Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

SUNE SILAR ƘADDARA TA Complete Hausa Novel Document by SUNE SILAR ƘADDARA TA


SUNE SILAR ƘADDARA TA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 23277



SUNE SILAR ƘADDARA TA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 20, Aug 2024

Author: Fateey Zaarah ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07077791941 /09047574404

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 90 kb

File Type: doc

Views: 606+

Download: 149+

Last download: 3 days ago

Description/Story: je ne kike ta shiri da sassafen nan" ta faWa tana hararar ta tare da �unkuni �asa-�asa

"Wallahi wajen malamin nan zan koma, kin san yace in dawo yau, kuma gashi nayi wani mugun mafarki gwara in je ya fassara min shi"

"Uhhmmmmm kullum haka dai, ni wallahi ba son zuwa gurin malaman nan nake yi ba, zan yiwa Maamah waya in sanar da ita gaskiya"

"Ai sai kiyi ta kiranta, Rafi'at kisan na tsani munafunci koh? Ba wannan ba ma daga nan zan wuce unguwa ina da aiki a can"

"To sai kin dawo, amma ki sani zan yiwa Maamah waya in sanar mata" neman gurin da zata zauna tayi turo �ofar akayi da �arfi a razane duk suka kalli �ofar.

Matashin saurayi ne ya shigo sanye da riga da wando kallon su yayi yana watsa musu harara sai kuma ya haWe rai yana cewa
"Wai bana hana ki zuwa yawon nan bane?"

"Aure na kake da zaka hana ni fita?" ta maida masa martani

"Ba Auren�ki nake ba amma ai gaba nake da ke, Kinga na isa in hana ki fita"

"Kai ka jiyo kuma, daWin tsiyar sana'a nake ba yawon banza ba" ta faWa tana hararar sa belt Win jikin sa ya zare ya yo kanta a zafafe kafin ta an kara har ya sauke mata belt Win a jiki, a rikice ta kalle shi tana cewa

"Na faWa maka ba tun yau ba ka daina duka na, ai kai ba ubana bane kuma ba mijina ba. Ko mijina ne kai baka isa ka dake ni na �yale ka ba" ta faWa tana �o�arin ri�e belt Win

"In dai baki daina yawon ban zan nan ba ba zan daina dukan ki ba" tashi tayi da sauri ta ri�e belt Win tana huci

"Haba Yaya wannan ai shirme ne, kamar baka da ilimi kasan ba kyau dukan mata amma kullum cikin dukan ta kake kamar jaka ka siyo" �aramar budurwar ta faWa tana murguWa masa baki tare da hararar sa

Juyowa yayi kanta yana cewa"Ni kike faWa wa wannan maganar Rafi'at Sa'an kine ne dan uwarki"

"Ba Uwarta ba dai wallahi, in Maamah ta kira wallahi sai na faWa mata in dukan kake so kaje ka daki matar ka mana ita fin mu tayi"

"Munafuka kema sai na zane ki zaki daina wannan munafuncin, bace min da gani anan" ya faWa yana nuna mata hanya

Wuce wa tayi tana �unkuni �asa-�asa, "me kike cewa?" Ya faWa mata

"Ba wani abu nace ba, Allah ya baka hakuri Yaya"

"Ameen, da kin maimaita abinda kika ce ai, Sace min anan" ya faWa yana jan tsaki. Dawo da kallon sa yayi kan Muhibbah yana cewa

"Ke kuma in na fita saura ki fita kin san sauran"

"Sai na fita Win ai ba akan ka nake ba" ta faWa tana jan tsaki. Fita yayi yana kada kai. Tashi tayi ta buWe drawer mayafi ta Wauko ta yafa fuskarta ta kara kalla a madubi ganin komai tsaf.
Fito wa tayi a �ofar Waki ta samu Rafi'at zaune
"Zan tafi" ta faWa tana kallon ta

Ranta a Sace tace "Sai kin dawo" tana Wauke kanta daga kallon ta

"Uhmmmmm" kawai tace ta fice tsaki Rafi'at taja tana kwafa tare da shigewa cikin Wakin.

�aton tsakar gida ne babba mai Wauke da Sangare huWu ne mutane �alilan ne zaune a tsakar gidan kowa yana harkar gaban sa fitowar ta yaja hankalin wasu daga cikin mutanen kallo ya dawo gare ta . Daga can gefe �an mata biyu ne zaune Waya na wanki suna hira ganin fitowar ta yasa su kallon ta suna sakin baki

"Hajiya Muhibbah za'a fita ne" wata daga cikin waWanda suke zaune ta fada tana kallon Muhibbah

Kamar daga sam taji maganar ta shiga kunnen ta inda maganar ta fito ta maida hankalin ta can sai kuma tace"Eh Wllh Jamila, fita zanyi ya safiyar"

"Alhamdulillah, To Allah ya tsare" ta �ara faWa tana sakar mata murmushi

"Ameen" tace tana Wauke kanta tare da wuce su. Binta da kallo suka yi wasu suna jan tsaki.
Wacce take wanki ce ta ce "hmmm Jamila kin bani haushi wallahi mene na mata magana"

"Menene dan nayi mata magana, gida Waya muke da mun tashi tare mu ba gaba muke ba balle ince"

"Sai kiyi ta yi Karuwar zaki Ringa yiwa magana, Ni fa zan daina kula ki indai zaki ringa kula Muhibbah"
shiru tayi sannan ta cigaba da cewa

"�an uwan ta ma Karuwa �ar iska yake ce mata sai mu dan mun faWa za'a ji haushi mu?"

"Mtwsssss ai sai kiyi tayi kanki ake ji, Wan uwan ta da kike zance sunfi kusa kin san ya tsane tane shiyasa yake haka" ta faWa tana mi�e wa ta shiga Sangaren su

"Shirme kawai dan nayi miki Magana akan kula karuwa kawai zaki tashi kinyi wa kanki"

"Yan uwan ta ma faWa suke yi ehhe" ta faWa itama tana wucewa bangaren su.....

Tana fita bata yi wani tafiya mai nisa ba ta tsare adaidaita faWa masa inda zata je tayi shiga tayi suka tafi.
�� Tafe take a cikin adaidaita sahu wayar ta �irar Tecno take dannawa kiranta aka yi Wagawa tayi.
Gaisawa suka yi da wanda ya kira shiru tayi bayan sun gama gaisawar tana sauraren abinda ake faWa daga can sai kuma tace
"Tohmm gani nan zuwa yanzu In Sha Allah" abinda tace kenan tana kashe wayar

"Malam muje Unguwar Muazu na fasa zuwa can Win" ta cewa mai machine Win

"Hajiya amma kuWin ki ya �aru akan nada"

"Ba komai muje kawai"

"Tohmm Hajjaju" ya faWa yana juya kan machine Win zuwa inda ta bu�ata. Har kofar gida ya kaita mi�a masa kuWin da tayi ta shiga cikin gidan.
Zaune ta tarar da ita a tsakar gida daga ita sai �aramin yaro baifi shekara biyar a duniya ba. Gaishe ta tayi matar ce ta fara cewaa
"Kin kwana biyu baki zo ba Muhibbah ko laifi muka yi Miki ne?"

Murmushi Muhibbah tayi tana cewa "A'a laifin me zaku yi min, Aunty aiki ne yayi yawa Wllh amma da kin san zan shigo ai"
Maida kallon ta tayi ga yaron da yake kusa da matar shafa kansa tayi tana ce masa "Altaf sai kai kaWai a gida" ta faWa tana shafa kansa. GyaWa mata kai yayi yana cewa "A'a Yaya Adnan yana ciki ai"

Aunty ce ta cigaba da cewa "To Muhibbah ya gidan, yana naga tayi min yawa nace ko za'a share min yanzu"

"Aunty gida Alhamdulillah, Thom bari a gyara miki"

"Allah yasa dai ba wani gurin zaki ba na katse ki"

"A'a Aunty daga gida nake ma"

"Ok ki shiga ciki Adnan yana nan ya baki kayan"
Thom tace tana mi�e wa ta shiga cikin gidan....


=؅�=؅�=؅�=؅�=؅�



Shichahai Scenic Resort, Beijing, China.


Zaune yake a club shi kaWai ne a gurin waiter ne ya �ara so a kusa da shi ya tsaya magana ya fara yi masa da yaren Chinese
"N� xky�o sh�nme" (Me kake Bu�ata) amsa masa yayi da Chinese Win

"Zh�y�o p�ji� ji� g�ule" (Giya kawai ta isa)

�"H�o de xinshng r�ng w� d�i gu�l�i" (To yallaSai bari in kawo) ya faWa yana wuce wa, gyaWa masa kai kawai yayi. Ba jima wa sai gashi ya dawo da kwalbar giya ajiye wa yayi ya tafi, yayi gurin minti ashirin sannan ya buWe ya fara sha. Wata budurwa ce ta �ara so tsayawa tayi kusa da shi "Hii Handsome" ta faWa tana sakin murmushi tana yi masa fari da kwarkwasa.
�agowa yayi ya kalle ta daga sama har �asa bai ce mata komai ba mai da kansa yayi ga abinda yake yi "Can i sit beauty?" ta �ara faWa ko kallon ta bai yi ba nuna mata gurin zama kawai yayi, Kujerar dake facing Win sa taja ta zauna kallon sa take yi, can sai ta soma yi masa hira sama-sama yake amsa wa wani kuma yayi mata shiru. Sun ja lokacin mai tsayi a haka tana yi masa surutu kira ne ya shigo wayar ta Wauko wa tayi daga jakar ta ganin time yaja yasa ko Waga kiran bata yi ba, zaro ido tayi ganin twelve har ta kusa "Oh my God" ta faWa tana rufe bakin ta da hannu. Maida kallon ta tayi gare sa sai tace
"Cutie I'm going to leave now, All the time we spent here, you didn't tell me your name" ta �ara sa fada tana kashe masa ido

"That doesn't concern you" ya bata amsa

Dan jimmm tayi sai kuma tace "Can i have your phone number"

"Can you stop worrying me with your talking" ya faWa a zafafe

�age kafaWa tayi sai kuma tace "Yeah I can" "Good Night Beauty" ta faWa tana tashi tare da Waukar jakarta ta fice daga club Win. Har gurin Wayan dare yana club Win daga yasha shi-sha sai giya sannan ya tafi......



���������� >�x�c'�>�x�c'�>�x�



RIYADH, SAUDIYYA.


Aiki take tayi kana ganin ta kasan a gajiye take yin aikin �arfin hali ne kawai take yi duba abincin da take dafawa tayi kira ne ya shigo wayar ta
"Innalillahi wainnaillaihir-rajiun" ta faWa tana dafe kirjin ta wayar ta janyo da
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download SUNE SILAR ƘADDARA TA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album