Join Our WhatsApp Group

MIJIN ARO Complete Hausa Novel Document by MIJIN ARO


MIJIN ARO

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 32463



MIJIN ARO

Reading Time: 2 Hours

Added On: 11, Nov 2023

Author: Rahma Hassan Zaria ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 169.71 kb

File Type: txt

Views: 861+

Download: 237+

Last download: 22 hours ago

Description/Story: MIJIN ARO
Na Rahma Hassan Zaria
Creat by Shuraih Usman
Publish by http://hausaebooks.cf

MIJIN ARO part1**

Am bak again #Abduluk
Bakin daki! shine sunan
da Aneesa ta
lakaba wa dakin da take
takure a cikinsa tana
tilawar kuka tun wayewar
garin yau... a sakamakon shardadin da
mahaifinta ya
gindaya mata a wannan
rana kafin ya fita zuwa
aiki$ idan ta tuno da
kalaman nasa takan sake tsinkewa da kuka saboda
tsananin tausayin da
takewa mahaifiyarta
wanda a dalilinta ne
komai ke faruwa... shin wai
me mahaifiyarta tayi wa babanta ne da har
baya tausayinta?
shin ko tun asalai dama
baya son tana ne lika
masa ita akayi shine asalin.
wannan wane irin zamn aure ne? ita yadda
malamin islmiyarsu
ya gaya musu ginshikin
auratayya yace farko
akawai soyayyaa da
tausayi, to ita kam bata gani a gurin mahaifinta,
shin meye dalili? ta
tashi jiki a mace ta leka ta
window ta hango
mahaifiyarta a zaune a
akan kujera ta tasa bahon kayan kanninta
tana wankewa wanda
kafin hakan wannan aikin
ne da ita Aneesa ta
daukarwa kanta, a ko
wace safiya da ta idar da sallah subahi da shi take
farawa, da ta gama
shanyawa zata tafi. rijiyar
kofar gidansu ta
debo ruwa, in babu ruwan
fanfo kenan saboda akwai fanfo gidansu. sai
tabi dukkan manyan
robobin xuba ruwansu ta
cika, sannan ta shiga
kitchen ta hada musu abin
karyawa in koko ne ta dama ta rufe, idan tea ne
ta dafa ruwan zafi
ta zua flasks. daga baya
tayi sharar tsakar
gidan tsa da dakin mama,
idan kuma maman taga aneesa tayi leetin

zuwa sch sai tace bar
wasu ayyunkan tayi ita.
wannan kauna da
tausayi da ke tsakanin uwa
da 'yarta shine mahaifin baya so, shi
acewarsa wannan ba
aikin yarinya mai karancin
shekaru kamar
Aanasa bane wadda ko
shekaru sha biyar bata gama cikawa ba. a safiyar
yau din ne ya ya
kirata ita da maman.... 5) Fatima me nagaya miki
game da ayyukan
da kike jibgama Aneesa a
gidan nan? ina ce na
hana? idanunsa kyar a kan
mahaifiyar Aneesa. Ta risinar da kai kasa tace,
yadda kace in
daina sa ta na daina kuma
ko dama bani ke
sata ba, itace take taimka
mini, wni tym din kafin in fito zanga ta kama
ayyukan, ko dazu
da ka dawo masallaci ka
iske ta soma wanki
ban sata ba, amma kayi hkr
ba za asake ba. ya soma sababi, na dai gaya
miki ba zai iwu ba
Aneesa yace kuma ke kika
haifeta, ba baiwa ba
ce balle ace duk ayyukan
gidan ita ce mai yinsa dubeta yarinya fara
kyakkyawa mai garin jiki
amma duk ta kekashe ta
bushe saboda aikin
wahala, tun bata yi aure ba
ta iya ayyukan iyaye mata ta horu da
wahala. idan kika haihu
tamkar ita kika haifawa
itace koman su bacci
kawai ke hada ki da
'ya'yan, da mai saurin Nonuwa ce da yanxun sun
xube sabida goyo,
to wlh sam! ba zaiyuwa ba,
na kashe wannan
ayyukan kwata2. ya juya
yana hci idanunsa akan Aneesa yace, ke
kuma mai kunnen kashi.
idan na hanaki aikin
wahala ba kya bari ke a
dole ga mai tausayin uwa
to zauna anakasa miki rayuwa ki tun baki je

gidan naki mijinba, in
har zaki cigaba da rayuwar
wahala to ba yadda
z aayi namiji ya ganki yayi
sha'awar ya so ki balle har ya aure ki. jiya
duk an gaya min aikin
da kika yi bayan dawowar
ki makaranta,
saboda haka yau zanyi
maganinki ba zaki makarantar ba balle ki
dawo kiyi bauta kulleki
zanyi acan dakin har sai na
dawo zan bude ki.
ta soma zubda hawaye
shar2 tace, Abba don Allah kayi hkr idan ta
haihu ta sami lfy sai in
daina tayata ayyukan.. Ya
nunata fa yatsa, ke!
ni kike gayawa ya kamata?
to mu zuba ni da ke zanga wanda yasan ya
kamata. shine
musabbin da ya rufeta a
daki yau abinci ma
yace ta window za a bata.
tana tsaye a window tana kallon
maman tasu dake dauke
da ciki wata biyar duk
jinkinta a kumbere yake. 6) musamman kafafunta a
dalilin hawan jinin
da likitar dake mata awon
ciki tace ya kamata.
Aneesa tace mama ki bar
wanki komai dare idan Abba ya dawo ya
bude ni zanyi miki. Tayi
murumshin karfin hali tace.
ki kwantar da
hankalinki nasan ke mai
tasausayi ce da biyayya to kiyi wa
mahiafinki biyayya. insha
Allahu ba zaki tabe ba, ni
kuma zan cigaba da
bautar aure duk da larur
da ta sameni ba zan ga za ba, in ma hakan ne
zaiyi ajalina to
alhmdulillah, ina murna da
hakan. ranar.
Aneesa wuni tayi kuka
saboda tana tsaye a window tana kallon
Mahaifiyarta yadda ayyuka
sukayi mata yawa, ga
wanki ga dora girkin
rana gashi ice danye

saboda tym din damina ne, duk tayi wujiga2 idonta
yayi jazur saboda
hura wuta ga hayaki. ko
dama ta kammala
abinci ta kawowa Aneesa
kasa ci tayi duk da uwar yunwar da takeji
tunda ko kokonta na
safe bata sha ba, maman
tayi2 ta sha taki, ga
abincin rana ma taki ci. sai
karfe uku da wani abu baban Aneesa ya
dawo sai tym din ya
bude ta ya bita da kallo
yace. dbek harkiy y
farinki ya da sabodaa. ni a
rana ba kina aikin. wahalaa ita dai tayi shiru
tayi saboda wahalar
da yake kira ita a duniya
bata ganta ba.
saboda a duniya babu
abinda da zai yiwa uwa ya biyata irin wahalat
dawainyarsa da ta sha
tun yana ciki har zuwa
nakuwadr haihuwarsa
da uwa uba rainonsa.
musamman ma diya mace da tarbiyarta ke da
wuya, tunda ko bacci
takeyi sa kabi. kana gyara
mata kwanciya. ya
sake duban Aneesa yace,
dauko abincin ki muje dakina ki ci don na
lura baki ci ba. batayi
musu ba don ta san halin
babanta dole tayi
yadda yace, ta bi bayansa
da kwanon abincin, yaceoyazn ki inye abindan
so nake ki maida
jikinki kyanki ya dawo.
haka ta dinga cusa
abincin nan tamkar tana cin
magani. kwana 2 yrufnesa ai, a kwana n 3 ne
ya bar dakin abude
yayi mata gargadi da
kakkausar murya
cewasaura ya dawo yaji
tayi aikin da zai maida ta tsohuwa tunda
kuruciyarta.. 7). Ita kam abin mamaki
yake bata na yadda
uba ke son raba 'ya da uwa
da karfi da yaji
abin da ba zai yiwu ba
kenan. saboda ko hira yaki jinin yaga tana yi da

Maman sai ya ja
Uban tsaki yace, ke dai
Fatima Allah ya kyauta
miki baki da abokiyar hira
ko shawara sai diyarki diyarma ta fari. wai
nan kuma kunyarta
kike ji har ba kya fadin
sunanta$ sai dai kawai
tayi murmushi abinka ga
hakuarriya ba ita maida masa martani a
matsayinsa na mijinta
na lalle kuma uban yaranta.
Yana tafiya aiki
aranar Aneesa tayi saurin
fitowa daga bakin dakin da lakabawa suna ta
saka hannu ta
soma wanke kayan
kannenta da suka cire da
safe . mama tayi saurin
fitowa daga daki tana cewa a'a rufa min asiri ki
koma ki zauna ki
huta yadda abbanki yake
so kada ya dawo kan
tsautsauyi ya ganki yace ni
na saki. mama ki kyale ni kawai ba zan iya
ganinki yace ni na sa
ki. mama ki kyale ni kawai
ba zan iya ganinki
kina wahala ke kadai bani
ina zaune to meye amfanin haihuwata da kika
yi? ai dole ne da ya
jikan mahaifansa, ki kyale
Abba da akidarsa ni
ban san manufarsa ba ni
dai Allah ya sani zanyi masa biyayya in dai
bata sabon Allah
bace, Amma ba zan iya yi
masa biyayya ina
kallonki kina wahala ba, ai
ba haka addini ma yace ba. Dole mai Mama ta
kyale ta taci gaba
da wankin ta janyo kujera
'yar tsugune ta
zauna tana wankewa tana
daurayewa suna hira jefi2. can tace Mama
wannan kumburin
naki sai dada yawa yakeyi,
babu wani magani
da za su baki ne agurin
awo ya ragu? tayi dan murmushi tace, sunce
hawan jini ne ai naga ya
miki, sun kuma bani

takarda inyi hoto. amma
naba Abbanku ya ki maida
hankali ayi hoton, tunda bai bani kudin ba,
kinsan ni kuma bani
da kudi ahannuna, sai in
wata ya kare anyi
albashi na samu basukan
da nake bi na atamfofinda na baya zanj in
karbo naje hoton.
Aneesa tace to Mama ko
gurin Umman tudun
wada zanje in amso kudin
hoton tunda na san idan nagaya mata abinda za
ayi da kudin za ta
bayar. ta numfasa..
Naku akodayaushe:
(Abduluk)MIJIN ARO 1**2
8) Karama kenan ( Sunan da take kiran Aneesa
da shi kenan a dalilin 'yar fari ce) ni fa koda
suke iyayena bana son kullun in yi ta dora
musu wwahalar da ba dolensu bane, duk da
dai iyaye za su iyayin dawainiya da larurar ciki
ce bata shafesu ba, ki bari zan nemi rance a
gurin Hajiya. aneesa tace ita ma hajiyan ko kin
amsa aka maida mata ba zata amsa ba in dai
taji abinda zakiyi da kudin. tace ai ba zan gaya
mata ba, ai kokari da taimakon da Hajiya keyi
a akaina da ku ko ita takawo ni duniyasai
haka. Allah dai ya biyata da gidan aljannah.
nace ameen. tana tsaye tana shanya kayan
kwatsam sai ganin Abbansu ya shig gidan. ya
tsaya yana mata kallon mamaki yace, lallai
Aneesa wuyanki ya isa yanka tunda har zan
hanaki abu kiki hanuwa, yau kan zaki gane
kuskurenki. wuce ki koma dakin tare da
zulumin abinda zai biyo baya. ya juya kan
Fatima da sababin fadansa inda yake shiga ba
nan yake fita ba ita dai shiru tayi tunda ta san
halinsa, idan ta bashi hkr ba hkra zaiyi ba, idan
kuma tayi masa shirun nan bata tsira ba cewa
yake ta maida shi mahaukaci wato yayi tayi
kenan. wata lafiyayyar bulala ya dauko daga
dakinsa ya shiga dakin da Aneesa take ya
shiga lallasa mata jiki tun tana ihu har ta gaza
babu mai cetonta, da yake kanneta sun dawo
sch sai suka kama kuka su ma, dan babbansu
ne ya sulale ya nufi sassan wan babansu ya
gaya masa. Allah sa baban can sassan na nan
ya garzayo a fusace ya shigo sassan ya tsaya
a bakin kofar dakin yace, wlh Ali idan ka sake
bugun yarinyar nan sai ranka ya baci,, ni tun da
na shigo nake jin ihu na dauka nmakwabta ne

ashe a cikin gida ne. miko mmiko min bulalan.
ya mika masa yana huci tamkar wadda yayi
tseren mil dari. aa asa ydb hi aharzuke yace, kg
ta ko dubi jkin yarinyar nan sai fidda jini yake
tamkar ba kai ka kawo ta duniya ba, wannan
zuciyar taka babu inda zata kaika
Wata rana sai kayai da na sanin don irin
wannan dukan wata ran zaka nakasa ta, babu
gaira babu dalili, Allah ya azurtaka da yarinya
mai ladabi da biyayya amma baka gani, wlh ka
sani 'ya'ya amanr Allah ne, kuma ranar kiyama
sai ya tambaye mu. Abban Aneesa ya nunata
da yatsa yace wannan yarinyar kome nace
kada tayi sai tayi mai taurin kan tsiya ni kuma
nine maganinta, baban sassa yace ni ai har
yanxun baka fadan laifinta ba, yace aiki na
hanata yarinya duk tabi ta tsotse ta kwandare
saboda bauta, idan subahi yayi ta soma aiki
bata hutawa sai ta tafi mkrnta, idan ta dawo ko
kayanta bata cirewa take fara aiki, ita uwar da
yakamata tayi, sai ta kiyi ta kyale er haka, ko
wace mace ai ita ke aikin gidan mijinta. Baban
sassa ya hau salati ni ban taba ganin Uban da
yake hana 'ya taimakawa uwarta ba, mu ga su
can kullum fama muke da su taimakawa
iyayensu sunki, kullum sun gwammace su yi
wanka su nade a gado suna kallon iyayen na
aiki. kai haka kake so Aneesa itama ta haye
gado ta kwanta tana kallon uwarta tana aiki
taki taimaka mata? haba Ali? to lallai ka sake
tunani dan hakan sam ba zai yiwu ba, har ya
sa kai zai fita sai ya dawo ya dubi Aneesa
yace, ta so muje in sa a gasa miki jikinki nan
da ruwan zafi, sai ki sha magani ki kwanta. Ya
dubi dan uwansa rai bace yace kuma wlh kada
ka sake taba lafiyar jikin yarinyar nan. Aiki
kuma dole ta taya uwarta shi, tunda nau'I ne
na koyi da akwa yara su horu kafin suje gidan
aurensu....
10) Baban sassa(Haka suke kiransa) ya damki
hannun Aneesa suka nufi can sassansa
zuciyarsa a kufule. yana kwalawa uwar
gidansa kira. ke haanne! Hanne! ina kika ne?
ban san me kike yi ba ina ta kira kinyi kunnen
uwar shegu da ni. da saurinta ta fito daga ban
daki hannunta rike da bokiti da kwandon
wanka, daga wanka take amma duk ga kumfa
nan ajikinta tabbacin bata gama wankan ba ta
sheka ruwa ta fito saboda irin mafarutar da taji
maigidan na kwala mata. tasan idan bata fito
ba to fadan da ta tinxiro shi daga inda ya fito a
kanta zai kare. ganin shi rike da hannun

Aneesa ya sa ta gintse fuska. ai fa an tabo 'yar
dan uwa, shi a dole sarkin zumunci. ita ta rasa
wannan jarabar son 'ya'yan 'yan uwansa gara
ka taba dansa, su kuwa 'yan uwa kowa kowa
nasa ya sani, amma shi banda shi, balle
Aneesa da uwarta da yake ji da su kamar me.
a cewarsa in ba ayi zumunci a duniya ba dole
za ayi a kiyama ita kam duk wanda baibi da
zumuncinsa ta kanta da 'ya'yanta ba to
ma'asalam ayi alahira, amma a duniya kowa
ya ja 'ya'yansa yayi zumunci da su. Ya dubeta
yace duba min nan ki ga aikin Ali na rashin
hankali ace dan ka haifa ne za kayi wa wannan
dukan kawo wukan, ina ga dan wani kuma, shi
dai ya daki 'ya'ya tamkar jakai duka ai ba ya
gyara tarbiya yaro, illa ma ya kangara shi.
yanzun Aneesa guda nawa take? sannan meye
laifin yarinyar nan? duk gidan nan ai ba da mai
bin iyaye da jin magana irinta, amma shi baya
gani. hanne ta dada tunzura abinda bata
kaunar afada shi kuma kullum sai ya fada babu
mai tarbiyar Aneesa duk cikin yaran gidan nan,
wato na su 'ya'yan basu da tarbiyya. ta tabe
baki tace, ai fa babu mai jin maganar iyaye
irinta shi yasa naga tambarin dukan iyaye a
jikinta, in da mai jin magana ce ai da kullum ba
za a dinga jibgarta tamkar jaka har aje
kwatarta ba. ya ja tsaki twiwwww! ni ba
wannan na tambayeki ba, yanzun dai ruwan
zafi nake so ki dibo ki gasa mata jikin nan. dubi
shaidar bulala sai kace ba dan mutum aka
daka ba, in banda rashin yi wa kai adalci,
yaushe za'a ce yarinya ba zata yiwa uwarta
bauta ba, sai dai tayi kwance tana kallon
uwarta na aiki.
11) Ni gasu nan ina fama bamai yin cangal
kodayake ba laifinsu bane ko yi akayi musu.
hanne abin ya sake tinxurata tayi janyar
dakinta tana cewa, bani da ruwan zafi kasan
yaran sasan nan ko ruwan tea ba sa azawa a
wuta balle a sami rahiwa, ga su can kwance.
martani ta mayar masa jin haka yasa ya bar ta
kanta ya kwalawa amaryarsa kira, ke Halima?
hala barci kikeyi? ta fita daga dakinta sanye da
hijab tace, gani sallaj nakeyi me ya faru? Tana
kai ganinta jikin Aneesa ta saki salati, Lah ila
ha illahu, me ya sami Aneesa? ya fada mata
abinda ya faru ya kara da cewa in akwai ruwan
zafi gasa mata jikinta dan Allah. Tace bari in
duba kicin din in ma babu sai in dora. ta nufi
kicin din wuf Hanne tayi ta fito daga daki ta nufi
kicin din tana ce mata. kada ki kuskura ki debi

ruwan zafin da na dora yara zanyi wa wanka,
sai dai ki sa wani tunda ke wahalallace mai
neman suna, ni kam ba zai yiwu ana aibunta
mini 'ya'ya akan wannan mai tsayayyen idon
ba ni kuma ni tausaya mata. Halima bata ce
mata komai ba saboda tasan idonta tanka ta
yanzun z aji kansu sai ta koma, ta hada wuta
nan danan ta dora ruwan da zafinsa sosai ta
juye suk je bayi ta gasa wa Aneesa jikinta
sannan tace ta tube kayan ta tati wanka da
sauran ita kuma ta fito. Halima halayyarta
daya da na mai gidan tana da kirki da son
zumunci, duk fadin gidan nan ita da maigidan
ne masu kaunar Aneesa da mamanta kuma
suna tausaya musu halin da suke ciki$ in dai
Aneesa tayi ba dai2 ba ro kyas Hanne ke jira ta
zayyanewa Mahifin Naeesa. idan ya shigo
sasansu, shi ya sa tasu ta zo daya. asalain
iyayen Aneesa Haifaffun zaria ne gaba da baya,
unguwar alkali dake birnin zazzau. gidansu
babban gida ne m- umheda ssa3, na farko
shine nasu Aneesa, mai binsa na Baban sasa
shine wasu ke cewa Baba amadu, sai na can
kurya gidan kankkaninsu mahaifan iyayensu,
wanda Alla yayi wa rasuwa shi kakkan nasu da
uwar gidan sai mai binta ke raye a sasan tare
da autan gidan Baba adamu da matarsa.
12) Sauran duk suna wasu gidajen nan kusa.
Maihafin Aneesa shi kadai mahaifiyarsa ta
haifa sai ta fita a gidan taje ta haifi wasu
'ya'yan a wani gidan. shi ya sa tun a wancan
tym din ya taso cikin en uba wadanda baiki
dadin...


Read / Download MIJIN ARO

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album