Join Our WhatsApp Group

BARRISTER KHALEEL Complete Hausa Novel Document by BARRISTER KHALEEL


BARRISTER KHALEEL

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 36630



BARRISTER KHALEEL

Reading Time: 3 Hours

Added On: 03, Nov 2023

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617, 07031012948

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 249.84 kb

File Type: txt

Views: 830+

Download: 422+

Last download: 1 day ago

Description/Story: [23/12 8:31 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): ➰BARRISTER
KHALEEL!➰

*FREE BOOK*


🅿️1&2

```short story and honesty```





*NA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*






*24/12/2021 friday DECEMBER*






yabo gdy dika suntabbata ga Ubanjin bayi , inagodiya ga Allah dayasake ban ikon sake kawomuku sabon littafina maitaken ➰BARRISTER KHALEEL➰ inafatan yadda kuka ƙarɓe sauran littafaina irinsu RAUNIN MACCE.... SAINA KASHE MIJINA... FAHERTHS HOT LOVE... SO SIRRIN ZUCIYA.... MAIZAMAN KANTA...... yanzu ƙuƙarɓe wannan BARRISTER KHALEEL ƊIN. ........




```JINJINA DIK INDA ILAHIRIN MASOYA BUKS ƊINA SUKE NIMA INASONKU KUCIGABA DA KASANCEWA DANI NIKUMA ZANCIGABA DA KAWOMUKU DAƊAƊAN LABARAI```




INAYINKI SISTER UMMU MUSA ALƘHALEE Marubuciyar Ummun Aimana .......





BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM





Ahankali yake saukowa daga tsep-tsep ɗin jirgin Binsa dana mujiya nayi dan kyanda nagani garesa """TABBAS NI MUJAHEEDAH NASAN DOLE MATA SUDAGE DANEMAN MIJIN NOVELS DA WANNAN KAM YAZARCE DIK TINANIN MAITINANI""

fuskarsa ɗauke da murmushi sai sauke Ajiyar zuciya yake lokaci yana Ayyanawa Aransa baƙasa mafi Albarka da daraja irin ƙasarsa 9jar


""NIKO NACE HUNMMM ADABA ADAKAM TAKE NIGERI'A YANZU KAM SAIDAI ......... TO NAYI SHURU DAI KADA NAYI ƊUMIN ƘUƊI🤣🤭🤭🤩 ALLAH YABAMU ZAMAN LFY KAWAI NACE"""


Kayansa yaƙarɓa yana fitowa yasami texsi shatar motar yaɗauka yabiya dikan kuɗin kujerun mator Yafaɗamasa indai zaikaishi
..






*************



Shirye - shirye kawai suke Adafa wannan Asaike A girka wannan higher table ɗin palour nakalla shaƙe yake da manyan kuloli Abincine kala-kala ```READERS NIFA YAWUNA SUNTSEKA WLLH😝😝 DAN DAGANIN ABINCIN BAƘARAMUN DAƊI ZAIYIBA,, kardai kuce nacika kwaɗayi😁```



wata mata nahanga tafito waje tazo wurin ƴan Aikin tace" komai yakammala ko"?




Suka Ansa da eh



Wani nahanga yafito fuska da fara'a yace"wai haryanzu barr. bai ƙaraso bane"?



Baiƙaraso ba Alhji matar tabashi Ansa



Yace"to muzauna Anan palourn muyi dakowar isowarsa dan natura driver yaɗaukosa saigashi yadawo da Ansar wai baiganshiba ya tanbaya ance yahau motar haya""





Cikin damuwa matar tace"motar haya kuma Alhaji"?


Eh kedai Allah yakawoshi lfy kawai idan yadawo za'ai maganin komai





Alhaji Lawal maidala kenan riƙaƙƙen ɗankasuwa kuma ɗansiyasa ɗan takarar sanater A yanzu haka

Matarsa ɗaya Hajiya kubra yaronsu ɗaya tak Khalee

Suntarashi ƙasar waje karatun barrister ne dan yadage Akan karatun low zaiyi Acewarsa mutane nason Adalin lauyer maikaresu Tinyana ƙarami burinsa kenan

Alhaji lawal yakan tsorata da gaskiya da jajircewa irin naɗansa khaleel dan kam shi mutim ne mara gaskiya lurada hakan ganin Alhaji lawal nason sauya rayuwar khaleel mahaifiyarsa Hajiya kubra ta lallaɓa Alhji da dabaru irin na mata harya Amince yabari khaleel yakoma jamani dakaratunsa tinyanada shekara 12 yake can saiyanzu yakammala kuma yacika 32yers dik tsawon wannan shekarun baitaɓa tahowa 9jar ba dik yadda yaso yazo Ummansa bata bari ƙin Amincewa take Acewarta yabari saigama karatun dika
Itakuwa dalilinta batason yadawo saiyaƙara zama da cikakkiyar Aƙidarsa ta gaskiya.......





*TO YAUDAI GA KHALEEL A 9JAR KOYAZATA KASANCE? KUBIYONI KUJI KADA KUMANTA LITTAFIN KYAUTANE COMMENTS KAWAI NAKE BUƘATA GAREKU READERS*







*COMMENTS AND SHARE FANSS*








[```BASEERATA ITACE ARZIKINA```]









*My WhatsApp number 09030835117*
[24/12 9:43 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): ➰BARRISTER KHALEEL!➰

*FREE BOOK*


🅿️3&4

```STORY AND WRITEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HYDAR OSTHMAN```





*SHORT STORY WITH HONEST MAN*


*24/12/2021 DECEMBER FRIDAY HAPYY JK ALL*



Daidai ƙofar gidan Akasauƙe biyan mai motar yayi yaja Akwatinsa yanufi ciki Noking 2 gate man yabuɗe ganinsa yasaka shi jindaɗi Allah Allah yake Halinsa yazama ɗaya dana mahayfiyarsa

Dataimakonsa yashigamasa ciki dakaya

Da sallama yashiga phalourn dasauri Umma tayi hugging ɗan nata dafara'a takemasa sannu da zuwa


Hakama daddy lalle Ahlin suna ƙaunar khaleel fiyeda tinaninka maikaratu


Saida yayi wanka sannan yadawo phalourn kan daining yazauna yafara ɗibar girki kala- kala




Daddy tace"inacikin farinciki yau my son yazama cikakken lauyer"



Umma tace "Aranta koda yazama bazai taɓa goyon zalunciba saboda banreneshi dahakanba"
Afi kuma murmushi kawai tayi




Keys Daddy yaɗauko ya Aje gabansa


Ɗagowa yayi yakalle daddy cikin sanyi irin nasa yace" Daddy keys ɗin menene kuma"?



Murmushi yayi yace"Ummanka batason kana hawa motar haya to ɗayan key ɗin namota ne gatacan waje ɗayan kuma nagida ne yana Maitama road gidan yatsaru son daidai da irin ra'ayinka nasa Akayishi"




Murmushi kan fuskarsa da murna yayi huggin daddy yace"i really love you daddy thank you so much"



Shafa bayansa yayi yace"dont mind you are my son so dont thank me"



Maida kallonsa yayi gun Umma yana kallonta jinjinamasa kai kawai tayi Alamar kada yayi godiyar


Damurna yamiƙe yace"zani cikin sabuwar motata nakumaje gidana sabo nagani"



Umma tace"dawuri haka? bayan ko hutawa bakayiba"?


Yana ƙoƙarin ficewa yace"zanhuta Acan Umma kada kidamu kanki zan iya kuladakaiba A yanzu ni barriater ne fa yanadariya yaƙarasa maganar yafice""



Daddy ma dariyar yayi

Girgiza kai kawai Umma tayi tace"Alhaji kadafa kasagartamun yaro tana gama faɗin hakan tabar phalourn"



Dariya kawai Alhaji yayi dan shiƙaɗai yasan nufinsa konace ƙudiri Akan ɗan nasa khaleel


. ........

{TOFA KUNJI KOMENE ƘUDIRIN NASA? KUDAI MUKASANCE TARE, YAWAN COMMENT YAWAN TYPING IDAN BA COMMENT SOSAI ZANMAIDA LITTAFINA NAƘUƊI KO NADAINA TYPING ƊINDA DIKA}




```COMMENTS AND SHARE PLZZZZ🙏🙏🙏```





*BASEERATA ITACE ARZIKINA💸*





*WhatsApp number 09030835117*
[24/12 9:30 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): ➰BARRISTER
KHALEEL!➰

*FREE BOOK*

🅿️5&6



*STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*





*SHORT STORY WITH HONEST MAN*




```°°24/12/2021 FRIDAY DECEMBER ```°






Motar ƙirar Beanz dark black yashiga yanufi gidan nasan tinkan kwana zaka gane gidan naɗan maihannu dashuni Ankashe naira shikanshi sake baki yayi yana kallon irin dukiyarda Daddy yaɓarnatarmasa hong yayi dasauri wasu securitie 2 suka buɗe yashige

shiga gidan yayi komai kan tsari ga gidan tsaf tsaf

Komai pink and white best colour ɗinsa kenan

Murmushi kan fuskarsa yazauna kan 2ster





Wayarsa taɗau ringing batareda yaduba yaɗaura kan kinnensa tareda sallama


Ɗayan ɓangaren Aka Ansa


Miƙewa zaune yayi yace"Au barr. dama wai kaine"?




Ɗayan ɓangaren Aka Ansa da "eh nine barr. Ashe kashigo 9jar ko neman mutane bakayi ko? da banyi trying number kabama bazan saniba ai""




Yace"Ah wllh bahaka banr brr. zankira ka mana dama yaune shigowatafa dama inason muhaɗu Daddy na yabar kyautar gida ga mota kai komai normal fa"




Dariya yayi kafin yace"eye ɗan wajen daddynsa Aiko kasha godiya saura Amarya yarangaɗama dan inba Auren dole yamaba naga bakada niyar yinsa"




Dariya yayi shima yana shafa gemunsa yace"tab kamarni za'ama dole"? never wllh nifa haryanzu banga wadda tadace na Auraba wllh ba kaini infact wllh banson Auren ƴar maiƙuɗi nafison ƴartalaka"




Zama barrister Mussaddiq yagyara yana ƙurɓa juice ɗin gabansa damatarsa Hafsat ta Ajemasa kusa dashi ɗansu Ameer nata wasa Aƙasa dakayan wasarsa


Yace"nikam rayuwarka brr. takan ban mamaki kuma takan ban sha'awa Ace kyakykyawan mutum kamarga da yamallake Abubuwa da dama Amma yace bazai Aure ƴar'uwarsa maiƙuɗiba sai talaka Ashe haryanzu Anasamun kamarku A tsatson masu ƙuɗi""





Brr. yace"kaga kadama kazugani harna ɗauke kaina wani Abu bayan ni bakomai bane Auren ƴar maiƙuɗi baida komai sai ɗaukar baƙinciki ai kaima kasani tindagashi yanzu ƴar talaka kake Aure, wai nikam ina Ameer ɗina da mamansa inamiƙa gaisuwa dan Allah""




Brr. muda yace"hakane kam to Allah yakawo matar kirki son, hunmmm Ai madam kan tayi fushi dakai tinda kashigo 9jar amma bakazo ganintaba, ga Ameer ɗinka nan yana muna riga, to maganar fara aikinka fa"?





"Ameen ngd kabada haƙuri son zanshigo ai yanzu saikungaji daganina tinda nadawo 9jar dika, Aida posting letter ɗina nazo koyazu naje da ita higher court zasuban aiki wllh ai gudowama nayi dansu sosukayi namusu aiki Acan nace Inaa bazaiyu nayi karatu Acanba nakoma aiki acan yakamata nadawo ƙasata tana buƙatata itama ta Anfana dani sam ban shawar yima wata Ƙasa bauta bayan gatawa nabuƙatata"




Brr. yace""hakane shiyasa nakesonka mutumina saboda komai naka maikyau ne gobe idan zanfita aiki zanbiyo naƙarɓe takardun naka sainamaka someting ɗinsu kafin kafara zuwa"






Yace"Alreagt thanks send my gret to madam and my son bye""



Yadatse kiran...........







*IDAN BANGA COMMENTS ƊINKUBA ZANMAIDA LITTAFIN NAƘUƊI KO NADAINA DUKA*





*COMMENT AND SHARE FANSSS🙏🙏🙏🙏*








°°°•••••°°° *BASEERATA ITACE ARZIKINA*








*whatsApp num 09030835117*
[26/12 7:43 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): ➰BARRISTER KHALEEL!➰

*FREE BOOK*

🅿️7&8


DEDUCATED TO MY FANSSS ONLY👌😉



*STORY AND WRITTEN BY✍🏻 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*



STORT STORY WITH HONEST MAN





*26/12/2021 sunday december*




```AMUN AFUWA NARASHIN JINA GABAƊAYA JIYA SATURDAY SAIYAU SUNDAY HAKAN TAFARU NE SBO BIKI DAMUKAYI AMUN AFUWA ABOKAI🙏🙏🙏```







*HAR ILA YAU NASAKE DAWOMUKU DAWANI ƘASAITACCEN LITTAFI MAISUNA _DOCTOR HEESHAM 2020 PAID BOOK_ Littafine daya ƙunshe Abubuwa da dama kamar soyayya nadama son zuciya danasani dadai sauransu, ba lkcn gayamuku yadda zaikasance dan ba enougth time amma idan kana/kina buƙata mukasance A littafin _DOCTOR HEESHAM 2020 Paid buk naƙuɗi Zanfara typing ɗinsa forts january insha Allah mukasance tare 09030835117 domun neman ɗaƙarin bayani kutuntuɓi👈 wannan number_ Akwai farashi maisauƙi insha Allah 🥰Mujaheedah🥰 cedai wato (MATAR 💖MLM)*





Motar Khaleel nabarin gidan wani tsoho yasamu yakutso kai ciki maigadin saitaresa yake amma ina yanufi ciki da kunfar baki irin narigima yake kiran sunan

Alhaji lawal maidala! Alhaji lawal maidala!! Alhaji lawal maidala!!!

Dasauri yafito danyaji kiran dama yana palourn ƙasan

Umma ce kawai ke palourn sama


Ganin suna kokawa da maigadinsa yasa yace" wai meke faruwa ne meye haka"?


Tsohon yafinceke hannunsa cikin ɗaga murya yace"nazo gurinka ne ka kwacemun filina nagado wanda shiƙaɗai na mallaka A rayuwata ganida marayu bamuda komai taciki nake cidasu naroƙe kabarmun gonata" yaƙare maganar yana kuka sosai gwanin bantausayi _NIKAINA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖MLM) YABAN TAUSAYI SAIDA NAZUBDA ƘWALLA😪😪😪_





Kallonsa yake yaga da gaske yake kukan harda majina gashi tsoho dan kobai haifeshiba saiƙaɗan saida yaƙaremasa kallo tukun kawai saiyakece da dariya harda ƙyaƙyatawa cikin dariya yace" saida nace kasaidamun kaki waikai mai marayu ko? nabika da lalalama amma kaƙi to yanzu nayi amfani da ƙarfinda nakedashi naƙarɓe gona kuma za'afara aiki daga gobe masana Anta zamuyi yacigaba dariya Abinsa""




Duƙawa ƙasa tsohon yayi yanata magiya yana kuka yanaroƙonsa amma dariya kawai Alhaji keyi Abinsa




Afusace tsohon yamiƙe yace"lalle banda ƙarfinda zanja dakai danko nan danaje gun ƴansada cemun sukayi nahaƙura to zankaika babbar ƙotu"





Wata dariya yasakeyi kafin yaɗaure fuska yace"kaje dik kutonda zaka kaini kakai wllh ba nasararda zakasamu dan inbaka saniba to kasani kobayan ƙuɗinda nake da inada babban ɗaurin gindi dan ɗanama lauyer ne kagako jadani bawata Alfanu face wahala amma kagwada kagani maza ficemun A gida talakawan banza kawai"







Cikin kuka yace"bawannan kotun zankaikaba zankaika kotunda batada Alƙhali batada lauyer kotun lahira kenan Allah shine zaiƙwatarmun hakkena"" yajuya yabar gidan





Alhaji lawal nadariya yace"Allah yakaimu tsoho" yajuya yakoma ciki Abinsa yana dariya ko Ajikinsa




Hawaye Umma tashare Afuskarta tace" Allah yashirya ka Alhaji Allah kawaremu halin yarona Allah kada kabashi ikon ɗaukar hali irin na mahaifinsa"" tana kuka taƙarashe maganar........








*COMMENTS AND SHARE FANSS🙏🙏🙏🙏🙏*




°°°•••°°°
*BASEERATA ITACE ARZIKINA*






WhatsApp num 09030835117

[28/12 3:07 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): ➰BARRISTER KHALEEL!➰

*FREE BOOK*



🅿️9&10





```DEDUCATED TO MY FANSS ONLY👌😉```





*STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*






SHORT STORY WITH HONEST MAN



*Tuesday 28/12/2021 december*






Rayuwa taciga da gangarawa inda Alhaji lawal keta tsula tsiyarsa dukiya kam yatarata yacakuɗa halak da haram saidai dik wannan gwagwarmayar dayake sam khaleel baisaniba dan baifaye zamaba yariga yasamu aiki shima yanzu yafara samun nakanshi batareda sanin kowaba daga cikin Ahlinsa yasaye gida ƙarami matsakaici da ƙananan ƙuɗinsa dayatara na Albashinsa




Sabuwar ƴar Aiki Aka kawowa Umma yarinyace dabazata haura 15 years ba Saleeha kenan mooping kawai takemata tanada natsuwa ga kunya ga tarbiya




Dasallama Khaleel yashigo parlourn bakowa A palourn Saleeha ce kawai tana goge gogenta Ansawa tayi tareda durƙusawa harƙasa tagaidasu shida brr. Musaddeeq ne



Ansawa sukayi sauɗaya Khaleel ya kalle yaɗauke kai shidai Aransa yana takaicin ganin ankai yara ƙanana Aikauta


Batareda ya kalleta ba yace"Ummafa"?



Cikin ƴar ƙaramar muryarta tace"tana ciki"



Miƙewa tayi tabar palourn batasan dalili ba idan taganshi kotaji motsinsa gabanta faɗuwa yake dik da yau kwananta 5 dafara aiki gidansu amma tafahimce shi sam baida sakewa ga ɗaure fuska





Fitowa Umma tayi sukagaidata



Khaleel yace"Umma wannan yarinyarfa danagani tana Aiki wacece ita"?




Umma tace"Au wai saleeha? ƴar Aikice sale mai kulada flowers yakawo wai suna neman taimako A ɗauke ta aiki shine uwarta tamai magana shine shiko yamun magana nace badamuwa dama yanzu ba kowa maitayani aiki sainace tazo yau kwananta 5 dazuwa ai kaine dai baka lura da itaba saiyau amma ita kam ai tanaganinka wani Abune kakemun tanbayar ko Aikin ne yamotsa"? taƙarasa maganar tana murmushi






Brr. muda yace"lalle kam binƙwaƙwaf ne kawai irin nasu na lauyers "" yana dariya yafaɗe maganar




Kwantarda kansa khaleel yayi kan kujerar da yake Zaune 3ster...


Read / Download BARRISTER KHALEEL

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album