Join Our WhatsApp Group

CUTAR KAI Complete Hausa Novel Document by CUTAR KAI


CUTAR KAI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 80119



CUTAR KAI

Reading Time: 6 Hours

Added On: 24, Jul 2023

Author: Aisha Bagudo ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08059623096, +234 803 238 4602

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 447.99 kb

File Type: txt

Views: 1184+

Download: 802+

Last download: 2 days ago

Description/Story: ????????????
CUTAR DA KAI
   ????????
????????????
An dauko wannan littafi daga shafin www.novels.com.ng ku ziyarci shafin na www.novels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348060358004

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.novels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348060358004 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

12-2-2021
Page 1
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
Free page
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi   zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jakankuna da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy volyal lace  duk akan farashi mai sauki ga mai  bukatar  siyan ?aya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...????


EGYPT
*Reehab*  unguwa ce dake    cikin   babban  birnin   kasar  cairo , unguwa  ce  data  tattare kan   manya  attajiran  masu   kudi , zagaye  da had'ad'dun  gidaje  masu kyau  da  tsari  kamar yadda   gidan 
muhammad  realwan  yake   d'aya  daga  cikin jerin   gidajen unguwar   .
    Babban  katanfarin fili ne  wanda  aka gina madaidaicin   gidajen  sama    guda uku  a cikinsa   mai  hawa ?ay d'ay,   tun  daga  bakin  get  din  gidan  har  zuwa  babban   parlou'n  gidajen ciki  zaka fahimce  yadda  had'uwar gidan  yake ,  babban parlou'n  ne  wanda ya kunshi  duk  wani nau'i  abubuwa na  more  rayuwa da qawata  muhalli  , idan mutun yana   parlou'n   zai ?auka  a wata  duniyar yake  ba'a wannan  duniyar tamu yake  ba."
makakeken tv bango  ne  manne da bango kowani   parlour dake  cikin  gidan,  ga wani  katon  wutan lantarki  a saman parlou'n   mai  jere da   fitilu  masu matukar haske   riras ,ga masuburbud'an  sanyi , ga  makaken  dining table  zagaye  da kujeru na alfarma  ,  yayinda parlou'n  yake  zagaye   da  fararen  kujeru  masu ratsin  baki ajiki   , banda  kitchen   da   bayi  kwaya daya  tal da  landury ,  babu  d'aki  ko  daya a cikin parlou'n  ."
yayinda sama gidajen  ke  ?auke   da dakuna  guda  biyu  da parlour d'aya  Alhaji  realwan ya gina wannan katafarin gidan ne  saboda  ya'yansa Aliyu da samir da shi kansa idan ya kawowa kasar ziyara    , yadda   tsarin    ginin   Samir   yake   haka  na     Aliyu   yake babu  wani  bambamci , komai iri  ?aya  aka zuba acikinsa  ".
Wata  matashiya  mace ce   raku'be a akan kujera  a  matukar  tsorace take a parlou'n  saboda girmansa,   ta  takure jikinta guri  ?aya  saboda duhun  parlou'n  ga yunwa  dake  tattare daita , tun   jiya da suka sauka  a kasar  bata  ci wani  wadataccen abinci ba   ,tunanin  yadda tahowarsu   ta wakana  take  , tun  da suka shiga jirgi  yake  cicccin magani  wanda a idanun iyayenta  ba haka ya nuna  ba, cikin sakin fuska  da  farinciki  suka rabu  da  iyayensu , jirgin na  gama  mikewa a sararin  samaniya ta nemi  murmushin  dake kwance akan  fuskarsa ta rasa, fuskar  ta dawo tamkar hadari ko ta wani mayunwacin zaki ,a hankali ta  d'aura  kanta a kafad'ansa  ta ?an  d'aga idanunta ka?an  ta  kalleshi ,  bai  motsa ba , hasalima wani  bangaren  yake kallo  yana  danne danne a wayarsa   tamkar babu wata halitta  atare dashi ,a hankali  hancinta ya dinga  zuko mata dad'ad'd'an   kamshin turaren   jikinsa dake gauraye da kamshin skin dinsa  , a natse  ta sauke  numfashi kamshinsa  na sake mata  dadi  ,duk wannan shiru  da  yayi  a lokacin  tasan  zuciyarsa cike  take fal  da jin haushinta  .."

Jin  bai  yi magana ba har  lokacin yasa taki  bu?e  idanunta  , tayi lamo  tana cigaba da  shakar kamshinsa  a haka  bata san  lokacin da bacci ya ?auketa   kanta na kan kafad'ansa ba.
ji  kanta  ya  bugu da kujera  yasa  tayi firgigib tare da  bude idanunta  da sauri ta furta  "oooooo  ta dafe gefen  kanta  tana kallonsa , ko kallon inda take  bai  yi ba , bama zakace  shine  yayi muguntar  ba,   Allah Allah  ya  dinga  yi  su isa dan  baya  sonta  a kusa dashi  ,yayinda  bangarenta kuwa    babu  abinda  tafi  qauna da muradi  kamar kusancinsu  tare  .."
Suna  sauka a kasar cairo  motar campanie dana escout dinsa  na  tsaye    zaman jiran  karasowarsu , kai tsaye  Aliyu Muhammed  realwan  ya wuceta ,
cikin sauri itama ta gyara zaman handbag d'inta   ta  biyo bayansa dan  tasan ba karamin aikinsa ya barta agurin ba  , escout dinsa na hangosa suka hanzarta k'arasowa inda yake cikin girmamawa tare da bu?e masa  gidan bayan ,ya shiga ya zauna yana gyara zaman rigar suit din  jikinsa , cikin hanzari itama ta shiga  inda taga an bu?e masa  ta zauna gabanta na faduwa   ,
gama saka jakunkunan kayansu ke da wuya  direba yaja motar  suka bar gurin  escout dinsa na biye da motar da yake ciki a baya  .
Koda  suka  iso  gidan ko'ina  a gyara  yake  tsab   kasancewar Companie   club  ?insa  man United  sun san   dawowarsa  dan haka suka  sanarwar    masu  aikin  gyara gida  ,
tsayawa   tayi  a  parloun gidan , shi  kuma cike da kuzari  ya hayewarsa  sama , ganin haka  yasa  ta biyo bayansa  da sauri tana shiga d'akin da ta gani a bude  wayarsa  ta  ?auki qara  ,hannunsa rike da kugunsa  ya  k'arasa  jikin window  ya  zuge  labule window  yana kallon  haraban  gidan, maganar  minti  goma yayi  yace "gani  nan zuwa   ya  maida wayarsa  cikin aljihun  wandonsa  ya juyo inda take tsaye  "fitar min a d'aki " ya furta a fusace .
   jiki  a  sanyaye  ta fito ta  tsaya  daga bakin kofar  d'akin  ya  fito ya kulle ya sauko  zuwa  parloun bayansa  ta  biyo ta tsaya, tana  tsaye  mai gadi  ya  shigo da manya  jakunkunansu  ya  juya  ta  kasa  zama  tana kallonsa ya kashe wutan gidan  gabadaya  sannan ya fita   tare da kulle  kofar parloun  bai dawo gidan  ba  sai  tsakar dare  lokacin  tuni  bacci yayi  awon gaba daita akan doguwar   kujera   .
idanunshi  ya  tsura mata  cike da takaicin ganin yadda take bacci  ya balain  bata masa  rai  ya  shiga kitchen ya  bu?e    fridge ya  d'auko  roban ruwa mai  sanyi  ya  fito ya tsaya  akanta ya shiga tsiyaya  mata  tun daga tsakiyar  kanta har sansar jikinta    ta farka a matukar   firgice , yana  ganin ta bu?e  idanunta  ya ?auke idanunshi akanta  tare da cilla mata  roban ruwan da yayi saura  ajikinta  ya  haura  step ,da sauri  ta mike ta  biyo bayansa  tana masa magana  yayi mata banza , bakin gado ta samu  ta  zauna tana kallon  jikinta dake jike ,   ta  zabga  tagumi   tana kallonsa  ya  bu?e  bakar jakarsa  ya fito da takeway  ,  snaks da  cake  ne  aciki sai driks   ya  zauna kan doguwar  kujera ya mike kafafunsa  ya cinye tasssss  ya da'ura  driks akai  sannan  ya mike ya shiga  bayi ya watsa ruwa  ya fito , haka suka kwana  batare da yayi mata magana  ba ko damuwa da bata abinci ba   ."

To yau  ma  tun  safe daya bar  gidan  bai dawo ba har  gashi  shabiyu da rabi  na  dare  ta buga , tana  cikin wannan tunani   taji motsin shigowar  motarsa  ba'a fi  second  biyu  da shigowar  motarsa  ba taji  yana ?o?arin bu?e kofar  parlou'n naunayen ajiyar  zuciya  ta sauke   , haske   wayarsa   ne ya  gwauraye  parlou'n, idanunsa  ne  suka  sauka   akanta  takure guri  daya , a natse ta d'ago  kyawawan idanunta  ta sauke su akanshi   yana  tsaye kikam  kamar  wani soja rashin  wadataccen hasken  parloun  bai hanata  karewa kyawawar  fuskarshi kallon  tsab ba , ita ba dawowarsa   bace  abin daga  hankali da fad'uwar gaba  irin yadda gaba-daya siffarsa ta sauya  ,idanunsa  dake kanta  cike   suke da bala'i iri iri  ,fuskarsa nan nashi  tamkar ba'a taba saukar  da rahma  akanta ba , tana kallonsa ya nufi gurin  meter  yayi changeover   yana jan  tsaki ,  a  yadda   ta lura babu  abinda  ya tsani gani  kamarta   .."
  Ya waigo  bangaren da take  zaune  ,yayi  mata  kallon  second biyu   sannan   ya ?auke idanunshi  akanta  yana  sake jan  tsaki ya  nufi sama    ya tsaya tare da  tura  hannu cikin aljihunsa  ya ciro key ya bude  kofar  d'akinsa  ya shiga   ya tsaya gaban mirrow  yana  sausauta tie d'insa  tare da  cire yar saman  suit  d'insa  ya ajiye  wayoyinsa  akan dres  mirrow  ya kwance agogon  dake d'aure  daa tsintsiyar  hannunsa  ,ya kife jikinsa  bisa  gadonsa  tare da  talla'be  kansa da duka  hannuwansa, yayinda  kafafuwansa ke kasan  tayis yana girgizawa  a hankali  cikin jin kai  ."
a  hankali  ta  turo kofar d'akin  ta  shigo bakinta dauke da  sallama   tana d'aga  kafafunta da kyar tamkar  kazar da kwai ya fashewa  a ciki ta karaso inda  yake  ta durkusa a gabansa "sannu da zuwa ta furta cikin kasalalliyar muryarta mai sanyi da shiga jiki sannan   ta soma ?o?arin  kwance masa  igiyar takalmin dake  sanye a kafafunsa  ta  kai  inda  taga jerin takalmansa  suke   , ta dawo  zata  ta?a masa kafa  domin cire masa safarshi  ,yayi  saurin janye  kafafunsa  yana jan  tsaki "tana  son kusancinta  dani mayyar yarinyar  kawai  yayi maganar  a kasan  ranshi yana  jan  tsaki   shiru tayi  jikinta na rawa muryarta  a raunane  tace   "yunwa  nake ji ya  Aliyu  tun  abinci jiya ne a cikina ,ka  fita ka kulle ko'ina  a gidan nan  daidai  da ruwan sha sai na  bayi na sha  ka taimaka  min da abinci yunwa  nake  ji tayi maganar  hawaye na gangaro  mata   "
   "ina  ruwana da jin yunwarki  ,da rayuwarki da  mutuwarki  duk daya ne  agurin Aliyu  ,da  zaki mutu ma  wallahi  sai Aliyu  yafi  kowa  farinciki a duniya  ,har  mafarkin  nayi kin mutu an  zo  zaman makoki nace  bana  bukata kowa ya kama gabansa .. ...."
"saboda me  ya Aliyu kake  min irin wannan fatan  "? tayi maganar tana  mikewa tsaye jikinta na rawa  "saboda bana  sonki ,  baki da amfani komai   agurina , banci zuciyar  muslunci da darajan  iyaye  wallahi da a  kasar   zan  kasheki  da hannuna ki mutu  ,dan gara mutuwarki dana yi rayuwa dake ...."
mutuwar  tsaye   tayi cikin  tsananin  tashin hankali  da matsanancin gigita    jin  furucinsa yayinda  hawayen idanunta ya karu suka shiga kokuwa da juna gurin silalowa ga wani irin kyarma da jikinta ke yi   , sai  dai   rawar da  jikinta ke yi  ya  sanyata saurin durkushewa  a gabansa domin  kafafunta sun tabbatar  mata bazasu iya   cigaba  da ?aukar gangar  jikinta ba,  baya  ga haka ma  ga  wani iri jirin yunwa  dake d'awainiyya daita  .
Wani  irin bugawa kanta ke  yi  tamkar zai rabe gida  goma , a hankali muryarta  ta fito "idan ka cigaba  da tunanin abinda  ya rigada ya wuce  bazaka ta?a daina tsanata  ba a cikin zuciyarka ". "bazan ta'ba dainawa  ba Kinga kuwa bazan  ta?a daina tsanarki  ba ,"shi fa so halitta  ne  da .......
  " bar  dakin  nan stupid  tun kafin  nayi losing control , dan  ina jin  bakinciki kasancewata  dake yayi maganar  a  zuciye cikin tsananin fushi da tashin hankali mara misaltuwa "
Bata  bar  d'akin ba  kamar  yadda ya furta  sai   rarrafawa  tayi ta koma  gefen doguwar kujerar   kushin  kwaya daya  dake  d'akin  ta rakube ,  tana kallonsa ya mike  ya  shiga bayi batare  daya cire  kayan jikinsa  ba   saukar ruwa a  bayin   yasa  ta fahimci wanka  yake  a hankali yunwa  ta dinga nukurkusanta , ta rike gefen  cikinta  tana  had'iyar  miyo  da kyar    tare da  share  hawayen dake tsiyoyo mata,  tasan  mugunta yake  mata  saboda  baya qaunarta   .
wasa  wasa sai da yayi kusan  awa ?aya  a bayi bai  fito ba ,sake rarrafawa  tayi ta k'arasa inda  jakarsa  take saboda  tunanin  jiya a ciki taga ya fito da cake yaci  ya da'ura  lemu  ya kwanta yayi banza  daita, ta bu?e jakar  aiko nan idanunta suka  sauka akan cake da  ruwan  roba da driks , jikinta  na rawa  ta ciro farar  laida ta fito waje  ,tun  daga  kan step ta soma  cin cake din kamar wata mahaukaciya  .."
A natse ya fito daga bayi   kugunsa d'aure da farin  towel  Wanda kad'an  ya zarta gwiwarsa   yaga wayam babu alamun ta , numfashi  ya sauke" crazy girl kawai  da yunwa  kadai zan iya azabtar  da rayuwarki  , tsawon awa  guda  yana shirin bacci  ya gama tsab  ya karaso  gaban jakarsa ya bu?e  da niyyar  ?aukar cake  dinsa ya ga wayam ya sake dubawa bai gani ba , shiru  yayi na second biyu ,can ya  nufo   parloun kasa a zuciye kafafunsa  sanye da silifas  masu matukar kyau wa?an da suka dace da zara zaran yatsun kafafunsa  "ke uban wa yace ki  ?auki cake  din can "? dan ke na siyo ko  da kudinki  na siyo "?
tayi  shiru tana sauke  numfashi da ajiyar zuciya  dan tuni  ta cinye cake din neman kari  ma take "idan kika sake ...


Read / Download CUTAR KAI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album