Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

BAƘIN SHAFI Complete Hausa Novel Document by BAƘIN SHAFI


BAƘIN SHAFI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 23460



BAƘIN SHAFI

Reading Time: 1 Hours

Added On: 18, Jan 2025

Author: Oum Yasmeen ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09061890481

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 118.65 kb

File Type: txt

Views: 198+

Download: 159+

Last download: 2 days ago

Description/Story: BAƘIN SHAFI

oumyasmeen

HILUX aguje suke shigowa layin Alhaji Hussain me tangaran da kuma mayan motoci a babban masallacin da ke gidan za a iya daurin auren jikokinsa har guda biyu tuni kusoshin gwamnati sun cika maƙil da kuma attajirai cikin masallaci kuwa wani ne ya matso kusa da mahaifin sabeer kai mahaifin sabeer jin jina kai yayi ya dubi waliyin amarya yace

'' a dakatar da daurin auren nan na fasa..,

da sauri uncle Yusuf ya ɗago da tsoho me ran ƙarfe Alhaji Hussain me tangaran da kyar ya iya haɗeye yawun baƙin sa wanda yayi mai ɗaci yace

'' me ya faru...?,

tashi yayi ya dubi sabeer yana cewa tashi mu tafi mun fasa ashe damar yar su bata da uba sannan yar iskace shine soyayya ta rufe maka ido zaka dauko mana abin magana a family din mu tashi yayi haka yan uwansa suka fara zarewa da dadde dadadde gumi ne ya shiga karyowa yan uwan nasreen da kyar daddy yace

'' baffa ya zamu yi tun da nake ɓan taɓa ganin tozarci irin na yau ba..,

ran baffa ya ɓaci iya ɓaci idanuwansa yayi yaja yace

''komai aka faɗa mata ita ta jawa kan ta bani da ikon hana mutane abin da za su faɗi amma idan har khadijatou bata gyara halinta ba wallahi zan zartar da hukunci da ba zai mata dadi ba karo na biyar a fasa auren ki amma ba zaki hankali ba ...,
baffa hakuri za a yi

cikin cije leɓe yace

...a daura na ALTAB ba wanda aka sanarwa nan take aka daura auren ALTAB da rufaida akan sadaki dubu dari biyu nan da nan basu shela suka fara


Cikin gida kuwa har labari ya isa kunnen nasreen zubewa tayi a ƙasa hawaye na bin fuskarta babban takaicin ta shi ne sai Da komai ya zo ƙarshe yayi mata wannan cin mutuncin ina ma ya bari a daura ko wata ɗaya tayi karo fa na biyar da fasa auren ta ko wanne daga an kawo kuɗi Sai abin ya rushe amma wannan fa ranar daurin aure aka fasa me wannan shegen zai ce tashi tayi

ta goge hawayenta gyara fuskarta ta shiga yi adda asma ce ta shigo tace


''nasreen ya na ganki haƙa...?,

juyowa tayi tana murmushi wanda ya fi kuka ciwo tace

'' adda asma meke nan ban fahimce ki ba...,

shigowa ta kara yi tace

'' an fasa daurin auren ki amma kina cikin kwanciyar hankali ga su abban Sultan nan duk ransu a ɓace Please nasreen ki canja halinki ke ce kaɗai da muwar wannan family din namu...,

ranta ne ya ɓaci ta ɗaga mata hannu tana cewa adda asma ina mutunta ki da ganin darajar ki wallahi idan baki kiyaye kalaman ki ba zan cire duk abin da nake ganin ki dashi nayi miki ba dad'i duk wanda zai damu barin ni ce sau fa biyar to s kuke na mutu anyi na farko na suma har da kwanciya a asibiti na biyu iya suma nayi na uku na rame na fita hayyacina na hudu na damu har hakan ya sakani na dinga cuta na biyar kenan so kuke na mutu

to ba ai wannan namjin nan ba wallahi dan haka ga hanya nan

kama haɓa tayi ta fita wallahi gwara da kikai musi haka dame zaki ji

Please humy ki fita ina buƙatar hutu idan an jima tayi mu haɗu a club


sakar baki tayi ta ɗauki jakarta tace

''ni kike kora...,

a fusace tace

''ki ɗauka haka ne zo ki fita ƙiiii ta jata kaciɓis sukai da abokanan Altab suna shigowa sun ci babbar riga haɗiye wani yawu tayi me kauri garin irin kallon da ya jefe ta dashi mazaiwa tayi cikin iya barikanci tace


''sannun ku da zuwa ya hidima..,

mamakine ya ishe shi be taɓa zaton shedancin yarinyar nan ba ya kai haka yau a fasa auren ki kuma ga tanan normal har tana da kwarin gwuiwar shiga mutane

Alhamdullah haka suka ce ido ya mujaheed ya kora mata murmushi ta sakar mai shima martani ya sakar mata ya matsa kusa da ita hannunsa ta kama idanuwanta suka ciko da kwalla ƙasa ta tayi da ido tace


'' blood line kaga abin da sabeer yayi min...,

kama hannun ta yayi suka matsa duk abin da ke faruwa altab ya na lura da komai be san me khalil zai yi da wannan yar iskar yarinyar ba zama sukai a guarding tace


'' ko zaka iya faɗamin dalilin da yasa ka sabeer ya fasa aure na ko dai akan magana ɗaya ce da na sani da...,


NASREEN bazan ɓoye miki ba akan dayan ne amma yace wai yar iska ce dafe kanta tayi kallon hannun ta yayi da yaci uban farata har da tattoo bayan kunshiin da tayi innalillahi kinga ko wallahi idan har ba zaki canza dabi'un ki ba to kina tare da kalubale kala kala daga yau sai yau kar na ƙara jin kin tafi club dole ki canza idan har kina neman miji na gari...,

ya khalil dame zanji kanaga yau tace zata dawo daga cairo amma me ta dawo a gaban ta na haɗata da Allah akan daurin aurena ka ɗai idan ta halarta ta gama yi min komai amma me tazo ya khalil dame zanji kowa laifina yake gani sannan maganar barin kawayena Please mubar maganar nan idan shawara kake bani to tayani da addu'a fakat ta faɗa tana tashi sakar baki yayi yana fatan Allah ya shirye ta

sosai yan biki ake gutsiri tsoma musamman ma ɓangaren amarya rufaida ta taji wannan labari har rawa ta taka basa ga muciji da nasreen saboda a komai tayi mata fintinkau ko ina nasreen hakan ba karamin dad'i yayi mata ba yanzu dole ta ajiye wannan shegen girman kan nata

da yammaci kowa ya fara shirye-shiryen tafiya dinner idan dangin mai tangaran da na rufaida kowa zai halarci dinner nan

a bangaren nasreen shirin fita take taci uwar doguwar riga fitted gown peach colour da adon stone white colour da blue sosai rigar take kwallil ha wani uban kamshi da take bazawa Kai kace ɓarin turare akai daman ko ɗaya bata dinka lefenta ba tana da shago a zooroad komai order tayi ban da na abbanta da ya bata necklace ta saka irin me tsayawa a makoshin nan tuni tattoo din da tayi a huyanta ya fito daura veils tayi blue Black sannan ta ƙara fashe jikinta da turare kiran sallar magariba da kai ta ɗan dakata ta zauna jakarta ta dauka da wayar ta ta kunna sakon sabeer taci karo da su har guda bakwai ba tare da ta duba ba ta goge su ajiye wayar tayi ta zuba ta gumi wayar ta ce tayi ringing alamun shigowar sako dubawa tayi ta kurawa sakon ido tsaki ta ja kamar ba zata duba ba sai ta duba ga abin da aka ce mata

Assalamu alaiki kiyi hakuri aiki yayi min yawa so bani da time din da zan zo kano ina taya ki murnar auren ki

tsaki ta ja ta goge ji tayi kamar ta jefar da wayar saboda takaici ganin an idar da salla ta saɓa jakarta ta fito ba kowa a floor a farfajiyar gidan ce ta haɗu da mutane ana ƙoƙarin tafiya dinner kowa sai kallonta yake ko a jikinta gurɗewa tayi da yake hil ta saka ga kallon mutane tsaki tayi ta gyara tafiyar ta danna remote tayi motar ta ta buɗe shiga tayi ta yi mata key a hankali ta fara tafiya horn tayi me gadi ya buɗe mata ai kuwa a guje ta fita har tada kora take tafiya take da gudu har ta isa kan titi sannan ta dena gudun da take


ta fara tafiya a hankali zuciyar'ta duk ba dadi idan tace abin nan be taɓata ba tayi karya sai ta nutsuwarta tayi gudun samin matsala wayar ta ce tayi ringing ganin me kiran gabanta ya waɗi parking tayi a bakin titi ta ɗaga kiran tace

''assalamu alaika baffa barka da dare...,

Khadijah duk ida kika tafi ki dawo aje gurin dinner din nan da ke

gumi ne ya wanke ta tace

'' bani da get pass...,

kije altab ya baki yana faɗar haka ya kashe wayar sanin shi din magana ɗaya yake jikinta yayi sanyi ta juya zuciyar'ta na mata soya har ta isa gida bata dena mita ba a waje tayi parking ta fito kai tsaye shashin altab ta nufa wanda kaf duniya ta tsane shi bata kaunar ganinsa ba tayi wahalar knocking ba a bude yake tana iya jiyo muryar abokanan sa shiga tayi bakin ta dauke da sallama

amsa mata suka wayar ta ce tayu ƙara daidai fitowar altab sanye da ash din shadda tayi bala'in amsar sa ɗagawa tayi ta ƙara a kunne tace

'' jazz gani
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download BAƘIN SHAFI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album