Join Our WhatsApp Group

YAR LESBIAN CE Book 2 Complete Hausa Novel Document by YAR LESBIAN CE Book 2


YAR LESBIAN CE Book 2

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 79995



YAR LESBIAN CE Book 2

Reading Time: 6 Hours

Added On: 27, Nov 2023

Author: Nadiya Mohammed Ahmad ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 460.79 kb

File Type: txt

Views: 2143+

Download: 987+

Last download: 4 hours ago

Description/Story: ο»Ώ
Documents By AIHAUSANOVELS

Always visit Aihausanovels.com.ng For downloading free hausa novels

Like our Facebook page Fb.me/aihausanovels




[12/11, 14:42] Hassan Atk: πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
BY

Nadeeya Muhammad Ahmad

BISIMILLAHIRRAHMANNURRAHIM

GODIYA ta tabbata ga Allah wanda yabi ikon Rubuta wanan labari Allah ka kara dadin tsira da Salati Abisa Annabinmu Muhammad S.A.W Amiin ya Allah kabni ikon gama wanan littafin lafiyaπŸ‘

TSOKACI Ban Rubutu wannan labarin Dan wani ko wataba Hasalima kirkira nayi, yakamata mai karatu ya tsaya ya Fahimci Sakon dake cikin littafin bawai Kai tsaye Arinka Zagi ba. Banyishi Danwata manufa saidan Tunatar da iyaye dakuma Jan Hankalin yan mata.

SADAUKARWA Wannan littafin gabaki dayanshi Sadaukarwane Ga Aminiyar Arziki Xaynab Ummu Mahbub. Allah ya kareki daga sa idon makiya ya Kara miki hakuri,kwanciyan Hankali Tare da Arziki mai Albarka I love you So muchπŸ’–πŸ’‹

Page 1
Zaune take A Harabar makaran tar tasu Inda yanmata Masu ji dakansu kowacce keshiga tsalatsalan Motocin da Aka yiyyi parking dinsu daga dukkan Alamu Hutu Daluban makarantar suka Samu, Haba FEENAT yakamata kawai kizo mu'ajeyiki A kd tunda muma kan Hanyane Asalima Sai munhuce Kaduna Zamu Huce Zaria Wannan direvern Naki bawani tawowa yayiba idan banda haka ina kaduna ina Abuja Hmmm Wacce Aka kira da feenat Tayi Ajiyar Zuciya tace kausar Kawai ku wuce nagode Zai karaso nan bada jumawaba Kausar Zata kara magana ta kusa da Ita Ta jata Suka bar wajen, Haba Khady Yazaki wani jani haka bakiga har yanzu direvern ta be karaso bane ba Ok don bekarasoba mukuma Saiki shanyamu tunda tace bataso ai ba'a dole naga Kausar bata kara tanka mataba taja mortar Sukabar Harabar makarantar, feenat tana Zaune Awajen har Wajen 10:30 na Safe bini bini taja tsaki mtswwwww daga kan da Zatayi Suka ido2 da besty dinta Leemah Atare Suka Zare Ido😨 Leemah baki tafiba feenat baki tafiba Suka hada baki wajen fada A'tare kuma Suka Sakar ma junansu murmushi feenat ce tace wlh besty kinga har yanzu Haruna driver be karasoba Nakira daddy yace Yana Hanya Ina tunanin Ko Akwai abinda Ya tareshi Shikenan besty Ba wanan ba kinga Nima Yanzu brother na Ya karaso tashi mutafi Leemah tafadi tana murmushi Kai Anya karkuma yazo besameniba Aa basaiki kira daddy kice Ace ya komaba kawai Ouk muje toh Suka kama haryan inda brother din Leemah yayi Perking Suna Zuwa Leema ta buga uban tsalle wooo bro I miss you yawani yatsina fuska Shiga muje nidai ta tabe Baki dan idan da Sabo Ta saba da halin yayan Nata bude baya Tayi Tashiga tamai feenat Alama da Tashiga gaba πŸ˜•murguda baki feenat Tayi itama Ta bude baya tashige Shikam cije Baki Yayi yaja fuuuuuuuuuu yabar Wajen Sunatafe babu Mai mgn Acikinsu Saichan feenat tajawo Hand back dinta taciro waya tafara kiran Nomber daddy Ringing......2 tayi yadaga Hello Ummina Haryanzu bekarasaba ne daddy bekarasaba Amma gani Ahanya Wata frind dita zata kaini Ummina kikula dakanki Toh Allah ya tsare Amin daddy Saika kirashi kada ya karasa Ok daughter Shikenan bye Ya Kashe wayan, Juyawa tayi Suka hada Ido da Leemah Ta kashe mata Ido Suka Kwashe da dry Kerr.......... Sukaji Mortar Ta tsaya yja tsaki dalla kufitoh kubani Waje malamai yafada ba Alamun Wasa😑😑

12/11, 14:42] Hassan Atk: πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

Page......2
Bacewa nayi kusakkobane wai yafada yana kara tamke fuska😑 Leemat ce tayi karfin halin cewa dan Allah my brother kayi Hakuri bamusan Bamusan lafinmuba So Sorry tsaki yaja nikke gayama bakusan laifinkuba kushigomun mota kowacce takama waje A baya ta zauna Sannan wacchan sai wani Magana take kasa kasa Tawani Cika ma mutane kunne Kamar Sakarya ya nuna Feenat dake baya tana Zare ido Sanan ma tukunnah Uban wa kuke ma dariya ne, bro Dan Allah dai kayi hakuri Wlh badakai muke ba Girgiza Kai yayi yakoma mazaunnshi Ya Zauna Still yaki Jan motan Leemat ce ta tabo feenat Alamar ta tashi takoma gaba nuke kafada feenat tayi Alamar taki, Leemat taga idan ta biye ma Feenat haka zasuyi tazama ta tashi Ita takoma gaban Dan tsaki yaja kadan Sanann ya figi motar yatafi.......Yanzu dan nashigo motar da batawa ba shine har wani yasamu Damar Yimun wannan wulakacin wai harni yake cema Sakarya Wlh ba laifinshi bane Laifin Haruna driver ne duk Wannann mgnr Feenat keyi cikin Ranta tadan jaaa tsaki mtswwww Karar wayan shice ta dawo da kowanne daga tunanin dayakeyi dagawa yayi yasa A has free HELLO! Yazeed yazeed Feenat takara nanatawa Aranta karo guda Kuma ta yatsina fuska Hello yazeed wai ko bakajine da Ker ya bude baki inajinka Yusuf Banza Sarkin miskilanci Kanaji kana wani shamun kamshi kamar mace yanzu dai ya'akaiyine Yusuf Yazeed yafadi yana mai Son kaudar wacchen maganar, Kaifa muke jira tun dazu ko kamance dacewa Yau Zamu cin Girkin Amarya gidan Dr Khalid ne Uhum Yazeed Ya fada ban mance ba Yanzu Ina Hanyar Kawo nakusa karasawa Leemat na dauko daga Ckul, Lana nufin yanzu daga Abuja Kake kenan Ummm Yazeed yace Toh yanzu Ina Leemat din take? Keyyyttttt Yazeed ya Kashe wayan Banza parrot kawai yafada yacigaba da Kallon hanya, Kanada Aiki Wannan murtuke fuska kamar wani Zaki ta fadi Aranta tana mai kara jin Haushin Shi, Leemat ce tace yawwa bro Zamu Aje Feenat A unguwar dosa Feenat yace Aranshi Afili kuma Ya kara hada Rai bece kala ba yawwa besty Saiki mishi kwatance ko? Kwatance faaaa kikace besty Ohhh Namance kefa baki iya komai ba Leemat ta fadi A tsokanance bayan 2mnt Karan text Taji tashigo wayanta duba Tayi taga Leemat Wallahi besty kisamo Mafita yanzu Abinda Sakon ya kunsa kenan tunani tayi kadan ganin yakusa Zuwa Unguwar tasu gashi batasan wajeba Kawai number mumy tayi dealing.......Hello Sweet daughter Kun karasone dadynki yace Kuna hanya Tare da friend dinki Eh mumy but turamun Location yanzu na gidanmu Ok daughter cikin minti 2 text din mumy yashigo take ta tura ma Leemat dubawa tayi Tasaki murmushi Aranta tace Kawata kenan wato Ita bazatamai magana ba Hmmmm Ajemai wayan tayi gabanshi bayan ta kunna mai location din bro kashinan kaduba hanya Kallo daya yayi ya kauda Kai Domin ya gano Wajen lokaci kadan baya yayi parking Akomar katafrn gidan su Feenat take G.R.A. yan majilisu Unguwar dosa fitowa tayi Leemat ma tafito Sukai hugging Juna Feenat tasakar ma Leemat kiss A kunatu I will miss you besty Ahhhh Besty Kada kidamu bro zai kawoni tunda yaga gidan, bye ok bye Sukai Sallama har takai bakin kofar Tajuyo Leemat cema Wannan nagode da driven dina dayayi ByeπŸ™‹ta nago mata Hannu itama ta Naga mata Afusace yaja motar yabar Wajen, Noking tayi Wani dan dattijo yafitoh ya bude Wayne nace wayane turus yayi Lokaci daya kuna ya washe baki Ahhh nafisa ce Sannu ya Hanya murmushi tayi Sannu Baba hanya Alhmdullah Toto Kawo Kayan Ashiga dasu Aa baba kabarsu Ba nauyi Toh Allah yamiki Albar Amin tafada tana mai Shigewa ciki. Mumy mumy! Naji tana kwala kira..... Wlh kinji nafada miki Leemat duk Sanda nakara zuwa daukoki Kika kara kwaso mun wata Sai jimiki ciwo nonsense Ji yarinyar Sam batada kunya Saikace wata yar'iska kurrrrrrr Cikin Leemat yayi kara Toh Kodai Bro yagabe Feenat YAR LESBIAN CE Kai Ina idan da yagane cewa zaiyi Nafita Harkarta, badake nake mgn bane Leemat firgirgit tayi Sorry brother insha Allah bazai kara faruwa ba Murmushi yayi yace that is my One and Only Sister ajiyar Zuciya tayi tayi murmushi itama Adaidainan Ya karasa Get din gidan nasu dake Unguwar Rimi.......... atare Suka fitoh duka Ur Wlcm Aunty Feenat wasu yaran su biyu suka fada atare daga gani twins ne Thanks twins din mumy kunkara wayo daddy ne yakaro ur wlcm my Ummi Rungumeshi tayi Tnx daddy nasameku lfy lafiya qalau Ummina Mumy ce tace Aisai kumukarasa tunda ba'asan daniba Sai tsabar kirana kuma Ake murmushi tayi takara tayi hugging din mummyn tata I miss You Mumy na me too my daughter Zomushiga ciki kihuta gjy kice Abinci Atare family din Suka shiga gaba dayansu dared Sama Feenat ta Haye tayi dakinta Cike da gajiya tsaffff dakin yake ko'ina Sai kamshi yake komai nacikin Dakin kuma pink ne samular da jakar Hannun ta tayi tacire kaya Ta daukko wani dan karamin towel ta daura tayi toilet.........
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
YAR LESBIAN CE
πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’–
BY
Nadeeya Muhammad Ahmad

Page.......3
Mamy Wlh gaba daya banji dadin Abinda Bro yazeed yayi ma Feenat ba...... kinriga kinfi kowa Sanin halin brother dinki jinshi yake kamar Wani Sarki.........Mamy cewa Zaki kamar dai bake kika haife Shi ba.....Kinci gidanku Maza dai yaje yajiki Mamy tafada tana dariya....Rufe bakin Mamy kenan Saiga Shi yashigo Sum Sum Leemat ta tashi tabar wajen. Mamy ya gida lfy qalau Son ya gajiya Alhmdullah Mamy.....Son kwata kwata banji dadin Abinda ka mawa Su Leemah ba Mamy Ayi hakuri Hakan baze kara faruwa ba....Toh Allah yamaka Albarka Amin mamy ta. Ringing....wayanshi tafara Mamy bari nashiga daga Ciki, Afitoh lafiya my Son....... Hello Yusuf! Haba yazeed Kasan bazakaje ba meyasa kasa muka gaya ma Khalid Zamozo? ni Zani Kawai gajiya nayi gashi Wanka nake So Nashiga. Kawai Kace bazaka ba mana Basai Ka Rainamun wayo ba Yusuf yafada Rai Abace Toh Yusuf duk yanda kace hakane ya Kashe phone din yawurga kan gado Yayi hanyar Toilet.

Haba khady Tunda dai kinriga da kin biyo Nan kibari ki kwana da Sassfe Saiki tafi Kausar dama kinriga da kin Shirya Hakan Shiya kika hada mana kaya waje daya Murmushi kausar tayi tace Aa Kawata Bahaka bane Shikenan Bari nashiga Nagaida Hajiya khady ta fada tana bin Harya kofa.
Gaskiya kam khadija kibari gobe Saiki kama Hanya Amman yanzu idan kikace Zaki tafi dare Zai miki Sosai katsina nisa gareta Hajiyar Kausar ke magana Cikin kulawa Toh Shikenan Hjy Allah ya Kaimu, Amin Yata Kuci Abinci ni bari nashiga daga Ciki, Afitoh lafiya Suka mata Kausar ce ta Maida Hankalinta Kan khady Khadija gsky yakamata kesauke Abinda ke kanki, Kamar Name fa ta fada tana yastina face Haba khady ke kanki kinsan Feenat tawuce da Ajinki Amma kinbi kin tsane ta why khdy why? daga mata hannu khady tayi Alamar dakataβœ‹ Malama Abinda ki keson gaya mun kenan yasa kika Ajeni gidanku Haba khady ke haryanzu gsky ce baki So......katseta khadija tayi Yayin da ta tashi tabi Hanyar dakin Kausar. Tabe baki Kausar tayi tace Allah ya kyauta. dealing...number Feenat tayi Hello my Kausar Hy Feenat I miss u! Me too Kausar bawani Feenat idan kinyi missing dina me ya hana ki kirani Sorry Kausar kina Raina Wlh gjyn Skul ce, hakane kuma Feenat mayi waya Anjuma Toh Allah ya kaimu Amin Kausar tafada takashe wayan.

Atare yaran Suka Turo kofar dakin Aunty Kausar mumy tace Zata wajen daddy muzo muyi miki fira Mubeen Yafadi Aranta tace Haka Suka iya kaikuma kanuna Kana Son Auren Anki Maka Ai duk Wani Hali danajefa Rayuwata Iyayena ne Sanadi Kinji Mubeena ce ta katse mata tunani.....kinji Aunty feenat Ajiyar Zuciya tayi tace twins din mumy kaina ciwo yake kubari gobe Sai muyi fira mai yawa yanzu kuje kuyi bacci gobe kunada Skul,,,,,,,Mubeen ya tsuke fuska ni Awajenki Zan zauna gobe bazani Skul ba mubeena tace nima haka dafe kai Feenat tayi tace kataba su Sumaka kwari. Waye keson Yazama Soja irin yaya Nazir Nine mubeen ya daga Hannu Sama☝ waye keson tazama doctor nice mubeena itama ta daga hannu yawwa twins dina duk mai so yaje ya Kwanta gobe muyi fira mai yawa πŸƒπŸƒπŸƒda gudu Suka fita Suna kiran Ladi Mai Aikinsu........ Tashi itama Feenat tayi taje tayi brush Tayi Shirin bacci

Cikin bacci taji Kamar Ana tsikarinta lokaci daya kuma Taji Abin nakara damunta Tashi tayi ta Zauna Innalillahi tafada da karfi Dan ko ba'a fada Mata ba Tasan Sha'awar tace ta tashi wayarta ta lalubo tashiga kiran Leemah Hello! beaty baki bacci ba kenan Leemah I need your help pls. temako kuma name? Leemah kinsani Wlh Yanzu nakara missing dinku keda Kausar toh Sarkin Sha'Awa yanzu Itace ta tashi kenan Eh Leemah Dan Allah kitaimaka kizo Zare Ido Leemah tayi kamar tana ganinta kinsan cewa Mamy Bazata Bari ba dare nefa yanzu mekike tunanin Zan gaya mata Shikenan Leemah tunda baki iya dubaraba keeetttt ta Kashe phone dinta turo kofar Akai my daughter baki bacci "Ummm" mumy Tashi muje dadynki keson magana dake yunkurawa tayi zata tashi takasa "Subhanallah" Feenat bakida lfy ne? Eh mumy yanzu yafara, meke damun ki? MARATA. ...


Read / Download YAR LESBIAN CE Book 2

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

1 Comments On YAR LESBIAN CE Book 2
avatar
umar-6-7

5 months ago

Reply

Nice book

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album