Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

MUKADDARI AUREN SOJA Complete Hausa Novel Document by MUKADDARI AUREN SOJA


MUKADDARI AUREN SOJA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 39068



MUKADDARI AUREN SOJA

Reading Time: 3 Hours

Added On: 28, Feb 2025

Author: Fenerh ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09069200154

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 210.65 kb

File Type: txt

Views: 103+

Download: 159+

Last download: 7 hours ago

Description/Story: Mukaddari🌻🌻 *MUK'ADDARI* 🌻🌻
(Auren soja)





*By FENERH*

*The story is 50pcnt truth sai dai sunaye da kuma Wuraren da nayi Amfani dasu na kirkira ne saboda labarin ya kayatarda ku masu karatu akwai karuwa da nishadantuwa a cikin wnn labarin wanda nasan zaku yaba masoya ina fatan Y'an mata su dauki darasin da nake son in isar a cikin wnn labarin nawa, nasan wasu zasuce All my novel is about soldiers yes saboda am leaving around them ina samun labarai akansu fiyeda kirkirarren labari domin a duk inda kake rayuwa a wurin kake samun labarai masu ilmantarwa da fadakarwa harma da nishadsntar wa don haka kubiyoni mu tsunduma daga ciki*

*Karku manta this one ma is not for free zaku Auno dari biyu ta Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb ko katin mtn ta wann number 09069200154 vip suma is 500 kamar yanda kuka sani masoya I no kuna bani goyon baya fiye da yanda nake tunani don haka ina wa kowa fatan Alkhairi don haka kar ku tsaya jiran ayi posting a sato muku ku watso kudin ku ku karanta Cikin farin ciki tareda watso ruwan comment yanda kuke so sai najiku masoya*

*Da sunan Allah mai Rahma mai jinkai*


1⃣&2⃣


.............. Ba karamin dauriya yakeyi ba a akwanakin saboda tsabar sha'awar da yakeji, ta gama tadamai da duk wani tsumin jikinshi, ta cuceshi ta yaudari zuciyar shi da gangar jikinshi saboda ta mugun kwadaita mai abin da sam baya tunanin aikatawa, he want it very badly he really want it, he can't endure it anymore,

Don haka zabura Yayi ya fita a sukwane, a daidai step sukaci karo da ita taci adonta cikin kwalliyar ta mai daukar hankali da birkita kwakwal wa, she is very wise and classy, kirjinta din nan dake kunbure ya Kalla yaja yaji tareda wani irin fisgota ya manne ta a jikin bango tareda kafe lips dinshi saman kafadar ta yana jan numfashi mai karfi jiyake inbai samuba zai mutu yau he want her, he can't pretend anymore,


Tayi matukar mamakin yanda yakeyi da ita a yau wani irin dadi takeji yau shine da kanshi yake rungume ta a jikinshi mai matukar tsada? Wayyo dad'i tafada a kasan zuciyar ta tareda Kara rungume shi tamau " mr A muje daga ciki tafada da muryar ta mai shegen dad'i da taushi ga wani irin kamshi da kuma sweet scents dake fitowa daga bakinta,

"Let go to my room please yafada murya na rawa jikinshi na mazari, wani irin manne ta yakeyi yana yi kamar zai koma cikin jikin ta, a daidai kofar shiga dakin nashi yaji karar iPhone dinshi, baya son komai adaidai lokacin saidai ringing tone din yasan daga ina ne dole zai dauki kiran, domin yasan daga mom d'inshi ne,

Saurin natsa kanshi yayi yayi saurin tureta tareda shigewa ya banko kofar dakin yabarta nan a tsaye, baki a sake tabishi da kallo, she don't understand this guy at all, yanayi kamar wani hawainiya sometimes soft sometimes hard,
Koma dai menene she loves him like hell tana mutuwar sonshi tana kaunar shi sosai batasan irin soyayyar da take mai ba a zuciyar ta tafi gaban tunani, ganin ya shige ya kyale ta bayan ta gama saran zata sameshi a yau, dole ta juya fuskar ta ba dad'i ta wuce dakin su dake jere da nashi,



A hankali yake Kara natsa kanshi yana Amsa wayar cikin natsuwa " mom nothing am worried ne Kawai I want something da I no is impossible for me to get, "what is that? , mom d'inshi ke tanbayar shi, "mom forget it, "come home my dear forget everything and come home please for me, tafada cikin kwantar da murya tareda nuna tsantsar kauna da kuma soyayyar d'an nata kamar ta janyoshi ta cikin wayar,

"I can't mom banaso inzo inganta bayan bazaku bari in Aureta ba, "dear please forget her ita kanta ta fuskanci future, "no mom she still love me and I love her too you no I love her so much I can't do without her. "now tell me were are you? "Mom I told you am somewhere around, am not too far, "what are you doing? I see baka ko taba kudin dake fita every month a bank na gida Almost nine months kasan damuwar da nake ciki kuwa?

"Don't worry mom am doing alright am working. .......... "what!!!!! "Work what kind of work a wane company ne zai iya biyanka abinda company baban ka bazai baka ba? Tell me dear,?
"Relax mom am a soldier now, "what???? Yanajin yanda take magana yasan she is in shocked, "please mom is not a big deal I love it and am enjoying it so much so don't panic,


"Are you insane? Me kake son babanka yace my goodness dear, tafada cikin matukar damuwa, " now tell me wane irin matsayi suka baka? "Bawani matsayi am just a private soldier so don't worry am doing good, wani irin Kara tasa saboda tsorata "ya zaka mayarda kanka baya because of love my dear please forget all your stupid ego and comeback to your father's house, kadawo cikin gatan ka kadawo nan cikin Y'an Uwan ka if you don't want to leave here why not ka koma Us wurin grandpa dinka why are you suffering yourself?

"Mom please yace in nema na kaina that' exactly what am doing , ok then bazan dawo ba is better here ina neman nawa bana jiran anything from his in comes, so please don't ask me to come back now ko incanja layi bazan bari ki kuma nema naba, " oh sorry sorry please don't do that so tell me ni inzo, " no don't please if I want to zanzo, " amma kasan ina kewar ka ko? " Nima haka mom zanyi pixing time muhadu amma not in that house,


"Is ok take care of your self please don't hesitate if you need something am here for you kasan ina nawa, business ba a cikin kudin baban ka zanbaka ba kaji, " ok tank you, yafada yana kife wayar, wani irin hawaye masu tsada suka zubo idanun shi wainda is hardly ya fitar dasu but for his mom dole ne,
He loves her beyond imagination uwace fa, ya dade yana tunanin matsalolin shi kafin ya dago fuskar iPhone d'inshi ya kalli hoton wata fine girl a jikin fuskar screen din ya zuba mata ido,
He don't think wani namiji zai iya yin Abinda yayi akan macen da yakeso he leave everything because of her he love her so much Abubuwan da yake fuskanta cikin watannin nan bamasu sauki bane a tsawon rayuwar shi, duk wanda zaisan shi wanene idan yaga yanda yake aiki yanzu yasan ba karamin sacrificing yayi akan soyayya ba,


Wani gefe zuciyar shi ta tafi wajen tunanin what he is facing right now is this girl problem, makociyar shice yarinyar ta shige mai dayawa yarasa yanda zaiyi da ita duk da she is kind to him but he is really trying to getaway, batasan shiba batasan meye Asalin shiba he no itama she is like sauran Y'an matan bariki masu bin maza ce itama domin yasan yanda take binshi yasan she is not a virgin girl yasan virgin girls don't exist in this era, ko yarinyar da yakeso yadaga kafane saboda he is willing to marry her bayasan suyi shearing any affair a waje da ita sai sun shiga daga ciki, yayi wannan tanadin,




****************
A kwance take tana tuna ninshi wata irin kwallar damuwa ce ta fito daga idanun ta ta sharce "Allah ya kaddara mata soyayyar wannan gayen fiyeda tunanin zuciyar mutum, wanda tasan gayen yafi karfinta daga ganin shi duk da tasan da wani ne bazai shigo gidan soja ba Amma wata zuciyar nafada mata D'an hutu ne tsarin rayuwar shi gaba daya baya kamada na ya'yan talaka tana tunanin yama akayi ya shiga aikin soja da Ajebon jikinshi duk da he is grab sosai like real hero Amma fatar shi bata nuna haka ba he is handsome beyond words and imagination,

Her heart is wicked, tunda yazo wannan barikin sau biyu yataba mata magana duk shigewar ta jikinshi she think saboda batasan ina rayuwar ta ta Dosa bane yasa, tafada tarkon
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download MUKADDARI AUREN SOJA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album