Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

SHIMFIDAR MIJINA Complete Hausa Novel Document by SHIMFIDAR MIJINA


SHIMFIDAR MIJINA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 20572



SHIMFIDAR MIJINA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 19, Sep 2023

Author: Princess Eshat Aysm ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : PURE MOMENT OF LIFE WRITERS

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 117.15 kb

File Type: txt

Views: 1707+

Download: 792+

Last download: 8 hours ago

Description/Story: ο»ΏπŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*SHIMFID'AR MIJINA*
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›aaa

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
PML
_We dont just entertain and educate we also touch the hearts of the readers_
.
Writen By Princess Eshat Aysm
.
.
Page 1
.

_K'irk'irarren labarine banyi don cin zarafin wani ko wata ba_

.
.

Kuka take shek'awa da iya k'arfin ta, ANWAR ya dafe kanshi yarasa wani irin rarrashi zai mata ta fahimce shi, a duniya bayan iyayen shi babu abunda yake so kamar Maryam, Kukan nata har cikin ranshi yakeji.
"Maryam kema kinsan ina sonki bazan tab'a cutar dake ba, wannan aure zanyi ne kawai amma ki yadda kece muradina Maryam, idan har baki so abunda nake so ba nayadda kin daina sona, na fad'a miki ke kad'ai nake so auren ne kawai yazo bawai don kin rageni da komai ba".
kukan tad'an sassauta ya jawota jikinsa yafara share mata hawayen, ta saki ajiyan zuciya ta ce "Anwar kishiya abun tsoroce banaso a rabani dakai".
Murmushi yayi ya ce "wazai rabamu idan ba Allah ba, ki kwantar da hankalin ki, ki rok'i Alkairi kidaina wannan tunanin, Allah yasa auren yazamo alkairi agaremu baki d'aya".
kwantar da kanta tayi k'irjin shi kafin ta ce "Ameen Husby".
Ya dad'a rungumo ta yafara kissn d'in ta, bakin ta yake k'ok'arin cafkowa amma ta rufe gam kamar yadda yayi tsammani, ya koma kan wuyan ta yana shinshinawa yana d'an
lasa har ya iso k'irjin ta, ta d'an bank'are tana jin dad'i amma batasan me zata masa ya bashi k'arfin gwiwa ba, haka yayi ta romance d'in ta tana kwance, ko da yazo babban aikin ma bata ko motsa ba har yasamu ya biya buk'atan shi ya mik'e ba wani armashi balle aga annuri a fuskan shi, idan da sabo ya saba, shidai yasan yana son maryam amma sam baya samun nutsuwa da ita bai kuma san dalili ba, hakan yasa yaji yana so yak'ara aure kamar yadda zuciyar shi ta kwad'aitar dashi.
.
.
Da Baban Maryan da Baban Anwar Abokanai ne, sun taso tun suna yara suke son juna har suka girma kuma so me tsanani, ganin haka yasa iyayen suka had'asu aure, MARYAM ita kad'ai iyayen ta suka haifa ANWAR kuma yanada k'anne guda biyu maza AHMAD da ABDULLAHI sai mace d'aya ZULAIHAT.

Anwar irin dogayen mazannan ne masu d'an kaurin jiki k'arfaffa, wankan tarwad'a ne gashin kanshi a kwance yake luf2, abokan shi suna k'iran shi da Gentle Medo.

Wata ranar lahadi suka had'u da Fateema a garin JOS ya raka abokin shi saro kaya.
"Fateema wannan wandon bazai shige ki ba".
K'awarta Sakina ta fad'a tana jujjuya wandon a hanun ta.
"Ni yamun kyau haka zan d'auka da kad'an fa na jikina yafishi girma, kin san ba wani k'ibane dani ba".
"To ai shikenan kayan sun isa haka kinsan zamuje islamiyya kada kisa muyi late".
Bada kayan sukayi aka lissafa musu, duk abun da suke Anwar ya zuba musu ido, lokaci guda yaji sha'awar Fateema ya kamashi, sanye take da koriyar riga iya cinya tanada belt a tsakiyan ta sai dogon wando (skin tyt) kanta ba d'ankwali sai wani d'an yalolon gyale k'arami da ta nad'ashi ya sauk'o ta zagayen wuyan ta, farace ba laifi doguwa sai dai batada wani hips kamar na Maryam.
Bilal ne yad'an tab'a shi ya ce "ko dai zamu shiga ne".
Anwar yayi murmushi ya ce "ka gane kuwa nifa na mato".
Tafawa sukayi dai2 lokacin su Fateema sukazo ta gabansu suka wuce.
A hankali sukayi ta binsu a baya har suka iso school line, gidan nasu yad'an haura saman dutsi
kana ganin ginin kasan talakawa ne sai dai ace rufin asiri.
Daf zasu shiga Bilal yayi saurin shan gabansu.
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*SHIMFID'AR MIJINA*
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
PML
_We dont just entertain and educate we also touch the hearts of the readers_
.
Writen By Princess Eshat Aysm
.



Dedicated This Page
to my swttttt *SADNAF*
ALLAH ya karemun ke
.


Page 2
.

_K'irk'irarren labarine banyi don cin zarafin wani ko wata ba_



.


"Saurin me kukeyi ana muku magana bakuji".
Sakina ta ce "Bamuji ku ba don Allah kuyi hak'uri".
ya ce "ok, naga kaman kuna sauri ki taimaka mun da numban ki idan bazaki damuba abokina yana jira".
yafad'a yana nuna Fateema, a tare suka juya wajen da Anwar yake nan kuwa fatee ta k'yasa, da sauri ta fara jiro mishi Numba (kunsan 'yanmatan JOS babu aji lolx kadafa kuji haushi).
.
.



wannan shine silan had'uwar Anwar da Fateema, Har maganar aure ya shiga tsak'ani.
Tun ana saura wata d'aya biki ake tsuma Fateema.
Babu irin had'in da ba'a mata ba saina matsine kad'ai ba'a mata ba.
Duk talaucin su Fateema saida suka had'a k'arfi da k'arfe da yayun ta da kuma d'an kud'in da take samu awajen Anwar Suka gyara ta.
yayunta biyune Aunty Fauziya da Aunty Hadiza duk suna aure a cikin garin Jos, ita kad'aice suke ganin za'a kaita wani gari kuma kan kishiya shiyasa basu mata da wasa.
Fetsara kuwa babu kalan wanda k'awayen ta basu koya mata itama kuma ba tayan baya ba.
.
.
.
Maryam dai duk tagama tsurewa ganin yanda Anwar yake
rawar k'afa akan auren idan tayi magana yayi ta rarrashin ta yana cewa ita kad'ai yake so, wani lokacin ma cemata yakeyi sadakan yarinyar aka bashi sau d'aya ya tab'a ganin ta. (nidai nace maza angaishe ku).
.


Gyara gidan yayi sosai amma falonsu d'ayane, ko wacce da d'akunan ta 2 da toilet a ciki sai nashi a tsak'iya.
Bai banbace lefe ba duk abunda yayi wa Fateema haka yayi wa Maryam.
'yan uwanshi sunsha mamaki da k'ara auren anwar ganin yanda yake masifar son maryam amma haka suka bishi da fatan alkairi.
yau take ranar ASABAR ranar da tayi dai dai da d'aurin auren Anwar.
Tun da safe Maryam take ta aiki har 'yan uwanta suka zo da wasu daga cikin 'yan uwan Anwar, Fuskar ta a sake babu wanda zaice wa ita za'ayi wa kishiya don mijin nata saida ya tabbatar mata ita kad'aice mace kafin yafita.

.

K'arfe goma aka zo akayi wa amarya jere, sun mata kaya babu laifi, Maryam ita da kanta tayi ta musu hidima har mamaki sukeyi.
D'aya daga cikin kayan da Hajiyan Anwar ta aiko mata ta saka, atamfa ce me kalar ja da bak'i d'inkin yayi d'aras ajikin ta ga wani d'aurin da Aunty Safiya tamata (k'anwar mamanta).
zuwa yamma gida ya cika fal da mutane kowa kafin yafita sai yasanya mata albarka ganin babu wani kishi aranta, ita kuwa harga Allah ta yadda Anwar baya son auren sadaka aka bashi kamar yadda yafad'a kuma taga kayan d'akin amaryar ba wani yawane dasuba shiyasa ta dad'a tabbatar wa.
Ana sallar isha ta sake cancara ado lokacin duk an watse saura 'yan danna k'irji suma ana kawo amarya zasu tafi.
K'arfe Tara dai2 aka fara cika gidan da gud'a, saida Cikin Maryam ya kad'a ta fara tsilli2 da ido.
Daurewa kawai tayi tafara innalillahi a zuciya, k'asan zuciyar ta tanajin kishi yana taso mata.
D'akin ta aka fara kawo amarya wai ankawo mata amana idan tayi ba dai dai ba tayi mata fad'a.

Duk K'ok'arin da Maryam tayi wajen ganin ganin fuskar amaryar ta kasa domin tana nannad'ene acikin mayafi sai wani uban k'amshin dayake tashi.
haka suka k'araci surutunsu suka wuce da Fateema d'akinta.
itama bak'in nata duk sallama suka mata suka tafi ganin dare yayi.
Tana Zaune ta rafka tagumi wai yau itace akayi wa kishiya itada saidai tagani a wani waje..
Dai2 kunnen ta yakai bakin sa yafara rere mata wak'a,
_nafad'a a rijiya sa mini k'ugiya yau zabari kizo ki tsamoni da k'ugiya_
Tureshi Tayi ta saki kuka.

πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›
*SHIMFID'AR MIJINA*
πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›πŸ›

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
PML
_We dont just entertain and educate we also touch the hearts of the readers_
.
Writen By Princess Eshat Aysm
.
.
Page 3
.




_K'irk'irarren labarine banyi don cin zarafin wani ko wata ba_



.
.



Dariya yayi ya shige jikin ta yana shinshina ta, ganin bata daina kukan ba yasa ya tallafo fuskar ta still murmushi ne a fuskar shi ya ce "waye ya tab'amun ke ne, bai kamata ki zubar da hawayen ki a ranar da kika zamto shugaba agidan ki ba".
Harara ta watsa mishi ta kauda kai,
ya juyo da'ita tana fuskantar shi ya ce "kishi kikeyi da matar sadakar? idan kikace kada nashiga d'akin ta bazan shigaba, ni kinganni nan ke kad'ai kin isheni".
ya k'arasa fad'a yana kashe mata ido.
ko ba komai taji sanyi a ranta, ta kwanta ajikin shi batace mishi komai ba, yasa hanunshi ya zare zip d'in rigar ta yafara wasa da ita, gajiya yayi da wasan ya mirgina yana k'arewa silin kallo.


.



.



Ana kai Fateema d'akin ta tayaye mayafin tana kunkuni.
Aunty Hadiza ta dungure mata kai ta ce "me aka miki"?
"Aunty kun wani tukuikuye ni banga matar tasa ba".
Sakina tayi dariya ta ce "saurin me kikeyi tunda tare zaku zauna".
Abincin da tanada musu suka faraci, d'aya daga cikin k'awayen ta ce "Banga alamar kishiyar nan taki tanada matsala ba".

Fateema ta ce "ko tanada matsala ba ruwana da ita".
"yauwa 'yar albarka baruwan ki da ita duk abunda zata miki kiyi hak'uri kuma banda kai k'ara tunda ba lallai bane ya yarda kuma yawan kai k'ara yanasa a tsani mutum".
Aunty Fauzee ce tayi wannan maganar, haka sukayi ta bata shawara har bacci
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download SHIMFIDAR MIJINA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album