Join Our WhatsApp Group

GUDUNA AKEYI Complete Hausa Novel Document by GUDUNA AKEYI


GUDUNA AKEYI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 7749



GUDUNA AKEYI

Reading Time: 0 Hours

Added On: 18, Oct 2023

Author: Nabila Maman Khalil ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : +234 701 774 4623โ€ฌ

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 47.36 kb

File Type: txt

Views: 678+

Download: 161+

Last download: 1 day ago

Description/Story: ๏ปฟ[11:02PM, 5/5/2017] โ€ช+234 701 774 4623โ€ฌ: ๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป
๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป
๐Ÿ˜ญ
*GUDUNA AKEYI*โ˜๐Ÿป

*VERY INTERESTED AND SHORT*
*STORY*

*BASED ON HORROR*๐Ÿค–

*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*๐Ÿ˜…

*THE BOOK OF Nabila*

*Page 1 to 10*

*Bismillahirrahmanir rahim*




Tsakar darene sosai, dan kusan ince kunnenka babu karar dazai jiyo maka, in banda na tsun tsayen dake shawayi sararin samaniya, sai kuma dan botsin dabaa' rasaba,cikin wani yanayi mai tsananin firgitarwa gamida ban tsoro, kabarin ke wani irin girgiza, Kai kace girgizar kasa akeyi, kana yasoma tsatsagewa,wani irin hayaki gamida Kara lokaci 1 suka kaure illahirin makabartan,

Sannan dg bisani, wani farin abu ya dan leko dg saman kabari, Wanda zai tabbatar maka dacewa likkafani ne, dan jikinsa duk jini ne,a dai ยฒ wannan lkc km kabarin ya Fara tafiya ta cikin karkashin kasa da gudu, kai kace tseran mota ake,abundai kamar a mafarki



Cikin wani irin yanayi na jin kunya Amaryar ke fadin ameen angona, Allah yabamu zaman lfy
Gaba 1 su suka shafa adduar da sukeyi,Ahmad yayi saurin juyowa dg kan daddumar dayake ya fiskanci inda amaryar tasa take,zuciyarsa cike da annashuwa da farin ciki, yadan daga kansa sama gamida dubaรฑ agogon dake manne jikin bangon dakin yace," swty nah darefa yayi sosai is tym 4 bed now, dan kusan 2am fah, kada fa mu makara"itadai amarya bata iya cewa komaiba, dan tariga ta gane inda angon nata yadosa, dan ayanxuma banda bugawa ba abinda kirjinta yakeyi, alamar fargaba, ganin bata da niyyar tashi, yasanya Ahmad tashi ya sunkuceta kamar yar baby, baiko direta koina ba sai kan bed,


Cikin kissa ya lakaci hancinta gamida fadin wato ke wai mai kunya koh? daga mgn shine kika wani rufe fusa, to yau zanga karshe kunya, gama fadin hakan keda wuya suka ga wutar gidan ta dauke,ga wata isaka da tasoma busawa mai karfin gaske, kamar zuwan sama ne zai sauko,cikin haushi kuwa Ahmad yace NEPA Baku kyauta ba wlh,awannan zafin dan Allah,gaskiya badan dare yayi sosai ba, da generator zanje na kunna,dan bansan zafi wlh, yana rufe baki kuwa sai kuwa gashi sun dawo da ita, da sauri kuwa yace alhdlah,aah Abu kuma yazama kamar wasa su dauke su dawo da ita hk sukai tayi,ganin basu da niyyar barin wutar ne, Ahamad ya yunkura da niyyar tashi ya kashe wutar dakin hade da ac,amma ga mamaki yaji ya jefa kafarsa cikin ruwa tsundum, ya da'da nutsa kafar tashi akaro na 2 yaji dai cikin ruwa take, da hanzari kuwa ya lalumi wayarsa ya kunna fitila dan ganin meye awurin,


Ay baisan sanda ya kurma wani uban ihuba, ya haye kan gado da sauri,dan saura kadan ya takewa amarya kafafunta,itama kuwa cikin tsanani kidima da razana ta biyo bayanshi da gudu, hade da fadin" lfy kuwa? menene? Cikin rawar murya gamida karkarwa ahamad ke fadin," jini jinine nagani akasa k'undum kamar rafi,dan kafafuna gaba 1 sun nutse ciki


Muje zuwa
[11:02PM, 5/5/2017] โ€ช+234 701 774 4623โ€ฌ: ๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป
๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป
*GUDU NA AKEYI*โ˜๐Ÿป
๐Ÿ˜ญ

*VERY INTERESTED AND SHORT*
*STORY*

*BASED ON HORROR*๐Ÿค–

*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*๐Ÿ˜…


*THE BOOK OF NABILA*

*PAGE 11 TO 20*



Gaba 1 amarya tariga ta gama tsora dajin wanan alamarin,musamman ma da taga zahiri da idanunta, tunda gaba 1 bed sheet din duk inda ya taka ya baci da jini, gashi shima Ahmad din da yake shine na miji maimakon yayi wani abu akai, aa kokari yakema idan yasamu dama ya boye a bayanta, dan jikinsa gaba 1 garkarwa yake,dan tsabar razana


A hankali sukaji an mur'da kofar 'dakin ,kana wani irin haske mai karfin gaske ya haske musu idanun su, hakan ne yasa dole Ahmad da amaryarsa rufe idanunsu sakamakon karfin da hasken keda shi,gamida k'an k'ame junansu,suna ihun neman taimako,sannu a hkl halittar nan ke tafiya a sandare, km nanade cikin wani farin mayafi, Wanda duk jikinsa kacaยฒ yake da jini,saa'nnan ta jikin mayafin ma jinine ke tsatsafowa,


Sai da tazo daiยฒ saitin gadon nasu sannan ta tsaya, gamida duba yazuwa illahirin dakin, kanta kawai halittar nan ta jijiga saiga kayan dakin suna zuba kasa Kai kace bishiya ake girgizawa, Kama dg akwatina,kayan kan mudubi,dashi madubin kansa, agogon bango Kai da duk wani abu da akasan anasawa a cikin bed room,na fashewa ya fashe hk na tarwatsewa ya tarwatse,


Cikin wata irin murya mai amo mara dadi hade da amsa kowa, ta Fara din,"wai Kai ango KO?!!!ke km amarya!!! Kabude kunnuwan ka da kyau,shuhaina ce tsaye gaban ka ke mgn,take cikin Ahmad ya fara kadawa,tsoran dayake ciki ya kara karuwa,tunda shi iya saninsa dai duk duniyar nan shuhaina 1 yasani wato tsohuwar matarsa,wadda allah ya amshi rayuwar ta wata 1 daya gabata,amma km ga wani abu mai rikidarwa na fadin itace shuhaina,mgn da tacigaba dayi ne ya katse masa tunanin da yake yi,"narantse da Allah bazaka kuma jin dadin duniyar nan ba,!!!kuma dukiyar da kake takama da ita bazata amfana maka da komai ba sai masifa!!!!, sai ka zamto gata gabanka amma bazata amfaneka da komaiba,kasani dukkan Wanda yayi tarayya da Kai karkashinta bazan taba kyaleshiba,


Kan kace me sai ga amarya na lilo a saman daki, kamar fanka batare da wani Abu ya riketa ba, fadi take" dan Allah Ahmad kaceceni Zan mutu, ta shaken wuyana,pls kabata hkr, ay ganin hakan da Ahmad yayine yasa zuciyarsa ta tunzura,gaba 1 yaji tsoran da yakeyi ya gushe,baisan sanda ya rugo da gudu ba ya tsuguna gaban shuhaina ido cike da hawaye, yana fadin" Dan Allah kirufamin asiri karki kasheta, ki tuna irin kaunar dana nuna miki, alokacin da kowa ya gugeji, nine fa Ahmad dinki, Wanda kika sha fadin babu abinda zan nema a duniyar nan Wanda baza kiyimin ba, sakamakon hallacin da nai miki matatah,


Wata uban tsawa ta daka masa, da karfin gaske,shi kansa saida ya razana,amarya kuwa jinta kake yif akasa an saketa ,tuni ta fadi sumamiya,shuhaina ce ke fadin mugu macuci, azzalumi,butulu
Insha Allah sai karshen ka ya zamto kowa *GUDUN KA YAKEYI*

Muje zuwa
[11:02PM, 5/5/2017] โ€ช+234 701 774 4623โ€ฌ: ๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป
๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป
*GUDU NA AKEYI*โ˜๐Ÿป
๐Ÿ˜ญ

*VERY INTERESTED AND SHORT*
*STORY*

*BASED ON HORROR*๐Ÿค–

*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*๐Ÿ˜…


*THE BOOK OF NABILA*

*PAGE 21 TO 30*

*ASALIN LABARIN*


Motocine tsala ยฒna alfarma,wato irin wadda harsahinnan baya ratsata farare kalยฒ ,dan samun irinsu sai wane da wane, su 6 kan kwalta keta faman zabga gudu,babu ko kakautawa, dukkan Wanda ya hangesu kokarin takansa yake, Dan gudun tsira da ransa,basu tsaya koina ba sai a harabar katafaren hpl dinnan dake grin abj, cikin kankanin lkc kuwa maikatan asibitin suka hallara agurin manya da kananan su dan daukar Wanda aka kawo, wato alh Bukar Baba dogon yaro,hamshakin dan oil and gas din da sunansa ya karade koina afadin kasar nan,musamman ta bangaren taimakon addini

Da sauri kuwa driver dake tukin motar ya danna wata na'ura sai ga kofar motar ta bude, kana kujerun suka wani lalan k'wasa gamida yowa waje,Kai kace gadon asibiti ne Wanda ake daukar Mara lafian da yake bukatar taimakon gagawa,caraf kuwa likito suka tarbi gadon nasa cikin hanzari gamida shiga dashi cikin asibitin,

Kai tasa dakin tiyata aka wuce dashi, dan a wannan Karon ayadda jikin nasa ya tsanan ta baa' bukatar bata wani lkc,can kuwa awaje cikin mota, shuhaina ce keta faman rabzan kuka baji bagani, wato diya 1 tilo ga alh bukar,dan rabon da aganta tayi kuka makamancin nร  yau, tun rasuwar mahaifiyarta, shekara 2 kenan data wuce, wannan karon kam dole tayi hawaye dan tuni tagama sarewa da yanayin jikin na abban nata, don tunda take dashi bata taba ganin condition dinsa ya tsananta ba irin na yau,dakyar ta samu tayi controling din kanta saannan ta fito dg cikin car din,gamida nufar cikin hpl din, body guard na beye da ita,wani kayatacen daki da aka warema wayanda hannunsu ya cudi bayansu tanufa,gamida kunna naurar da zata sadata da dakin tiyatar kai tsaye dan gane wa idonta halin da akeci, da kyarยฒ likitocin dake aiki kan alh sukai nasarar tsaida jinin da yayi ta zuba sakamakon tsagewar da hantar tashi tayi,asakamakon kumburar da tayi sanadiyyar ciwon hanta ( Hepatitis)


Kuka kam shuhaina tashashi yau, dan hatta body guard da basa Mata mgn sai da dole tasa suyi mata mgn ta hanyar bata hkr,hade da karfafa Mata guiwa samun lafiyar mai gidan nasu DA yardar Allah,bayan kammala tiyatan da kusan awanni 6 ne Dr din dake kula da alh yayi mata waya da tana iya zuwa tagan shi,dan ya farfado, cikin hanzarinta kuwa ta mike taji zuciyarta har ta danyi sanyi, DA aka cema ya farfdo,takuwa nufi cikin dakin, bt wanan karon hana body guard dinta shiga tayi, akwance ta tarar da abban Nata, dan hk Takarasa inda yake dasauri da yar faraarta, koda ganinta shima murmushi ya fara mata,daf dashi tazauna gamida rike masa hannu kam tana fadin" Abba yajikin naka? hope dai kadan samu afuwa yanzu?pls Abba stay wit me dan Allah karka tafi kabarni, kamar yadda mami tatafi, i really need u abba,tana fadin hk wasu hawaye masu dumi suka fara zuba dg idanunta,cikin karfin hl da dauriya abban nata ya matse hannunta da nashi kana yace,akoda yaushe kirika kaddara kodamu ko bamu zaki rayu shuhainร ,tunda Allah yana tare dake, kitsare kanki da mutuncin ki, kada kisake kisauka kan tarbiyar da muka ginaki akanta, kanji my baby?akarshe dukkan harkokiรฑร  danake gudanarwa ba Wanda bakisani bร  to kikula dan sai kinyi hkr da jamaa',Dan ni rayuwa tazomin karshe shuhaina, kema kuma kinsan kinada irin wannan lalurar tawa (Hepatits)dan hk kikula wajen bin kaidojin da aka gindร ya miki,ban yarda ki cutar da wani ta hanyar sanya masa cutarnan ba,musamman idan kin tashi aure,kifito kifada masa gaskiya koda kuwa hakan zai zama sanadiyyar kin auruwar ki,ni kam dama bana jin ajikina Zan tashi, dan likita ya tabbatar min da cewa hantata ta buga,kuka shuhaina take sosai cikin rawar murya take fadin zaka tashi abba, zaka tร shi,Dan Allah kadena ambaton mutua Abba nah!!!,fadar likita ba fadar Allah bace,shidai kawai mumushi ya bita dashi, Dan shi kadai yasan yadda yakeji acikin jikinsa,take anan ya fara wani irin kakafewa,gamida wani irin tari mai karfin gaske,sai gashi jini ya fara fito masa ta hanci da baki,

Cikin tsananin kidima tasa body guard dinta da yayi sร urin hanzartawa dan kiran Dr,amman inah ko kan Dr ya karaso har rai yayi halinsa,innalilahi wa innailaihir rajun Allah yajikan alh Bukar Baba dogon yaro itace kalmar da Dr yafada asanyaye,hade da janyo mayafi ya rufeshi,

Muje zuwa
[11:03PM, 5/5/2017] โ€ช+234 701 774 4623โ€ฌ: ๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป
๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€
๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿƒ๐Ÿป
*GUDU NA AKEYI*โ˜๐Ÿป
๐Ÿ˜ญ

*VERY INTERESTED AND SHORT*
*STORY*

*BASED ON HORROR*๐Ÿค–

*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*๐Ÿ˜…


*THE BOOK OF NABILA*

*PAGE 41 TO 50*

๐ŸŽ‚๐Ÿฎ๐Ÿฎ๐Ÿฎ๐ŸŽ‚ ๐ŸฌHappy ๐Ÿฌ
โ™ปยฐยฐยฐยฐยฐยฐโ€ขยฐยฐยฐยฐยฐยฐโ™ปbrithday to ma
โ„ โ„ Swt & lovely๐ŸŽˆ
โ™ป โ™ป son๐Ÿ’‹
โ„ IBRAHIM KALEEL๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฆ




A dan zaman da shuhaina tai da Ahmad, sai taji yana matukar bugeta, musamman barkwan cinsa,dan shi badai ka zauna kusa dashi komin bacin ran DA kake baisaka ka dara ba, kasan cewar sa mtm neshi mai rahar gaske,ga km gidadan ci, dan shi a yadda tsarinsa yake kauye tai masa mumunan kamu,



Dr ne tsaye kan Ahmad yanata yan rubuceยฒnsa,gamida kara duba lfyar sa,take km ya juyo da kallansa ya zuwa inda shuhaina take, hade da miko Mata wata takarda,gamida fadin,"wannan takardar dana miko miki ta sallama ce hajjaju,dan ga yadda muka saukin jikin nasa ya dace da mu sallameshi a yau dinnan, dan hk ga magungunan sa nan da zai cigaba Dasha na rubuta asiya,


Cikin sakin fuska tace toh tank u Dr, shima yace mata ya gode,kana ya juya yabar dakin,shuhaina ta dubi Ahmad Wanda yayi kicinยฒ da ransa, tace dashi" ya naga ka bata rai,kaida ya kamata Kai murna an sallameka, koba komai zaka tafi inda Kai niyyar zuwa, ko baka son sallamar ne?Ahmad yace aa ni bawai abinda ke damuna ba Kenan,to me yake damunka? shuhaina ta tanbaye shi,nifa daman bagun kowa nazoba, dan bansan kowaba a birni, azabar kishiyar uwace ta koroni dg garinmu,kasan cewata maraya gaba da baya,shiyasa kawai nร  yanke shawarar fitowa neman kudi,km tunda Allah yasa na hadu dake, km na fahimci ke mutuniyar kikice nasan dana fada miki abinda ya raboni da gida zaki taimakan,koda da shara ne,



Jin kalaman dayayi ne yasa shuhaina amincewar ta taimaka masa, dan koba komai zata taimaka masa gudun kada ya fada ahannun bata gari, dan hk dg hptl gida ta wuce dashi,ta km hadashi da maigadi akan yarika kula dashi bakon tane,ba km ta kawoshi gidanta bane dan yarika mata aiki tana biyansa bane aa, sai dan kawai duk lokacin da take cikin nishadi ya rika 'debe Mata kewa



Kwanci dashi Ahmad har ya zama dan gari,kasan cewar duk sanda shuhaina ke less busy tana km shaawar hutawa, takan fita dashi dan yaga gari,dg bisani idan suntashi dawowa gida su biya ta...


Read / Download GUDUNA AKEYI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album