Join Our WhatsApp Group

BIYAYYA GA UWA Part 1 Complete Hausa Novel Document by BIYAYYA GA UWA Part 1


BIYAYYA GA UWA Part 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 8357



BIYAYYA GA UWA Part 1

Reading Time: 0 Hours

Added On: 13, Oct 2023

Author: Khadija Kanwar Soja ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Royal Star

Author Phone : +234 810 123 5739

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 53.56 kb

File Type: txt

Views: 677+

Download: 181+

Last download: 1 day ago

Description/Story: ๏ปฟ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
๐Ÿ’ซ BIYAYYA GA UWA๐Ÿ’ซ


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
respect to mother
BY
'Kanwar soja โœ๏ธ๐Ÿ’ž
Dictated to all mother's in the world.














In the name of Allah the Beneficent the Merciful.





_After the successful of (FARASHIN SO ) now am back with ( BIYAYYA GA UWA )_
The true life story that consist, happiness with sadness, romantic sweet love,story with full of sympathy, patience and favor ,all in one...









๐ŸŒŸROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION๐ŸŒŸ*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*









In kina group ษ—ina bakya comments zan cireki*



Page _ 1 ๐ŸŒน 2

















Yabo da godiya a gariki a friend turn to sister Maman Hafiz, for your care and prayer's to me, the way you love me , thank you so much ๐Ÿ’œ






KD


Shigowar wata kyawawar budurwa mai 'kirar coca-cola black beauty dake sanye da pincil skit da top shit ta rataya guntun gylen ta a saman kanta daga ciki ana iya hango gashin attachment da akaye kitso calarbar masu girma dai _dai , tana tafiya tana girgiza jiki kamar 'iyar mazari tamkar da ganganr takiye da an ganta dole ka had'iye yawu musamman maza da basu kama kansu ba,












Rigi kunkuminta taye ta ajiye hand bag nata juyawan ta ke da wuya taga wacce ta fito daga toilet da guntun towel tana tsane kanta alama wanka taye , murmurshi ta mata "huuuuuu Zuby har kin 'karaso wallahi bansa mu damar shirya wa da wuri ba ko" tana magana tana ajiye 'karamin tawol akan stool ta iso gaban dressing mirro ji taye an rungumi ta tsam ta baya

















"Hhuuu sweety i miss you so much you are too hot enytime idan ina ganin ke kina sake tunamin abubuwan dewa da suka wucce kamar baki ba" murmurshi Moffy taye ta d'auko mai 'kirar paw paw ta matse kad'an tace '"kidai ba'a raba _ke da magana" juya fuskar ta taye kyawawan macce fara sol tagaban sawa gaban mota , nan da nan Zuby ta had'i bakin su a filli d'aya nan Moffy ta yar da gorar paw_paw ta kama kan Zubby ta "kara kai mata farmaki tura harshin ta __takiye. cikin bakin ta nan da nan numfashi su yafara gazawa kunchi tawol nin Zuby ta yayi ilahirin kyakyawar jikinta ne ya bayyana matse mata 'kirjinta takiye nan itta ma ta fara 'kokarin kamu na Zuby duk sun fitta daga hayyachin su ,

















Kirar da akawa Moffy ce taye saurin raba jiki da Zuby haushi Zuby takeji gashi tsummin jikinta ya tashi " anmman Moffy ya zaki'min haka "look honey bamu da time a yau daren namu ne bari ina shirya a kurguji " numfashi Zuby taja tana taimaka mata gun shafa mata mai Zuby taiye tana latsan baki kamar tsohuwar mayya , sai shafe jikinta takiye kamar bazai 'kare ba itta kanta Moffy yanayin ta ya chanza to anmman ya zataye dole su shirya








"No time for this "idan yaso daren yau sai su baje junan su" shafa man takiye akan kirjinta wanda hankalin su ya fara "kushiwa saboda tsananin 'kishirin ruwa da sukiye bankad'ata Moffy taye ta haษ—a ta da jikin ginin nan da nan Zuby ta zaro idano tana ganin ta danne ta taye ta kama tsosar bakin ta da'di sosai Zuby taji nan sukaye tsindir haihuwar uwar su suka baje suka cire raine banda nishi ba abunda ke tashi a cikin d'akin 'kankami juna sukaye suka sakarwa junna murmurshi ,

















Nan suka shiga wanka tare suka d'auki haramar shirya a gaggauce Moffy taja akwatin ta haษ—a kaya da wasu abubuwa da zai kaita tsawon kwana hud'u,. fitowa sukaye nan suka tarar da Mommy zaune tana latsa wayanta cikin shigar wando da riga da ya matse jikin ta ta baza 'kashin kanta har kafa'ld'ar ta , kai ta d'ago tana ganin su nan Moffy ta dafa 'kafarta tace











"Mommy zamu tafe " okay daughter how many day's zakiye a chan "?,Mommy just sai nadawo yanzu fa kinsan " look daughter kinaji jeki side drower ki kwashe iya kud'in da zai miki ke kulla da kanku kunji " kiss ta mata a saman goshinta ta tayi sama nan ta shiga wani babban d'akin da ya amsa da'ki ta bud'i drower nan ta. hango dollers a 'kifi guda kuma kuษ—in Nigeria ne. ciki a 'katon drower wanda yakai tsawon 'karamon warldrop , itta kanta bata san addadin nawa ta kwashe ba nan ta fitto tana zuba murmurshi bankwana da Mommy taye ta juya suka fitta da Zubby...
---






WAIWAYE


Lokacin da Moffy ta shiga d'akin kwaso kayan Zuby ce ke ta kallon Mommy ttun Mommy bata lura da irrin kallon ba har tagani tace " baby Zuby matso nan ta zo ta zauna a kusa da itta ta ce mekeki bukata " "ba komai Mommy ", "okay idan kina son abu just tell me" murmurshi taye mata nan Mommy ta janyo ta a jikinta kamar 'yarta dad'i sosai Zuby taji kamar kar ka tashi daga wanan jikin da yake samun kula na musamman ga wane 'laushi kamar burodi sai wane ne'imatachin 'kamshe dake tashi a jikin ta sam bataso ace Moffy ta fitto yanzu ba salallamar su taye da bye bye , suka fitta wane jibgigiyyar b'akar mota ce suka shiga wacce Moffy ke janta wa'kakr ado gwanja luwai shi suka sa mai gadi ne ya bud'i musu gate da kad'an ma su bukishi suka kunna wa motar su wuta ,,,,







Mommy ce taye murmurshi kira ta danna a kan wayarta sunan mai gyran jiki ne ya fitto a saman screen nata danna wayar taye a handsfree "honey kina lafiya " lafiya lau u know i miss you yanzu wanan shigiyar 'yar ta fitta I hope kana kusa bata gayyamun kwana nawa zataye ba but da alama zata jima a inda zata " okay dear ki jirane zuwa dare"














"Ohhh my God a matse naki honey nayi missing naka i miss your hot body i miss the way that you treat me " okay shikkinan one hour yaye?" zum'bura baki yaye kamar yana gabanta tace "yes am waiting for you jikina sai rawa yakiye , ina mararrin jin d'umin jikinka", nan ta kashe wayar tana lashi 'kasar bakinta ........





********************************************





ya kukaji Salon littafin, yawan comment yawan posting , hope zaku amshi shi hannu biyu biyu yanda kuka amsa sauran book's na, ga dukkan wanda suka karanta FARASHIN SO suna tambaya ta hukunchi Aliyya ku biyoni fan's a BIYAYYA GA UWA ,









Dukkan yabo da godiya sun tabbata gun Allah maษ—aukakin sarki, wanda ya bani lafiya sannan ya bani damar rubuta muku wannan littafin.






Allah ya ฦ™ara dubun salati a gun mafificin halitta shugaban Al'umma, Annabi Muhammad (S. A. W), da ahalin sa da sahabban sa da dukkan masu bin tafarkinsa har zuwa ranar tashin Alฦ™iyama.*



*Ina roฦ™on Allah ya tsaremin alฦ™alamina daga rubuta duk wani abu da zai kawo ษ“atanci a cikin al'umma. Allah ina roฦ™onka yadda ka bani damar fara rubuta wannan littafi lafiya, Allah kabani ikon gamashi lafiya, kura-kuran da zanyi ciki Allah ka yafe min da wanda nasani da wanda ban sani ba*



TSOKACHI
BIYAYYA GA UWA ittace sillar makantar dani na fad'a DUHU CIKIN HASKE , a sanadin hakan nasamu damar had'uwa da santalilin Yarima Munir anan nagani shi fa ya kasance MIJIN MAGE ne ban gama shiga fargaba da tsoro a cikin zuchiya ta ba saida na fad'a tsundum a cikin chaฦ™wakiyar ta RUHI BIYU hakan duk ya faru ne sanadiyyar ha'kuri Afiyya ta cikin littafin FARASHIN SO .


duka wanan Zafaffan book's ne na wanan 'karamar marubuchiyyar .



Al'kalamin 'kanwar soja โœ๏ธ๐Ÿ’ž




















๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
๐Ÿ’ซ BIYAYYA GA UWA๐Ÿ’ซ
๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
respect to mother
BY
'Kanwar soja โœ๏ธ๐Ÿ’ž
Dictated to all mother's in the world.









_After the successful of (FARASHIN SO & DUHU CIKIN HASKE ) now we are back with ( BIYAYYA GA UWA )_











๐ŸŒŸ






In kina group ษ—ina bakya comments zan cireki





_page _ 3 ๐ŸŒน 4





Tsayawa tayi a bakin wani lungu da yamma inda aka taru kowa na harkar gaban sa kyakyawar yarinya ce da zata kai kimannin shikaru goma sha biyu fara sol tamkar balaribiya mai hujin hanchi da dimple a kumutun ta d'aya na 'bangarin dama , wanda yaye dai dai da tsarin kyaun fusakar ta ,








Kama kwankwaso ta taye ta d'aure da guntun gyalin ta " gaskiya fa wanan awarar tamin kyau kuma kwarankwatsa sai naci ta yau ga Asabe da d'an banzan rowan ta yau" , matsowa tayi da hankali nan wasu tsirarra suka fara bata hanyan waau kuma na tsaye don ganin tamkar da fuskar tausayi tazo muzu,





Mai soya awarar ce ta d'ago kanta hararra ta bugawa RAYYA inda ta tsunguna "Aunty Asabe barka da yamma ya aiki naje gida zan miki wanke wanke baki nan shine nace bari nazo. nan ko zam miki wani aikin ke taimka ke bani ko guda biyu, " hangale bakin tayi " to yarinya kiko wacecce ne ban sanki ba asali ma suna na ba Asabe ba suna na Kaltume" ,





Amsar hamsin taye ta bud'e bokatin ta ta bada awarar "ke yarinya na nawa kikiso Ina da customer's dewa anan masu zuwa " a'a Aunty Kaltume ke taimaka ko d'aya ce ke bani na miki al'kawarin bayan na girma na zama lecturer zan karantar dake kyauta "





"Ke da Allah wawayiya bar ban i'yar iska kawai ne zaki raina wa wayyo don ubanki " zare ido RAYYA tayi " ubana kika zaga bayan Allah ya masa rasuwa a chan Makka da Madina yana barchin sa kinsa an tashi sa ko kai anmman lallai yau kinjawa tsohuwar ke babban asarra dama ma kin bani ko d'aya kin huta anmman sai nasa kinye asarar ta duka , don ma kince Albarka na kiraki da Aunty dube kifa duk bola 'kazamiya irrinki ",








Duk yaran suna kallon 'karfen hallin ta wane yaro ne irrin mara sa kunyan nan ya bangaje RAYYA har ta fad'i nan aka fara mata dariya ,ana "babo 'karfe yarinya sai ba'kin tsiya ku chasu yara ku chasu a chasu ba mai rabawa " tashi taye zaune tafara buga hannun ta akan chinyarta tana cewa "











" Yara ko toshi hanchin manya ko toshi hanchin , tsofii ku bani hanya jirgin na kashi zaizo " d'aga 'kafarta sama tayi ta sake budura tusa mai 'karfen gaske ga wari aii nan kowa ya watae yana toshi hanchin warin yasa mai awara kakkarwa amai ganin hakan RAYYA ta gudu da robar awarar ta juyi awarar da ta rage cikin d'an kwanlin ta nan aka biyota da gudu yara na cewa,








"'Barauniyar awara 'barauniyar awara 'barauniyar awara ko kama ta ta sace ta d'auke " yarda robar tayi ta...


Read / Download BIYAYYA GA UWA Part 1

START READING

OR

DOWNLOAD TXT NOW
1 Comments On BIYAYYA GA UWA Part 1
avatar
taskar

6 months ago

Reply

fff

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album