Join Our WhatsApp Group

NI KE DA GASKIYA Complete Hausa Novel Document by NI KE DA GASKIYA


NI KE DA GASKIYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 48052



NI KE DA GASKIYA

Reading Time: 4 Hours

Added On: 02, Sep 2023

Author: Rabee'art Muhammad ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : *AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 302.5 kb

File Type: doc

Views: 533+

Download: 215+

Last download: 2 hours ago

Description/Story: rubuta wannan littafin tsira da aminci su tabbata ga shugan mu Annabi Muhammad (s.a.w)ya Allah ina rokonka kabani ikon gama shi lfy.

Wannan littafin bana yishibane dan cin xarafin wani ko wata ba dan haka akiyaye xargi nagode.

Gadiya ta musan man ga masoyana maxa da mata ina muku fatan alkhairi ako ina kuke nagode Allah yabar mu tare Amin.

DEDICATED TO
My Basty na Fateema Sanusi Rabi'u Allah ya bar kauna.

SPECIAL GIFT TO

IBRAHIM KHALEEL ALLAH YARAYA MUNKAI RAYUWA MAI ALBARKA.

DAN DANO!

*******

Wata yarinya na hango ta na tafiya cikin nutsuwa cikin uniform din Islamiyya,Riga da wanda da hijab dinta har kasa Marun.

Sauri take dan kar tai latti danta tsani a tsaidata latti shiyasa take fitowa da wuri,yau kam taso makara dan 7:30 take fita kamin taje makarantar 8:00am,amma yau sun makara dan jiya bata yi bacci da wuriba,saboda tayi Haddar da Malam Mustapha yabayar dan tafiya take ta na nanata haddar qa'dar sarfu.axuciyata har ta isa makarantar,inda tasamu har ansoma layi tayi saurin bin sahun yan'uwanta Dalubai .

Bayan sun shiga aji taxauna a wajen xamanta ta na ta muraji'ahar malam ya shigo.

Ta na kan hayane sunjero da kawayenta suna dan taba hira,har suka isa gida.

Da dare suna xaune a tsakar gida saboda zafi da akeyi garin maman ta dubeta tace o Rabee'a yau kwanan yarinyar nan hudu ashe da haihuwa ni Sam na shafa'a wallahi banshiga ba ga baki ga hanci.

Wadda naji an kira da Rabee'a na ga tayi Murmishi har dan dinful dinta ya lotsa kamin tace "la dama mama bakijema Aunty Faty barkaba"." Eh wallahi amma bari kiga inshiga yanxu kar naji kunya yarinya naganin girmana yarinyar ko fushi batai ba
Ta aikomin da kunu.

Rabee'a tace to Mama .

Mama tamike tashiga daki ta dauko hijab tace idan Malam ya dawo kya gayamasa .

To Mama ki gai da Aunty Fatyn.

Bayan futar ta Rabee'a ta kwanta ta na tunanin Malam Husain Wanda kullum in taje makaranta sai yace mata takula da kanta banda kula samarin shaho ta nutsu tayi karatu shine iyayenta xasuyi alfahari dake,tayi Murmishi Allah sarki Malam Husain ko ni yaushe na isa samari sukulani bare har suce suna sona?

Ai bata ida tunanintaba taji muryar babanta nakwada Sallama tare da fadin Yar'Baba mai kashin arxiki kina ina,cikin hanxari ta mike xaune ta na Dariya tana kakkabe jikinta gani Baba sannu da xuwa .

Yauwa Yar'Baba ina Maman taki ,tashiga makota gidan Aunty Faty barka.

To to badamuwa bismillqh ya xauna kusa da ni yawashe baki yauwa Rabee'a magana nake so xamuyi,cikin ladabi tace to Baba .

Malam Yusuf yakara gyara xama dan yasan baxata ba shi kunya ba,yasoma magana kamar haka,akwai wani Alhaji Dalladi me Naira shine yaxo yasameni daxu a kasuwa shi da Abokinsa Alhaji Musa megidan bayan mu.shine yake son auren ki.

Gabanta ya fadi tuno kalaman Malam Husain inda yake ce wa kixa ma me biyayya ga iyayenki akan duk abinda suke so matukar bai sabama shari'a ba,Rabee'a ko bakison a vu indai sukace yi to kiyi kiroki Allah yasamiki son abin kinji Kanwata.

Kinyi shiru baki ce komiba Yar'Baba.

Tayi Murmishi mehade da wasu hawaye masu xafi na tsanar Alhaji Dalladi yau kuma tanan ya bullo dan yasan ko giya tasha baxa ta taba kin maganar mahaifinta ba,tace naji Baba amma Baba karatuna fa ?

Tafada ta na matsar kwalla.Wanda shi Baba baisan ma tanayiba sai faman sa mata albarka yake.

Ko da Mama tadawo yakwashe komi yafada mata ita sam hakan bai mata dadiba amma taban ma ranta xatacigaba da rokon Allah akan duk abinda xai xaman ma tilon yarta alheri,dan yayan ta shi namijine.

Washe gari dakyar ta ta shi fuskarta tadan tasa saboda kukan da tasha mama talura da yanayinta amma ta rabuda ita,ta na kallon yadda take yin komi yau bakamar yadda tasaba ba har tatafi makarantar, yau batada karsashi dan yau tunda malam ya shigo baxatace ga abinda yayi ba dan tatafi can duniya tunani,har akagama masu Nahawu yau bata tantance yadda xatayi I,irabi ba tanadai jin komi amma hakalinta bayagun,bayan yafita Malam Husain yashigo dan shike masu Sarfu da Qur'ani tunda yashigo yake ta raba ido yaga ta ina xai ganta gadai gurin xamanta nan yau kawayentane axaune gabansa ya fadi kar dai ace yau bataxoba ya karama Idonsa girma yana fadin yau kowa ta shirya xan karbi haddarSarfu,tayi Murmishi dan tasan tayi hadda ya fara daga maxa wadan da sukai hadda suna ta murna wadanda basuyiba gabansu nafaduwa dan Malam Husain ba shi da sauki gashi ya iya duka sosai.

Bayan yaga ma da maxa akadawo kan mata ta na cikin layi na uku ta sauke nikab dinta ana xuwa kanta tasoma kawomasa kamar haka "Alfi'i lul sulasiyyul mujarrad ixa khana waz nuhu fa,ala,famudhari'u hu ya'a to ala,ahadin salasati auxan.

Yaf'i ilu bilkasri,mislu:Dharaba,Yadribu,,

Wayaf'ulu bildamma,mislu:khataba,yaktubu.

Wayaf alu bil fathi,mislu phataha,yaftahu."

Tana kai wa nan ta tsaya zuciyar sa fes dan yasan tabbas ita kam sai dai a jin jina mata dan akwai haxaka ga fitar da harafi yadda yakamata sai faman lumshe ido yake kaf ajin ba bu Wanda yakawo hadda kamar yadda takawo,bayan kowa yaga ma badawa yafito da wadanda basu iya ba ya xane kamin yayi mana kari,yakuma mana Karin al,Qur'an,cikin karsashi yake komi tunda yaji muryar ta sai yaji kwarin gwiwa,ko da akatashi yaturo wani yaro yace ace mata tajirashi,taja tatsaya abaikin makaranta kawatenta suka wuce sukace bari su tafi sai taxo,ta haba kujirani mana kukuwa kunsan fa akwai kanwar maman su alayin mu kila gunta xai ai kemu,ammafir su Asma,da Aisha suka ki,wai sudai baxan jamasu dukaba ko hararaba.

Nai Dariya nace kai sharri ne wannan Malam Husain babu ruwansa,bayan tafyarsu jama'a sun ragu na hango wani kyakkyawan saurayi dogo mai faffadan kirji baki ne amma ba sosai ba yana da dogon hanci gashi da manyan Ido farare tas ga sajansa Wanda ya hade da dan gemunsa wanda yakema taukar yimasa kyau jikinsa kullum da Farar jallabiya wadda ko datti dis babu kullum fes da shi ga kamshi na musanman da yake futarwa ya dunfarota yana ta faman Murmishi.

Dan jin me Malam Husain xai fadama Rabee'a sai kubiyoni gobe in Allah ya kaimu danjin cigan labarin nagode nabarku lfy.

Maman khaleel
dinkuce
'
NIKE DA GASKIYA

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü
Na
Rabee'art Muhammad
(Maman Khaleel)

Page 3&4

Daga maruciyar:
HABIBA
KISHIYAR ZAMANI and now
NIKE DA GASKIYA

Dasunan Allah mai rahma mai jin kai.

Dedicated to:
Arewa writers Association.ina matukar jin jina mana Allah yakara hada kanmu,Ameen.

SPECIAL GIFT TO:
Aunty Hauwa

**********

Ya na karasowa ya harde hannuwansa biyu Aslm .

Nayi murmishi Amin wslm.Mlm munyini lfy?

Yayi Murmishi lfy lau Rabee'a ya karatun ,ta rausayar da kai tare da fadin to mlm Alhamdu lillah,suka soma tafiya ahankali yana mata yan'tanbayoyi akan karatu tana bashi amsa,har suka isa cikin Layinsu dai dai gdn innarsa na tsaya nace to mlm in kashiga kace ina gaida mutan gdn.

Murmishi yy kamin yace o dan kar yan layinku suce anganki da malaminku shine kike korata ko,tayi saurin rufe fuska kai mlm ni banfada ba ai ganinmu tare abin alfaharine a gurina dan mlm kamar uba yake agunka,anya kuwa yafada tare da dan xaro ido,tayi Dariya Wanda har saida fararen hakoranta suka bayyana tace sosai mlm.

To muje narakaki gida kamin naje wajen innata kar mama taxane ki,kai malam kamar Umar kanina ko dayake hakane dan tsabgar nan tana nan kar amin kaga bakai xaka kwaceniba.

Yanayin da tamai yayi matukar bashi dariya haka suka rabuda shi suna masu farin ciki.

*****
Alhaji Dalladi yashirya tsaf cikin wani yadi mai tsada yakafa hula kamar ankifa akushi cikinsa yabayyan sosai acikin kayan yafito sai kamshi yake,Hajiya Maryam wadda tana xaune falo tana kallon wani shiri da akeyi a tauraruwa,kanshin turarensa yasata wai gowa cikin murmishi tadube shi a,a kaga Alhajina angona nakai na ,ya murmusa yace gaskiya nagode da yabon nan Allah yasa kanwarki itama tayaba.

Tayi murmishin yake dan tasan tatsuniya gixo bata wuce ta koki dan tasan wannan wankan da walaki ,wai goro amiya.

Ai yaxama dole kanwata itama tayaba tunda nima danake tsofe tsofe nayaba.

Yakara washe baki tare da gyara Babbar rigarsa ai shiyasa nake sonki Maryama sai nadawo .

To Alhaji adawo lfy .
Yatafi yana murmishi, yana fita yacika Boot dinsa da kayan abinci kamar yadda yasa ba aduk lokacin da yake neman aure,yana xuwa yasamu almajiri yasashi ya shiga da kayan ciki,sannan kuma kace ana slm da Rabiatu .

Yace to Alhaji nan yakira abokin sa suka kwashe kayan tsaf kamin suma yabasu tukuici suka tafi suna godiya dama yunwa suke ji sunyi baran basu samuba dan dayan yafito daga wani gdn ne yakirasu,nan suka soma kasafta yadda xasuyi,suna faman waigen karwani yagansu ya karbe musu.

Tunda a ka soma shigowa da kaya gabanta ke dukan taratara dan tasan shine yaxo itakam taga takanta.

Sai da almajiran xasufita sai dayan taji yana cewa Rabi wai taxo inji Alhaji.

Jin haka sai da yancikinta suka juya jikake kuuuuu!

Dan ta tsani Alhaji Dalladi kallon sa ma bataso bare kuma magana tanaji Mama nafadin to kace tana xuwa.ai bata san sanda ta kwantaba tasoma baccin karya mama taleko tana fadin kai Rabee'a kina da goshi wannan abin arxiki haka tun tun yan xu anfara da wannan abin tagomashi ina ga ya aureki.a,a ha bacci kike Rabee'a tashi kinji diyar albarka mai kashin arxiki.

Tafada tare da dan bubbugajikina,naike badan nasoba ahalin gaskiya banasonsa kuma hasalima bantaba soyayyaba bare nace ni a kwai wanda nake so bare nace yafito.

Wasu siraran hawayene suka xubomata amma bata yadda mama tagani ba tamike jiki asanyaye dama da hijab a jikinta ,Rabee'a bako yar hoda haka xakifita,tai murmishin yake kai mama ai nidin mai kyau ce ko kinmanta ai ko banyi kwalliya ba ke dakanki kina fadin .

Tayi Dariya lalle Rabee'a ta madubice abinso kowa.

Tayi murmishin yake sai nadawo tasa kai tafita taga kaya rakwacam kamar angayamasa mu mayunwatane muna Neman tai makosazaure tasaya taci kukanta mai isarta kamin tafita tahongoshi ya turo ciki gaba kamar wanda ya shiga watan haihuwar sa ,yakara gyara tsaiwarsa yana murmishi yaga danya shakaf xaamincewarki a=ØÞ=ØÞ

Takaraso bayan sun gaisa yasoma magana kamar haka"am Malama Rabi dafarko nidai ba yaro bane bare na xauna xaman tsaraki ko yimaki karya hasalima ni bawai naxo gidan kubane daniyyar yaudararkiba a,a sai dan inasonki kuma da aure kuma ni gaskiya ashirye nake ko gobe baba yace xai banke to na aminta kuma indai mun dai dai ta to xansanar da shi bana bukatar komi,nixan maki nidin ke kawai nake .

Jitai kamar ta shakesa da yake gayamata wadannan kalaman nasa marasa tushe bare makama.

Hajiya Rabee'atu ina sauraranki,wani haushi yakara turniketa tace hmmmm .

Yayi Dariya alhamdulillah nagode da amincewarki ni xan wuce yaciro kudi a aljihunsa ga wannan baya wa kindayi break kinji.

Kai Baba Alhaji kabarshi kawai nagode ka gaida gida.

Tana kaiwa nan tai gaba tabarshi tsaye yana mai mai ta sunan da takirasa da shi wai Baba alhaji,yadade amota kamin yatada yatafi tare da daukan wani alkawari mai girma.

Wai shin wacece Rabee'a?

Malam Kabir shine sunan mahaifina mahaifiyata kuma Saudatu,mu yan asalin kano ne awani gari Danhasan,karamar hukumar bunkure,mamana da babana Auren xumuncine dan wa da dan kani suke,dafarko can kano yafara xama kamin daga bisani yadaukota yadawo da ita nan Kaduna Yakama haya ciki daya atudun wada ahaka suke xaune cikin rufin asirin Allah dan aikin kafintan sama yake ma,ana rufin kwano da wannan sana'ar yake kula da mahaifiyarmu har akahaifi yayana Nuraddeen bayan shekara biyar kamin aka haifeni tunbayan haihuwata mama bata sake haihuwaba saida nashekara 8 kamin tahaifi yan'biyu duka max a,murna awajena ba a magana,sai dai kamin suna Hassan ya koma haka shima Husain yakoma bayan yayi wata shida daga xawon hakori.

Rabee'art farace kyakkyawa gajerace mai dan karamin jiki tana da manyan idogatada gashin ido gazar gazar ga gashin girarta kam ya kwanta kamar wadda take masa cabin,
Bayan wata 3 Alhaji Dalladi yana ta faman gyran gd sai ga babban dansa yaduro Nigeria cike da murnan kammala karatunsa yana dawowa yaji labarin auren babansu wai kuma budurwa.....!

Maman Khaleel

D'inku ce
'þ

Comment
And
Share
*NIKE DA GASKIYA*

=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü=Ø–Ü

*Na*
*Rabee'art Muhammad*
*(Maman Khaleel)*


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئÜ{Arewa ginshi™in al'ummah}=ئÜ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
*Page 5 to10*


<ØŠß <ØŠß.
*<Ø~ß HAPPY BIRTHDAY TO YOU,WASHI YOU MORE YEARS AHEAD<Ø~ß*
=؃Ü=؃Ü=ØƒÜ <Ø9ß =؃Ü=؃Ü=؃Ü

*Daga marubuciyar:*
*HABIBA*
*KISHIYAR ZAMANI*


*AND NOW*
*NIKE DA GASKIYA*



*Dasunan Allah mai rahma mai jin kai.*



Maganar tadake shi sosai Hajiya Maryam ta dafa kafadar sa tana murmishi haba Usman meye abu sabo acikin maganar auren mahaifinka yau yasaba ne, ya dago rinannun idonsa yadubi mahaifiyarsa wadda yaga ko ajikinta duk da kocce yarinya intaxo masu gida dakalan rashin mutunci take xuwa,da kyar yabude baki Mamana kidubi yawan yaran gidan nan kiga Dan Allah mu 5 ne kawai yaranki sauran gomanfa duk fa babu iyayensu karfa ki manta ya auro yara sumiki rashin da'a karshe in sunfita abarmaki yara kece me wahala ,GASKIYA a wannan lokacin ...!

Sai kuma yayi...


Read / Download NI KE DA GASKIYA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album