Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

DA NI DA MIJINA Complete Hausa Novel Document by DA NI DA MIJINA


DA NI DA MIJINA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 23838



DA NI DA MIJINA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 03, Oct 2024

Author: Ummu Meenal ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 132.03 kb

File Type: txt

Views: 678+

Download: 402+

Last download: 2 days ago

Description/Story: [9/4, 4:29 PM] Aysha Galadima: ❤❤❤ *DANIDA MIJINA*❤❤❤

❤❤❤

*NA*

*NA MRS SADEEQ* *(ummu meenal* )



*DEDICATE TO AYSHA GALADIMA*

*Short story*

*page 6-10*

Alhaji ahmad dan kasuwa ne kuma mutumen kirki ne yana xaune a xamfara yanada mata biyu kuma kowace tanada yara biyar biyar alhaji ahmad mahaifin afra kenan
Alhaji ahmad yanada yaya goma da mata biyu uwar gidan itace hajiya rabi a sai ta biyu sunanta hajiya amina yanda suke xaune lafiya xaka rantse ba kishiyoyi bane
Yaya nuradeen shine na farko sai Asma u da hauwa u da rahila sai bello yaran uwar gidan kenan
Sai yaran amarya hajiya amina yan biyu Hassan da h ussaini sai fatima da da naja atu sa yar autansu afra
Alhaji ahmad yaya ne ga alhaji umar wato mahaifin affan
Mahaifin affan yanada mata daya da yara uku affan shine na farko Sai sadiq da sagir
Mahaifiyar affan yaya uku Allah yabata kuma duk maxa sai Allah ya jarbceta da son ya mace Amma bata samuba shine umma wato maman affan ta roqi mijinta alhaji umar daya taimaka ya dauko mata daya daga cikin yaran yayanshi na xamfara wato alhj ahmad
Alhj umar bai mata gardama ba yaje har xamfara wajen yayanshi dayake shi umar yana xaune a kaduna
Koda ya isa xamfara baiyi nauyin baki ba ya fadawa yayanshi komai akan yanason abawa matar shi daya daga cikin yaya mata alhaji ahmad yabawa qaninsa umar afra yace gatanan Allah ya taku riqo
Masu karatu kunji dalilin dayasa afra ta dawo gidansu affan

*Cigaban labari*

Baban affan yana xaune a falo suna shawarwari akan matsalar afra
Affan yace
Baba abunda ya kamata kawai akaita bourding skul
Bai rufe baki ba umma tayi caraf tace wlh baxai yiyuba ace wai akaimun yarinya makarantar kwana inaaaa baxai yiyuba
Baba ya kalleta yace saboda me kikace baxataji bourding ba?
Nan umma tayi shiru saida baba yayi mata tsawa sannan tace
Haba alhaji makarantar kwana fa ance tanada wahala kuma afra yarinya ce duka fa shekarunta goma sha hudu Dan Allah abarta inda take maganar shiryuwa Allah ya shiryata
Affan yaji haushin maganar mahaifiyarshi bayason yayi mata musu Amma kuma a gaskiya sonda mamanshi take nunawa afra yayi yawa idan aka Barta gaban umma gsky xata lalace
Baba ya katse mashi tunani da cewa
Kayi shiru affan
Affan ya shafa suman kanshi sannan yace
Abba ni a iya tunani gsky abrta taje bourding a can kawai xa a gyara mata xama Amma idan tana nan tana kallon na gida to qiriniyarta xaiyi yawa
Baba ya jinjina kai yace nagane abunda kake nufi affan Amma sai nayi shawara tashi katafi duk yanda mukayi da mamanku xakaje affan yayi godiya sannan ya tashi
A tsakar gida yaga afra tana xaune kamar wata salihar mace harara ya balla mata ya qwafa yabar gidan ita kuma a ranta tace mugu kawai komai rashin son da kakemun baxaka kasheni ba😏

Affan baqi ne irin baqin nan mai sheqi ko kuma xamu iya kiranshi da chocolate colour kamar black American dogo ne qaqqarfa yanada Dan jiki Dan ba a kirashi siririba kuma ba xa ace mashi mai qiba ba mugun miskili mutum ne idan ya hade rai baxaka taba cewa yana dariya ba a xahirin gsky bai cika dariya ba affan yanada qwarjini yanada cika ido kuma akwai saje a fuskarshi duk inda jarumin namiji yakai to yawuce nan
AFFAN ba mai kudi bane xamu iya cewa rufin asiri ne domin yanxu yagama karatunshi xaije bautar qasa Dan haka rufin asirin Allah ne
Afra fara ce tas farin asali kyakkyawa ta qarshe hanci sai kace ita tayiwa kanta idan ka kalli manyan idanunta sai kace aljana saboda kyau abu guda ya kwafsa mata rashin ji batajin magana ko kadan kuma harda laifin umma Dan ita ta shagwabata

*bayan sati biyu*
Ranar monday baba yace akira affan da umma yanason magana dasu bayan kowa ya xauna ita kuma afra tana skull dinsu baba yayi gyaran murya yace
Na yanke hukunci akan AFRA sannan ya kalli affan yace affan maganarka gsky ce xan kaita bourding skul din
Affan yaji wani mugun dadi xai rabu da afra na wucin fadi
Sannan baba ya dafa kan affan yace
Bayan nan kai affan inason a daura aureku da afra cikin sati biyu😳
Affan ya firgita gabanshi yayi mummunan faduwa tunda yake baitabajin maganar data tayar mashi hankaliba irin wannan
Maganar yajita kamar saukar aradu
Nan take wasu xafafan hawaye suka wanke mashi fuska saboda yasan baba magana daya ne indai ya furta shikenan
Itako umma jikinta ne ya fara area saboda tafi kowa rashin son auren nan ita a tunaninta idan akayi auren to affan xai cutar mata da afra
Umma ta sassauta murya tace haba alhaji ina affan ina afra .itafa afra yarinya ce qarama duka 14years Shi kuma affan 30yaers haba alhaji aiyakamata a qyale afra tayi karatun ta j s 2 fa take
Baba yayi murmushi yace aure dole sai anyi babu fashi ko bayan raina banyarda afasa wannan auren ba Dan haka kisa a ranki nan da sati biyu xa a daurama afra da affan aure bayan auren saita cigaba da makarantar ta.....

Kubiyoni
[9/4, 4:29 PM] Aysha Galadima: *❤❤❤DANIDA MIJINA*❤❤❤

❤❤❤
*NA*

*MRS SADEEQ* ( *ummun meenal*)



*DEDICATE TO AYSHA GALADIMA*

*Short story*


*page* *1-5*

Afrah ce a cikin napep Sai kallon mutane takeyi sai kace baquwa a gari shi kuma mai napep Sai gudu yakeyi ita kuma afra sai washe baki takeyi tanajin dadi hmm afra kenan sarkin qiriniya
Saida taga nakawo qofar gidansu sannan tayi tsalle iya qarfinta ta dire qasa
Mai napep yaji alamar kamar an sauka shine ya juyo yaga ko lafiya aiko sai ganin afra yayi ta sauka a napep 😂
Nan take ya taka Burki yana kallon ikon Allah
Mai napep yana kallon afra sai gudu take can yaga ta shiga wani gida a guje shima mai napep din ya sauka yaje qofar Dan madai daicin gidan yana jiran fitowar mutanen da xai dauka 😀
Ita kuma tana shiga gida taje gun ummanta tafara neman abinci wai ita yunwa takeji umma ta dauko mata sauran taliya ta xuba mata tanaci
A qofar gida kuma mai napep yanata jiran mutane su fito sai yaji shiru kamar an shuka dusa 😀
Can ya qwala sallama Nanma yaji shiru cikin sa'a saiga wani dan saurayi xai shiga gidan aiko mai napep yayi saurin yimashi Sallama
Yace Dan Allah idan kashiga kacewa wadanda xan dauka su fito mutafi Dan saurayin baisan komai akan maganar ba yace to
Shigar shi gida kenan yacewa su umma wai waye ya tsaida mai napep a qofar gida ?
Afra tanajin haka gabanta yayi mummunan faduwa ita tamanta da tayi tsokana a waje
Kawai sai ganin afra ta koma bayan umma tafara hawaye😢 Dan idan akwai Wanda take tsoro to affan ne
Umma tace mu Bamu kira mai napep ba to waima mukira mai napep ina xamuje
Affan ya juya ya koma qofar gida inda mai napep din yake
Yace malam waya kiraka ?
Mai napep yace wata yarinya ce tace inxo drop nan gidan xasuyi tafiya itama ta shigo napep din ta nuna mun gidan
Affan ya jinjina kai Dan yasan aikin afra nan yabawa mai napep din dari biyu saboda ya dade a qofar gidan sannan yabashi haquri
Affan yana shiga gidan afra ta qara xuwa bayan ummanta tana kuka ita kuma umma tana tambayar wai lafiya
Affan kai tsaye yaje har bayan umma inda afra take ya cakumota ita kuma sai rawan sanyi take saboda tsoro umman tana kai Kai affan lafiya kake yimata haka
Affan yayiwa umma bayanin abunda ya faru tsakaninta da mai napep
Umma tace kayi haquri affan yarinya ce afra duka Guda nawa take
Dukda haqurin da umma take bashi saida ya duketa ita kuma afra sai kuka take😭 daman ta iya kuka ga rashin ji
*washe gari*
Ranar Assabar afra ta dawo daga islamiyya garin anyi ruwa sosai kuma gashi hanyar ko kadan batada kyau saboda layin akwai jar qasa tana tafiya saita hadu da wani saurayi yayi wanka cikin farar shadda ta hasku
Afra tana ganinshi mai xatayi kawai saitasa hannu ta debo jar qasan ta watsa mashi a fararen kayanshi
Saurayin ya juyo cikin fushi Dan yaga waye kawai sai yaga afra tana yimashi gwalo 😜
Aiko ya biyota a guje itama ta ari na kare 🏃🏻‍♀ sai gudu sukeyi afra tagaji Amma batason
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download DA NI DA MIJINA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album