Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

'YAR AIKI ZAN AURA Complete Hausa Novel Document by 'YAR AIKI ZAN AURA


'YAR AIKI ZAN AURA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 10501



'YAR AIKI ZAN AURA

Reading Time: 0 Hours

Added On: 25, Feb 2025

Author: Slymarn Lawal ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : ZAMANI WRITTRS ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 71.72 kb

File Type: txt

Views: 15+

Download: 15+

Last download: 17 minutes ago

Description/Story: 7:22 AM 1/10/2018
"ZAMANI WRITTRS ASSOCIATION"
MUNA GODIYA ZUWA GA FANS NAMU''


GODIYA TA MUSAMMAN 
muna godiya ga Allah subuhanahu wata ala maikowa maikomai wanda da ikonsa nafara rubuta wannan labarin ''ina rokon Allah yabani damar k'arasaashi lafiya''
Ameen

'***'YER AIKI ZAN AURA_(PRT_ 1)'***
GARGADI

*ban yarda wani ko wata yayi amfani da wannan novel ba domin cin zarafin wani ko wulakanta waniba''wannan novel ba kwaikwayo bane ba nawanii bane nina rubuta da hannuna '"

wannan kirkirarren labarine ba gaske bane kawai nayishi ne ga mutane masu hali kamar na wad'annan akkan soyayya''
kaganece duk abin da mutum yakeso baza ya iya b'ace masa ba idan har 'Allah yanufa da zaka sameshi ''

haka kuma ba dole ga wannan labarin zaka iya karantawa ko bazaka iyawaba wannan duk d'aya ne agurina ''
wannan kenan"



*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******



BISSMILLAHI RAHMANEER RAHEEM


p@ge!!" _*1*_to_*5*_ 



___________________________________________
Haba Naseer wannan Qanwarkace fa meyasa kake mata haka''?
'''Momy kiduba fa kullum saita dameni da surutu wai nakawo mata Auntyn ta ''
''to ai gaskiya take fad'a muma nan munzura idanu ne kawai nida abban ka mugani idan bakaza'ba ba muzamu za'ba ma ''

...tunda duk 'yen warinka sunyi aure kai kad'ai karage ''walhi momy harda za'bi nayi mai cikin classmate d'inaa ga k'awata nan Fiddausytana sonshi kullum saita yimin maganarshi '''tabani sak'o amma ya watsar''

''..keyimin shiru kemeyasa bakyayin auren ''?
ai yaya don kasan ban isa aure bane dakaga soyayya ''''dukansu dariya sukasa shiyafice waje yana shafakan shi motor parking space yanufa ....

......moter mai k'irar jeep bak'a mai bakin glass yashiga nanda nan maigadi yawangale mai gate tarda mika gaisuwa naira dari biyar yamikomai ta glass sannan ya ba motar shi wuta yayi gaba ''

..driven yake cikin natsuwa hankali kwance yana sauraren kidan dake tashi ''wayarshi ce fara ringing yad'aga tareda kai dubanshi ga sunan dake yawo akan screen '''SugerDadyyagani hakan yasa yad'aga ciki hanzari tareda karawa akunne ''

....hello dad ka'isone ..??
.'A'a son kawai kashirya kamin lokaci yayi zuwa 3:30 may be jirginmu zai sauka '''daga d'ayan 'bangaren ake maganar '''
'ok dady Allah yasauke ku lapiya ''
''Amenn son ''

''Amma dady dafatan baka manta da alk'awarin ba''
ya fad'a yana 'yer dariya ''
''Dady ya katseshi...

ai ba kaitsaye zan cikama alkawarinka ba''daman ya mukai dakai sai ka nuna min surika ta ko "
'..ehh dady amma ai...

bai karasa abinda zai fad'aba ya katse shi''
..kai yanxudai saina iso''ok dad Allah yakawo lapiya ''
''Ameen 
katse wayar yayi yana murmushi tareda fad'in wai aure bayanzuba dady saboda banga wacce zata zama abokiyar rayuwa taba''

''cigaba da driven yayi harya iso daidai wani k'aramin gida'' gidan zamani mai d'auke da kayan alatu babu kaiwaice babu ciki komai akwai na more rayuwa''
Horn yayi maigadi yabud'e masa gate yagaidahi saboda yasanshi kusan kullum saiya zo gidan ''parng yayi yafito''oyo''oyoyooyo wata karamar yarinya ce wacce bazata wuce shekara hud'u 4 ba ta taso aguje daga wajenda na hangi wani babban mutun maijiki babba dashi 
yana sanye da medical glass a fuskarshi yana karatun jarida TodayNewsdake hannunshi..
..
.
''Oyo ''Yaya Naseer ''Durkusawa yayi tareda rungumota akafad'ar shi yana fad'in weldon my sweetsistr kintashi lapiya ''??""
Ehh yaya ur welcome

''thnks yace mata tareda shado gashi kanta ''
' yayan ki yana ciki ''??
ehh'
''..
Bara nagaida Abba mushiga ciki ''tashi yayi daga durkushen da yake''yanufi wajen Abba ''Sallama ya isa wajen Abba ya amsa cikin fara'a da murna '
Yau Naseer ne agidan ''?
ehh Abba aiko jiya nashigo baka nan ''ok toya gidan ku ya mamarku ''lapiya qalau suke Abba ''
Alhjinku bai sauka ba ko ''??
ehh amman yanzu munyi waya dashi inda yake gayamin zaishigo zuwa maraice ''
ok Allah yakawoshi lapiya ''
Ameen

'''
Mikewa yayi tareda fad'in Abba zanshiga ciki nagaida su mama nafito ''ok Naseer afito lapiya ''
.......Zaune suke a paluor mama da ''Tagwayen 'yen matan ta biyu Ummu Salma da Ummul kheiri  Wad'anda shekarunsu baza su wuce sha'akwas ba '' a kewaye da ita sun kurawa makeken T.vn dake mak'ale a jigin bango idanu suna kallo...

'......Sallamar dayayi ce tasaka sudukan su suka juya da dubansu wa kofa ake sallama don ganin waye''da gudu salma tatashi zuwa gareshi tareda amsar sallamar itama kheiri oyooyoo oyooyo ya Naseer sannu dazuwa ''yauwa sannuku dai ''

.. waje yasamu yazauna yadurkusa har kasa yagaida mama kowa sai murna yake kamar yaune farkon zuwanshi gidaan '...

...Naseer yasu Hajia da k'anwarka ..?
kowa lapiya mama '''momy yace tana gaidaku kuduka baki d'aya 
sannu dazua lafiya mama '''

..ciki suka shiga suka barshi nan zaune''
ba afi minti 3uku ba ''kheiri ce tafito da plate a hannun ta d'auke da cup biyu da freshmilk da sam water ''


'...A hannunta yaya ga wannan nasan kana bukata ta aje saman karamin robber centre dinning table dake tsakiyar palourn murmushi kawai yayi mata itama tamaidamai ....


................saurin d'auke kanshi yayi saboda baya iya juree wannan murmushi aduk lokacin da tayimai wannan murmushin sai yaji kamar kada ta daina harma zai iya fita daga hayyacinshi ''



*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******






p@ge!!" _*6*_to_*10*_ 

''
..Durkusawa tayi agabanshi tareda 'balle gorar freshmilk tazuba mai a d'aya cup ta mikamai ahannu yakar'ba yafara sha ''''saiga Salma tafito daga cikin kitchin da nata plate a hannu ..

''Da foodplast karami ta girke aganshi ''abin dariya yabawa Naseer 'waiku koso kuke kukashe nine da abinci saida na koshifa sannan nafito daga gida 

..Dariya sukayi sudu ka harda mama da bata damu da lamuran suba saima yanzu tayi dariya hankalinta na kan T.v ..
Ai ya Naseer bahaka bane yazakazo nan gidan ka koma bakaci komai ba ''cewar salma tana 'yer dariya da har yanzu ke abakinta

'''Ya Naseer gaskiya saikaci kakoshi bamu yarda ba ai nan gidan kune ''
kedai sweetsis. barshi kawai ''kojiya haka yayi mana ''cewar salma
'Naseer dariya kawai yake yau za'a mai d'uren abinci ''

.Mama ce tatashi zata shiga ciki ''to Naseer zanshiga ciki ''cewar mama
to mama bazaki tsaya ba kirabani da wad'anna yaran ..?
dariya kawai tayi tana fad'in gaka gasu ai kunsaba tahaye sama ''

'''to kudakata zanci amman da sharad'i baduka zanci ba cokali biyu kawai zanyi nabari hakanan ''
A'a gaskiya Ya Naseer kaci ko rabine ''cewar kheiri
..
a'a kicedai naci har yafito min..
haka dai suka tusashi gaba saida yayi cokali goma shabiyar15 dakyer suna dariya ''
To naci na sha saime kuwa kubari naje wajen wanda nazo gunshi ''ina yayanku ''??


......yana ciki may be ma bacci yake ''cewar salma
A'a ya
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download 'YAR AIKI ZAN AURA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album