Join Our WhatsApp Group

YARIMA JALAL Complete Hausa Novel Document by YARIMA JALAL


YARIMA JALAL

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 17022YARIMA JALAL

Reading Time: 1 Hours

Added On: 09, Apr 2023

Author: Halima Musa Leemat ,

Ebook Compiler : Top Hausa Novels

Author Group : Unknown group

Author Phone : ‪+234 703 003 6037

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 92.34 kb

File Type: txt

Views: 8288+

Download: 2070+

Last download: 2 days ago

Description/Story: [3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: (11:40am,01/01/2016)

*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.thn.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > tophausanovels@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Top Hausa Novels

Twitter: Top Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/tophausanovels

Telegram Group: https://t.me/tophausa


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na TOP HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************!Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano(leeemat)💮


Jalal! Jalal! Jalal! Jalal! Sai kiransa nake amma shi wanda na kira da jalal din ko motsi baiyi ba,sai da na karaso wajansa kafin yace min so nawa nake fada Miki idan zaki rinka kirana kizo inda nake kafin ba tun kina nisa ba..kallonsa naki cikin mamaki a cikin zuciya ta kuwa cewa nake wlhy dad ne ya daure masa gindin ya mana abinda yagadama a gidannan amma zan koya masa hankali.makaranta zaka kaini magana nake cikin isa da gadara idonsa a gefe yace min ina driver dinku cikin masifa nace oho watan idan nace ka kaini makaranta ko da driver bazaka kaini ba koh to ganin gida yaji..
Jalal kuwa idan you asan da wata a gun to dotse yayi magana ganin zai bata min lokaci yasa na Fara magana a sanyaye domin nasan in zamu kwana a gun bazaya tashi ba cos yana min kasheji akan idan zan masa toh insan yanda zana tauna harshena..
Ina gama masa maganan cikin natsuwa ya tashi ya nufe wajan adana motoci ya dauki mecedec,idan akwai moton da na tsana to itace amma saboda idan na tsaya masa magana bata ma kaina lokaci zanayi sai na shiga kawai. Tafiya muke babu Wanda ya kula dan uwansa kamar ance masa ya juya ya kalleni saiya ganni daga ni sai wando da riga da dan karamin gyalle wani birki yaja da har na saka wani kara daga ido nayi saina ga ashe har mun karaso. A cikin zuciyata magana nake yau kuma salon wulakancin da za'amin kenan a waje zai ajeni wani dogon tsaki nayi na budi kofar moton najita a kulle daga ido nayi ina mai kallonsa.jalal kuwa ko kallona baiyi ba sai ma kara kauda kansa dayayi yace min me nafada miki ranar nan bace miki nayi duk ranar da ya kasance ni zan fitar da ku to ku rinka saka hijab ba,ina mai tabbatar miki da cewa yanzu zamu koma gida ki saka saina dawo da ke..kamar zanayi hauka amma saboda hali irin nawa na bashi hakuri ina ganin kamar ci baya ne.haka inaji ina gani yayi reverse muka koma gida gashi sai kirana ake tayi wai za'a mana text...a gate ya tsaya da sauri na fito na shiga ciki ko minti biyar banyi ba na fita da sauri sanye da hijab toyobo mai ruwan powder (pink )..
Wow abinda yafada kenan saboda kyaun da nayi cos acewarsa yau ce rana ta farko da ya fara ganina da hijab.tafiya nake bakina a ture,sai yaga na masa kyau sosai ina karasowa ya kauda fuskarsa..yana tsayar da moton kafin ya gyara parking na fito nayi tafiyata shi kuwa bina yayi da kallo yana murmushi yarinya sai girman kai haka zana koya miki hankali.ya juya ya fice a makarantar ya huce gida..dawowa yayi ya dauko ni a makaranta amma yaita jirana banfito ba jalal kuwa idan akwai abinda ya tsana itace a bata masa lokaci shiyasa ma baya African tym saboda duk lokacinda ka fada masa abu to yana zuwa kafin lokacin tayi..yanzu dai Sun tashi da kusan minti daya kenan😏ni kuwa da gangar na masa saboda ya batamin nawa lokacinda safe..ina zuwa baya na budi na shiga ina mai murmushi ciki2 domin nasan zanja magana amma abin mamaki ko uffan baice min ba saima gyara kwanciyar da yayi a moton.gyara zama nima nayi tun ana minti talatin har an gangaru hour daya hmmm an kira asr,cewa nayi a zuciyata kila yayi sallar azahar ni kuwa banyi ba gashi har LA'asar tayi bude kofar nayi na kumo gidan gaba...leeemat kuwa cewa tayi kin ma kanki kiyamullaini ba wai sunan wani sallan dare..ina zaune na dan kalle shi ta gefen ido abin mamaki idonsa biyu, saida ya kara kusan minti talatin kafin ya ta da motar suka tafi gida yana mai dariyar keta a zuciyarsa daya fahimce inajin yunwa domin cikina har kururuwar yunwa takeyi......

Written
By
Leeemat💮...


[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat)💮


Alhaji nasir bammali shine mahaifina, hajiya naja'atu itace mahaifiyata mu biyar ta mahaifemu nakasance ya ta farko a gunta inda tasakamin sunan simra ina da shekara uku ta haife jalilah sai kuma yan biyu dahir da dahira sai autan mu ummu kulsum amma ummu muke kiranta.mahaifana haifaffun garin zaria ne wato kaduna State kenan a gun suke zama har aka haife mu nayi primary har secondary dina a zaria yanzu ina University of Zaria wato Abu kenan inda nake karanta medicine and surgery jalilah ita ma tana abu inda take karanta bsc nursing yan biyu kuma na secondary ummu na playclaas..ina shekara ta biyar kenan jalilah kuma na shekara daya a university din,duk da karatun mu bai hana mu aiyukan gida ba irin su kwankeke da abinci kai har da shareshare domin mahaifiyar mu ta hana a dauko mana Mai aiki anata cewar batason a kora mata yara a gidan miji duk sanda mahaifinmu ya mata korafi abinda take cemasa kenan saiyace idan sun tafi makaranta wa zaiyi aiyukan saitace ni zanayi har su dawo saiyace in kin tsofa da aiki amarya zan kawo miki sai suyi dariya kawai.kwankin kaya da guga kuwa mahaifinmu yace bazamuyi ba jalal she ke mana da mu da mahaifinmu da mahaifiyar mu sai idi driver sa'annan baba Mai gadi.rayuwa muke cikin sakewa amma bai hanamu biyayya ga iyayenmu ba duk kayan da muka gadama muke sakawa sai zuwan jalal rayuwar mu ya hanamu sakewa,zana iyacewa ni yafi tsana saboda bana masa ta dadi haushin sa nake ji, akwai ranar da zamu tafi ziyara a gidan kakaninmu idi driver dad dinmu yayi aikansa a banki layi yayi yawa sai bai dawo da wuri ba ni kuwa na kagu na ga hajiya tsohowa mahaifiyar dad dinmu saina ce ma dad dinmu yafada ma jalal ya kaimu muna shiga cikin moton saiyace wai nafito tambayansa nayi meyasa saiyace na canja kaya ko kuma na saka hijab na duba shigarda nayi doguwar rigace da mayafinsa saidai fitted ce,dan Allah wannan rigar me yamasa da zakace na canja,ni gaskiya babu wani rigar da zan canja na gyara zama ina maijin haushin halinsa na takura tsawa ya daka min har bansan lokacinda na fita ba na shiga ciki ina kuka side na dad na nufa ina fada masa abinda jalal yamin hau ni da fada yayi na tashi na nufe wajan mom ita ma fadan taimin dakina na huce nayi kuka har na godiwa Allah tun daga wannan ranar na tsane sa bana masa kallon mutunci saboda da shi iyayena suka min fada wannan shine musabbabin rashin jituwa a tsakanin mu dukkanmu muna nuna wa juna miskilanci amma daga karshe ni nake sauke nawa na bi nasa ra'ayin saboda wani tsoronsa da nake ji amma baya hanani na masa rashin mutunci.....


Written
By
Leeemat💮....
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat)💮Babu irin wulakanci da tozarcinda bana masa amma duk bandaina jin haushinsa ba.jalal kuwa duk lokacinda ya zauna saiyayi tunanin wai meyasa na tsane shi bayan ga su idi da baba maigadi mts kawai yayi ya cigaba da harkansa
Yau ya kasance graduation dinmu na gama makaranta an bani shaidar na zama cikakkiyar likita murna kuwa ba'acewa komai munyi hoto sosai domin har da jalal nayi hoton,da aka kawo mana hotonan kuwa sunyi kyau sosai saima wanda mukayi da jalal domin yana kallona ne cikin wani salo da na kasa cire idona a hoton
Anyi sha'ani lfy muka dawo gida washegari na tafi gaida dad dinmu ina gaidashi na Mike zana fita ya kira ne na dawo na zauna yafara da cewa simra nace na'am,yace duk abinda uba yake ma danshi na miki ko ban miki ba nace kayimin saina yace sauran me gabana yayi mummunan faduwa.
Aure ya fada,aure yanzu ya rage min na miki Kuma na baki daman ki fitar da mijin da kike so duk da dai ne yadace na fitar miki da miji a matsayin ki na budurwa amma kinyi wasa da damar ki dun haka ni zan fitar miki da miji nan da kwana uku idan baki fitar da wanda kike so ba,nan na mike jiki a sanyaye na huce dakina gashi bana kula samari na tuna da numbar wani da muka hadu a wajan bikin uncle dinmu da sauri na nufe jakata amma abin takaici bangani ba sa'annan na tuna a lokacinda yake bani numbar na yaga takardan domin nace masa bazan iya bashi wayata ba saiya rubutu min a paper.
Haka dai har kwana ukun yayi amma babu komai nayi kuka harna gode Allah
Da safe saboda tsoron jin mijinda dad ya zabamin ya hanani tafiya gaidashi saida ya saka a kirani,na tashi na tafi ido a kunbure saboda kuka na zauna tare da gaida shi ko amsawa baiyi ba yacemin tunda kin kasa kawo miji to na zaba miki jalal...Päge 4


!.Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat)💮A razane na kallesa ina kuka dad jalal fa kace,kwarai kuwa haka nace idan Kuma ban isa da ke bane saina sani koh tashuwa nayi na huce dakin mom na fadi a jikinta ina kuka tambayata take amma na kasa bata amsa sai dad da nake ta cewa mom kuwa rudewa tayi a zatonta wani abune ya same sa da sauri ta fita daga daki ta shiga side dinsa saboda akwai wani coridor da za'abi a shiga falonsa tana shigowa wani ajiyan zuciya tayi kafin ta tambaya me ya same simra,magana yake cikin bacin rai wai ace wannan yarinyar bata da sayayye ga kanwanta tana da miji jiranta akeyi amma babu, shine na zaba mata jalal a matsayin mijinta mom ita ma a razane tace wani jalal din badai na gidannan mai kwanki da guga ba. shi ya bata amsa ko kema gardaman zakimin,a'a na isa Allah ya huce zuciyar ka ta tashi ta fice abinta ta sameni inata kuka ina ganinta nace wallahi mom banasonsa dan Allah kifadama dad ni bana sonsa ya zabamin wani na yarda amma ba jalal ba.mom kuwa babu abinda take sai aikin lallashi tare da bani bakin nayi hakuri dad bazaya min zabin tumun dare ba amma na ki sai kuka nake
Mom kuwa irin matan nan ne masu bin maganan mazajansu idan yace ga abinda yake so to haka zatayi ko da kuwa batason abin Allah yasa muma muyi kuyi da wannaan halin ameen


Päge 5


Written

By

Leeemat💮....

..
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: Y@RIM@ J@L@L

Nah halima musa akano (leeemat )💮


Yau ya kasance weekend babu makaranta inason na dan fita shopping na saya abubuwanda bandashi amma babu idi driver tsaki nayi saboda na tuna da jalal dan girman kai bansan yaya zan masa magana ya kaini ba side din mom na huce na tarar tana gyare2 dakin ta na fara tayata tare da mata maganan inason taima jalal magana ya kaini shopping bude bakinta tacemin daga yau shine yau idan kina da bukatar tafiya wani gu karki sake ki zo wajena saboda ni ba sa'arki bace sai girman kan tsiya kinason ki fita amma girman kai ya hanaki masa magana,na marairaice fuska sa'annan nace mata wallhi mom dan rashin mutunci ne wai inzaka masa magana kuma saika tausasa harshen ka nikuma gaskiya bazana tsaya ina tausasa masa harshe kamar wani mijina ba bayan kuma dan aikin mu ne,jalal na shiguwa falon mom da niyar zai kawo mata tsako a gidan hajiya tsohowa kenan yaji abinda simra ke cewa girgiza kai kawai yayi ya fice. Yana shiga dakinsa wayarsa tayi kara yana daukowa yaga abokinsa ne hello dude ya kake wallahi Kalau inson mu hadu yau ok to babu damuwa ina zowa yanzu jalal ya kashe wayarsa sai wani kirar ta shiga yana dubawa yaga mom ce da sauri ya dauka to to kawai naji yana cewa sa'an ya kimtsa jikinsa ya fita ya tarar simra na jiransa shiga moton yayi Suka tafi,suna tafiya babu abinda ke tashi a motar sai karatun alqur'ani na sheikh sudais surar AL'imran simra kuwa sai bin karatun take a zuciyata saboda ta sauke tun tana ss1,tama mance bata fada masa inda zaya kaita ba ji kawai tayi ya sayar da moton daga ido tayi domin ta ga ina ya kawo ta saita gansu a wani gida mai bala'in a ranta cewa tayi nan kuma inane tabe baki tayi irin I dont Care din nan fita yayi ya shiga gidan ya tarar da abokinsa mai suna kamal suka bude shafin hira.
Simra kuwa tun tana zaman dadi har ta fara na wuya ana hour daya har anzo biyu uku kuma taki kiransa saboda girman kai numbarsa ma batta da shi haka ta zauna godiya Allah ac a kunne take amma fa cikinta ya gayamata saboda yunwa.jalal kuwa ganin azahar ta gabato yasa shi yin sallama da kamal ya fito ya tarar da ita ta kunbura saura kadan ta fashe yana shiga yace mata ina kike son na kaiki tundake bazaki fadamin ba ni bara na tambaye ki amma fa karkiyi tunanin tsoron ki nake a sanyaye nace masa shopping zanaje,muka tafi mun dawo gida kusan karfe biyu ina shiga mom na tambayata meyasa muka dade haka na zayyana mata abinda ya faru ina hawaye,cewa tayi maganinki kenan amma fa na gode masa domin ya kuya miki hankali hucewata daki nayi na cigaba da kukata....Päge 3


Written

By
Leeemat 💮....
.
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat)💮Tun daga wannan ranar na tsiro da ma jalal wulakanci, aika duk da dai nasan idi driver ake aikan sa amma saina bawa jalal amma abin mamaki zaya harma yamin abinda nace ya kawo min wanki kuwa ya kwanke kayan akwatina Sun fi so goma anawa tunanin wai saboda yace ya fasa aure na
Bangaran Iyayena kuwa sunyi fadan sunyi nasiha amma na kiya jalilah itama tamin nata maganan amma na zagzageta nace mata kar ta karamin maganan jalal,har da wani cewa yana da kyau ga aji...


Read / Download YARIMA JALAL

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album