Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

AKAN MIJINA Book 1 Complete Hausa Novel Document by AKAN MIJINA Book 1


AKAN MIJINA Book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 12246



AKAN MIJINA Book 1

Reading Time: 1 Hours

Added On: 13, Nov 2024

Author: Minert ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 72.73 kb

File Type: txt

Views: 424+

Download: 192+

Last download: 1 day ago

Description/Story: ๏ปฟ๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
*AKAN MIJINA*
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—



NOT EDITEDโš 


Written by
Minertโœ๐Ÿป
Dedicated to
Hrtbeath


Matsayin Ki Bawai Cikin Littapi Neh Kawai Ba Har Cikin Zuciya Da Gangar Jiki Sonki Yabi Jini Ya Tsaga Proud Of Yuhh Fatima Abbakar๐Ÿ’ž



Am Back Again Mah Pan's Gaskiya Ina Kara Jinjina Muku Bisa Irin Zallar Kauna Ba Algus Da Kuke Nunamin Allah Yabar Zumunci๐Ÿค๐Ÿป๐Ÿ’ž๐Ÿ’ฏ



IT'S ALL ABOUT LUV AND CARING๐Ÿ’ž



More Comments More Typingโœ๐Ÿป



Bismillahir Rahmanin Raheem



Pg 1&2



Babban Estate ne Wanda ya gaji da haduwa girma da tsarin gidan kadai ya isa kasance cewa an narka makudan kudi wajan tsara gidan part biyu ne cikin estate din Koh wanne off stairs ne Idan ka kalli tsarin gidan zakayi tunanin a turai ne tsabar irin kyan da yake dashi.





Duk inda ka juya manyan Sojoji ne da manyan bindiga fuskar'su babu alamun Rahama kiris Kawai suke jira Mutum yayi mistake kasha suburbuda





Wata kyakkyawar mata na gani sanye da shiga ta alfarma tana zaune akan lallau'san kujerun parlon rike take da iPhone S max da alama chatting take domin ta mayar da hankalin'ta akan abinda take






Kare mata kallo Nayi zatakai shekara 27 sedai hutu dajin Dadi yayi tasiri wajan boye shekarun'ta fara ce sedai ba sosai ba tana da kananun ido haka zalika bata da tsayi sosai komai nata Dan daidai ne da alamu bata da kirki ko kadan







Jiki yana rawa Indo ta sunkuya har kasa cikin tsantsar ladabi tace ranki ya dade ur food is ready bata dago kaiba bare tasan da zaman Indo a wajan takai almost 15minute kafin tace Ok kina iya tafiya







Ta b'ata tsahon lokaci tana zaune kafin ta haura Off stairs fitowar shi daga toilet kenan Yana tsane sumar kanshi da karamin da towel dama ganshi seda na tsorata domin Nayi tunanin Koh gamo nayi๐Ÿคฃ๐Ÿ˜ท






Allah yayi masa halitta irin ta sadaukai jarumai kyakkyawa ne ajin karshe domin Yana da zubin yan etopia godo sosai jikin'shi a murde yake Yana da Sexy eyes gashin kan'shi yana kwance luf luf Fuskar'shi doguwa ce hade da pink lips sedai miskiline sosai Bai fiye wayan magana ba Sam Sam baya Dariya idan kaga Yana doguwar magana tabbas Yana tare da Ammyn shi a k'alla Zaiyi 38 years IRFAN NASSER DIKKOH kenan






Bai kalli site din da Aisha take ba shiryawa yayi cikin kakinsa na Sojoji ba karamin kyau yayi ba Duk da baya Dariya Amma hakan Bai hana Zallar kyawun da Allah ya masa fitowa ba








Tana zaune akan Bed harya gama shirin sa koh breakfast bai yiba haka ya fita tun kafin ya karasa parking space masu tsaran lafiyar shi suka dinga Sara masa hannu Kawai yake daga musu bude masa motar sukayi get man ya wangale musu motocin da suke binsu sunkai guda 10 har suka isa Billa gidan gwamnati







Minertโœ๐Ÿป
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
*AKAN MIJINA*
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—



NOT EDITEDโš 



Written by
Minertโœ๐Ÿป
Dedicated to
Hrtbeath



IT'S ALL ABOUT LUV AND CARING๐Ÿ’ž




Bismillahir Rahmanin Raheem


Pg 3&4



Ya d'auki tsahon lokaci suna magana da President kafin ya tafi Office dinshi Escort dinsa suna tare dashi domin babu damar yayi tafiya komai kwankwantar ta batare da Escort ba domin kasancewar shi Babban mutum Kuma Wanda talakawa suke Jin Dadin shi hatta mai Girman shugaban kasa ya bala'in Respecting din IRFAN NASSER DIKKOH





Allah yayi masa kwarjini da cikar zati






Sedai Kuma ya hadu da Mata Jarababbiya ga masifar kishi ta Kori house sunfi goma domin Koh kallon IRFAN kayi by mistake daga ranar ka Dena aiki a gidan





Sam bata wani kula dashi kamar ba Mijin Auren taba ita dai barta a fannin kishi ko Bed din da suka kwanta house girl ce take gyarawa shi kuwa IRFAN Mutum Bai kyankyami shiyasa bai cin abincin gidan sedai yaje wajan Ammyn shi da kanta take masa girki





Haka a fannin Auratayya IRFAN kwarzo ne wajan iya sarrafa mace cikin lokaci kadan zaisa ki manta wacece ke Yana da feelings me karfi sedai Aisha sosai take nuna masa ragwanci dakyar take yarda yayi 2 round hakan ma ta dinga masa mita kenan Wannan abin abin Yana Daya gada cikin abin da yake kona zuciyar IRFAN sedai baka cika Gane fushin Saba domin bamai yawan magana da son Hayaniya bane






Aisha Yar Business ce sosai tana zuwa Dubai da England sometimes takanyi 1 week acan kasuwancin ta ya fiye Mata kula da miji






Kafin yayi having Sex da ita se tasha Pills batare da IRFAN ya saniba dalilin Daya hanata samun ciki kenan shi kuwa Mutum mai son Yara






Koda yaushe Yana cikin yin Azumi domin bazai iya kusantar Zina ba





Wasu Yan Mata guda Biyu na gani suna tafiya suna Hira ko wacce da tulu a hanun'ta da alama Rafi zasu marar Jikin ce ta kalli medan Jikin murya a rau nane tace Ilham ciwon Abba Yana damuwa koda yaushe Yana kwance Gashi bamu da kudin kaishi Asibiti kullum Anna cikin Kuka take wallahi na rasa yadda zanyi





Domin Sam bana son ganinta cikin damuwa hakan Yana taba zuciyata cikin kwantar da hankali Ilham tace AMATULLAH hakuri zamuyi Allah ya fimu sanin halin da muke ciki wata Rana sai LABARI kwantar Mata da hankali Ilham ta dinga yi har suka debo ruwan






Assalama tayi cikin Dan karamin gidan nasu Wanda da gani kasan talauci yayi musu yawa dakuna biyu ne se karamin kitchen da Bayan gida ginin kasa ne





Wata kyakkyawar mata ce ta amsa Mata da gani ita ce Mahaifiyar AMATULLAH domin kamar Daya sedai ita tadan manyan ta kallo daya zaka Mata ka Gane Buzuwa ce gashin kanta har baya tana da jiki kadan fara ce sol sedai rashin wadata yasa skin din'ta dishewa a k'alla zatayi shekara 40





Da sauri AMATULLAH ta karaso wajan Abba da yake kwance kamar wani mattatce da alamu Yana Shan wahala sosai rike hanun'shi AMATULLAH tayi tace Abba sannu kaji Allah zai baka lafiya gyada Mata Kai Kawai yayi







Minertโœ๐Ÿป
[23/07, 17:08] Marubuciyan Jini Daya: ๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
*AKAN MIJINA*
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—


NOT EDITEDโš 



Written by
Minertโœ๐Ÿป
Dedicated to
Every Body




Kuyi Hkr Na Rashin Jina Har Yanzu Bana Jin Dadi Neh Pls I Need Ur Pry Sister's๐Ÿ‘๐Ÿป




*ALLAHU*



IT'S ALL ABOUT LUV AND CARING๐Ÿ’ž





Bismillahir Rahmanin Raheem



Pg 5&6



Tana rike da hanun'shi har wajan 30 minutes idon'ta cike tab da kwallah na tausayin Rayuwar su Musamman Abba wanda yakai shekara guda cif a kwance har yanzu Allah bai basu kudin kaishi Asibiti ba





AMATULLAH Yarinya ce kyakkyawa f'adar irin kyanda take dashi b'ata Lokaci ne tana da hankali da nutsuwa Duk da kasancewar ta karama Amma tunanin manya gareta shekarun'ta 15 tayi saukar Qur'ani sau biyu Allah ya hore mata ilimin Arabi tana jin Larabci sosai Fannin Boko ma gwana ce domin bata da wani buri d'aya wuce tayi karatun Likita tayiwa Abbanta magani






Tun Daga Js 3 ta Dena zuwa School saboda Rashin kudi





ASALIN SU


Musa shine Asalin sunan mahaifin ta Dan Asalin garin Yole fulani ne sosai tun Yana da shekara 15 iyayen sa suka mutu dangin Mahaifin shi suka cinye Dukiyar gadon wani Dan karamin gida Kawai suka bashi Musa akwai zuciyar neman na kan'shi baiyi kasa a gwiwa ba ya fara bin Babbar motan da suke zuwa Nigar a hankali ya fara samun taro da sisi kullum ya samu kudi boyewa yake





Shekarar su goma suna zuwa Nigar lokacin Yana da shekara 25 Allah ya hadashi da Ameenah har suka fara soyayya Ameenah Yarinya ce kyakkyawa ne domin akwai samarin da suke son'ta Amma fir taki ita lallai Musa t'ake so iyayan ta basu hanata ba





Domin a zamanin yanzu a Dena Auren dole suka ce Musa ya turo magabatan sa Bai boye musu komai game da tarihin Rayuwar Saba ALHAMDULILLAH basu nuna masa kyama ba domin da mai kudi da talaka duk Allah ne ya halicce su






Anyi bikin Musa Da Ameenah lafiya inda aka kawota garin Yole a kauyen su da ake Kira RUGAR ARDO har fenti yayiwa Dan karamin gidan





Suna zaman su lafiya da kaunar juna Gashi Allah Yana rufa musu Asiri Musa ya fara saida kayan koli dashi suke Managing Rayuwar su har Allah ya bawa Ameenah ciki sunyi murna sosai





Cikin'ta Yana wata Tara ta haifo santaleliyar yarta mai kama da ita sak sedai ta debo colourn mahaifin ta ranar suna akayi mata huduba da sunan Maman Musa ZAYNAB AMATULLAH




Haka sukaci gaba da rainon Amatullah kullum kara girma take Yarinyar akwai tsantsar kyau gata bul bul da ita gwanin sha'awa tun daga kanta Ameenah bata sake haihuwa ba







Back To Story




Ilham ita kadai ce kawar ta Duk fadin rugar su tare suka taso tun suna Yara




Sanadin ciwon Musa wata Rana ya fito daga bayan gida ya yanke jiki ya fadi tun daga lokacin Bai sake samun lafiya Wannan dalilin ne yasa Rayuwar tayi musu kunci Gashi Sam Yan uwan sa bata temaka musu da komi





ABUJA




Yana zaune a katafaran parlon shi aiki yake a laptop Dinshi kirar iPhone hankali sa kwance. Aisha ne tazo ta kwanta a jikin'shi cikin Kissa tace Honey I'm tired
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download AKAN MIJINA Book 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album