Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

WANI DARE Complete Hausa Novel Document by WANI DARE


WANI DARE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 12953



WANI DARE

Reading Time: 1 Hours

Added On: 05, May 2023

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617, 07031012948

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 84.72 kb

File Type: txt

Views: 1568+

Download: 552+

Last download: 18 hours ago

Description/Story:
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*WANI DARE🌌 Free book*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```





```Godiya ga Allah maɗaukakin sarki daya sake bani ikon rubuta wannan sabon littafin nawa maitaken *WANI DARE🌌* Inaroƙon Allah daya yafemun kura kuranda zansamu ciki inda nayi daidai kuma Allah kaban ladansa, Ameen... Allh kabawa ƙasata NIGERI'A🇳🇬 ZAMAN LAFIYA DA ARZIKI MAI AMFANI DA SHUWAGABANNI NAGARI AMEEN....```





_Kafin tafiyar tayi nisa ina neman Afuwarku Readers masoyana Akan dik inda zanyi kuskure, Wannan labarin ƙirƙirarrene nayi Amfani da fasahata haɗida kwakwalwata kawai dan kawo muna Abunda zamu Amfana banyishi dancin zarafin wani ko wata ba inma da gaske ke haka kike toni bansani ba kawai nayi Amfani da ƙwaƙwalwatane nayi labarin dan faɗakarwa da ilimantar da Al'umma, Kada kumanta dika littafaina ba satar fasaha ko kwaikwayar labarin wani ko wata dika nawane na ƙashin kaina, then bana labari dan saka nishaɗi kawai inayine dan muƙaru dama faɗakar da Al'umma.. KADA KUƊAUKA SAKA BATSA ALABARI ƊAUKAKA NE KO SAMUN AL'UMMA WANNAN DIKA MAIDA KAI BAYANE WLLH DAN DIK ABUNDA KIKA RUBUTA TO DOLE KITSAYU GABAN UBANGIJI DAMA KOWA DA KOWA RANAR GOBE ƘIYAMA KIFAƊE ABUNDA KIKA RUBUTA DAMA DALILINKI NARUBUTA HAKAN, ALLAH KASA MUDACE ALLAH KABAMU IKON RUBUTA ALKHAIRI AMEEN..... BARKA DA SABUWAR SHEKAR MUSULINCI ALL_



*SUNDAY 31/7/2022 JULLY*


*BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM*




…………… Wani kyakykyawan guy nahanga wanda bazai haura shekara 35 saje da ɗan ƙaramin gemu ya ƙawata fuskarshi kansa ɗauke da sanyayyar suma baƙa silik, chaculate colour ne amma dai ya haɗu fans.

Ahankali ya turo ƙofar palourn yashigo, ƙarema palourn kallon yayi yana nan yarda yabarshi kan yaje sallar Assubah, ɗan tsaki yaja tareda nufan step step ɗin dake ɗakin bayan yagama haurawa naga ɗakuna kusan 3 Amma ɗayan yafita daban 2 ne dai Ajere, Ahankali ya murɗa handle ɗin ɗakin Yashiga, kallo nabi dakin yahaɗu gaskiya yaji komai, can ƙarshen gadon ya hangota kwance dik tawani duƙunƙune cikin blanket ɗin,.




Ƙarasowa yayi tare da saka hannu yaɗan kawarda dogon gashinta daya rufe fuskarta, ƙuramata ido yayi naɗan wani lokaci, nikaina kallonta nake itakanta chaculate colour ce maikyau fuskar nan tata tayi fayau.,





Duƙoda kansa yayi Tareda huramata iskan bakinsa,

Ɗan motsawa tayi Amma still bata tashiba,


Sake huramata iskan yayi, Ahankali tabuɗe idanuwanta tazubasu tar Akan fuskarsa wanda yanayinsa yayi daban dabazaka iyagano fushi yake ko fara'aba, Sake masa murmushi tayi tare da faɗin "Dama Safiya tawaye sosai haka Ashe,"


Miƙewa yayi yanufe gaban Mirro yana taje sumar kansa Yace,"Olmost 7:30 dear amma ko wankan tsalki bakiyi ba balantana sallah da haɗamun break fast, Akoda yaushe ina ƙoƙarin nuna miki mahimmancin Sallah da ibada dazama cikin tsalki amma kullum kasa dulmiya kanki ruwa kike Bansan meyasa ba, danayi ƙorafi kice saboda cikin ne gashi yanzu bacikin kuma ba ɗa ba jika amma still baki sauyaba sannan Abun mamaki bama haka kike ba bansan meya maidaki haka ba," Yaƙarasa maganar yaɗa ɗan dafe kaisa haɗida barin ɗakin dan doguwar maganar nan datayi hartasashi ciwon kai, dama haka bayason doguwar magana Amma Ayanzu kullum sai Humaira tasaka shi,.






Da sauri tamiƙe tare da lalabar ƙaramin towel ɗinta dake wurin taɗaura tafaɗa towel Agurguje tayi wanka taɗauro Alwala tafito ta tayarda sallah, bayan tagama tagyara ɗakin sannan takoma nata ɗakin ta gyara tasaka doguwar rigar materi'al ɗinta, batawani yi kwalliya ba Amma tayi kyau fitowa tayi Amma wayam bayanan taduba ko ina bayanan tasan tabbas yatafi Office ne dama lokuta da dama idan har taɓatamasa rai yakan horata dabarin gidan da ƙincin Abincinta, zama tayi ɗaya dagacikin manyan kujerun ɗakin tazabga tagumi tunani tafara itadai iyasaninta batasan ta da wannan halin ba Amma *WANI DARE🌌🏴‍☠️* Yasata sauyawa haka nantake, ganin tinanin bazai tsinana mata komai ba yasa ta miƙe taje taɗaura girki bata jima ba ta kammala, wani wankan tasake tareda sabon shiri gaban madubi tadawo bayan tasaka earpice Akunnuwant tana sauraren waƙa, ɗaukar sarƙa tajeyi kan madubi ɗago kanda zatayi kawai saitaci karo dawata mummunar halitta cikin madubin tasaka fararen kaya amma batada fuska saidai kana iya ganin zanen inda fuskar tata take bakinta na Waje sai jini yake fita,. Wata irin ƙara tasake tare da ja baya jikake kaffffff.....………………………………………………… …






*KOMAI YAFARU DA MAIRA WATO HUMAIRA? BANSANI BA AYANZU DAN ZANƊAN HUTA AMMA DAN SANIN KUKASANCE DANI MUJAHEEDAH MATAR MALAM AMMIEYN KHAUSAR... DANJIN CIGABAN LABARIN, BAZANCIGABA BA SAINAGA COMMENTS OVER DAN SHINE ƘWARIN GUYWATA TINDA FREE NE TO KU ANTAYO COMMENT DA SHARHI INBASU TO BACIGABA*








_COMMENTS SHARE FISABILILLAH_






_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_





WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948





*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️6&10*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




…………Shigowarshi gidan kenan tin A parking space yaji ihun nata cikin sauri yafito ko
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download WANI DARE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album