Join Our WhatsApp Group

RABEE'AH Complete Hausa Novel Document by RABEE'AH


RABEE'AH

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 25947



RABEE'AH

Reading Time: 2 Hours

Added On: 05, Jan 2024

Author: Rabe'ah Shuaib Na baba ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09037093702

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 150.7 kb

File Type: txt

Views: 549+

Download: 244+

Last download: 4 hours ago

Description/Story: [4/11, 12:38 PM] BEBE'ARTH😘: *Bebe'arth*



*RABEE'AH*



RABEE'AH
_rabee'ah means;Beautiful,She is filled with beauty and brains._
_Her eyes are the most admirable features_
_She is caring and sweat_💋

(short novel)

2018


dedicated to :.RABEE SK MASHI


Cutar Asmah
Ayi haya'kin habbatus sauda ,yana korar al jani ,
Kuma amfani da it'a yana korar ko wani 'kwaro mai cuturwa .

Garin habbatus sauda da xuma yana maganin hawan jini .


(1)

Tun cikin daren jiya haka take jinta wani iri sam bata jin dadi ,ga gabanta sai yawan faduwa yake ,hakanne yasa bakinta bai fashin fadar innalillahi wainna ilaihir raji'un,
hakanan ta kwanta sukuku gatanan ne dai ,ko hirar daren da ake haduwa ayi a kwanarta ,yau bacci tai tabarsu sunayi ,

washe gari da safe ,kasancewar yanayin garin sanyine ,kwas -kwas sukayi suka tafi class ,tunda ta shiga,class din batai magana ba ,sai kwantar da kanta tai kan des ,kowa ya shigo sai yaxo ya tambayi su meenah ,yau lafiyarta qalau kuwa ,kasancewar basu saba ganinta cikin wannan yanayinba,saidai su bada amsar lafiyarta qalau ,tun jiya haka take ,yanayin garinne bai mata dadi,

A haka malamin maths yashigo ,shine ferst pereod d'insu,sam ko kadan bata tsaya ta saurareshi ba ,shi kanshi malamin sai da ya fuskanci yau ko bata xobane ,dan sai raba ido yake bai ganta ba ,kasancewar duk class in tafisu gane maths ,yana shirin tambayarsu ita malam jabir ya shigo (displine master)yace ana kiran RABEE'AH SHU'AYB NABABA

ambatar sunan nata dayai a lokaci daya suka taho da bugawar 'kirjinta jitai gaba daya jikinta ya kuma mutuwa yai lumus ,ta kasa motsi ,

meenah ta dan ta'bata ,
nababa ana nemanki ,bacci kike ne ,
a'a tace mata ,kana ta mike jiki a sanyaye tabi byan malam jabir ,xuciyarta cike da fargabar kiran da ake mata ,wanda bata ta'ba jin irinsa ba ,

suna xuwa ya ALMASH ta gani jikin mota ,abin ya matukar bata mamaki ,sbd tunda take a makarantar bata ta'ba ganinshi yaxo mata ba ,koda visiting ne ,bacin haka ma ko sati basu rufa da dawowa makarantar ba,

fuskarshi tafi ko yaushe tamkewa ,duk yadda kakai karantar mutum baxaka iya gane wani irin yanayi xuciyarshi take ciki ba ko kadan ,

jin muryarshi tai yana ,shiga mota muje gida ,mama ce tace ‘’tace naxo na dakkoki ‘’daga haka ya shige mota, bai bata damar tambayar me ya faruba ,


har suka fara tafiya ,sam yaki bata fuskar tambayarshi ,itama tana san tambayarshi amma ta kasa,kifa kanta tai da guiwa,tana jero salatin annabi,xuciyarta na 'kara tsananta bugu,


suna yin kwanar gidansu ta gano 'kofar gidansu damke da mutane ,jitai gabanta yai raras ya fa'd'i ,al mash bai kalleta ba ,har saida ya karasa 'kofar gidan yai perking ,
hannunta ya kama ya rike kam ,don yaga duk ta furgice ,matsa hannunta yai ,ta d'ago idonta dayai jajir na firgici ta kalleshi ,shima idonshi yai jajir ,yace ‘’ki kwantar da hankalinki ,ki tuna duk abinda yasamu bawa mukaddari ne ,kiyi tawakkali Allah maji'bancin lamarine ‘’kana ya sakar mata hannu yace ‘’jeki ciki ‘’jitai cikinta yai rugugu kamar xata saki gudawa a wando ,jikinta a matukar mace lumus ta fita daga motar tai ciki ,

A farfajiyar gidan nasu tai karo da abbanta suna xaune shida Abu xarrin ,da sarsarfa ta nufi gurinsu abu ne yafara ankara daita ,a take tausayinta da soyayyarta suka cafkar mishi xuciya ,jiyai hawaye ya xubo mishi fuska ,

ganin hawaye a idon abu d'inta lamarin ya 'kara tsinke mata ,taji kafafuwanta sun kasa d'aukarta ta xube a gurin ,ya abu ku sanar daini waye ya rasu kafin xuciyata ta karasa bugawa ,
abbanta ne ya 'karasa gun da take ya rungumota jikinshi ,yana shafa bayanta,yace ‘’mamina ALLAH da yabamu ita ya kar'be abarshi ,yafimu sontane ,kuma dama dukkanin rai sai ta d'and'ani d'acin mutuwa ,rigace dukkaninmu a jikinmu babu wanda yaisa,ya cireta ,kiyi hakuri ki d'au dangana ,Allah ya kar'bi ran mamanki jiya da daddare bamu dad'e da dawowa daga kaita ba ,ciwon kan lokaci d'aya ,ashe ciwon ajaline ‘’yakai 'karshen maganar cikin xubar da hawaye masu matu'kar xafi ,
jin shiru batai magana ba ,yasa ya kalleta sai yaga bata motsi ,a lokacin shima abu xarrin hankalinshi yakai kanta ,da gudu ya tafi nemo ruwa don a yayyafa mata............






Authour:Bebe'arth😘
[4/11, 12:41 PM] BEBE'ARTH😘: *Bebe'arth*



*RABEE'AH*



RABEE'AH
_rabee'ah means;Beautiful,She is filled with beauty and brains._
_Her eyes are the most admirable features_
_She is caring and sweat_💋

(short novel)

2018


dedicated to :.RABEE SK MASHI

Ciwon sugar 1

Jurjur,man xaitun ,habba a had'a asha.

Ciwon sugar 2

Kofi d'aya na grain habbatus sauda ,habbatul rashad ,tushuru,ruman,grain kurrab,halkil me xuwa 'kwaya a daka ,a had a guri guda a gauraya ,a dinga d'iban cokali d'aya ana sha da nono ,insha Allah xa'a warke ,

(2)

wata iriyar ajiyar xuciya ta saki ta wahala ,byan abba ya yayyafa mata ruwan ,daga bisani ta saki matsanancin kuka ,ta tashi daga jikinshi tai ciki da gudu tana kwallawa maman kira ,don ita gani take,kamar ba gaske ba ,

bata bi takan mutanen da tagani ba ,tashiga 'dakin tana 'kwallawa mama kira ,mutanen gidan sai binta suke da kallo cikin tausayawa ,saida ta gama bincika d'akin taga ba ta ganta ba ,har band'aki saida ta duba ,xubewa tai akan gado ta saki kuka iya 'karfinta mutane sai baki suke bata ,

kuka take wiwi ka'in da na'in ,shi kenan tayi rashin mamanta,mai 'kaunarta mai mata addu'a a kodayaushe,mai rarrashinta ,uwace wacce ta xamo ta gari agareta ,ta sauke mata dukkanin ha'k'ko'kinta da Allah ya rataya mata ,ta tuno rabuwarsu ta 'karshe sanda abu,xai kawota makaranta ,da irin adduo'in da take xuba mata na kariya ,'kwallata matse ,mai matu'kar rad'ad'i ,ta d'aga hannu sama tana kwararowa,mahaifiyarta addu'a na samun rahama gurin ubangiji ,

'yan uwa da abokan arxi'ki kullum cikin rarrashinta suke ,har aka share makoki ,ta 'kara tabbatar da lallai mama ta tafi baxata 'kara dawowa gareta ba ,

dangana da tawakkali Allah ya sakawa rabee'ah shi ,amma saidai ta kuma xama so silent ,abu xarrin ya 'kara d'ebo dukanin kulawarshi ya axa kanta ,hakama al mash yana bata kulawar da da bai bata ba ,har yakan tisata a gaba sai taci abinci wanda ada da taci da kar taci a gurinshi duk 'dayane ,bare kuma abbanta da dama shi mai ririta tane kamar 'kwai ya 'kara 'debo wani ya ninka mata akan nada ,



kwance take kan kujera a falo ,kamar mai bacci ,amma ba barci take ba ,
hafsah ce ta fito da tirtsetsen cikinta haihuwa ko yau ko gobe (matar al mash)taxo kanta ta tsaya tana yatsina tace ‘’malama kije almash yana kiranki ‘’daga haka bata 'kara tofa komai ba ,ta nemi guri ta xauna ,hakama rabee'ah ba tace mata kanxil ba ,sai da ta d'an jima kana ta tashi ta,nufi d'akinshi ,

yana xaune a tsakiyar gado ,sanye yake da kayan bacci farare 'kal ,fuskarshi sai annuri take byarwa ,yana 'yan latse latsenshi a naura mai 'kwa'kwalwa ,da sallama tashiga d'akin ta nemi guri akan kafet 'dinshi mai matu'kar laushi ta xauna ,gami da yin 'kasa da idonta a hankali ta furta gani

tom kawai yace ,byan ya amsa mata sallamar ,idonshi na kan computer ,
har sai da ta fara 'kosawa da xaman da take ,kana ya karasa abinda yake ya ajiye ,


matsowa yai ,ya xuro kafafuwanshi kasan gadon
jin alamun motsi yasata d'agowa idanuwansu suka sar'ke ,wani dum taji ,gami da jin yar ,wanda yafi na ko dayaushe da take ji,da sauri tai 'kasa da idonta,gyaran murya ya soma yi ,sbd dad'ewar da,yad'anyi bai magana ba ,yace ‘’dama maganar makarantar kine ,gobe nake son mai dake,sbd jibi xaku fara xana weac ,na riga na gama miki duk wani shirye2 ,gobe sai ki shirya da wuri ‘’

tunda ya fara maganar makarantar tata ,abin ya bata ma'ma'ki,tunda ta fara makaranta ba ruwanshi da lamarin makaran tarta ,ita kanta bai fiya shiga lamarinta ba,ya abu d'inta ne,kawai ya damu da lamarinta ,da lamarin makarantar ta ,ko don MARAICIN da tashigane yasa ya fara damuwa da lamarinta ,yake tausaya mata oho ,

maganar shice ta dawo daita daga tunanin da take ,

tunanin me kike RABEE'AH ,ko bakiji me nake cewa bane?

wannan karan shine ya fara ambatar ainihin sunanta ,hakan yasata jin wani yar a jikinta ,ta lumshe ido ,sbd jin dad'in tausasshiyar muryarshi dayai amfani daita wajen ambatan sunanta ,kana tace ‘’ na jika yaya ,Allah ya kaimu goben ,na gode ‘’

ameen yace ,ya mi'ke ya shiga toilet ,ita kuma ta fito daga d'akin ,

A hanya suka had'u da abu xarrin ,ya sakar mata murmushi ,itama ta washe fararen ha'koranta na jin dad'in ganinshi ,

yace ‘’ke nake ta nema tunda na dawo ,sai da matar ya'ya ta gama jamin aji ,sannan ta gayan inda kike‘’

d'an ta'be baki tai ,tace ‘’wlh yayane yai kirana kan maganar komawa ta schl ,wai gobe xan tafi‘’

oh ,ai nasan maganar ,abinda yasa ban gaya miki ba ,yau tun safe na fita ,kina ta bacci ,sai yanxu na samu kaina ,gashi gobema tun safe xan bar gida ,naso ni dakaina xan mai dake makarantar

_babu komai yaya abu na ,ko dayaushe fa ,kai ke jigilar kaini ka d'aukkoni ,dan karo d'aya baka samu dama ba ,dan haka,kar ka samu damuwa yayana ,abba ya shigo?

_eh ya shigo

_aikwa ban kai mishi abinci ba ,bari naje na kai mishi ,

_ok tom muje na tayaki d'ibar wasu kayan

kichen suka nufa ,suka d'ebi abincin abban sukai sashensa ,

da sallama suka shiga ,suka taddashi yana jan casbaha ,sannuku yace musu ,kana suka dur'kusa suka ajiye kwanukan a gabanshi ,suka mishi barka da dare ,
ya amsa musu cikin raha ,tare da shimusu al barka ,daga bisani abu ya mike ,yaiwa abba sai da safe ,yacewa rabee'ah ‘’xaije d'aki ya kimtsa in ta fito ta sameshi a falo ,‘’
tace ‘’tom‘’

tana xaune abban ya gama cin abincinshi ,sai da ta bari ya gama tsaf ,kana ta dubeshi tace ‘’abba ,wai gobe xan koma schl ‘’yace‘’eh ,munyi maganar da yayunki ,
kici gaba da kula mami sosai ,ki d'ora a halin nan naki da nasanki dashi ,kar kiga babu ran mahaifiyarki kice xaki sauya ha'layenki ,kul kar ki sake ki haka ,kinji mamina ,ALLAH yashi miki al barka ,ya al barkaci rayuwarki‘’

tace ‘’Ameen abbana‘’ta goge 'kwllar da ta tarar mata a ido ,ta tunowa da mamanta da tai ,
da ganan yashiga yimata nasiha sosai ,mai ratsa jiki ,wacce yasan mamanta na mata ,yai hakanne don ya cike mata gurbinta ,ya jima yana mata kana yace ‘’taje ta kwanta‘’

tana xuwa falo ,ta tadda abu ,yana xaman jiranta da plate a gabanshi ,tace ya abu na sannu da xama ‘’ta bud'e plate d'in taga abinci a ciki ,tace ‘’yaya me kake ba kaci abincin ba ‘’
_ke nake jira kixo muci
_ayya to ayni naci abinci tun d'axu
_sai ki dad'a akai ,ai ba komai ,mai yakaiki ci ,tunda kinsan in na dawo sai na saki ,kinci ,duk da yanxuma ba yadda nai kinci ba

cikin shagwa'ba tace ‘’ni yaseen yaya abu a 'koshe nake ‘’

cikin kwaikwayen maganarta yace ‘’aikwa baki isa ba ,sai kin kuma cin wani ‘’

ganin ba yadda xatai ,yasata saka hannu ,suka fara cin abincin ,dan tasan indai bata ciba ,duk irin yunwar da yakeji ,to shima baxai ciba ,hakanne yasata ta fara tsatstsakular abincin ,gaba d'aya ya kafeta da ido soyayyarta na 'kara ninkuwa cikin xuciyarsa............













Authour:Bebe'arth😘
[4/11, 12:44 PM] BEBE'ARTH😘: *Bebe'arth*



*RABEE'AH*



RABEE'AH
_rabee'ah means;Beautiful,She is filled with beauty and brains._
_Her eyes are the most admirable features_
_She is caring and sweat_💋

(short novel)

2018


dedicated to :.RABEE SK MASHI

Ciwon sugar 3
Albasa asalin albasa d'anye Aci kafin a karya .

4
Kamu a dafashi a had'a da man habbatus sauda a dinga sha .


(3)


~TUNA BAYA~

Al mash da abu xarrin wa da 'kani ne ,ba wani nisane tsakaninsu ba ,'ya'yane gurin yayar maman rabee'ah ,tun suna 'kananu ma'mansu ta rasu ,a lokacin hjy halima (maman rabee'ah)neman haihuwa suke,,Allah bai kawo ba ,ganin hakane yasa ita da mijinta suka ro'ki a basu ri'konsu ,da yake mahaifinsu yana da mutunci da sau'kin kai ,ba wani ja'yayya ya basu su ,dad'in dad'awa ma yana tausayama yaran maraicin da suka shiga ,kuma dama abokiyar xaman mama'man na'su ba kirki ta cika ba .


Alhj shu'ayb nababa Allah yayi mishi wadatar xuci ,yana kula da ha'k'ko'kin iyalinshi ,ya ri'ke abu xarrin da al mash tamkar 'ya'yan cikinshi ,duk wata kulawa yana basu ita ,hakama mama tana matu'kar 'kaunarsu ,ta d'orasu akan tarbiya ta gari ,wacce tasan ko byan ranta xasui matu'kar al fahari daita.

Har sai da su al mash sukai seneour candy sannan aka haifi rabee'ah ,ga'ta da tattali rabee'ah ta sameshi gurin mahaifanta da yayyunta ,sunan mahaifiyar abbanta tace shiyasa suke kiranta da mami ,

rabee'ah miskilar yarinya ce ,sam bata da kwarafniya ,bata da tsokana ,sai dai in ka ta'bota xaka gane kuranka bata da kyaliya,duk wanda ya shiga gonarta ,
sunfi shiri da abuxarrin akan al mash ,sbd shi al mash bashi da sakin fuska ,saka makon abu xarrin da ko da yaushe fuskarshi a sake take ,amma shima a gurin rabee'ah ne fuskarshi take a sake ,sbd Allah ya saka mishi 'kaunarta.

BUK anan su al mash suka samu gurbin karatu ,abu xarrin yana karantar mass com ,al mash na karantar LOW ,dukkaninsu badai 'kwa'kwalwa ba ,karatunsu suke hai'kan ,


rabee'ah ana primary 6 ,amma sai wayon tsiya ,duk cikin 'kawayenta itace 'yar 'karama amma itace me dealing d'insu ,saudah ce me d'aukar mata jaka in an tashi ,ummi kuma itace me xuwa yo mata break tana hakimce ,meenah kwa kar tasan kar ne tsakaninsu bata isa ta juyata ba .

Wata rana al mash yana 'kofar gida yaga dawor su rabee'ah ,gani yai tasa hannu ta amshi jakarta gurin saudah ,abin ya kusa bashi dariya ,kawai sai yabi...


Read / Download RABEE'AH

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album