Join Our WhatsApp Group

SAHRA HOT LOVE Complete Hausa Novel Document by SAHRA HOT LOVE


SAHRA HOT LOVE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 39940



SAHRA HOT LOVE

Reading Time: 3 Hours

Added On: 29, Sep 2023

Author: Habeeba Yobe ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : HASKE WRITER'S ASSO...

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 232.97 kb

File Type: txt

Views: 1314+

Download: 666+

Last download: 2 days ago

Description/Story: [24/08, 02:17] Habiba Novel Yobe: 💖SAHRA💖
Romance💋
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT


This buk is all dedicated to u my Sadnaf, may Allah guard nd protect be with u..👏🏻
Bismillahirrahmanirrahim.
1....
Bubbuga kofar takeyi i'yaka karfinta tana jijjigawa , normal wear ne jikinta wato daguwar riga na robber wanda ya kwanta a jikinta yafitar daduk wani sharp dinta. Dogon gashin kanta dayake har gadon baya a matukar hargitse yake saboda tsabar gigicewa datayi sai ihu take fasawa tana zaga ko i'na na falon tana bugawa "help,help pls.. Is there anybody here ?,somebody pls?..no body.." Kuka take sosea kamar ranta zai fita tagagara zama guri daya sai zagaya babban falon take tana kurma ihu tana naiman taimako. A hankali ta sulale kasa nan kan rug dake malale kasa tarushe dawani sabon kukan. Turo wani kofa dake cikin falon akayi dasauri ta dago kanta tundaga kafa tafara binsa da kallon har fuskarsa . yana sanye da 3quater da amless hanunsa rike da taba yana smoking.farine mai tsayi da fafffadan kirji yanada manyan ido wanda suke saxy masu natukar tada hankalin mai kallo. A hankali cikin takunsa na kasaita yatako inda take ya tsuguna gabanta tareda dago habarta yana kallon cikin eyeball dinsa da saxeyes dinsa. Dayan hanun sa yasa yakawar da gashin daya rufe mata fuska bayan ya i'jiye taban dake hanun kan centre table yana sakin wani shuumin murmushi na gefe. "My Sahraah!.." Yafada so cool and gentle. Fuskansa ya matsar dab da nata yana kokarin rungumeta tai saurin turasa daduk karfinta tatashi tana maija da baya ganin irin kallon dayake binta dashi.Girgiza kai tafara tana kara ja baya bakinta na rawa tace " plss safwan don't transgressed me...don Allah kamarni intafi gida, stay away from my life.. don hurting plss.." Takowa yayi ya matseta jikin wall yafara shinshinan wuyanta cikin kasalallen murya yace "my sweet sahraah.. I never stay away from u nd stopping kidnapping u until u condone to marry me..I love u saahrah.." Yakarashe maganar yana wiping dukkan ilahirin jikinta. Runtse idonta tayi da karfi hawaye na sauka mata tana duk addan dayazo bakinta ..ya Allah help nd quay me from dat bastart men.." Dago jajayen idonsa yayi yana mata wani irin kallo can kuma ya fashe da dariya yana kara matseta "u called me a bastart ko?...good bari kiga." Fixgota yayi ya turata cikin wani daki ya wullarta kan gado yafara kokarin hayewa kanta, ihu tafasa tana tashi yafixgo tareda hayewa kanta kokarin daga rigan jikinta. "Karufamin asiri safwar don Allah karabu dani ..I want to go home.." Saurin rufe mata baki yayi da nasa yafara socking kamar zai cinye bakin, bugu sosea take kai mishi tana yaguninsa amma ko kizau baiyiba . hanunta tafara lalumawa gefe ko Allah zaisa tasamu abu dazata mishi rauni locky kuwa tajiyo lamp tadauko a hankali tabuga mishi a keya. Wani kara yasaki yay baya da sauri yana rike gurin data buga masa, Jinine yafara zuba yay saurin silalewa don irin jirin daya fara dibansa, Da gudu tasauko kasa tafice daga bedroom din tafara naiman hanyar barin falon ..rarrafawa safwan yayi ya danna wani bell dake gefen gado lokaci daya kaji anfara sakin harbi a gidan. Bakaramin gigicewa tayi ba tafara fasa ihu don matukar tsorone harbine da i'ta . securities dasukafi guda hamsin cikin gidan da gudu suka fara yowa nan sama inda dakin Safwan yake nan suka banko kofar falon suka shigo sukayi arresting sahra dake tsakiyar falon tagama diriricewa."Keee! What make u stay here ...where is Sir safwan ?" "Kobakiji bane, owhere is sir.." Wani yadaka mata tsawa yana yowa kanta zai kwala mata kasan bindiga . fasa ihu tayi ta durkushe gurin tana musu pointing dakin da hanunta. Dagudu biyu suka shiga suka hangeshe kwance kasa yarike kansa jini na zuba, a gigice daya yafito yay noticing saura suka shiga banda daya daya rike sahra tana tittirjewa . mota suka sashi sukayi wata private hospital dashi mai uban tsada.

More comments
Beenaf/beeluv.💖
[24/08, 14:19] Habiba Novel Yobe: *💖SAHRA💖*
*Hot Love💋*



2.....


Kwanan safwan daya a asibiti aka dawo dashi ga bandage dake daure a kansa. Yana zaune falo yayi crossing taba hanunshi ga exotic da cup dake gabanshi akan centre table . wani guard dake can gefe tsaye kamar an dasashi ya mai alama dayazo, zuwa yayi yadan rankwafo yanda zaiji maganar safwan. "Where is that gal?." Safwan yace "sir tana wancan dakin.." Guard din yafada yana nuna mishi dakin da sahra ke ciki. "Come nd excude me.." Yafada yana tashi. Bude dakin guard din yayi safwan yashi ga yana jiran yanda zai hangota, hangota yayi zaune kan wani woodchair an daure mata hanu da kafa ga bakinta da suka rufe sai faman mutsu mutsu take kanta yagama hargitsewa tadawo kamar mahaukaciya. Wani mahaukacin mari safwan yasakarma guard din yay ball dashi yana huci. U re very stupid, kasha giyane dazaka daureta haka..who f**k gave u permission to bundle her dan boruobanka..?" Ball yakarayi dashi harsaida yafice sannan yayo gurin sahra da gudu yasinceta . rushewa tayi da kuka sosea kwanin tausayi bayan ya bude mata baki "why u do dis things to me safwan why?....meye nai maka kashiga rayuwa na..dan Allah stay away from m..." Kukane yaci karfinta gurin shiru sai sautin kukanta dake tashi. Tallabo fuskanta yayi yaana kallon cikin kwayar idonta dake tsiyayar hawaye yace "sahra u are very rebel sahra... Kinada taurin kai sosea .. Just condone me nd free u . meye laifi na dabazaki aureni ba?, am asking u kin zubamin idonki irinna mage.." Yadaka mata tsawa ganin irin kallon sokoncin datake masa, razana tayi tafashe dawani sabon kukan tana shashshek'a. "Wllh bazan taba aurenka ba safwan bana sonka I hate u I hate bastart u..." Gigitaccen mari yasakar mata yatashi yana janta yashiga ainahin bedroom dinsa da i'ta, wullarta yayi kasa yadauko wani kujera yazauna gabanta tareda damko gashin kanta yadago fuskanta. Wayanshi dake kangado ne yashiga Ring yamika hanunshi ya dauka kasan cewar baida nisa da inda take. Murmushin mugunta yasaki ganin momyn sahra ne ke kira yakashe call din nata yafara making video call. Juyar da wayar yayi fuskan sahra data gama galabaita tafice hayyacinta. "Safwan!!." Momy tafada da karfi lokacin dataga sahra "please let us not do that.. Aiba haka mukayi dakaiba, yazakarinka wahalarmin da yarinya bayan munyi ne kawai kashawo kanta tayarda da aurenka shine zaka rinka azaftarmin da i'ta don't overtake your maximal." "Easy ma'am , i'ta tajama kanta datake bude baki take cewa " u hate me" wadz y I punished her.." "To gaskiya am not happy with your action safwan, I am surprise at it...hakane kake i'kirarin kana sonta?,,, wato kokunyi auren ma inta maka laifi irin punishment dazakai mata kenan..?"No ma'am ..am sorry for wat happened. Za'a kiyaye ..amma kiyi mata magana kawai ta aminci aiba haka I will gave her a bastart chil kinga saitaji dadin kirana da sunan, kuma dole ta aureni." Koda momy tanama sahra magana kin sauraranta tayi zai kukan datakeyi zuciyarta namata zafi ."wannan wani irin rayuwane..?" Katse kiran safwan yayi yasauka daga kan kujeran ya janyo ta jikinshi yana shafata. "Sorry love for wat happened rae nane yabaci...am so sorry yafada cikin whisper daidai kunanta yana sinsinan wuyanta. Tureshi tafarayi shikuma yana kara matseta jikinshi " free me safwan... don Allah ka kyaleni ...banaso.." Kuka tafashe dashi tana mintsilin bayanshi. "sahra , no body can stop me from wat I do...just kifara shirin daukar bastart chil.." Daga haka ya barke rigan jikinta da karfinshi yana mannata da gadon .Sosea take zuba uban ihu tana dukanshi tako i'na "stop what u doing safwan don't stain my life..dan girman Allah kabarni ...kakyaleni..banso.." Kokadan bai saurara mataba sai enjoying yanayin dayake ciki da yafara . kokarin rabata da pant dinta yake tai saurin rike hanunshi cikin matsanancin kuka tace "kayi hakuri kada karabani da pride dina..shknn am agreed to marry u!." Sak yatsaya da abinda yake mata yadagota yana kallon cikin eyeball dinta saboda yayi confirming abinda take cewa "really!?." "Yeah! am sure! na yarda zan aureka...!"
Beenaf
[24/08, 19:50] Habiba Novel Yobe: *💖SAHRA💖*
*Hot love💋*


_banida lokacinku masu zagina, kuyi dukyanda kukaga dama._


3....

Rungumeta yayi sosea a jikinsa yana sakin ajiyan zuciya " am very glad to hear wat u say sahraah!...I love u !, I really u!...I love u so much!.." Kara rungume ta yayi sosea kamar za'a kwaceta yana buga bayanta at d sme time yana daura fuskansa cikin hargitsatstsen gashinta. "To amma safwan what about my school kasanfa bankare secondary school ba.." Tafada cikin muryanta wanda baifita sosea saboda kukan datasha. Shafa face dinta yayi batare da yace komaiba ya kwantarta yashiga toilet. Few minutes yadawo "baby tashi kiyi wanka nahada maki warm water." Girgiza mishi kai tayi tace "banason wanka kawai take me home I want to see abbana..I know he's in worrier " "naji zan maidaki amma kiyi wanka ...u need to take shower kinyi dotti." Dakyar ta zarda tashiga bathroom din. Fita shima yayi few minutes ya dawo shida wata budurwa wanda aiki take mashi ,,, daguwar riga dake hanunta na robber da inners ta i'jiye bakin gado tatsaya gefe, fita safwan yayi ita kuma tadawo kan stool tazauna. After like 30 minutes sahra tafito daure da towel dakuma katon hijab kai , ajiyan zuciya tasauke ganin baya dakin . cikin minti ashirin budurwan ta shirya sahra cikin doguwan rigan bayan ta gyara mata gashinta . bakaramin kyau tayiba kamar kasace kagudu. Fitan budurwan dakamar minta biyar safwan yashigo cikin shirinsa na bakin suit da bakin cover shoe yayi matukar kyau shima. Kura mata i'do yayi ko kiftawa bayayi , takowa gabanta yayi yazagaye waist dinta ta baya ya tsaya gaban mirror yana kallon su ,, daura fuskansa yayi kan shoulder dinta cikin wani irin yanayi yace" this dress fits u very well..u are lovely, u are sweet my sahraah!." Tureshi tayi jin yanda numfashinsa ke sauka a wuyanta tabata fuska tace " plss take me home i'nkak'i kuma I will disperse our agreement..." Saurin rufe mata baki yayi yace "don't say dat again plsss.." Tsugunawa yayi gabanta yasa mata wani designer high hill black wanda yay batukar matche da farin kafanta ..hanunta yakama suka fita daga dakin. Guard biyu safwan yabuka suka shiga wata black range over mai tinted sai shining take suka fice daga get din gidan. Hankalinta gaba daya yana kan glass din motar burinta bai wuce taganta kofar gidansu ba taje taga abban ta. Kamo hanunta yayi yasanya cikin nasa yawota jikinsa . tafiyan kusan minti arbain yakawosu nan unguwarsu sahra , awani ma dai-dai cin plat sukayi parking sahra tadago tana kallon shi,, Ganin baice komaiba sai kollonta dayakeyi yasa tai kokarin tashi zata fita yay saurin rike hanunta. "Don Allah kabarni intafi mana ainace nayarda ko?." Murmushi yayi yace "hakane amma kinsa I'm going to miss u..." Zamewa tai da karfinta tabude motan tafita tashige get din gidansu batare da tajuyoba, sunkusan minti goma gurin sannan sukaja motarsu suka tafi. Bankade kofan falon tayi tashiga ko sallama batayiba, momy dake zaune tana shan coffee da saurinta tayo gun sahra cikeda tashin hankali. "Sahra! I hope dai ba gudowa kikayi ba? shiyakawo ki!?." Wani banzan kollo sahra tawatsa mata sannan tace "eh..shiya kawoni.." Ajiyan zuciya momy tasauke tace "kin amince knn?." Batace komaiba sai irritating look datake watsa mata. "Anyway.. Amma am advising u kada ki kuskura kifadawa abban ki safwan ne yasaceki, kisanar dashi wasu mutane ne suka daukeki suka kaiki wani guri yanzu kuma suka dawo dake batare da sunmaki komai, inkuma kika bari yasan wani abu akai kinsan dagake harshi kuna cikin matsala! Don safwan bazai taba kyalekuba!." Wucewa sahra tai...


Read / Download SAHRA HOT LOVE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

1 Comments On SAHRA HOT LOVE
avatar
mariya-4-2

4 months ago

Reply

Muna godiya sosai Allah ya karo basirs

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album