Join Our WhatsApp Group

AMARYAR ZAMANI Book 1 Complete Hausa Novel Document by AMARYAR ZAMANI Book 1


AMARYAR ZAMANI Book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 14479



AMARYAR ZAMANI Book 1

Reading Time: 1 Hours

Added On: 27, Nov 2023

Author: Salmaji Yar Lelen Royal Star ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08089106532, 07033371851

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 85.11 kb

File Type: txt

Views: 1013+

Download: 363+

Last download: 2 days ago

Description/Story: 👰🏼👰🏼AMARYAR ZAMANI👰🏼👰🏼

SHORT AND BRIEF STORY

LABARI/TSARAWA DA RUBUTAWA
_SALMEERT (AUTAR MAMA ƳAR LELEN ROYAL)


SADAUKARWA GA DUKKAN MUSULMAN DUNIYA BAKI DAYA

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

INA ROƳON ALLAH YARDA NA FARA RUBUTA LITTAFIN NAN ALLAH LAFIYA YASA NA GAMA LAFIYA


PAID BOOK.

FREE PAGE 1


"""""""""""""""""""✍️✍️Wata Ƙyaƙyawar Yarinya da baza wuce shekara goma sha biyar ba zuwa sha shidda na gani a wani shagon saloon sai yanga take ,tana iyayi da yauƙi,shiga nayi don inga iya gudun ruwanta,wata naji tana cewa,"kaiiii ƙawata amma fa gaskiya kinyi kyau sosai ,jifa yanda kike ƙyalli tun kafin auren wannan in aka ɗaura killan touching light xaki zama killan saboda ƙyalli",wani farrr naga tayi da idon tana jujuyawa saman kujerar ,tana wani munafiƙin murnushi ,"kedai bari ƙawata Wallahi na ƙagara wannan sati dayan ya yi ya ƴaraso a ɗaura a kaini gidan my Abudul",ta fada taba wanni lumshe ido,ai sororo nayi ina kallon ikon allah ,cikin raina na furta ya Illahi yanzu wannan yar Yarinyar take fadin wannan maganganu,wata daga cikin Yaran tace "ke Miemie ba kunya bare tsoron Allah har kike cewa haka",kallon ta tayi tana ɓata rai tace "ke A .A mai kike nufi ne ko ban isa auren bane" , ta faɗa tana jujuya wani fikikin jikinta ,wanda da alama ma ko ƙwari kashi bata gama yi ba,cikin rana nace wannan a tatsi mage ko a kashe,wadda aka kira da A .A tace,"hmmmmmmm zakici Uban ki Yarinya bake kince aure kike so ba ƴar ficiciya dake".

wata daga chen baya tace ,"mudai namu mu taimako da ruwan zafi ",ta faɗa tana ƙyarƴyacewa da dariya duma dariyar sukayi,amma banda Uwar gayyar,Miemie ce tace "nidai yanzu tunda an gama ku tashi muje kusan na kira sweetheart dina nace yazo ya kaimu mu gama wannan rabon i.v dinnan yau daga chen Hajiya tace ma wai na wuce gidan ,Umma Maryam wai kuma na zaina a chen",ta fada tana kwabe fuska,tashi sukayi duka ,ta biya kuɗin saloon din da akayi musu suka fito ,fitowar su ya yi dai_dai da fakawar wata haɗaɗiyar mota ƙirar BMW ,da sauri Miemie yace "kuyi sauri ga sweetheart chen fa yazo",daya daga cikin su ce tace "wake Miemie wannan rawar kan da kike yi na mai nene ?",kallon ta Miemien tayi tace ,"ke ƙyele ni kinsan irin son da na keyiwa,Yaya Abdurrahman kuwa,tuk kamin ace za"a hadamu aure nake jin soyayyar shi cikin zuciyata dan haka ƙyele ni nayi rawar kan nawa",kallom ta nayi da mugun tausayi domin bata san aure ba shi yasa take yi masa irin wannan rawar kan,fitowa daga mota ya yi yana jiran karasowar su ,wow gaskiya guy din ko ni sai da na ƙyasa domin ya haɗu sosai ,suna ƙarasawa gurin shi ta fada jikin shi tana mishi kukan shagwaɓa ,da kallo su A.A suka biya domin abin nata yafi karfin su,da sauri yadan janye ta daga jikin shi yana cewa ,"mai nene kuma ya faru baby", shagwaɓa ta shiga yi mishi tana diddara kafafuwa da sauri ya buɗe mota yasa ta ciki yacewa sh A.A suma su shiga ,suna shiga yaja motar,a kasalance domin duk ta saukar mishi da kasala da kuma wani mugun feelings


muje zuwa.

more comment ,more free pages

KU KASAN CE DANI A CIKIN WANNAN LITTAFI NAWA MAI SUNA ,AMARYAR ZAMANI

KAR KU MANTA WANNAN LITTAFIN NA KUƊI NE KU BIYA KU KARANTA CIKIN SALAMA DA KWANYAR HANKALI.


STORY AND WRITTING BY SALMEERT (AUYAR MAMA ƳAR LELEN ROYAL)👰🏼👰🏼AMARYAR ZAMANI👰🏼👰🏼

SHORT AND BRIEF STORY

LABARI/TSARAWA DA RUBUTAWA

_SALMEERT(AUTAR MAMA,ƳAR LELEN ROYAL)_



SADAUKARWA GA MAHAIFIYATA ABIN ALFAHARINA INA KAUNARKI MAMANA HAƘIƘA KECE KOMAI NAWA.


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_


BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM


PAID BOOK.

FREE PAGE 2.

✍️✍️Hannun shi ta kama tana dan wasa dashi a hankali a hankali,kallon ta ya yi da rinnanu idanunshi,hada ido sukayi,alama ya yi mata da taɗai na,murmushi tayi, a haka har suka gama rabon,i.v d'in .

"Sweetheart a fara kai su A.A gida, ni gidan Umma Maryam zaka kaini",ta fad'a tana kallon fuskarshi,bayan sun sauke su A.A ya juya da motar dan kaita gidan Umma Maryam ɗin, ƴar ya tsarshi babba tasa cikin bakin ta fara tsotsa,wani irin taka birki kake ji,ƙuuuuuuuuuu,wani irin fisgota ya yi kan cinyar shi ya fara kissing d'inta,a zafafe,martani tashiga mai da masa,oooooh ni wannan lamari Allah ƙyauta ,AMAREN ZAMANI sai a hankali zalamar su tayi yawa,wai fa tunkafin auren kenan wannan in akayi auren sai dai su haɗiye juna,sai da suka gaji dan kansu sannan suka saki juna,kan kujera tana mai da numfashi,shima numfashin yake mai dawa a hankali,kallonta ya yi ya ga yarda ta rufe idon ta tana mai da numfashi,dariya ce ta ƙwace mishi yace,"yadai AMARYAR ZAMANI,wai har kin gaji ne kike mai da wannan Uban numfashin kamar warda tayi gudun fanfalaƙi",cewar Abdul yana maida kansa ga tuƙin da ya fara.


"hmmmmm a ba gajiya nayi ba kawai dai na barka ne ka sarara,ko a ci gaba ne",ta fad'a tana kashe mishi idon daya,sai kace wata tsohuwar kilaki na fada cikin raina,kallon ta ya yi ciƙe da mamakin maganar da ta faɗa,kwata_kwata bai yi tsammanin wannan maganar zata fito daga bakin Miemien ba.

"aaaaaa lalle Yarinyar nan wuyan ki iya isa yanka,duk ranar da na kama ki zaki gane baki da wayau",dariya kawai tayi tana ayyana wani abu ayya na wani abu a ranta,haka suka cigaba da firar event din da za'ayi a bikin,bayan su isane bai ɓata wani lokaci sosai ba ya tafi,cikin gidan ta nufa tana cewa.

"Ummana kina ina gani na karaso",da sauri Meerlas Ƴar Umma wadda ba za ta wuce sa'ar Miemien ba ta fito taba cewa.

"Amarya kinsha mai sai yanzu kike zuwa?",kallonta Miemie tayi da murmushi tace.

"eh Wallahi sai yanzu ,rabon i.v muka je duk na gaji,yawwa jiya ba nace kizo muje ba mai yasa bakizo ba",ta faɗa taba ƙwaɓe fuska zatayi kuka.dariya Meerlas tayi tace,"oooh yau ni na haɗu da AMARYAR ZAMANI,ke yanzu wannan ƴar maganar ce zata sa ki kuka,lalle Yaya Abdoul ya bani da shagwaɓa",ta faɗa tana kara ƙyalƙyalewa da dariya,binta Miemie tayi da gudu ,zagaya parlorn suka ringayi,Meerlas nayi mata dariya,Umma ce ta jiyo hayaniyar su ta fito,da sauri ta riƙo hannun Miemie tana cewa.
"ƙyeleta ki zo muje na yi miki farfesun kaza mai daɗi kuma karki sake ki b....


muje zuwa.

more comment,more free pages.

ku kasan ce dani a cikin wannan littafin nawa mai suna,AMARYAR ZAMANI

kar ku manta wannan littafin na kuɗi ne ɗari biyu 200 ne kuɗin shi biya ki karanta cikin salama da kwanciyar hankali.


story and writting by Salmeert (autar mama,ƴar lelen royal)👰🏼👰🏼AMARYAR ZAMANI👰🏼👰🏼

SHORT AND BRIEF STORY


LABARI/TSARAWA DA RUBUTAWA

SALMEERT (AUTAR MAMA,ƳAR LELEN ROYAL)MARUBUCIYAR
1-RAYUWARMU AYAU
2-RAYUWAR FAROUQ
3-BARA GURBI LOADING
ANF2-RAYUWAR FAROUQ
3-BARA GURBI LOADING
AND NOW ,AMARYAR ZAMANI

GA MAI SON WANI DAGA CIKIN WANNAN LITTAFIN ZSI IYA TUNTUƁA TA TA WANNAN NUMBER 07033371851..


SADAUKARWA GA MASOYI NA ABIN ALFAHARI NA INA KAUNAR KA SOSAI ALKAH YA BARMU TARE..


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

FREE BOOK.

FREE PAGE 3.


✍️✍️"Kai Ameer ban taɓa sani dama haka Miemie take ba sai yau",kallonshi ya yi da alamar mamaki yace,"mai tayi maka".

"hmmmm kai dai bari ai AMAREN ZAMANIN nan sai a hankali ba sa da kunya ko kadan".

"mtswwwwww kaji wata maganar banza to ita Miemie ma sani mai nene aure tayi ballantana har ta zama wata AMARYAR ZAMANI",niko cewa nayi dan ba ka san wacece Miemie ba shiya.

"Kai Wallahi Yarinyar nan in ka sake sai tayi yima fyeɗa jarababbiyace ta ajin karshe".

"wai Miemien?",ya faɗa yana zare ido waje cike da alamar mamaki a fuskar shi,haka suka cigaba da tattauna yarda bikin zai kasan saboda yau saura kwana bakwai bikin kuwa tunda ga ranar litinin za'a fara event.


***********

ɗakin Umma Maryam suka shiga direct kan gado ta faɗa tana cewa,"washhhhh Allah na Wallahi Umma nayi muguwar gajiya duk jikina ciwo ya ke", ta fala tana ya mutsa fuska,wani ɗan abu Umma ta bata a cup tace "maza shanye wannan",bayan ta gama sha ne ta tashi ta je ta ɗauko mata ferfesun kaza da yaji hadi har na tashin boom da zafin shi,haka ta shiga ci babu ƙaƙautawa domin wata irin azabbar yunwa take ji,duk da taji kazar kamar ba normally kaza ba,haka taci gaba dacin abin,bayan ta gama ne Umma ta shiga toilet ta hala mata ruwa masu zafi tana fito wa ta shiga wanka,bayan ta gama ne ta sanya kayan Meerlars dan yana yin jikinsu kusan d'aya dan da kaɗan Miemie tafi Meerlars jiki, amma kayan Meerlars suna yi mata lafiya lau,tana gamawa lokacin an kira Sallar Magarib alwala tayi tayi sallah bata tashi daga inda take ba sai da akayi Sallar Isha bayan ta gama ne harda shafa'i da wutiri,ɗakin Meerlars ta yi bayan tasa kayan baccin Meerlars din kan bed d'in Meerlars din ta hau ta jawa wayar ta,data ta kunna ta hau online tana hawa Abdul ya kira ya video calle,firar su suka sha ta masoya ,sai da dare ya yi nisa tukunnan sukayi sallama kowa ya kwanta ,nima sallama nayi musu na tattara ƴan komatsaina na tafi makwanci na,washe gari ban samu damar zuwa da wuri ba saboda wata ƴar prob da ta faru,lokacin da na zo har sun fara halawa,Umma Maryam ce da kanta take mata halawa,sai kukan shagwaɓa take wai ita zafi,bayan an gama ne aka haɗa dulka aka sa mata duka jikinta,bayan kamar awa d'aya da rabi aka cire mata,wow yau kaɗai ma karkuso kuga yarda ta koma wata baturiya,dama abu ga fari,fatar su na saurin kar'bar sako 😜 loxl......


muje zuwa ..

more comment, more free page

ku kasance da ni a cikin wannan sabon littafi nawa mai suna AMARYAR ZAMANI.

karku manta wannan kittafin na kuɗi ne ɗari biyu 200 ne kuɗinshi ki biya ki karanta cikin salama da kwanciyar hankali.


Story and Writting by Salmeert(Autar Mama,Ƴar Lelen Royal)👰🏼👰🏼AMARYAR ZAMANI👰🏼👰🏼
SHORT AND BRIEF STORY


LABARI/TSARAWA DA RUBUTAWA
SALMEERT (AUTAR MAMA,ƳAR LELEN ROYAL)

WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GAREKI MY SISTER UBANGIJI ALLAH YA YI MIKI RAHAMA YA KUMA KAI HASKE IZUWA KABARIN KI,AMEEN🙏🙏😭


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_


BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM


FREE BOOK

PAGE 5.


''''''''''''''''''''''''''''''''''✍️✍️bayan sun gama wayar ne ta tashi ta shiga toilet, pant ta chanja ta fito kwanciya tayi ba'aɗau lokaci sosai ba bacci ya yi awon gaba da ita,sai da Meernal ta dawo tukunna ta tashe ta lokacin shidda ta wuce,bayi ta shiga tayi wanka,ta fito parlor tana fitowa ta tarar da Umma har ta gama hada ɗilkar da zata mata.

"ke Khadija (Miemie)zo ki zauna nasa miki wannan dilkar kinga kina chen kina shegen baccin nan har lokaci ya kure",zuwa tayi ta zauna akan wani cushin dake gaban Umma ta zauna,ɗilkar ta fara samata,mai haɗe da turare,sai da aka gama tukunnan,ta bata wani hadin madarar shanu da kuma haɗin ci-ciɓi da zafin shi,saida ta gama ci tsaf,ta tashi bayan awa biyu,Umma ta shigo dauke da wani dan bokiti,da yake cike taf da madarar shanu,mai dan zafi-zafi,tana shigowa suka nufi toilet ,da madarar aka wanke ɗilkar ai tuni ta ɗauki walali da ƙye-ƙyeli,cikinta ya yi wani irin smooth ga santsi kamar jikin tarwaɗa,sosai take daukar ido.

"wowwwww,Amaryar Yaya kinga kyau da kika kara",walaiiii ta karayi da jiki tana juyawa,sannan tace.

"dama ai chen ni mai kyau ce",ta fada tana hawa kan daddumar da ke shinfiɗe gefe,Sallar magarib da isha tayi tana gamawa,ta shirya cikin kayan baccin ta masu daukar ido,kan bed din ta haye ta ja blanket,Umma ce ta shigo hannun ta dauƙe da sauran,ci-ciɓin da ta rage da tsumi a hannunta,sai kuma haɗin ƴan shila sai turiri suke da alama yanzu ta sauke su daga kan wuta,Miemie najin shigowar ta kara shigewa cikin bargon,domin bata sha'awar kara cin komai.

"ai nasan ba bacci kike ba dan haka tashi,dan a iya fitata bai isa ace kinyi bacci ba",munshari ta farayi irin na wanda yaji dadin baccin nan.

"Meernal dauko min bulalar nan ta daddyn ku",da sauri ta tashi ta zauna tana fik-fik da idanu,dariya ce ta kufcewa Umma ganin yanda take zazzare idanu,mika mata kayan hannunta tayi tace.

"plat da cup kawai nakeson gani kuma kiyi sauri kar ya huce",tsumin ta fara kurɓe jin zaki kamar amsa zuwa ne yasa ta ƙafa kai bata sauke cup dinba sai da ta shanye tas,sai da tagama cinye komai tukunna Umma ta dawo hannun ta ɗauke da wata ƴar karamar roba,mai dauke da haɗin zuma da kwakwa da riɗi da wasu magunguna aciki,sosai haɗin ya yi kyau a ido,da sauri Miemie ta karasa guri Umma ganin kamar kayan kwadayi ne,mika mata Umma tayi,bata jira mai zata ce ba,ta buɗe ta na murmushi,lakata tayi tasa a baki,da sauri ta furzo dashi daga bakinta,jin wani ɗaci daya gwaraye bakinta gaba daya,Umma kauda fuskar ta tayi sannan ta saki murmushi mai dan haɗe da dariya,tana cewa cikin ranta,bake uwar kwadayi ba aiko zaki ci gidan ku kuma sai kin shanye shi duka.

"a'a ya kika furzar kuɗi fa nasa na siya ya kikemin asara ,maza cigaba da lasa,har sai kin shanye shi",ido ta zazzaro tana cewa.

"Wallahi Umma ɗaci,kuma yana da yawa",ta karasa faɗa da hawaye a idonta.

"sai fa kinshanye shi kima bar ɓata hawayenki,dan bazanyi asarar kuɗina ba".


muje zuwa..


taku har kullum maison gani farin cikinku,Umma Salmeert Sani Salman (Autar Mama, Ƴar lelen Royal) ke muku fatan alkhairi🥰🥰👰🏼👰🏼AMARYAR ZAMANI👰🏼👰🏼

SHORT AND BRIEF STORY

LABARI/TSARAWA DA RUBUTAWA

SALMEERT (AUTAR MAMA,ƳAR LELEN ROYAL)

SADAUKARWA GARE KI,MY LOVELY SISTER ALLAH YA JIƘANKI,YA GAFARTA MIKI YASA KIN HUTA,ALLAH YA HASKAKA MIKI KABARIN KI.👏👏👏👏😭😭😭


DAGA MARUBUCIYAR.
RAYUWARMU A YAU
RAYUWAR FAROUQ
BARA GURBI
NOW AMARYAR ZAMANI

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
...


Read / Download AMARYAR ZAMANI Book 1

START READING

OR

DOWNLOAD TXT NOW
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album