Join Our WhatsApp Group

ZURI'ARMU Complete Hausa Novel Document by ZURI'ARMU


ZURI'ARMU

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 34774



ZURI'ARMU

Reading Time: 2 Hours

Added On: 27, Jun 2023

Author: Aicha ,Fasma ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : +22799951593, +2349032645140

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 196.64 kb

File Type: txt

Views: 928+

Download: 350+

Last download: 7 days ago

Description/Story: 1/28/18, 12:31 PM - Messages to this chat and calls are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info.
1/28/18, 9:10 AM - Fassouma Zander: Bonjour(g.Morin ng) ya Yusuf da fatan ka tashi lafiya ?

Dan Allah document nike so kamin idan babu damuwa..
1/28/18, 9:11 AM - Fassouma Zander: Bari na turo idan ka samu times se kayi mini馃檹馃檹pls
1/28/18, 11:03 AM - Fassouma Zander: BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM
Godiya ga ubangiji Allah daya bamu ikon fara rubuta wannan littafin akan Haddin kan da soyyaya da kuma zumucin dake cinki yan uwa ....yanda muka fara rubuta wa lafiya Allah y'a bamu ikon karasawa.....
Allahoumma salli ala sayyidina Mouhamadou wa Sallim.
馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

Zuri'ar mu
(Notre Famille)

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜A茂cha and Fasma馃嚦馃嚜


D茅di茅 脿 Ramatou
,
01


Manane!!Manane!!!wai baza ki tashi ki shirya ba sa茂 kin makara zuwa 茅cole (School)ne?Umma yaufa bamu da lecture sa茂( 09h) tara. Eh dukda haka de tachi ki shirya dan kada Samira ta biyo miki baki shirya ba..

D'accord (OK)Umma bari na tashi
.hum kamar da gaske.ta fita ta rufo mata kofar( Hadjia Rahama kenan mahaifiya ga Manane da kuma Yesmine)ya leman kuwa Umma na futa ta zuro 'kafaffunta daga bakin gadon tana Mika tare dayin salati ..kuma sa茂 ta fara gunguni tana cewa kawai mutum shi kullum sa茂 ya tafi 茅cole 茅cole.. Tana turo baki(na kalli A茂cha nace kamar wani karatun zai anfana ba ita ba..)ni sa茂 lokacin ma nakare mata kallo yarinya ce wacce baza ta wuce 13_14 years ba farace kyakyawa tana dongon hanci da dan bakinta madede ci pink kuma Allah ya h么re mata magana(ido) da kuma yalwar gashi duk da ta daure shi da shushu(ribon) amma ana ganin suma dake kwace a goshin ta .da kuma tudun.bata da tsayi sosai kuma baza a sata a layin gajeru ba moyenne (tsaka tsakiya)..
Tana nan zaune taji murya kawar ta Samira na gaida Umma..

Umma tace k'arasa ciki kiga KO ta tachi danni na gaji da tadata ..sa茂 asanan ta mike da gudu ta fad'a toilette(tolet)

..bayan 15mn(minti)ta futo daga toilette ta tarar da Samira na jiran ta..tayi dariya dan ta sant ayi laifi ,tace sambaby ashe har kinzo.

hum kekam Manane bakya ji amman zan rama,gashi nan kin sa mun kusa yin retard (latti) duba fa ki gani ''il est 8h40''(its is 8h40)fa..ke yau fa malam Habib ne. baze hana mu shiga ba.,eh duk da hakade yi kiyi ki shirya mutafi..okk..apr猫s

Apr猫s (bayan)10mn suka fito suka isko Umma a palo tana kallon TV zasu futa ta ce baza kuyi petit d茅jeuner (Karin safe)ba..a'a munyi retard(latti)kumani daman break ba shamin kai Yayi ba barema in ina da chocolat da cream glac茅 (ice cream)bani da matsala.to dai a rage shan zakin nan dan kada karshen wata kizo kiyi tama na kukan nan naki(p茅riode).. Suka mata salama suka fuce..abakin wani porte(get)na coll猫ge naga chauffeur (direba) d'insu ya tsaya suka futo..gaskiya coll猫ge din ya had'u a bakin get din muka tsaya amman fa da ga gani ma na y'ay'a masu hannu da shuni ne. Suna shiga..(nima na ja hannu A茂cha mu kabi direba muka koma gidan)

Bayan 1 heure (Awa daya)da futar su ,Umma .na zaune nan falon tana kalon wani seri a Zee-magic wayan tane Yayi sonn茅 (k'ara)ta dauka tare dayin salama tace bonjour (ina kwana)Hadjia F谩tima comment vas tu?(y'a kike ?) banji mi ake cewa daga waccan bangaren amman naga ta k'ra fad'ada fara'ar ta tace safara'un ce ta haifi yen biyu kai f茅licitations (congratulations) barka Allah ya raya a wani hospital suke ne .?tayi shiru ..can kuma sa茂 ta ce da fatan de kin gaya wa Hadjia A茂chatou?OK ganinan zuwa yanzu nima.
Zuwan ta hospital Kenan suka had'u da hadj A茂chatou a baki' dakin da safara ke ciki..suka tura kofar suka shiga ...safara da yi'a Adam (d'脿 ga Hdj F谩tima) sa茂 mahaifiyar da yayar safaran...jinjinran kuwa suna hannu Muhsin da Muhsana (k'anne ga Adam). Suka zauna bayan gaishe2 suka yi mata barka .Umma kuwa sa茂 tsokanar ya Adam take kan ya fita ya barta ta fuuta shi kuwa sa茂 dariya Yake yana ta susunne kai..

Shigowar ta falon kenna ta fara kiran Umma2 gani na dawo..wata tsofuwa (baba mai aiki)ce ta fito daga cuisine(kit hen)tana fad'in sannu da zuwa Manane ..

tace yawwa Baba ta zauna tana fadin ''ou est Umma?''(ina Umma?)ne

seta ce ai Umma ta tafi hospital antyn ku safara ce ta haifi jumeaux (tagwaye)..wani ihun murna da tayi sa茂 da ni kaina na tsorata tace Alhadulillah barkan mun har da taka yar karamar rawa tayi,daidai nan Yesmin(k'anwar Manane) ta shigo da alama de daga school itama take dan irin kalar kayan dake Jikin Manane ne itama a jikin ta ...ta shigo palon tare da yin salama tace ya Manane wanna murnar ?haba bari de anty safara ce haifi jumeaux nikam harna ga mun had'a wani dan aramin paty

.gaskiya kam yaya yan biyu fa.馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈�.tun alokaci ta kirayi kawarta sambaby ta sheda mata zancen patyn(hum su Manane manya馃榿)
Sa茂 bayan sallar magrib aka sallame su daga likitar direct ya Adam gidansu ya fice da matarshi safara duk dade cikin unguwa guda suke..safara tace wai ka sanar da mutan America kuwa?ya Adam yace a'a tun d'azu ina ta kira amman baya shiga amman bari na gwada yanzu....ringin daya biyu a ka dauka yace salama aleikoum fr猫re (brother)y'a kuke?banji mi ake cewa daga dayan bagaren amman yace to da茂 mun samu k'aruwa a *Zuri'ar mu* safara ta haifi yan biyu mace da namji....sa茂 Yayi shiru yana saurare can yace kai haba. Nan da 1mois(wata guda)zaku gama gabadaya kena?a to alhadulillah, Masha Allah ..Ayi karatu da kyau de dan ku futo da r茅sultat me kyau (saka mako) mai dukda nasan bakwa wasa. OK za suji insha Allah.ka gaida dan uwaka in ya dawi ..sukayi salama..ya katse wayar

Ranar suna yen biyu sunci sunan kakanin Adam wato
Elh Fay莽al da Hadjia Balkissa za a ringa Kiran su Adnane da Afnane.gaskiya anyi b'arin kudi kodan sune jikokin jikokin na fari a ZURI'AR oho de. Dan su Manane harda yar kwarya2 Paty su ka yi ..yen Am茅rica ma sun turo ma jumeaux valise馃捈 uku na kaya.....

Sede muce Allah ya raya..

Muje zuwa


A茂cha & Fasma
1/28/18, 11:03 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

Zuri'ar mu
(Notre Famille)

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜A茂cha and Fasma馃嚦馃嚜


02
Washe garin suna ya kama Dimanche (lahdi) babu school, Manane da Yesmine Sun dawo daga islamiyya take ce ma Umma suna san zuwa shopping ,Umma tace nikam bazan baku kudi kuje ku sai k'ananan kaya nan ba dan haka ku bari zuwa soir (marece) se mu tafi tare,

kam ..
Umma aie ke manyan kaya zakisa mu dauka mukam bari mu tafi Mom taba mu. Da gudu suka fice dan kada ma ta tsedasu. Suna shigowa suka yi karo da Muhsana 脿 bakin kofa, tace ai da gidan naku ne ma zanzo Mom tace mu shirya yanzu sai chauffeur ( driver) ya kaimu shopping din (makaranta su daya su duka haka islamiyya ma ),Yesmine tace kai amman fa na jinjina馃憤 miki,daman muma shi muka zo tambaya ..
To bari mu shirya sa茂 mu dawo ki gaisheda Mom kice in mun shirya zamu shigo.
Suna komawa kowacce ta nufi dakinta don shiryawa.
Bayan 30 minutes (minti) suka futo suka nufi gidan su Muhsana. Suna shiga suka ga Mom na kallo gakuma petit assiette (plat) dake cike da fruit tanaci, sukayi sallama tare da gaishe ta amsa da fara'arta.
Sai kawai naga Manane ta kwanta ta d'ora kanta abisa cinyar Mom sai shagwaba take ita ko sai biye mata take, Yesmine kuwa tahau sama dan kiran Muhsana. Suna sau kowa suka tarar abin mamaki, Manane na kukan shagwaba, tana dan bubuga k'afa a kasa tana fadin nide gaskiya a'a..
sukace Mom mi akama ya Manane ne ? Mom tace ina ruwanku '莽a c' est entre moi et ma fille' (wannan tsakanin ni da daughter nane). Yesmine tace wly mom ke kike kara bata yarinyar nan. Mom ta lallab'e tare da mata rad'a akunne sanan tatashi suka fice.


1 mosi plus tard (bayan wata guda) a Hight School 'America.

Yaune akeyi bikin yaye doctrori specialist a hight school of America,
bikin da ya tara mayan mutane kasar. Anan har naga su Dad,Abba,Dady,..
kusa dasu kuma wasu samari ne wanda shekarunsu baza su huce 25-26 ba, tsananin kamanin da suka min dasu Dad ne ya sani matsawa kusa dasu.


D'aya daga cikin su wanda yafi kama Dad da kuma Abba dande yafisu kyau.farine kyakyawa duk da a zaune yake amman yanayin shi yanuna ya nada tsayi, yana da saje a fuskarshi, bakinshi pink dan karami, yana da dogon hanci, Lokacin da na kalli idanun shi haba wa yana da magana kamar na mage( sexy eyes).
Na kusa da chi ma masha Allah suna kama dande shi wannan chocolat colore ne kuma hi bashida saje, kuma yafu tsananin kama da Dady. Ban k'ara tsinkewa ba saida naga an kira su cikin wanda za'aba ma attestation (shaida karatu). Ban ida mamaki ba seda naji a na kiran *Ridwane Abdul Wahid Fay莽al* naga matashin nan fari ya tashi ya karb'a ba, shima dayan ya tashi lokacin da aka kira *Ha茂dar Ismael.* (shin dama su d
Y'ayan su Abba ne ? 馃馃馃)


Ridwane shi ya karanci fanni mata wato gyneco, shikuma Haidar fanni zuciya wato cardiologue.
Bayan an tashi daga taron..
,su Abba ke tambayan su in har zasu bisu yau su tafi gida kokuma da abunda za suyi ? Haidar yace a'a sede ko jibi saboda munada walima da muka shirya gob茅 tar茅 da abokanan mu. D'accord (ok) Allah ya kaimu ...sukace Ameen

suka rakosu har a茅roport (hilin jirgi ) tukon suka koma masaukin su.cike da jin dadi..


Niger
Tashin ta kenan daga baccin tashiga tayi wanka ta shirya ta futo zuwa cuisine (kitchen) dan neman abun karyawa. Sai taga ma aikatan gidan suna ta 'vas et viens' (zuwa da zowa) da kakab'e2 da,share2 ta shiga cuisine ta ga Umma sai girke2 take ta dora wanan ta sauke wancen, ta k'arasa shiga tace bonjour (g. morning) Umma wai yanaga sai gyare2 ake yi agidan kaman wanda shugaban kasa zaizo yaune ?
Sa茂 Umma tace wani daban ! toni ai sai ince miki ma wanda zaizo yafi shugaban saboda fils (son) d'ina yana kan hanya zuwa wato Doc Rid.

Se kuwa ta bata rai ta turo baki irin na shagab'abbun yaranan tace yanzu Umma ya Rid zaizo shine ko a fada mini ? Umma tace to i hakuri na manta ne,kuma eh nayi tsanmani kin sani amma inkina so kinuna min farincikinki jeki ki gyra michi part dinchi, cl茅 (key) yana cikin armoire (drower ) dina. To umma ta futa da d'an tsalan ta na murna tana fadin yanzu kuwa umma馃拑. Hum kamar tayi wani abun kirki, sai kace ba ita bace mai shegiyar kiyiwa馃槒 .
Bayan ta gama gyaran dakin ta wanke tolet ta dawo cuisine ta isko umma da Yesmine da kuma baba (mai aiki) suna ta girki, ta samu wuri ta zauna tana kallon su. (A茂cha tace mun mutum niyar fa akwai kokari kallo idan anayin girki duc da alamu ba torawa take ba.)

Muje zuwa

Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:03 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

Zuri'ar mu
(Notre Famille)

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜A茂cha and Fasma馃嚦馃嚜

Dedicated to Ramatou


03-04


Abbaban palon gidan Elh Fay莽al akayi tarben su Doc Rid bayan gaiche,2 ne Elh Fay莽al ke sanar da jikokin na shi (Rid da Haider)ya gina musu clinique (asibiti)anan cikin unguwar tasu.. Sun yin murna sukayi godiya sannan akayi addu'a taro ya tashi kowa ya nufi gidanshi shi da ya'y'an shi daya ke duk a nan cikin unguwa guda suke kuma gidan duk jikin juna suke dan haka a kafa suka tako...Dady da Momy suka ja d'ansu Haider suka shige gida ,shima Dad da Mom suka shige nasu Adam ma ya shige nashi.,,sa茂 umma da Abba suka ja Ridwan suka shige nasu gidan

Bayan shigar su umma ta umarci Rid da ya shiga Yayi wanka sa茂 ya futo yaci abbinci ..ya amsa da to.

.apr猫s(bayan)30mn ya futo direct table 脿 mang茅 (Dining table) ya nufa ya zauna yana jiran a zo azuba mishi Abba da umma suna palo su na kallon TV

.sega Manane da yesmine suna saukowa suka gaida su Abba tukon suka isa dining d'in donyi ma baban yaya sannu da zuwa shi KO tun daga nesa ya kura musu ido har suka k'ara so suka gaishe shi tare dayi me sannu da zuwa Manane ta fara zuba mishi abbinci shide se kallon su yake ya amsa daa yawwa ..yace ku yanzu wannan Wace irin shiga ce ?
yesmine ta kalli kansu Riga ce da wando na engish wear a Jikin su..ya juya ya kalli palo yace umma yanzu wannan yaran haka suke irin wannan shigar kuma kuke barin su?

.hum ni kam har na gaji dayin fad'a nayi2 sunki dainawa dan Mom din ku ke basu kudin shopping din idan nayi magana sa茂 tace ai yarana zasu daina idan sun kara girma ..

baice komi ba ya fara cin abbinci shi... (Hum daga zowa har ka fara takurawa wa yara馃檮馃槒)
Su Manane suka dame shi daya basu tsara bar da ya kawo musu,to ku bari sa茂 zuwa gobe idan na bude kayan ..
ya tashi ya fice ya bar su nan saman table din don su b'ata mishi rai.
Washe garin ranar kuwa basu Manane ba hatta masu aikin gidan sun samu tasu tsarabar inda Manane ,yesmine da Mouhsana suka sami valise(akwati) bibiyu(Doc Rid ya basu dedaya Haider ma ya basu dedaya)

Apr猫s (after)3 jours(kwana)da dawo warsu Haider ya matsa ma Rid daya rakashi gidan su ummu-salma,da kyal yasamu ya shawo kanshi amman fuskar nan tumau koda suka isa Haider ya bugama ta waya kan cewa suna tsakar gidan su ta futo da fara'ar ta (yarinya ce wacce baza ta fice 20years ba farace kyakyawa tana da dan tsayi) ta gaishe su cike da girmama wa tace su isa da ga ciki Haider ya bita suka ka ma hanyar shiko sarkin miskilanci sa茂 ya koma cikin voiture(mota) ya zauna .bayan kaman 1 heure (Awa daya)ya fara Kiran wayar Haider shiko sa茂 ya ki dauka ,sa茂 ya turami shi message (sak'o)kan nan da 20mn idan bai futo ba shifa tafiyar sa zeiyi..bayan...


Read / Download ZURI'ARMU

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album