Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

AUREN KATIN KASA Complete Hausa Novel Document by AUREN KATIN KASA


AUREN KATIN KASA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 27163



AUREN KATIN KASA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 05, May 2023

Author: Queen Marh ,

Ebook Compiler : Mr Taskar Novels

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 152.36 kb

File Type: txt

Views: 8524+

Download: 4694+

Last download: 59 seconds ago

Description/Story:
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Free page….



Chapter1&2



Garin kano unguwar lamido cresent GRA.

Gidane babba daga gate din kana shugowa zaka san gida ne na masu arziki, atsakiyar gidan akwai babbar bishiyar guava wadda tayi girma sosai tayi ma compound din rumfa, yara ne gudu suke wasa, duka maza da alamu yan uwane amma kuma kammanin su duk daban ne, biyu acikin yaran farare ne alhalin sauran biyun kuma bakake ne, kyawawa ne yaran bulbul don akalla bazasu wuce shekara bakwai zuwa tara ba kana ganinsu zakasan hutu ya zauna ajikinsu suna sanye da riga da wando na jeans agefe kuwa wani yaro ne zaune gefen wajen famfon wanke motoci yana kallon su da alamu yana son ya shiga cikinsu amma sun hanashi yarone kyakyawa black beauty shima bazai wuce 10yrs ba yana da manyan idanuwa very innocent sannan yana da hancin kamar biro fuskarshi sak irin na Fulani saidai akasin fatar jikinshi chocolate color, daya daga cikin yaranne ya kalli inda yaron yake sannan yace ‘’kai salim zoka buga ball din”, aikuwa kamar jira yake ya taso da gudunshi yana zuwa dab da wanda ya kirashi ji kake bamm anbugo ball din saitin goshin sa nan take ya kwala kara jin zafi agigice ya durkushe kasa, sukuwa yaran me zasu banda dariya, jin kukanshi ya karade duka gidan yasa wata farar mata ta fito daga main entrance din parlour aikuwa tana ganin yaran atsaitsaye suna dariya yasa ta karaso wajensu kallonsu tayi daya bayan daya, fararen yaran ne su biyu suka matso wajenta suna mummy mummy, kallonsu tayi sannan tace Khalil,khamis menene haka banace kuyi wasanku ku kadaiba, wanda aka kira da khamis ne ya kalleta yace ‘’mummy muna wasane saisu jabir sukazo sukace zasuyi munce masu bazamuyi dasu ba shine jalal yace wai ayi competition muna cikin yi sai jabir ya kira salim wai yaxo ya buga bayan ya taho shine ya buga mashi ball akanshi’’, kallon jabir tayi sannan tace ‘’kai daman baqin hali yayi maka yawa ka godewa Allah ba yarana ka bugama kwallon nan ba da wallahi sainaci uwarka…jan yayanta tayi fuu suka wuce parlor salim kuwa bawan Allah ko kallonshi batayi ba ta wuce cikin gida, jabir da jalal kuwa daukan ball din sukayi suma suka wuce cikin gidan, anan suka bar salim sai matse kwalla yake idanun shi duk sunyi ja goshinsa ya kumbura sosai don ba karamin bugu jabir yayi mashi ba. Yana nan tsaye wata yarinya wadda akalla bazata wuce shekara goma sha biyar ba kyakyawa ce fuskarta sak irin ta salim amma ita ta fishi dogon hanci sannan ita zubinta irin na sirarara ne, hannun ta rike da bucket din kaya da alamu shanya zatayi, juyawa tayi zata wuce hanyar backyard din gida domin anan suke yin shanyar kayansu jin sautin kuka yasa tadan juyo saitin compound din gidan aykuwa karaf idanunta suka sauka kan salim da ya tsugunna yana kwalla, kallonshi tayi da kyau sannan tace ‘’ Salim zonan juyowa yayi jin muryar yayarshi salima, aguje ya taho wajenta, kallonshi tayi sannan tace ‘’subhanallah salim meya sameka haka? Waye ya dakeka?

Kallonta yayi sannan yace’’ ya salima ina zaune wajen famfo ina kallon su jabir suna buga ball shine yace nazo muyi ina zuwa ya buga min ball akaina, kallonshi tayi cikin tausayin kanin nata sannan tace ‘’Salim na fada maka kadaina wasa dasu bakaji kamanta abinda adda tace mana ko?, kasan ba son zamanmu suke ba acikin gidan nan nasu, kadaina kulasu kaji?’’ girgiza mata kai yayi sannan yace’’ toh ya salima bazan karaba. Hannunshi taja suka wuce backyard anan ya taimaka mata suna shanya kayansu data wanke, bayan sun gama ta kofar baya wadda take hade da kitchen din gidan suka shiga.

Wata yar budurwa ce ta juyama kofar kitchen din baya da alamu wanke wanke takeyi a sink din kitchen din tana tsaye, sanya take cikin doguwar rigar atampa kalar red da ratsin yellow ajikin rigar wadda ta zauna dass ajikinta, kanta hulace red, tanada diri sosai saboda kana ganinta ta baya zaka hango yanda mazaunan ta wanda suke dan girgizawa sakamakon juyin da takeyi wajen dauraye kayan wanke wanken jikinta irin shape din hour glass ne irinsu ne ake kira da figure 8, tanada hips masha allah har ya rinjaye jikin nata sannan da alamu tana da kiba salim ne ya taho aguje gefenta ya tsaya yace ‘’ adda na sannu da aiki’’ juyowa tayi tana kallonshi sannan ta kalli salima data tsaya gefen shi suna mata murmushi itama murmushin tayi masu…ina ganin fuskarta nace masha Allah, yarinya ce kyakyawa itama black beauty ce chocolate color irin wankan tarwada dinnan ita baza ace mata choco ba ita baza ace mata fara ba sbd tafi salim da salima dan haske amma itama din tana cikin category din chocolate colors, hancin ta kuwa kamar har yafi na salim da salima mikewa wanda ya karama fuskarta kyau da annuri, tana da idanu manya manya round afuskarta wul wul dasu suna dauke da eyelashes zara zara tana da cikar gashin gira har yana nema ya hade, bakinta kuwa yana nan oval shape gwanin birgewa, batashafa komai ba a lebanta amma kamar an goga jambaki, ta wajen lip line dinta kuwa yadanyi baki ba sosai ba wanda ya karama bakin nata kyau sosai, itama akalla bazata wuce 19yrs ba tanada boobies manya daidai jikinta sannan batada wani tumbi sosai doguwa ce sharr da ita amma akwai diri……., murmushi kawai take masu saidata kara kallon salim sosai tukunna ta bude baki ta tace ‘’ ya Allah salim what’s wrong with your forehead?, shuru yayi sbd yana tsoron kar tayi mashi fada, salima ce tayi charaf tace ‘’ adda Amra wasa yaje zaiyi da wa’enchan mugayen yaran shine suka buga mashi ball ah goshi, na fada mashi ya daina zuwa wajensu yaqi ay gashi nan yajama kanshi”,…. Kallonshi wadda aka kira da amra tayi sannan ta tsame hannunta daga wanke wanken sannan tace salim I thought we’ve talked about this na fada maka kadaina zuwa wajensu sbd
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download AUREN KATIN KASA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
7 Comments On AUREN KATIN KASA
avatar
salma-6

2 years ago

Reply

wonderful

avatar
salma-6

2 years ago

Reply

wonderful

avatar
fatima-7-2-5

1 year ago

Reply

I need complete one

avatar
fatima-7-2-5

1 year ago

Reply

I need complete one

avatar
aisha-2-9-6

1 year ago

Reply

I need complete pls

avatar
aisha-2-9-6

1 year ago

Reply

I need complete pls

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to aisha-2-9-6

You can only get the complete by purchasing it through the Author

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album