Join Our WhatsApp Group

QANGIN MASARAUTA Complete Hausa Novel Document by QANGIN MASARAUTA


QANGIN MASARAUTA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 9497



QANGIN MASARAUTA

Reading Time: 0 Hours

Added On: 09, Jan 2024

Author: Teemat Mohd ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09036987117

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 54.37 kb

File Type: txt

Views: 1033+

Download: 253+

Last download: 22 hours ago

Description/Story: QANGIN MASAURATA
Writing by teemat mohd
Bismillahir rahmanirrahim godiya ta tabba ga ubangijin talikae wanda yabani ikon rubuta wannan littapin mae suna asama
PAGE 1 to 5
"Tafe take tana gudu tana waewayen bayan ta gashin kanta dik yabarbaje ga tsohon ciki gudu take kamar ranta xae pita wani kogo dake kusa da ita tashiga domin tsira da rayuwar ta wanda kuma qasan zuciyarta tsoro take karda sucin mata
"Wadanda suka biyota ne suma suka taho aguje waege suke ta inda xasu hangota amma ko kurarta bbu cikin tashin hankali ogansu yace yanxu taya kuke tunanin xamu tunkari boss da wannan maganar kunsan dae bata yuwuwa muje muce mashi tabata kuma bamu kashe ta ba kae wlh da sake
" Baxama suka qarayi cikin dajin amma shiru bbu ita bbu dalinta "oga mae xae hana musamu wata dabbar muyanka tunda min tsinci dan kwalin ta sae mushafa masa jini mukae mashi amadadin munkashe ta idan yatambayemu ina gawarta sae muce munbarma tsintsaye sbd gudun xargi cewar daya daga cikin matasan da suke atsaye"
"Shiyasa nake jindadin aeki daku domin kunada qwaqwalwa ina alfahari dakae sosae rocket cewar wani qaqqarfan qato baqi wuluk dashi abun tsoro shawarar shi suka bi suka aekata hakà suka juya
"Bayan shigar ta ciwo yataso mata gadan gadan "ya Allah katallafa mani ka kawo mani dauki acikin wannan hali danake ciki kapini sanin damuwata ya Allah
"Allah maji roqon bayinsa kamar daga sama taji taku a gaban kogon datake ciki wani farin ciki ne yamamaye mata xuciya tafara qoqarin matsawa gaban kogon datake ciki domin yadda xae iya ganin ta kamar daga sama yarinqa jin nishin mutum yataho hankalin shi atashe yana xuwa yaga halin datake ciki yatausaya mata yaruga domin kiran mae dakin shi domin ta taemaka mata yana xuwa yadunga kwala ma matar shi kira
"HAJJO! HAJJO!! Kana ina kapito muyi taemako wani bawan Allah ne acikin mawiyacin hali ko tsayawa ta idasa jin maganar shi batayi ba tapita da gudu itama yamara mata baya
" Sanda suka iso har kan danda yapito cikin ikon Allah sae gashi ya idasa pitowa wani ciwon ne yaqara taso mata shima ta haepi yaro qato amma mafarkon yapi girma yan biyu ne tahaefa dik maxa Allah mae yaddaso yaran duka kamar su daya babu banbanci kuma dukansu suna da wani digo baqi agefen dogon hancinsu
" Hajjo kau batayi watata² ba taruga taje gida domin dakko kayan da xata yanke cibi dakuma xanin da xata rufe yaran dashi bata dade ba tadawo tagogesu tagyara uwarsu itama suka pito tas dasu yaran gasu tubarkallah farare gawani irin gashi a kwance ko ina ajikinsu baka iya banbancesu wowwww 🥰
"Tana gama gyarau bacci yadauke ta domin tasamu hutu batayi yunqurin tadata ba domin tasan tan buqatar hutun sae da tayi mae isarta sannan tafarka ta taemaka mata suka nupi cikin rigarsu lokacin har ta dora masu ruwan wanka harta juye tanaxuwa taje ta taemaka mata tayi wanka tayi ma yaran suma wanka tasamu wasu kaya tasa masu gwanin shaawa takwantar dasu wanda alamu sunnuna yaran xasuyi haquri pitowar ta wanka kenan tashigo dakin sae asannan na tsaya nakare nata kallo farace har yellow takeyi ga gashin kanta har gadon bayan ta hancinta kamar biro ga lebenta pink color dan qarami idanuwanta kamar tanajin bacci ga eyelashes dinta xaro² wowww masha Allah 😂🤣
" Madarar nono wadda baa dafa ba tabata tasha sosae sannan kuma tabata tuwo da miya taci tae gyatsa tagode ma Allah Hajjo na kallon ta xuwan can race niko baewar Allah niban tambayeki ba ya sunan ki Hajjo tafada cikin irin hausar su ta fulani dago idanuwanta tayi takalle ta kamar baxatayi magana ba xuwa can kuma tabude qaramin bakinta ( nima kaena naqosa inji muryarta loll 😜)
"MARJANA tafada ataeqace (wowwww wlh sunan yadace da ita 🥰) Hajjo cewa tayi miye kuma MURJANi gaskiya aradu baxan iya kiran sunanan ba xan dae kiraki da uwar biyu kawae ita dae kallon ta kawae take wanda alamu sunnuna bata da hayaniya
"Akwance yake na'urori sae dake ta aeki ajikinshi ga kuma na'urar qara qarfin numfashi ( oxygen) maqale a hancinshi fadawa ne ta ko ina acikin asibitin sae asannan na tsaya nakare ma wurin kallo ashe acikin asibitin MASAURATA yake
"Wata matace agefe sae kuka take kamar ranta xae pita ya Allah naroqe ka kasa su fada a hannun nagari duka wadanda ke gurin ta basu tausae domin kuwa kowa yasan irin amincin dake tsakanin ta da kishiyar ta wato FULANI wadda akanema aka rasa da tsohon ciki bbu inda baa duba ba amma bata
"Wata ce ke lallashin ta tare da bata baki cikin shiga irin ta kuyangu kiyi haquri ranki yadade in sha Allah xaa ganta cewarta mudae fatan Allah yasa tana hannun nagari itama tana sharar qwalla
"Ba Ameen ba yar bakin ciki in sha Allah baxaa ganta ba taya ma xan yadda ace daga xuwanta xata haehu bayanni ban haehu ba mulki yadawo gunta kenan inada sake domin wannan abun da yafaru napi kowa farin ciki tafada acikin zuciyarta murmushi ne yaso subuce mata tayi saurin saeta kanta domin kar ayi tunanin wani ko kuma farin ciki take da hakan
QANGIN MASAURATA
By teemat mohd
PAGE 5 to 10
" Bara mu waewaye bangaren su rocket
" Bayan sun koma suka yimae bayani kamar yadda suka tsara tare da gabatar mae da dan kwalin da suka sama jini boss aekin dakasamu mungama cewar TIGER hahahahaha yayi wata irin dariya mae hade da rashin imani tsantsa shiyasa nake jindadin aeki daku domin kunada qwaqwalwa ina alfahari daku domin kuna sani qara girma ta hanyar sanaar nan tamu cewar MAKASA bayan ya sallame su ya kira wata number wadda nikaena bansamu nakaranta sunan jiki ba
"Ranka shidade komi yakammala yanxu hakama ga alamar datake nuna cewa min kasheta yafada cikin farin ciki shiru yayi domin sauraren nacikin wayar" to shikenan bbu dmw sae mun hadu ae a inda muka saba haduwa ko to to ranka shidade bbu dmw yakashe wayar tare da daukar makullin mota yapice daga cikin gidan
"Suna samun kulawa sosae ba abunda suka nema suka rasa komi sunayi masu dae dae qarpin su har yanxu kuma Hajjo bata taba tambayar ta daga ina take ba ko kuma wacece ita
"Xaune take tayi nisa acikin tunani har Hajjo taxo kanta bata sani ba firgita tayi sanadiyar tabata da tayi uwar biyu miyake damunki kixauna kiyi ta tunani bakya tunanin abunda hakan xae haepar
"Kiyi haquri inna in sha Allah baxan qara ba kawae ina tuna wane irin hali babansu hasan xae shiga idan yasamu labarin batana
"Kiyi haquri komi xae koma dae dae dayardar ubangiji kedae kiyi addua kinsan Allah baya barci kuma yana karbar adduar duk wanda aka zalunta haka taeta kwanantar mata da hankali har saeda ta lura da xuciyar ta yarage damuwa sannan ta tashi tapita domin dora tuwon dare
"Bangaren mae martaba har yanxu babu wani cigaba domin bae farfado ba hankulan kowa atashe yake shawara aka tsaeda nanda kwana biyu in har bae dawo dae² ba to xaa pitar dashi qasar masu jajayen kunnuwa
"Bangaren KILISHI kuwa hankalin ta yakasa kwanciya domin kuwa ga qoshi ga kwanan yunwa domin kuwa wanda tayi domin baesan inda kanshi yake ba
"Wayarta tajawo takira wata number umarni tabada da cewa"kina ina kisame ni yanxu ina jiranki yafada kae tsaye ko minti biyu baayi ba wadda aka kira ta bayyana taduqa tana kwasar gaesuwa
"Ranki yadade yar sarki jikar sarki uwar gida a gidan sarki kuma uwa ga sarki in sha Allah, wannan kalami kalami da ya pito daga bakin JAKADIYA yasa tadan rage damuwar datake ciki
"Sonake in gargade ki JAKADIYA banson inqara jin kinyi adduar Allah yabayyana wannan matar idan nasakeji wlh sae kin amshi horo maetsanani tafada cikin tsawa wadda sae da JAKADIYA ta tsorata
" In sha Allah baxaa kumà ba wannan ma danayi don ganin idone tafada jikin ta narawa alamun tsoro da kuma girmamawa
"Abunda yasa nakiraki yanxu inaso ki koma wurin boka mae rauhanae kipada masa matsalar da mae martaba yake ci sannan kuma inaso idan yasa an farkar da shi yamanta da matarnan tashi data mutu
"To ranki yadade xaa aewatar da yadda kkso" shikenan bbu dmw inkin tashi tapiya kibiyo nabaki kudin da xaa buqata inkinje KILISHI tafada tana qara kishingida akan kilishin data kae JAKADIYA taqara kwasar gaesuwa tapita
"Kamar yadda suka tsara haka kuwa yakasance tashirya cikin shigar badda kama ta tapi wani qungurmin daji wanda nidae ko kashe ni xaae baxan iya shiga cikin shi ba tayi tapiya mae miss tukunna ta isa wata yar qaramar bukka
"Da bayaya tashiga cikin bukkar wani warine yabugi hancina amma naga ita ko ajikinta (ya Allah katsare mn imaninmu kasa kar duniya ta rude mu ya Allah badan halinmu ba kamance da cewa dik abunda kasamu duniya xaka barshi)
QANGIN MASAURATA
By teemat mohd
PAGE 10 to 15
*JAKADIYA tabude baki xatayi magana "ya tari numfashinta nasan dik abunda ketafe daku buqata xata biya karku damu amma da sharadi dik sanda wadda yakwanta ciwo domin ta ta bayyana to komi xae kare, wata laya yadauko yabata ansa wannan asa a qasan fulon (pillow) dayake kwance da xarar tasaka xae farka kuma yamanta da wata halitta da ta bata
"Ansa tayi tadaure ahabar xaninta sannan tabashi saqon da KILISHI tabada akawo mashi ansa yayi ita kuma juya xata tapi, yi ansannu xaki taka kan aljani dan kundalo ae da sauri tapita
"JAKADIYA taji dadin wannan aekin na JAKADIYA kyauta tayi mata mae tsoka tapita tana ta farin ciki
"Kamar yadda boka yafada haka ta aewatar tsapi gaskiyar mae shi sae gashi acikin daren mae martaba yafarka kamar bashi yayi jinya ba farin ciki cikin MASAURATA baya misaltuwa domin yakasance sarki mae adalci ga talakawan shi
"Kimanin wata daya kenan da haduwar su da Hajjo wanda yayi daedae da wata daya da haehuwar ta da kuma batan ta haquri take da dik yadda rayuwa taxo mata tana xama tayi tunanin shin mijin ta awane hali yake yanada lpy ko akasin haka
"Fita tayi domin taya Hajjo aeki duk da tana hanata amma dukda haka saeta taya ta BAFFA ne yashigo cikin gidan da sanda a hannun shi irin ta fulani wadda suke korar shanu
"Sannun ku da aeki yamasu Hajjo tamiqe ta shinfida masa tabarma irin ta kaba dinnan tare da ruwa acikin kwanan sha na randa mae sanyi bayan yagama sha ne yayi hamdala sannan yakalli MARJANA tare da cewa uwar biyu (dayake shima haka yake kiranta domin baxae iya kiran sunan ba)
"Naam BAFFA tafada tare da qarasowa ya tsugunna a gaban shi,gyaran murya yayi sannan yace tunda Allah yasa yanxu naga hankalin ka yadawo jikinka inaso kamana bayanin kae wanene kuma miye asalinka da kuma miya pito da kae daga gida kabaro dangin ka
"Duqar da kae tayi hawaye na pita daga idanun ta domin wannan magana tasa taqara fama mata mikin dake cikin zuciyarta

WACECE MARJANA

Asalin labarin
Masauratar zaria masaurata ce matarin adalci wadda tahada da tasamu sarki adali mae tsare haqqin mutane daya rataya asaman kanshi sarki ABDOULJABBAR ABBAS shine wanda yake mulkar wannan masaurata matarshi daya wato KILISHI wadda shekarar su sha biyar Allah baetaba basu haehuwa ba babu kasar da basu ziyarta ba amma ansar dayace wato lafiyar su kalau
QANGIN MASAURATA
By teemat mohd
PAGE 15 to 20
"Ahaka suka fawwala ma Allah komi amma abun nadamunsu amma yasuka iya da hukuncin ubangiji
" Kwalliya tadauka cikin shiga ta alkyabba tayi kyau sosae kuyangu natake mata baya da kayan marmari a hannunsu sashin mae martaba suka nufa jira sukayi akayi masu iso suka shiga ansar kayan tayi tashiga daga ciki ( domin doka ce bbu kunyangun da suke shiga cikin turakar mae martaba sae dae amintaccen bawan shi mae yima shi hidima)
"Gaeshe shi tayi tare da qarasowa kusa da shi ta aje kayan marmarin dake hannunta "ranka shidade inaso innemi alfarma agurinka don Allah muyi haquri da wannan jarabtar da ubangiji yayi mana ga kudi ga mulki amma babu magaji idan muka cigaba da yawon neman magani kamar muna neman butulce ma Allah ne ayi haquri inna fadi ba dae dae ba tafada tana dukar dakanta kasa cikin girmamawa
"Hakane KILISHI Allah yama tare damu domin kuwa baya bacci Allah yabamu masu albarka yafada cikin muryar shi mae cike da dattaku amma kuma malam liman yafada mani xansamu haehuwa amma banan kusa ba to saboda haka sae muci gaba da addua a Allah yabamu masu albarka da Ameen ta amsa nan suka cigaba da tattaunawa
"Mahaefiyar sarki kanta takosa taga jikikonta kapin ta amsa kiran ubangiji tasani haehuwa daga Allah ce amma wani lokacin in mutum yakara aure Allah yana bashi haehuwa amintacciyar baewarta takira domin suyi shawara akan wannan al amarin
" Da xuwanta takwashi gaesuwa awurin tsohuwar mae cike da dattaku bayan ta amsa mata ne tayi mata bayanin shawarar datake bukata daga gareta tayi na'am sosae da wannan maganar sosae amma sae tace ranki yadade mixae hana munemi shawarar malam liman domin yaduba yaga idan akwae alkaeri aciki NENE (mahaefiyar sarki) tayi na'am da wannan maganata JAKADIYA tabata umarni da tace ma malam liman tana nemanshi inyasamu lokaci
"Bayan isha'i sae ga malam liman yaxo bayan sun kammala gaesawa da NENE tafada mashi bukatarta da kuma neman shawarar shi
"To ranki yadade in sha Allah xanje gida zanyi istihara akan al'amarin dik yadda yakasance xan fada maki " to shikenan bbu damuwa Allah yasa muji alkaeri Ameen 🙏
" Bayan sati daya malam liman yayi bincike akan auran mae martaba amma dik wani alkaerin auren sae yaga agidan shi Allah kenuna mashi kuma shi yarinyar shi dayace mace da Allah ya axurtashi da ita wato MARJANA wadda awurin haehuwar ta Allah ya anshi ran mamarta
QANGIN MASAURATA
By teemat mohd
PAGE 20 to 25
"MARJANA farace doguwa mae dogon hanci batada kiba kuma ba siririya bace sannan tanada shafe sosae kuma tanada cikar kirji sosae tanada dogon gashi har gadon bayan ta atakace MARJANA kyakykyawa ce ajin farko
" Kodaya koma wurin NENE be boye mata komi ba yafada mata tayi farin ciki domin tasan zata hada iri da mutumin kirki bawai tanada matsala da KILISHI bane aa ko kusa tana bata girma yadda yakamata
" Mae martaba tasa aka kira mata bayan yaxo sun gama gaesawa irin ta uwa da da ta tambaye shi ya hidimar talakawan ka yace alhmdllh
"ABDOULJABBAR kaji tsoron Allah aduk inda kake kuma katuna cewa watarana xaka mutu kuma abunda kashuka shine xaka girba kada kadauka don Allah yabaka mulki kayi tunani cewa yabaka lasisin taka wanda kaso kaji tsoron Allah kayi mulki irin yadda mahaefin ka yayi koma kafishi idan dasabo yasaba da jin ire²n wadannan nasihohin a wurin ta
" In sha Allah xan kiyaye domin nasani Allah baya yafe hakkin wani akan wani Allah yaqara maki lafiya da nisan kwana Ameen
"Abunda yasa nace kaxo ina nemanka shine inaso in sanar dakae cewa inaso ka kara aure bawae ina...


Read / Download QANGIN MASARAUTA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album