Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

SILAR WAYA Complete Hausa Novel Document by SILAR WAYA


SILAR WAYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 15299



SILAR WAYA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 28, Jun 2024

Author: Fateey Zaarah ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : +234 707 779 1941

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 92.41 kb

File Type: txt

Views: 470+

Download: 248+

Last download: 7 hours ago

Description/Story: https://chat.whatsapp.com/D7QKwIocFqT0U3itrwaMyD

*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*





𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚





𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ




🅟🅐🅖🅔 ❶




بسم الله الرحمن الرحيم




12:00PM


Unguwar Sharada


Gida ne matsakaici ba Kato ce ba gidan masu rufin asiri na Bude na shiga mata ce a zaune akan kujera a bakin kitchen tana fere doya kofar dakin ta kalla ta fara kwala kira

𝐍𝐚𝐣𝐰𝐚𝐡! 𝐍𝐚𝐣𝐰𝐚𝐡!! 𝐍𝐚𝐣𝐰𝐚𝐡!!!
shirun da taji ne yasa ta Kara cewa

"Kayi tayi wa yaro magana Amma yayi shiru"
Tashi tayi ta shiga cikin dakin

"Wai ba da ke nake magana bane ba ki da aiki sai danna waya"

"kin gama aikin dana saka ki ne? ehhh"
Zaune take a kan kujera gaba daya hankalinta yana kan wayar dake hannun ta

"Ummi kiyi hakuri yanzu zan karasa in tashi inyi miki aikin kinji"

"Ni na rasa me kike yi da wayar nan da baki da aiki sai taba ta ke ba wata sana'a kike yi da ita ba ballan tana ince"

"mtwsssss ki tashi anan kafin inzo in fasa ta"

Da sauri ta dago Masha Allah Kyakyawa ce sosai baka ce amma ba sosai ba tashi tayi doguwa ce sosai

"yi hakuri Ummi ynx zan tashi in fara Insha Allah yanzu zan gama"

Sharar falon ta fara bayan ta gama tayi mopping sai ta Ci gaba da sana'ar tata


***
12:40AM

Kwance take a kuryar ɗaki waya take Yi hankalin ta kwance kamar ba dare ne ya tsala ba

"Amma dai kace min zaka zo sai yanzu kawai kace ka fasa zuwa sai jibi"

Answer ya bata
"Ai da gobe da jibin duk ɗaya Allah ya kaimu zanzo Insha Allah"

"Ai Kai ka Samin Rai na gama shiryawa zanga Habibina at the first time Amma ka ce sai jibi,Shikenan Allah ya kaimu jibin"

"Ameen Baby dare yayi ya kamata ki kwanta"

"Tohm Allah ya tashe mu lafiya"

"Ameen ya Rabb sai da safe"

Wayar ta cigaba da dubawa wa magana ta fara ita kadai

"mtwsssss Kabi ka ishi mutum ance ba'a Sonka baza'a Aure Kaba Amma ka nace ai sai kayi tayi"



**************

Zaune yake akan gado tun dazu yake ta faman kiranta user busy ya rasa me yake damun Najwah da bata sonsa shi ba wani nakashashe ba balle tace sake trying number nata yayi cikin sa'a ta shiga

"Assalamu Alaikum"

"Wa'alikumussalam malam Dan Allah ka kyale ni bacci zanyi tun dazu ka dameni da kira nace bana Sonka ka kyale ni ko ana soyayya dolene"

"Najwah Dan Allah ki saurareni ki bani dama ko ba yawa kinji"
kitttt ta kashe wayar


Mu Hadu a next page Please Share


𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
[12/19, 11:00 AM] Fatima Zahra Intisar: https://chat.whatsapp.com/D7QKwIocFqT0U3itrwaMyD

*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*





𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚





𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ




🅟🅐🅖🅔 ❷




بسم الله الرحمن الرحيم

*Washegari*

Fitowar sa kenan daga Ɗakin sa kyakkyawa ne ajin farko dan bashi da makusa Fari ne sol dogo kallan tsakar gidan yayi yara biyu ne zaune a tsakar gidan suna aiki kallan su yayi

"Huda, me yasa har yanzu Baku tafi makaranta ba"
Wace aka kira da Huda ce ta kalle shi
"Yaya Barka da safiya, yau sai Yamma muke da lecture din"
"Barka,ohk tohm ya kamata Kuna gama aikin nan ku shirya ku tafi da wuri kunsan ba'a wasa da karatu"
"Tohm Yaya"
Dayar ce ta dago ta kalle shi"Yaya Aasim Ina Kwana"
"kin tashi lpy? kinji abinda na fada Koh? Dama kece me yin skipping makaranta ya kamata ku daina yanzu Kun girma kinji"
"Insha Allah Yaya zamu ringa zuwa"
"Ina Haidar yake ne?"
"Yaya ya tafi makaranta tun 7:00"
"Ok bari mu gaisa da Mama"
"Sai ka fito"

Zaune take a gefen gado da charbi a hannun ta
"Assalamu Alaikum"
"Wa'alikumus salam"
"Mama Barka da safiya"
"Barka dai Dan nan ka tashi lafiya" "Alhamdullilah"
"Masha Allah yanzu nake cewa aje a dubo min ko ka tashi ka karya"
"Mama karyawar nan a batta sai anjima idan na dawo, ynx zanje gurin su Hisham ne tunda na tashi naga missed calls dinsa"
"Da ka fara karyawar idan ka tafi sai an ganka" "Tohm" "Jinan" "Na'am Mama" "Kawo wa Yayanku kayan Kari" "Tohm Mama" Daya daga cikin Yan mata biyun Dake zaune a waje ne ta shigo da Tray a hannun ta "Yaya gashi" "Yauwa Sannu" "Bari in sauri in gama inje gurin su" "Yanzu ai sai ka tafi da kwarinka Dan ba lalle ka dawo yanzu ba" Hirar su suka cigaba yana karyawar sa


**********
Tafiya take hankalin ta gaba daya yana kan wayar da take dubawa "Ke dai ba zaki Chanja ba kenan" "Ummi yi hakuri wata ran ma ba zan taɓa ba na shirya zan tafi" "Allah ya bada Sa'a banda kula ƙawayen banza Najmah" "Insha Allah Ummi" "Allah ya tsare ya kiyaye" "Ameen ya Rabb"

*********
Fitowar su kenan daga lecture su huɗu ne suke tafiya suna hira neman guri sukayi suka zauna daya daga cikin su ce tayi magana "Najmah wai ba yau zaku hadu da guy din nan ba?"
"Uhmmm Huda kenan yace wai sai gobe"
"kamar ya gobe,gaskiya ya kwafsa shi da yace yau zai zo, na matsu na Ganshi inga mai zai kawo"
"Wallahi ku Chanja halinku ku daina son abin duniya"
"Dakata Raudah ba mu muka ce su kawo ba kuma ba muce kizo ki gani ba kiji da ustazancin ki"
"Da kuke ta ƙaƙaba mata wannan shi kuma Aasim tayi yaya da shi? kun san shi iyayen ta keso kuna tunanin zasu ba ta wani ba shi ba"
"Haba Raudah nifa Abinda nake so shi Abi na yake so kuma kowa yasan bana son Aasim kallon Yaya kawai nake mai"
"Kyale ta bakin ciki take miki ita bata samu kamar sa ba Aasim din da har yanzu bashi da sana'ar yi shi zaki aura, kyaji dashi mtsss"
"Ahlam baki ce komai ba fa"
"Toh ni me zance Huda ai duk abinda zan faɗa kin gama fadar sa"
"Ai shikenan"
Chigaba suka yi da maganar su ita kuma littafin ta ta dauka ta cigaba da karantawa.


************
Zuwansa kenan majalisar tasu su biyu ya tarar suna hira gaisawa suka yi sanan yace
"Tunda na tashi naga missed calls dinka Hisham Allah yasa dai lafiya?" "Lafiya lau abin farin ciki ne ya same mu shiyasa na kasa bari ka fito na fada maka, kuma baka ɗaga ba" "Meya faru?" "Wallahi Fahad ne ya samu aiki a AY GENERAL ENTERPRISES" " Kai Masha Allah Alhamdulillah, Abokina na taya ka murna Allah yayi jagora, Ka rike amana kaga aikin nan wuyar samu yake duk gamu a zaune" "Ameen Ameen, Insha Allah kuma zaku samu Ni da ban kaiku matsayin karatu ba na samu" "Allah yasa muna da rabo" "Ameen dai Hisham" Hirar su suka cigaba irin ta abokanai.



*************

Bayan sallar isha'i zaune suke ita da Ummi suna hira "Ummi gobe idan Allah ya kai mu zanyi baƙo" "Ɓako kuma?"


*Allah ya Gafarta mana🤲*

Mu Hadu a next page

Please Share🙏


𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
[12/19, 11:00 AM] Fatima Zahra Intisar: https://chat.whatsapp.com/D7QKwIocFqT0U3itrwaMyD

*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*





𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚





𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ




🅟🅐🅖🅔 ❸


ADVERT👇

👉📱*OUM AMRAAH DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍

MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#

AIRTEL
500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲5GB➖1400
📲10GB➖2600
📲15GB➖3500
📲20GB➖4500
*140#
GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#

9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#

Valid for 30 Days

ACCOUNT DETAILS:
8142298168
ZAHRA'U MUHAMMAD ABUBAKAR
OPAY

RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE
PHONE NUMBER 👇
08142298168


"Najwah wane irin bako?" "Ummi wani ne a social media muka haɗu yace zai zo gobe kuma Aurena zai yi" "Shi kuma Aasim da yake ta jiran ki fa" "Ummi kisan ba son Yaya Aasim din nan nake ba, tunda Allah
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download SILAR WAYA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album