Join Our WhatsApp Group

MIJIN YAR UWATA Complete Hausa Novel Document by MIJIN YAR UWATA


MIJIN YAR UWATA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 95996



MIJIN YAR UWATA

Reading Time: 7 Hours

Added On: 27, Oct 2023

Author: Hauwa Shehu Aliyu ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : EXCELLENT WRITER'S

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 528.48 kb

File Type: txt

Views: 1198+

Download: 743+

Last download: 1 day ago

Description/Story: ๏ปฟ๏ปฟ[18/06 8:24 am] Jeeddah Aliyu๐ŸŒน: ๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†MIJIN
YAR UWA TAA ๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†

Na Hauwa Shehu Aliyu๐ŸŒน

~1โƒฃ~

BISMILLAHI RAHMANIN RAHIM***********

Gudu take yi kamar ranta zai, fita dandazo yara 'yan makaranta islamiyya sa'ani ta suna biye da ita sai faman kwalla mata kira sukeyi da karfi ta banki "gate tafada cikin, gida bata ankara ba taji tayi karo da mutum tana dagowa taga waye tayi karo da shi, sai kawai taji saukar marin akan fuskarta cikin bacin rai ya finciko wuyanta sai da hijab dinta ya yage yakara wanka mata mari bakinta yafashe, tsananin zafin marin ya yaratsa kwakwalwa ta ta kurma mahaukacin ihu yaran da suka biyo ta suka ja birki, bakin "gate" cikin konar zuciya yafara magana ke wace irin 'yar iska ce Raheela"? Babu ranar da za ta fadi baki daukowa mutane magana ba yau, kuma wace masifa ki ka dauko dandazo 'yan makaranta suka biyo ki"?Raheela da ke dafe da kumatu duk zafin marin da taji bai sanya ta yin, kuka ba tadago dara-dara idanuta masu kama da madara tace ni ba abun da na yi musu kawai hakki'na na kwata shine don tsabar iskanci suka biyo ni sai kace na sace kayan uban'su daya daga cikin yaran da ke tsaye, suna jiran ko ta kwana tace karya ta keyi ya Amar kudin umma naa da ta aike ni da su ta kwance harara Raheela ta galla mata hade da cewa karya ta ke yi min yaa Amar itace ta aza kudin umma'taa, tace duk wanda yasan ya cika cikkake dan iska ya je ya daki duwawu wata "copper" za ta bashi naira dari shine sai da na daki duwawun "copper" din tace ba za tabani kudi naa ni kuma na gwada mata na fi ta karfi na fisge kudin tun lokacin da tafara zu ba yake mata kallon tsana yace kaicho ki Raheela ke kan kin ji takaici kin zama fitinaniya yarinya, yanzu duk yawan yaran nan arasa dan iska sai ke ya murde mata kunne sai nacire wannan shegen kunne da baya jin magana bata kudin'ta tun kafin na banballa ki' Raheela ta turo dan karami bakinta mai dauke da "pink lips" cikin tsiwa da fitsara tace ka yi hakuri yaa Amar ba zan iya bayarda kudinan saboda hakke'na ne cikin bacin rai Amar ya rufe ta da duka sai ihu takeyi hade da cewa saidai ka kashe ni yaa Amar amma kudinan sai nasha "viju milk" da su jin kalaman'ta yakara harzuka Amar yasa hannu ya buge mata baki ta kwalla razanane ihu ta shafi bakin'ta da ke zu bar jini gani jini a tafin hannuta yasa ta takarkare iya karfin'ta tana kwadawa mami kira Amar ya yasa hannu cikin aljihu yafito da naira dari biyu sabuwa dal ya, juya wurin yarinya mai kudi yace zo ki karbe kudinki kuma duk ranar'da nakara jin kin aza kudi don wani yadaki duwawu "copper" sai na ci ubanki' yarinya ta ja tayi tsaye tana tsoron takarasa wurin Amar ya danke ta gani taki karasowa yasa ya cilla mata kudin tace yaa Amar banida canji ya galla mata harara, yadauki Raheela ya daura ta bisa kafadar'sa ya nufi dakin'shi da ita karaf idanu Raheela suka sauka bisa fuskar Na'eema tafara kwadawa Na'eema kira yaya Na'eema dan "Allah ki taimake ni yaa Amar zai kashe ni wayyo yaya Na'eema da gudu Na'eema ta bi bayan su Amar yana shiga daki Na'eema na faduwa cikin tashi hankali ta ajiye Jakarta mai dauke da lifftafai bisa "stool" Amar ya kalli Raheela da "sexy eye's" dinshi yace me ki ke jira dan gidan'ku da ba za kifara ba sai Lokacin tafara hawaye saboda tagano abunda yake nufi Na'eema ta karaso wurin shi da 'yar sanyaya muryar'ta tace dan Allah yaa Amar ka yi hankuri, ba za takara rashin ji ta juya wurin Raheela da ke tsaye tana zullumin masifar da za ta tunkara tace kindaina koh Raheela"?
Cikin rawar murya Raheela tace wallahi yaa Amar nadaina ba zan kara ba...

๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†MIJIN YAR UWA๐Ÿ†๐Ÿ†
TAA๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†

~2โƒฃ~


Amar ya kai mata rankwashi, aka yace kar'ma kidaina fitsarariya banza da wofi ke kenan kullum cikin tsokana da daukar magana za ki yi tsalle kwado ko sai na hada ki da "belts"?
Da sauri Raheela tafara tsalle kwado Na'eema ta riko hannu yaa Amar, tayi kasa da murya,hawaye na zuba daga idanuta tace dan girman Allah yaa Amar, kayi hankuri ka kyale ta ba za ta kara ba yaa Amar ya shafi kumatu Na'eema yace shikenan Na'eema na hankura ke kadai ki ke jin tausayi wannan 'yar iska ita bata tausayi kanta ya juya wurin Raheela da ke tsalle kwado tana haki ga wani dan uban gumi da tahada yadaka mata tsawa ke mike tsaye a rude ta mike sai faman share gumi da yagage hijab dinta take yi ga kuma bakin'ta da ya kumbure yaa Amar ya nuna ta da yatsa yace duk rana da na kamaki da dukan duwawu "copper" sai na wanke miki naki da tafasashi ruwan zafi Raheela ta zaro idanu ta tsari yaa Amar da kallon tsoro cikin rawar murya Na'eema tace yaa Amar ruwan zafi fa"?
Yaa Amar yace Kwarai, kuwa ruwan zafi in kuma tana gani Kamar wasa nakeyi ta sake aikata abunda ta aikata ki, ga yanda zan kona duwawuta da ruwan zafi, Na'eema ta riko hannu Raheela ta ce insha Allah ba za takara ba yaa Amar Ya tabe baki yace ina kudin mutane"? Raheela da tafara tsorata da furucin yaa Amar tace ga su nan ta nuna cikin wando uniform" dinta yaa Amar yace oya kawo su nan da sauri ta zuge zariyar wando'nta ta tura hannu cikin "pants"dinta ta ciro naira dari ta mikawa Amar zaro idanu yayi cikin kidima yace ke yanzu tsabar iskanci ki rasa inda za ki boye kudi sai cikin"pants" lallai iskanci ki ya kai a buga shi a jarida Na'eema ta kyalkyale da dariya tace kai yaya wace irin jarida kuma"? Raheela ta kara mika masa kudin, ya galla mata harara yace in ki ka kuskure kara miko mini wadanan kazaman kudin sai na karya miki hannu Na'eema da ke ta faman kyalkyale dariya ta dauki jakkar littafan'ta suka fice daga dakin, Raheela ta ja dogon tsoki hade da cewa mugu kawai baqin azzulumi wallahi sai narama abunda yayi min Na'eema ta bude idanu fuskarta dauke da mamaki tace ke Raheela ki raba kan'ki da shiga hurumin yaa Amar ba irin su yaa Abdul bane da ke Juri iya shegenki, Raheela ta fisge hannuta daga rikon da Na'eema ta yi, mata tace aka wane dalilin zai dinga jinga ta sai kace jaka ko ina ruwan'shi da ni yadda yadaura min karan tsana ni ma haka na tsane shi, wallahi na tsani in bude idanu na naga yaa Amar "Allah yasa ya mutu kowa ya huta da baqin hali shi da sauri Na'eema ta kaiwa Raheela duka tace kan'ki daya kuwa Raheela "?
Miyasa za ki yiwa dan uwanki fatan mutuwa"? Don kawai yana miki fadan so kanki haba Raheela duk abunda Yaa Amar yayi miki yayi ne don yana son'ki "datz why" yake adawa da munana dabi'u ki ke ce kawai ki ke danganta hakan da kiyayya Raheela ta ja tsoki tace sau nawa yana fada min ya tsaneni ba ya sona har cewa yayi akan kiyayya da yake min zai iya yanka ni.....


EXCELLENT WRITER'S


Jeeddah Aliyu๐ŸŒน๐ŸŒน
[18/06 8:24 am] Jeeddah Aliyu๐ŸŒน: ๏ฟฟ๏ฟฟ๏ฟฟ๏ฟฟ๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†๏ฟฟMIJIN
YAR UWA TAA๏ฟฟ๏ฟฟ๏ฟฟ๏ฟฟ๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†

Na Hauwa Shehu Aliyu๏ฟฟ๐ŸŒน

~๏ฟฟ3โƒฃ~

Tuni nagano cewa yaya Na'eema kinfi so yaa Amar akaina, da sauri Na'eema ta riko ta tace haba "lil sis" kidaina fadar haka daga ke har yaa Amar nawa ne kuma ina goyon bayan'ki da ki rama abunda ya yi miki Raheela ta, yi murmushin jin dadi ta rungume Na'eema tace ina son'ki yaya Na'eema taa Na'eema ta janye ta daga jikinta tace wuce mu tafi gida kar kije ki kara dauko muna wata sabuwar rigima don ke kan daukar magana ba wuya yake miki ba, Raheela ta turo baki ciki shagwaba tace kai yaya Na'eema wace rigima nake daukowa?
Duk lokacin da ki ka anyi rigima da ni to tsokana'ta akayi kin kuma san ni ba kyalewa zan yi ba Na'eema ta girgiza kai tasaka Raheela gaba suka shige cikin gida suna kada kafarsu tsakiyar gida Raheela ta daka tsalle tayi faduwar 'yan bori ta dagargaje iya karfin'ta tafara kurma ihu sai kace wanda uwa da ubanta suka mutu a hatsari jirgi sama, Na'eema ta koma gefe tana kallon iko "Allah saboda tasan wannan yana daya daga cikin hali Raheela a zuciyata tace yanzu nan 'yan kori ta guda biyu za su fito kowane da yanayi tashin hankalinsa dattijuwa 'Yar kimani shekaru tamani ta fito daga dakin'ta zani ta a hannu ta nufi wurin Raheela da ke ta faman zunduma ihu hade da shure-shure ta riko hannaye ta a rude tace babur ne ya buge ki Raheela? shine don tsabar mugunta irin ta 'yan achaba yakasa kai ki asibiti yasauko min ke jina-jina to Allah ya esa baki yafe ba, Na'eema ta yi murmushi sakamako gani yaa nazeer ya shigo a firgice da sauri yadago Raheela yace wai me ke faruwa ne kaaka tun daga "side" din mamee nake ji ihu tawan"? kaaka, ta gyara dauri zani ta, tace dan achaba ne ya buge ta kuma don.....Na'eema ta katsita ta hanyar cewa ba fa dan achaba ne ya buge ta ba, kaaka ta galla mata harara tace to uban waye yakeda jarumta daka mini yarinya haka"? cikin sanyi murya Na'eema tace laifi ta yi yaa Amar ya hukunta ta, a harzuke kaaka ta tasowa Na'eema kamar za ta cinye ta danya tsantsan masifa da bala'e suka baiyana akan fuskarta, bakinta Sai faman kumfa yakeyi sai kace wanda tasha omo" wai Amar wane irin mugu ne da baya kaunar a zauna lafiya"? sau nawa ina yi masa gargadi yadaina daurawa raheela hannu da yake shi, dan banza ne sai yayi kunne uwar shegu da magana ta amma ba komai yau zan ga uban da ya tsaya masa a gidanan, yaa nazeer ya ja tsoki yace wallahi kaaka in baki dauki kwakwara matakin akan irin dukan da yaa Amar yake yiwa tawan wata rana gawar'ta za'a kawo miki a gidanan kaaka ta zaro masifafu idanu'ta tace cabdijam gawa fa kace nazeeru ashe kuwa Za'ayi yakin basasa na biyu a gidanan, tashi mu tafi wurin uwar'sa taga abunda yayi miki ta fisgo hannuta suka nufi "side" din mamee yaa nazeer ya mara musu baya Raheela sai faman gunji kuka take Na'eema da ke tsaye tana kallon "drama" ta tabe baki a baiyana tace Raheela sarkin rigima yanzu kuma ta janyowa mamee masifa da bala'en kaaka tun daga "gate" din gidan kana jin sautin muryar kaaka tana zuba ruwan rashin mutunci a firgice mamee tafito daga kitchen" hannuta rike da ludayin miya tace kaaka lafiya wannan fitinaniya ta ke yiwa mutane karadi a gida sai kace wanda aka kwakwalewa idanu"? Jin furucin mamee yakara harzuka kaaka tace dan'ki ne fitinanne kuma wannan zuwa da nayi kashedi na karshe na zo nayi miki ,ki jawa Amar kunne yafita harka Raheela babu ruwan shi da ita ya kauda idanu shi, a kanta ko na dauki mumuna mataki akan'shi don tsabar mugunta zai zage dantse ya dinga narka yarinya sai kace baiwa ubanshi to wallahi ki jan masa kunne matukar yanaso zaman lafiya yafita daga sabga Raheela, tun lokacin da kaaka tafara yankar kauna mamee take kallon'ta inda sabo tasaba da cin mutuncin kaaka akan Raheela mamee tasauke ajiyar zuciya tace oh ni maryama naga takaina Amar ba zai daina dauko mini jangwan narasa dalilin da yasa ba zai zubawa Raheela idanu kamar yanda kowa ya zuba mata idanu a gidanan uwa da uba da suka haife ta sun zuba mata na mujiya in banda daukar magana irin na Amar ina ruwan'shi da ita kaaka takara hasala tace, dama ina sane da ku a gidanan jira nakeyi nasami sarari na wanke muku allo ku tass duk lokacin da aka azaluncin yarinyar nan nayi magana sai ku buge da yada mini gori ku ce a zuba mata idanu, kar ku zuba mata idanu ku zuba mata baki bakake munufukai, duk mugun alkaba'e ku akan 'ya'ya ku zai qare zo mu tafi Raheela "Allah yasaka miki dukan'ki da ya yi kuma ina zaune zai esko ni sai naci masa mutuncin, ta riko hannu Raheela suka fice nazeer yace gaskiya mamee ki dauki mataki akan yaa Amar yadaina exercises" akan 'yar mutane duk yawan "gyms machine" din da yake da basu esheshi motsa jini ba sai yasauke hannu shi akan 'yar mitsitsiya yarinya wannan yawa ne mamee"ki yi masa "warning" yadaina shiga gonar kaakus saboda batada kyawo, mamee ta nuna shi da ludayin da ke hannu'ta tace Ka kiyayye ni nazeer duk wannan iskanci da bankada da Raheela ta ke yi ae kai da kaaka ke Kara zugata baku San wannan son da ku Ke nuna mata, cutar ta ku ke yi ba sai ranar da ta janyo muku masifa da za ta kai ku gaban alkali, daga Lokacin za ku fara karatun ta natsu, maza ka fice min daga falon tun kafin na huce haushi kaaka akan'ka nazeer ya juya yana gunguni kaaka na rike da hannu Raheela suka nufi "Side" dinta yaa Amar da ke tsaye a "parking space yana kallon taya motar'shi da aka suce iskan tayar' ya tsinkaye kaaka da Raheela yasan qara shi, aka kai wurin mamee yayi sauri ya boye bayan mota sai da kaaka ta wuce sannan yafito, ya kalli taya motar shi wani irin bacin rai ne ya lullube shi yasan wannan aikin Raheela ne kenan dukan'ta da yayi da safe shine ta rama ga taya motar'sa....

๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†MIJIN YAR UWA๐Ÿ†๐Ÿ†
TAA๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ†

Na Hauwa Shehu Aliyu๐ŸŒน

~4โƒฃ~

Kaitsaye ya nufi bangare su yana shiga falon ya ci karo da mamee zaune harara tafara aika masa daga bisani tace burinka yacika Amar kaaka tashigo, ta wanke mini allo'na tasss Amar yanemi daya daga cikin kujeri falon da ke "facing" din mamee ya zauna mamee tacigaba, da yi mishi fada na roke ka Amar kadaina shiga sabgar Raheela inda abunda takeyi yana damunka, to kayi mata addu'a Allah yashirye ta kadaina dukan'ta ita kuma nata yaranci ne...


Read / Download MIJIN YAR UWATA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album