Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

TUZURU Complete Hausa Novel Document by TUZURU


TUZURU

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 203846



TUZURU

Reading Time: 16 Hours

Added On: 18, Oct 2024

Author: Mrs Sadauki ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Romance 18+ Novels

File Size: 620.5 kb

File Type: doc

Views: 2522+

Download: 3070+

Last download: 4 days ago

Description/Story: sauke wani huci,Faruk ya turo )�ofa ya shigo hannunsa ri)�e da coffe.Bisa table ya ajiye kafin yace "ya dai?"��agowa G�n�ral Waleed yayi ya dube shi kafin ya ��an harare sa bai tankasa ba ya ��auki Coffen ya fara kur�a, murmurshi Faruk yayi yace "��an gaban goshin Mami yau kuma wa ya ta�o ka?"sai da ya gama shan Coffen sannan ya dubi Faruk yace "da farko dai kai ne na biyu kuma Mami"ya )�are zancen da kwa�e fuska kamar wani )�aramin yaro.
Kujera Faruk ya ja ya zauna yace "to fa��a min mi nayi?dan dai ita Mami na san gatanar gizo ba ta wuce ta )�o)�i"hararar wasa ya kuma yi mashi kafin yace "wace gatana kuma?"Faruk yace "ta aure mana,ka san fah abun na damun Mami dan jiya ma mun yi zancen sannan ya kamata kai ma ka yiwa kan ka )�iyamul laili ka girma ka )�osa tun ka na cikin sahun samari yanzu har ka zama *TUZURU* duk sa'anin ka sun yi aure"kai G�n�ral Waleed ya dafe yace "aure?aure,aure dai?"Faruk yace "Yes !"tashi yayi tsaye yace "ni fah ba auren ba ne ban so a'a raini ne ban so yarinya �bar )�arama ta rin)�a baka ordre mtsw..."ya ja wani tsuki ya na girgiza kai ya cigaba da cewa "sam ba zan iya ��aukar iskanci ba"dariya Faruk yayi yace "ai babu macen da ta isa ta dubi mon g�n�ral ta raina sa ina sam hakan ba mai yiyuwa ba ne,ko mu da mu ke Mazan ya mu ka iya balle wata aba wai mace?"murmushi Waleed yayi yace "��an iska yau dai ka dawo a matsayin abokina shiyasa har kake gaya min magana son ranka"Faruk yace "eh toh kai ��in ne akwai wuyar sha'ani dan wani zubin tsoron ka ma ni ke ji"
Kallon shi Waleed yayi yace "shiyasa tun da aka bani kai a matsayin mai min hidima na so na canza ka wlh sam ban son risinawar nan da kake min"Faruk yace "to ya zan yi ?a bakin aikina fah ne"Waleed yace "no banda in mun na gida please ka bari in mun zo nan"kai kawai Faruk ya jinjina kafin ya ��auki kofin da ya shigo da shi ya fita.

Takardun masu son permission ya fara dubawa kusan rabin su duk yayi rejet� dan wasu na neman izinin zuwa wani gun ba tare da babban dalili ba wanda kuma haka rauni ne ko kuma shagala cikin aikin soja.
Ya na gamawa ya tattara takardun ya maida gefe,Faruk ya shigo ya ��auki takardun ya na cewa "Momy tayi dambun shinkafa tace na fa��a maka ko a kawo ma?"mi)�ewa yayi yace "no sai dai mu tai can mu ci tunda babu wani aiki ka ga nayi zumunci"da �bar dariya Faruk yace "ai kuwa"kafin su fito.



***Gao


A gajiye ta ke tafiya cikin yashin da ya tuje sakamakon manyan motocin da suke zaryar wucewa,kallo ��aya za ka yi mata ka san ta kwaso yunwa da )�ishi yadda jajayen la�anta suka bushe.
Tafiya ta ke duk illahirin jikinta na motsawa kasancewarta �bar lukuta mai )�iba mai manya mazaunai da dukiyar Fulani.&�ofar ta tura ta na mai shiga gidan bakinta ��auke da sallama,amsawa Momy tayi ta na duban �barta ta tace "Nabeela yau ma )�asa kika tawo?"a shagwa�e tace "Eh Momy ba doli nayi tafiyar )�asa ba ko na samu wannan )�ibar ta rage,dube ni fah ki gani yadda na ke kamar wata Hajiya ���i"dariya Nabeel yayi wanda ya ke can gefe ya na wanke babur ��in shi yace "Allah kuwa gwara haka shiyasa na bar ��aukar ki a babur ��ina kar ki fashe min taya"cike da jin haushi ta fara bubuga )�afafu ta ce "wlh sai na hau kuma koya zan yi ta yadda zan rin)�a hawa in ba ka nan"dakatawa yayi da wankin babur ��in yace "wai a hakan za ki hau babur?tab ai ina ga ke sai dai mota shiyasa na ke yi maki sha'awar auren mai ku��i"Momy ta kar�e zancen da cewa "a'a Nabeel kar na kuma jin ka saka mata mummunar a)�ida ta sai mai ku��i Allah ya bata mai kyawawan halaye dai tayi aurenta ta huta"Nabeela tace "amen Momy can wadda ya sake gani sai ya ce mata lukuta"ta fa��a ta na mai bu��e frigo wacce ta ke a waje cikin rumfa,ruwan sanyi ta ��auko cikin tasa ta sha ta na mai sauke ajiyar zuciya kafin ta shige ciki.


Wanka tayi ta canza kaya zuwa riga t-shirt da zane, kitchen ta shiga ta zubo abinci ta fara ci.
ChaoSne ta canza ta kamo Tauraruwa tv inda suke haska wani Film na sojoji,cike da jin da��i ta sauka )�asa ta na mai )�ara volume.
Nabeel ya shigo ya zauna kan kujera mai zaman mutum ��aya yace "albishirin ki?"ba tare da ta juyo ba tace "goro" hararta yayi yace "a hakan zan gaya maki albishir ��in kin wani )�urawa tv ido?"juyowa tayi ta fuskance sa tace "to ina jin ka"
Sai da yayi wani murmushi sannan yace "jiya Faruk ya kira ni zuwa compagnie ��in su ai kuwa na ga mutumen ki"da sauri tace "wa?mon g�n�ral ?"dariya ya she)�e da ita har da ri)�e ciki ita kuwa taji haushi ta kai masa duka tureta yayi ya ta fa��i ai kuwa ta taso ta jibge sa shi ma da yaji haushi ya sharara mata mari plate ��in da ta ci abinci ta buga masa ta yo waje a guje ta na ihu ta na kiran sunan Momy idonta duk sun rufe saboda hawayen da suke zuba,gijibbb taji ta gabji wani )�aton abu tayi tangal-tangal za ta fa��i kuma taji an taro ta....
1/4/22, 11:21 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________

*PAGE 3&4*


"Ya Salam !Waleed ya furta jin dukiyar Fulaninta bisa fafafa��an )�irjinsa kuma alamu sun nuna ba ta saka bra ba ta yadda har yaji taushin su sun shiga )�irjinsa sun ratsa �argon sa.
Cikin yanayin ru��u da tsoro ta ��an bu��e idonta sai ta ga kakin soja kawai sai ta )�ara shigewa jikin sa ta na cewa "Ya Faruk ka cece ni wlh duka na zai yi"ta fashe da kuka saboda zafin marin har yanzu bai sake ta "Innalillahi wa'inna iley raji'un"kawai Waleed ke maimaitawa a zuci duk ta ru)�un)�umesa hakan ya sakar masa kasalar da ya kasa ta�uka komi balle yayi )�o)�arin cireta daga jikinsa.
Nabeel kuwa ya na can ��aki dafe da goshi ya na fitar da jini shiyasa ma bai biyota ba,wani irin fincikota Faruk yayi daga jikin Waleed ya na cewa "ke ba ki da hankali g�n�ral ��in ne kika cakume haka"jin muryar Faruk ya na ambaton g�n�ral yasa kukanta tsayawa cak ta na mai waro ido kallo ��aya Waleed yayi mata ya ��auke kai ya na mai shiga falon dama can Faruk yace ya wuce kafin ya shaidawa Momy zuwan su wacce ta ke ��akin Abba ta na gyara.


Tun da ya shigo idon sa ya sauka ��igo-��igon jinin da ya zuba )�asa,ya ji ransa ya �ace matu)�a allura soja ta motsa a nan take ya gane da Nabeela ce ta fasa mashi kai.
&�arasawa yayi gun Nabeel wanda ya du)�e ya dafe gun da jinin ke zuba da hannu,wani tissu mai ��an tsayi Waleed ya fiddo ya ��aure mashi.
"Nabeelaaa"Waleed ya furta da wata irin murya wacce hatta Faruk sai da ya ��ago ya kalle sa,jiki na kyarma Nabeela ta koma bayan Faruk ta la�e dama shigowar su kenan.
Wani kallo ya yiwa Faruk wanda ya sa shi saurin janyewa Nabeela ta bayyana sai kyarma ta ke dan tsoro,"ki goge wannan jinin sannan ki zo ina neman ki"Waleed ya fa��a cikin bada umarni ya na sake taken fuska.
Sumi-sumi Nabeela ta ��auko bokiti da )�aramin towel ta ji)�a shi da ruwa ta goge gun da kyau sannan ta je kusan Waleed wanda ya hakimce bisa kujera su na gaisawa da Momy cike da girmamawa.


"Lafiya ki ka zo kika yi ma mutane tsaye a kai?"cewar Momy ta na kallon Nabeela,da ido ta yiwa Momy nuni da Waleed "minene ke ba ki iya gaisuwa ba ne?"baki ta zun�uro sai kuma tayi saurin maida shi ganin irin kallon da ya watso mata "ina wuni?"ta furta baki na rawa kawar da kai yayi gefe ya na mai ��aukar spon ya saka cikin dambun da Faruk ya aza mashi bisa hannun salon "koma can ki kama kunnuwan ki ko kuma tsallon kwa��o"ya fa��a murya a dake ya na kai lomar farko baki.


Kallon Momy Nabeela tayi ta marairaice sai kawai Momy ta mi)�e ta fita ma,Faruk kuwa cikin zuciya ya ke dariya ya na kuma jin salon ogan na sa na kuma burge sa dan shi a ko ina soja ne in ya an yi ba daidai ba doli ya zartar da hukunci.
Nabeela na matsar )�walla ta kama kunnuwanta ta fara sama da )�asa,duk in ta tashi ma'ana ta du)�a ha��i da tashi sai ta kalli Waleed wanda ke cin dambun shi hankali
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download TUZURU

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album