikin gidaba, kinason ne a daukan tsohun banza ne?.
Alh Allah yabaka hakuri nifa ba haka nake nufiba, kawae tambaya nayi aman kayi hkr idan ta batama rai, fuuuuuu! Yatashe ya fice abinsa ko kallunta baiba ya shiga dakinsa.
Jabbar ne yashigo parlor da sallama hajiya ta amsa, momy sannu da gida ya fada yana mai zauna wa kan kujera, yawwa sannu jabbar, momy ina su Nafee ne? Suna dakinsu kasansu da shigewa daki kamar sababin amare musamman ma ita Nafee din, ai wlhy momy suna ban mamaki su ko tsarguwa basayi, momy tace "can ta tamarmatse musu ina ruwan Rabia" jabbar yayi dariya yace "barsu momy ai zanyi maganin zaman nan na daki, ita waccan boss din ba'a ma maganarta musammanma yanzu kullun tana mak'ale da waya kamar itace farkon wayar" hmm ai barni da ita jabbar saina sa dadynku ya karfeta sai naga ta zaman latsar wayar tunda batada aiki sai latsar waya"
Zainab ce ta fito tadau kwalliya sai zuba kyau take ita da Nafee, suka iso parlor, Jabbar yakallesu cikin zolaya yace wow! Little sis kunyi kyau fa ina zuwa haka? Nafee ta sauke kai k'asa, Zainab ce tace " laah Yaya jabbar ku ina,kawai zamu gidan uncle Usman ne da uncle Faruk" haj tace to yau abin ya motsa kenan sukai dariya su duka, Nafee ta durkusa tace momy sannu da gida, ita ma Zainab ta gaidata, ta amsamusu cikin fara'a, tace to gashe kuma na aiki Idi kasuwa to wa zaikaiku ne? Zainab tadan matse fuska tace "momy ga Yaya Jabbar kice ya saukemu tunda ba nisane dashiba, Jabbar ya kalleta a kule yace "kee wato kubazaki ce nakaikunba sai Momy tace na kaiku? To bazan kaiba,
Zainab tace "sorry my bro plss help me" Momy kisaka baki man, Momy tace "barsu Jabbar kaje ka kaisu mana tunda driver baya nan.
Jabbar yace "to,muje" suka nufe parked space, ananma sai da akayi domin duk baya suka shiga ya zuro kanshi cikin motar yabuga musu tsawa' Kaiiiiii!
Waye drivern naku ne kunwani shige baya dukanku? Zainab tace to "Aunty Nafee kishiga gaban, Nafee tace "a'a kedai zakishiga" Jabbar yace "wai ina wasa da kune Allah zantafe abuna" kingani ko aunty Allah kinsan halin Yya Jabbar zai iya barinmu a nan yatafe abinsa, dole Nafee na fito ta shiga gaban motar, gateman ya ballemai gate ya haura sai *Gwaiwa low cos*.
Suna tafiya Jabbar sai kallun Nafee yake domin gaskiya tayi kyau sosae sai kyalli take abuga fararin fata fulanin asuli, Zainab dai ita tana baya batasan abinda ke wakana bai itadai sai latsa wayarta take, a haka harsuka karaso gidan, horn yayi mai gadi ya budemai gate ya kwashe iska sai ciki a parked space yayi parking nanma duk tarin motoce ne harma kawar kayi amai saboda kyau.lolz
Assalamu alaikum Umma ce ta amsa da wa'alaikumussalam,yam matan Momy ne ketafe yau a gidan namu? Aliyu ne ya taso da gudunsa yana Oyoyo aunty Nafee duk suka zauna, Umma tace yan matan Momy ya gida ya Momyn taku? Sukace lafia klu tana gaidaki, tace "ina amsawa" Jabbar ne ya shigo tareda sallama, Umma ta amsa tace "ah Jabbar shi dama a tare kuka zo muna ziyara yau? Ya duka ya aidata ta amsa yace "wlhy Ummi kullun inason nazo kinsan aikin office dinnan baya barinmu zama bamuda time isasshe wlhy, aiba komai Jabbar nasan yanayen aiki kune ai kai kanada zumunta ba irin dan uwan kaba, yayi dariya yace kamal wai? Tace shi mana, ai Umman shima yana sun zumunci sosae, nandai sukai ta fira harda Nafee ta sake jikin ta sukai firat kasancewar Umma itace mahaifiyar Nafee, dadynsu Safna ne ke rikonta tun tana yarinya take gidansa ita a farko ma ta zata shine ya haifeta sai daga baya tasani.
Nandai suka kammala firarsu basu tafiba sai hurarin 5:30 suka je gidan uncle Farok shima basu wane dadeba suka nufe gida da tsararsu, da isarsu sukai da kinsu kasancewar su biyu sunfi *Shakuwa* shiyassa komai nasu iri daya ne dakinsu ma daya.

*Writing*
By
πŸ’ManshatttπŸ’
Taku akullum😘
[10/23, 3:14 PM] β€ͺ+234 703 632 4075‬: πŸ™†πŸ˜­πŸ‘„*BAKIN IYAYE*πŸ‘„πŸ™†πŸ˜­
*Na*
*Mrs phareesy*😘✍🏻
4⃣
Dadyne zaune akan kujera, yana karanta jareda,baba Usman ne yashigo tareda sallama,dady ya amsa yace"Alh Usman ya aiki" yace"lafia klu yaya, ina aunty rabia ne"?yace tana kitchen tana aiki" yace ok ba damuwa, yaya daman nazone akan maganar Safna, dady ya zare glass (madubin ido) ya ajeye jaridar a kan table dinda ke gefinsa yace"inajinka Usman" Usman yacigaba da cewa"daman maganar wannan abokin nawane da yaganta yace yanasonta, to ko jiya ya saman a office akan maganar, yace kuma yanason ayi abin da huri, dady yayi gyaran murya yace"to ba matsala Usman insha'allah zanyi tunani akai, kuma dafatar kasan duk halayansa? Ina nufin kasansa da kasan halayinsa na gari? Yace"eh yaya gaskia bashida wani hali wanda bana kirkiba,saboda nasanshi sosae director ne a office dinmu,kuma abokin kasuwancina, bashida wani mugun hali. Dady yace "to shikenan zank'ara bincike akai, ba wata matsala" baba Usman yayi godia sosae tareda fatan nisan kwana ga dan uwansa, domin suna son juna sosae, saboda Alh Hashim mutunne maison yan uwansa matuk'a duk wani abunda suk'e bok'ata yana musu duk da cewa kowannensu yanada abin hannu, duk masu fada ajine a garin Sokoto, haj Rabiace ta shigo parlor dauke da kayan abinci suka gaisa da Usman ta nufe dinning table ta jajjera halima mai aiki tazo ta tanyata suka jera komai a hurinda ya dace Halima tanufe kitchen domin tak'arasa sauran aikin, haj ta nufe dakinta zata watsa ruwa. Dady yace" Usman ya batun kwangilar da kuka samu? Komai dai yana tafiya dai-dai ko? Yace"eh yaya, cikin ikon Allah munsame abinda mukeso,komai yatafi cikin aminci" dady yace "yawwa Allah ya taimaka" Usman yace" ameen yaya" bari naje anajirana a office zamuyi meeting karfe 9" ok ba komai sai ka dawo Allah yataimaka, yace "ameen" ya fita.

Kan dinning suke kowa sai kwasar girki yakeyi dukansu, saboda Alh Hashim yana da fahimtar cin abinci tareda yaransa anaci ana fira abin gwanin ban sa'awa, faisal ne yace "dady wai yaushe zaka sayamin mota ne"? Asagwabe yake maganar,kowa sai dariya akemai, jabbar ne yadai tabashi kadai yace "kaiwai koyaushe baka rabuwa da fadar a sayama mota, kodan kaga dady ya canjamin ni? Yadan bata rai, alamar yayi fushi, dady yace "kabarsu kawae autan haj zan sayama jirgema bale mota aman fa sai ka kammala karatunka na secondary zan sayama karka damu kaji dan mom, zainab ce tace nifa dad? Yace kema ai zansaya...


Read / Download BAKIN IYAYE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album