Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

ABOKI KO MASOYI Complete Hausa Novel Document by ABOKI KO MASOYI


ABOKI KO MASOYI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 30658



ABOKI KO MASOYI

Reading Time: 2 Hours

Added On: 15, May 2024

Author: Shamsiya Adam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08160375544, 07043185799

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 187.74 kb

File Type: txt

Views: 493+

Download: 422+

Last download: 2 days ago

Description/Story: MIFTAHUDDEEN
Bismillahir Rahmanur Rahim.
Dasunan Allah xanfara sannan kuma cikin ikonsa da girmansa xanfatan ganin kammalawa insha Allah

Wannan littafi mallakin Shamsiyya Adam ne bankuma yarda ajuyamin shiba kota wani siga pls akiyaye idan nibanganiba Allah nakallon mutum inama kowafatan alkhairi.

Akwance take cikin ruwan dake kwance amatsagaiciyar farfajiyar wajen sakamakon tun farkon ballewar ruwan saman tasa tsumma mai dama tatoshe kofar da ruwan xai iya futa domin tasha wankan ta son ranta kamar yadda tasa ba idan ana ruwan saman, cankuwa daga dakin nata waka ce tasaka tare da jonawa da babbar 'yanfi maiduka tamkar tafasa wajen sbda yadda sautin kidan ketashi cikin ruwan take rawarta maidaukar hankalin mai kallo saidai nikadai nalabe nake kwasar kallona kasancewar gidan shuru kamar bakowa sai itakadai
Kyakkyawar budurwa ce doguwa sambalele ya ma abociyar siririn jiki dirarre dik yadda ake neman hadaddiyar mace doguwa akaxo kanta atsaya sbda kyan ta ya isa fuskarta ma siririyace mai dauke da manya manyan idanu hancin ta siriri bakinta karami ne fatarta kuma chakulet ne
Tilkar rawa takeyi kamar ba gobe kaikace albishir akayimata da samun aljanna cikin wakar SHAKUWA, TA (Abdul d one) mamin din waakartake tamkar itadawani musamman yadda fuskarta tatsaya cak da murmushi mai nuna tsantsar soyayya dakauna
Diffffff kidan yadauke gurin yayishuru saikarar saukar ruwan samane yake tashi kuma kasancewar ruwan maikarfi yake xuwa,
Tsayawa tayi dawankan sororo tana kallon dakin damamkin maiyasa kidan yatsaya kuma tasan bakowa adakin sai ita toh waye yakashe mata dawannan tunani ta nufi dakin tana duba wayar taga ashe daukewa tayi wayar bachaji
Kash amma kin kwaf samin
Tace tare dajan tsaki ta ajetanan tana shigewa bedroom dinta domin tube jikakkun kayan jikinta tasake wasu wanka yakare tunda dai wayar tamutu bachaji gashi kuma hancinta yafara toshewa dakyar take shakasa sbda jiyama tasha wanka gidansu Aysha danma Aysha tahanata daruwan sai yakare akanta
Sallar axahar tayi aciki sannan takwanta bacci yayi awan gaba da ita saiwajen musalin
Karfe uku darabi tatashi jin cikinta tayi kamar anyi mata sata wata wahalalliyar yunwa ce ta rudamata ciki dasauri tamike tana sakin wata gawurtacciyar hamma tare dafadin a uxubilla kaitsaye falon gidan tanufo tare da narkar da fuska tunka takaraso ganin mami yasa takara shagwaggwabewa tana fadawa jikin ta
Wayyo Allah cikina mami yunwa nakeji wlh
Hara ra tacilla mata tare da janyeta daga jikinta
Humm ainice abincin daxakixo ki kanainayeni kuma kina neman abinci kije kitchin kidiba mana ainagama
Dasauri tatashi tanufi kitchin din dake cikin falon
Ruwane ahannun ta dayan hannun kuma flat din dataxubo abincin ne
Tuwo ne nashinka fa miyar danyan kubewa yasha manshanu da nama suku suku miyar yayikyau sosai nima sai hadiyan yawu inke,
Dan abincin kamar autan mu abbakar ne xaici 😂😂 sbda tuwon saidata raba biyu tadauko rabi aleda daya
Mami ce tadubeta tare databe baki dayake dama yau cike take da mutuniyar tata
Nilfa
Budurwar tadaago takalli mami
Na am mami
Menene haka wannan dan tuwon ne kike nufin xakici ya isheki meyasa bakyajin maganane kici abinci dakirki amma baxakiciba saidai kidanyafita kice kin koshi ko
Nilfa tarausayar dakai
Allah mami yana da girma kingafa kuma xai isheni
Mami tagirgixa kai
Taf aikwafa shiyasa gakinan kullum jiya iyau baki ko dan kumarin nan na 'yan mata
Dariya Nilfa tayi tana cewa
Kai mami hakanne bana kumari tab jiyafa damuka gwada karfi dani da Aysha usman wlh saidana sukulkulata da kasa
Dariya itama mamin tayi tana karkade kunne alamun bata yardaba kafin tace
Ahhham nifa banyardaba domin kuwa alaman karfi tana ga mai kiba duk da itama Ayshar kanwar jace dama dai meenal yusuf kika tun kara kinsan kuduka biyun saita watsar akasa ko
Nilfa tabuga cinyarta tana dariya jina mami tana musu gorin kauri ita da Aysha
Mami aikinsan ita meenal tafimu shiyasa bama gwajen da ita
Ahto kuma gwada
Shugowar Abbu yasa mukayi shuru nagaidasa mami ta amshi ledan hannunsa tare damasa sannu dahanya
Mikewa nayi nakoma dakina najo na wayana achaji
Tare da kunna ta bayan minti biyar nakunna data domin inasonjin mutumin nakwayi sa ah yana online naimasa magana natura
Yah miftah barka da maraici yakuma fama dajama ah

MIFTAHUDDEEN
Yawwa my neel oyoyo barka da xuwa yanxu kuwa nake tunanin ki saikwa gaki 'yar halak ta wajena yakike inafatan dai lfy kalau ko tawan,

Nilfa
Allahamdulillahi wlh

MIFTAHUDDEEN
Yaykyau😘 kinga fa my nil shuru kawai nake miki amma kinka ganewa yaufa ina lissafe shekarar mu biyu dahadu dawata biyu kuma yau watanki uku dayin canday anyi haka?😎

Nilfa
☺ sosai makuwa

MIFTAHUDDEEN
Humm tohm ina maganar mu takwana dakikace saibayan kinyi candy xamu hadu gaskiya nifa inaso naganki naga 'yar kanwata tunda kina kwaila kinki yarda naganki yanxu kam tunda anxama 'yanmata aikin bari muhadu ko?

Nilfa
Uhmmm yaya miftah yanxu nice kwailar tab aikwa baxakaganniba sainakara xama katotuwa

MIFTAHUDDEEN
😂😂 kedai fadi gaskiya ko har yanxunma baki girma ba inba tsoroba kiris taturomin pic inta mana inganta

Nilfa
😂😂 anki wayon kuma saika kara watadaya akan wancan time dinxamu hadu

MIFTAHUDDEEN
Haba yarinya ke kin isama yaufa nasa daru saina ganki tundamuna gari daya ne kuma ce aa😉😉

Nilfa
Humm🙏🙏 afuwan wace ni bayan nasan rigimar abuna yanxu kasa darun kabari xamu hadu kwatsam xanfadama lokaci

MIFTAHUDDEEN
😫😫 gaskiya ni nagaji kanwata nagaji kiyi sauri kafin yayanki yanarke dason ganinki

Nilfa
😒 aa baxa aihaka ba dan uwana kaji ka kara hakuri pls

Mundan juma munahira kafin muyi sallama dakyar akan xaije yaduba wani maralfy dayayiwa tiyata daxu dasafe.
Kasancewar MIFTAHUDDEEN likitane bangaren tiyata yakaranta.

Bayan sallar mangaruba Abbu yakirani
Ungo sakone kikawa hajia umma kigaisheta dan Allah
Tohm nace namike
Dakina nakoma nasa hijabi nadauko wayana lokacin danafuto nayi nisa dagidanmu kadan nafita titi
Aysha kuma tataho gidan mu muka hadu
Laaa Nilfa ina kuma xuwa kinga gidanku fa xani
Sakin murmushi tayi
Wlh Abbu ne ya aikeni gidan mama
Banisane dasaina rakaki
Eh hamsin maxamu anafef
Ok shikenan muje kawai
Mai napep suka tare tafada masa anguwar sannan suka shiga
Wai nilfa intambayeki
Aysha usman tace mata
Inajinki Allah yasa nasani
Kinma sani 'yar rainin hankali wai mama 'yar uwarkuce amma ko
Nilfa tacilla ido sama
Tohmm nidai abindanasani shine kawar Abbu ce tunta yarinta harkawo girmansu kamar yadda yabamu labari kinga kuwa ai anxama 'yan uwa mudasu ko
Aysha usman tajinjina kai
Hakane kam amma sunrike xuminchi tab Allah yabar xuminci
Amin
Bayan tabama mama sakon jimm kadan bayan suhuta tace
Mama xamu tafi dare nayi
Aa Nilfa kinga kutsaya yanxu babana xaidawo saiyakaiku
Namike
Mungode mama wlh sauri muke sbda Aysha kar amata fada agida
Ganin nadage yasa mama tabamu dubu daya muhau mota mukaki karba saidata bata rai sannan muka amsa tare da godiya mukayi mata sallama mukafuto
Can paking space din gidan muka hango mota ana fakata alamun shine tace mujira yakaimu tundanake xuwa gidan bamu taba haduwaba kuma,
Wayanane yadauki kara hankalina yadawo kanta inadubawa naga sunan danake son gani akwance afuskar wayan dasauri nadaga ina sakin murmushi
Yah miftahu sai yanxu ko
Yayi murmushi
Allah sarki tagidana aikinsan hakanan baxanki kirankiba ko sorry an kanwana yanxu ma nadawo shigo wata kenan gidan nace bari nakira kanwata naji muryarta
Nasaki dariya daidai lokacin damuka fita daga cikin gidan duka kenan inacewa
Ya miftah na shiyasa kake birge ni kullum karaji kake dani sannu dahanya yanxu yakamata kawatsa ruwa kaci abinci xankira ka idannashiga gida
Yadafe gefen xuciyarsa yanacewa
Wayyo ina kikaje ne yanxu karfe takwas dai dai fa yanxin bana so kike futa awannan lokacin dik abindaya tabaki kanwata ni yataba kiji magana dan Allah
Wani katafaran sonsa ne yalillibe rayuwata kulawarsa gareni nakara samun sonsa dashakuwa dashi yadda yayimin maganar kamar mai shirin yin kuka
Nakara narke murya ina cwa
Abbu ne ya aikeni gidan mama kayi hakuri abbu ma bayason fitar dare dik yadda akayi aiken na gaggawane shiyasa
Yasauke ajiyar xuciya shikenan my Nilfa kina xuwa gida kitabani awaya
Ok my yah.
Kallo na Aysha take tunda muka hau napep
Kewai maye haka Aysha saikallona kike wannan aisaiki sa natsargu,
Murmushi tayimun tana jinjina kai tace
Humm bakomi kamar yadda kike fadamana idan muntambaye ki maye tsakanin ki da MIFTAHUDDEEN? Keyanxu dan Allah Nilfa waye dan iska xaku rainawa wayo dawannan abunnaku kuna soyayya don munafunci kuce wai mutumci kuke kuba soyayya atsakanin ku kenan mune shashashan ko,
Nilfa tafashe da dariya tana tafa hannu
Kai kai Aysha wlh ke keba kinfi dacewa da 'yar jarida au waike dama haryanxu bakiyarda damaganar danake gayamiki ba tab wlh ba rainin wayo bane Allah Aysha babu soyayya tsakanina da yah miftah narantse mutumin dake kanki ma shedace bamu taba ganin hoton junanmu ba balle muhadu axahiri yaya kike tsammanin xamu so juna wlh shakuwa ce kawai da sabo damukayi da juna afacebook haryaxama munkasance...


Read / Download ABOKI KO MASOYI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album