Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

SIRRINMU Complete Hausa Novel Document by SIRRINMU


SIRRINMU

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 139591



SIRRINMU

Reading Time: 11 Hours

Added On: 01, Sep 2023

Author: NimcyLuv Sarauta ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08119237616, 84506476

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 746.36 kb

File Type: txt

Views: 1162+

Download: 1690+

Last download: 7 hours ago

Description/Story: : *SIRRIN MU*

*BY*

NIMCYLUV_




_Jazakillah bilkhair for taking your time to check out my book,I promise you'll never be disappointed. Well..this isn't your usual stories,And I'm loving it more and more with each passing second of my life._

_I'm very thankful to all my fans for their constant love and support I am what i am because of their unconditional love!_

Habibaties barakallahu fikuuuuuu a kakka蓳e zani so You can share and share and share to all groups fisabilillahi!

```Special greeting to ELEGANT ONLINE WTITERS ina 茩aunar ku馃槏```



EPISODE1锔忊儯-2锔忊儯

MAIDUGURI/ BARNO
My first word on my story is SAMBISA Forest, The Sambisa Forest is a forest in Borno State, northeast Nigeria. It is in the southwestern part of Chad Basin National Park, about 60 kilometres (37 mi) southeast of Maiduguri, the capital of Borno State.
Ba茩in daji ne mai girma da tsayin gaske, anyi noticing babu wani daji daya kaisa girma da both fa蓷i tsayi,ga wasu manyan bishiyoyi da kwazazzabe, duhun dake cikin dajin yafi gaban kwatance, kai tsaye bazan iya siffanta muku duhun sa ba, but yaya kake imagine ace ka rufe idanunka wanne kalan duhu zaka gani? To zan iya ha蓷a hudun cikin idanun mutum da kuma duhun dake ciki dajin SAMBISA, mugwayen dabbobi babu kalan da babu har wacce ba kayi tunanin ganinta a wajan ba zaka sameta, lokuta da dama ko da bamu da masaniya a kan dajin Sambisa but muna jin labarinsa a cikin kafar ya蓷a labarai, irin su Redio,T.v, Media, uwa uba idan ka je BBC Hausa news, ko kuma ka kunna tashar aljazira, wasu da dama basu san dajin Sambisa ba, amma faruwar annoba ta farko wata BOKO HARAM, wanda kowa yasan cewa BOKO HARAM ya fara a 2002 zuwa 2009.

(BOKO HARAM Home
Politics, Law & Government
Law, Crime & Punishment
Crime, Terrorism & Counterterrorism
Boko Haram
Nigerian Islamic group
BY The Editors of Encyclopaedia Britannica View Edit History
FULL ARTICLE
Boko Haram, (Hausa: 鈥淲esternization Is Sacrilege鈥�) byname of Jam膩士at Ahl al-Sunnah li-l-Da士awah wa al-Jih膩d (Arabic: 鈥淧eople Committed to the Prophet鈥檚 Teachings for Propagation and Jihad鈥�), from 2015 also called Islamic State in West Africa (ISWA) or Islamic State鈥檚 West African Province (ISWAP), Islamic sectarian movement, founded in 2002 by Muhammed Yusuf in northeastern Nigeria, that since 2009 has carried out assassinations and large-scale acts of violence in that country. The group鈥檚 initial proclaimed intent was to uproot the corruption and injustice in Nigeria, which it blamed on Western influences, and to impose Shar墨士ah, or Islamic law. Later the group vowed to avenge the deaths of Yusuf and other group members, who were killed by security forces in 2009. In 2015 the group pledged allegiance to the Islamic State in Iraq and the Levant (ISIL) and took the name Islamic State (or State鈥檚) West African Province (ISWAP; also known as Islamic State in West Africa, or ISWA). The next year the group split, with one faction retaining that name and the other reverting back to the original appellation).

Wata tafkekiyar bishiya ce,wacce take 蓷auke da manyan kogona wajan goma a cikinta , ko wane kogo idan ka shiga zaka samu hanyar 蓳ullewa a cikin sa, banda kukan dabbobi kala daban-daban babu abinda yake tashi a cikin kogonan. can cikin baccinsa ya ji kamar ana 茩walla kiran sunansa, kasancewarsa ba mai nauyin bacci ba, yasa ya bu蓷e dara daran fararen idanunsa wanda suka janye tare da yin jaa sbd tsabar baccin da yake cikin sa, har wani ciwo-ciwo ya ji kansa nayi masa, shiru yay domin yana son ya 茩ara tabbatar da abinda kunnuwansa suka jiyo masa a cikin baccinsa, jin shirun yay yawa yasa yay baya ka蓷an tare da sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya,kana ya juya zuwa 蓳angaren hagunsa, sannan ya karanta addu'ar neman tsari, ya lumshe idanunsa tare da 茩an茩ame pillow dake faffa蓷an 茩irjinsa,yana rufe idanunsa ya ji an 茩ara kiran sunansa, tamkar mai kiran yana cikin 蓷akin nasa, da sauri ya 茩ara bu蓷e idanunsa ya shiga dube-dube amma babu abinda ya gani, lubalun dake sa茩ale jikin 茩ofar bedroom 蓷insa ne ya fara ka蓷awa sannu a hankali, harya gama ka蓷awa idanunsa na kan labulan, waro manyan idanunsa yay waje saboda ba茩ar matashiyar buduwar mai masifar kyau da ta bayyana a gabansa, ko ka蓷an bai ji tsoron ganin wannan halittar ba,sai dai yanayin ba茩in fatar ta da kuma dugun ba茩in gashinta wanda yake jan 茩asa ka蓷ai ya isa ya sanya zuciyar mutum rabewa gida biyu, abinda ya bashi mamaki yadda idanunta ya kasance ba茩i sosai kamar yadda fatar jikinta take, sai dai eyes balls 蓷inta blue ne sosai, ga eyes lashes 蓷inta zara-zara, har ta蓳a girarta yake, abu mafi 蓷aukar hankali a jikinta shine jajayen la蓳蓳anta masu kauri sosai wanda suka kasance 茩arama ye marasa fa蓷i, tana sanye da fararen kaya har 茩asa wanda suka rufe kofaton dake jikin 茩afarta, tattausan murmushi ta sakar masa, wanda yasa ya 茩ara ware manyan idanunsa a kanta, da ace yana mugayen mafarkai kai tsaye zai iya cewa mafarkin yake, but isn't dream is real, a zahiri yake ganin komai a cikin 蓷akinsa kuma a gabansa, 茩ara sakar masa Murmushi tayi kafin a hankali ta mi茩a masa hannunta, cikin wata murya very cool and slowly tace "zo mu je" juya mata 茩wayar idanunsa yay kana yay mata nuni da shanyayyun 茩afafuwansa, kallon 茩afar tayi sai kuma ta marairaice fuska, kafin a hankali ta taka zuwa gare sa, tana zuwa tasa zan茩alelen hannunta ta dafa 茩afa蓷arsa, nan take wata guguwa mai 茩arfin gaske ta lullu蓳e su, bai tashi ganinsa ba sai a cikin wannan kogon dake cikin bishiya na dajin Sambisa.



A gigice yake juya idanunshi yana 茩arewa cikin kogon kallo, shigarsu cikin kogan kuma yasa yay haske sosai, kai tsaye wajan wata ha蓷a蓷iyar kujera mai kyau da kuma tsarin gaske ta zaunar da shi, sai a lokacin ya fahimci ashe a hannunta yake ri茩e, ba tare kuma da tayi masa magana ba ta juya ta shige cikin wata 茩aramar hanyar, har 5mins yana zauna yana 茩arewa wajan kallo, a iya tarihin rayuwarsa zai iya cewa bai ta蓳a ganin waje mai ha蓷arin gaske irin cikin kogon nan ba, ko a Indian series film dake yake kallo anytime bai ta蓳a ganin haka ba, ko da a cikin horo Film ne, sai gashi yanzu a zahirance yake ganin komai a idanunsa, bawai a bashi labari ko ya gani a Film ba, a'a all this yana faruwa dashi ne a karan kansa, tambayar da yakewa kansa why bai ji tsoran ta ko kuma ya shiga firgici da ganin ta ba??, Ko dai yana cikin replaction ko nightmare ne?? Fresh skin 蓷insa ya kalla a hankali kuma ya mi茩a hannunsa tare da mintsinar saman fatar sa, zafin da yaji yasa yay saurin fa蓷in "Auchhhhhi!!" Daga can masan kansa yaji ance "what happened to you Bil'adama??" Fararan idanunsa ya ware cikin ransa yace ashe suna iya English? Ita kam tana barin wajan cikin wani makaken kogo ta shige a nan ta samu dandazon Jinnu 拼an uwanta kala daban-daban, wata tsuhuwa ce wacce ta fito a siffar mutane ta kalli buduwar tace "Duk kin tashi hankalinki! Muma kin tashi namu,wai meke faruwa dake ne Airah??" Wasu hot hawaye ne suka kawo cikin idanun Airah, sai kuma ta zube a 茩asa tace "Kiyi min afuwa Kakata, nasan kaf cikin zuri'arki nice na fara karya dokar ki ta shiga jikin Bil'adam, amma babu yadda na iya dole tasa nai haka, kince zamu iya taimakawa mutum a lokacin da mu kaga yana bu茩atar taimako, kin hanemu da shiga jikin Bil'adam bisa raddin kanmu" shiru tayi sbd tsawar da Tijama tayi mata, wannan shine karan farko da kakarta ta tayi mata tsawa, cikin 蓳acin rai da kuma tashin hankali TIJAMA tace "you're mad Airah,Yajjju da baihakkk Airah ,Bisaka wadayikiii bil Adam Airah?" Cikin kuka Airah tace "Laa! Kaka,but ina son taimaka masa ne,am going to help him Tijama" cikin tsawa Tijama tace "me ne?? Ki rasa wa zaki taimakawa sai shi?? Kin san wanene shi kuwa Airah? Mu kanmu muna bu茩atar taimakonsa bare mu mutaimakesa, you're so selfish Airah" Wani Saurayi ne ya kalli Tijama yace "Amma Tijama yana da kyau mu ji dalilin daya sa take son taimkon Bil'adam kamar wanann mutumin wanda idan yaso a lokaci 蓷aya zai iya kaimu lahira gaba 蓷ayan mu kuma...," Shiru yay saboda hannu da Tijama ta 蓷aga masa tace "stop interrupt Tu蓳e ,babu abinda Airah zata fa蓷a wanda ban san da shi ba,komai ana barwa lokaci ne, domin shi ke sawa a bayyana komai , Airah tayi mana gaggawa ta 蓳ata mana komai, ko da za muyi nasara akan taimakon nasa amma yanzu bamu da damar yi, saboda Airah ta 蓳ata komai tayi abinda sai nan da shekaru wajan biyar...


Read / Download SIRRINMU

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

9 months ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album