Join Our WhatsApp Group

YAR QAUYE KO YAR BIRNI 2 Complete Hausa Novel Document by YAR QAUYE KO YAR BIRNI 2


YAR QAUYE KO YAR BIRNI 2

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 104958



YAR QAUYE KO YAR BIRNI 2

Reading Time: 8 Hours

Added On: 13, Sep 2023

Author: Rahma Muh'md Rufa'i Nalele ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07038260028, 09051533739

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 361.22 kb

File Type: txt

Views: 926+

Download: 459+

Last download: 12 hours ago

Description/Story: ╨╧рб▒с>■  ╜■   ААА                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                            ¤   ║    

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~БRoot Entry         └F╛WordDocument    1T0Table        :Data
            ■   ье┴ЙИ P┐,РKSKSд1T┼      д╪╪¤эL9─А:::::::С
▓C
>╪:::Б
╣Б
::Б
:: 
'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI

Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele
Bismillahir-rahmanurrahim
Part 2
07038260028


Cikin takaici takashe wayan
Baifi mintina ba ko Habiba tazo
Tace mae yafaru sahiba
Nan takwashe komae tagaya mata
Habiba ta gyara zama tace nifah ina zargin yarinyar nan tana ha'da miki da surkullan Su na QAUYE. Bakiji mah boka ya fa'da ba tace
Tsinanniyar yarinya wlhi natsane ta
Habiba tata6e baki tace nida zakibi shawata dakin fita daga harkarta kibar mata MARWAN 'din
Kefah babbar yarinyace bae kamata kidinga nuna kishinki akan namiji hakaba
Tace lallene mah
Kina nufin nabar mata MARWAN
Tace bazaki iyaba ko
Tace kwarae
Tace danice wlhi bar mata shi zanyi inyi rayuwata Cikin farin ciki da annu'shuwa
Tace abune mae wuya nabar ma wata MARWAN kima dena wannan zancan
Habiba tada'da gyara zama tace
Mezae hana to muje wajan wani bokan.
Tace nifah duk inda zamuje muje indae buqatata zata biya ya rabu da ita
Tace hmm
Mery kenan shikenan
kisa mana rana muje gun nakan dutse
Tace wane sa rana
Da badan inajin tsoran kar MARWAN yatambayi munafukin canba damunje mundawo yanzu
Tace wazae tambaya
Tace megadi man
Tace shikuma asuwa
Tace shi amae fa'dar gsky
Tace aikam
Yanzu dae zan samu lugwigwitaki kowa
Maryam tace
Kedae baki gajiya wlhi
Tace yazanyi nagaji da gwana kamarki
Nan suka fa'da aikata masha'arsu



Tunda MARWAN ya'dau hanya shuru bamae mah kowa magana
bacci yayi awan gaba da Nafisat
Hakanko yaba MARWAN damar kallanta San ranshi
Har yatsaya yasiya mah babanta kayan abinci da hajjiya bata farka ba
Agajiye suka iso qauyan Gidan megari suka sauka
Hajjiya tayi murna da ganinsu sosae
Tagabatar musu da abinci da ruwa mae sanyi tare da suyayyun kaji
MARWAN yayi 'dakin Adamu
Nafisa tazage sae labarae takeba mah hajjiya
Tace yanzu fah na iya turanci
Hajjiya tace
Badae yaran ya hudawa ba
Tace shi.
Kayya banji 'dadiba
Tace yana da da'difah
Tace kukuka sani
Tace ni namatsu naga BABANA
Tace aikam ya kamata dan kunda'de bakuga junaba
Tayi murmushi
Adamu da MARWAN ne suka fito.
Adamu yace kaga matar yayah sae atashi muje gun baba ko tace gidanmu
Yace eh kae
Da sauri tatashi tasa gyalanta
Hajjiya nacewa yanzu ko take maganar shi
MARWAN yazuba mata ido kawae dan
Yanasan kasan cewa ajikinta

Tunaninta da qafah zasu tunda banisa
Amma sae taga sun shiga mota

Akofar gidan nasu taga baban nata yana wankin huluna
MARWAN na tsayawa tafita da gudu tana cewa baba
Shima ganinta yasa fuskarshi tahaske da fara'a yace Nafasatu
Tace na'am.baba
Yace kece tace nice baba
MARWAN da Adamu suka duqa gaida shi
Ya'amsa Cikin kulawa.
Yace mushiga ciki
Nan suka shiga
Da baba Larai suka fara arba duk suka gae sheta ta'amsa fuska 'daure
Nafisa taqara gae da ita tace haba yarinya kingae sheni na'amsa to miye zaki da'da damuna
Nafisa tace kiyi hakuri Babah ina lantana tace tana 'daki tace to bari mugaisa da baba nazo
Taja tsaki batace komae Ba
'dakin Babanta tashige dan Su MARWAN tuni sunyi ciki
Nafisa takalli Baban nata tace yajikinka yace da sauqi
MARWAN da Adamu suka ha'da baki wanjan cewa Allah yaqaro sauqi
Yace amin
Nan baba yadinga jansu da hira dan gsky yaji da'din gananin Nafisa shar da ita
Can Su MARWAN suka mishi sallamah zasu tafi yace yau she zaku tafi
MARWAN yace dayau amma sae gobe
Yace Allah yakaimu yace amin
Suka fita
Baba yace da Nafisa
Bawata matsala ko tace bakomae wlhi inajin da'dina
Yace to madalla
Wani yarone ya keta shigowa da Kaya 'dakin Baban
Sanda yagama shigowa dasu tsaf baba yace kayanki neko.
Tace eh maman ya MARWAN ce tace akawo muku
Kayan abimcinko inaga shiya siya
Baban yafito dan ya mishi godiya amma sunyi nisa
Yadawo yana samae albarka
atamfufine kusan goma les biyu ga kuma shadda uku sune kayanda Momy tabayar
Kayan abinciko ko buhun shinkafane da katan 'din taliya tare da semo harda mangya'da
Yace Allah yashi musu albarka
Tace Ameen
Baba ka'dau shaddodin yace to kinga sae abamah
Hassana biyu mairo ma biyu
Tace zan bama maman Fatsima les 'daya Fatsima nabata atanfa ko
Yace eh yayi kyama ha'da mata da kayan abinci tace to
Yace sauran Kayan sae aba Larai
sukaci gaba da hirarsu hankali kwance

Larai ko
Tadae gane MARWAN shine mijin Nafisa
Amma Sam bata gane Nafisa bah
Tunda yaran nan yafara shigowa da Kaya jikinta yayi sanyi dan bata da'de da yima Baban Nafisa gorin yaqi kayo musu abinci ba
Tafara tunanin kayan waye
Can dae takasa 'daurewa tashiga 'dakin sae ganinta sukayi kamar anjefuta tace niko Malam Kayan wayene wannan yace mijin Nafisa ne yakawo. Dake tasan bashine dasuba
Ta washe baki
Tace to angode
Nafisa takalleta baba Larai badae San abin duniya ba tace aranta.
Nan baba yanuna mata kasan da yayimah Kayan.
Tahau masifah wae Su hassana asuwa dazae basu hartirmi biyu
Yace haka yaga dama
Tace harda bawa maman Fatsima da Fatsima
Yace eh wannan kuma ra'ayin Nafisane yafa'da yana Mae kallan Nafisa
Tace wannan Nafisa ce
Yace kwarae kinga ikwan Allah ko
Aibasan lukacin data sake Kayan hannunta Ba
Tace Nafisa tace na'am
Tace dama kece
Tace eh
Bata qara magana Ba takwashe sauran Kayan tafita
Baba yace
Kinga abinda 'yar uwarki lantana tayiko
Tace mae yafaru Baba
Yace yarannan yakubu ne yamata ciki yanzu haka tana tare da Cikin Ashe yamata Cikin yafi sau hu'du suna zubarwa
To dake Allah yayi asirinsu saiya tunu shiyasa wannan yaqi fita.
'Yan iskan yara Ashe shiyasa yaqi auranta
Nafisa tawaro ido tace ciki baba
Yace hmmm ke Larai taketa iskantawa togadae iskaci akan 'yarta
Nafisa tayi shuru tana tuna ranar da suka gansu alungu


Aiko Nafisa taga yanda lantana tarame tayi baqi irin da ita

Su hassana sae nan nan sukeyi da Nafisa sunata murnar Kaya
Abin yabama nafisa mamaki yanda suka kulata kodae sundena jin tsoran baba larai ne
har gidan fatsima Nafisa taje bayan taje gun mamanta
takoga sameta da kyakkyawa 'danta kuma taji da'din ganinta sosae
Tace Nafisa kinga yanda kikayi kyau kuwa tace Allah tace wlhi kamar ata6aki jini yafito ga 'yar qibar da kikayi gwanin sha'awa 6ul6ul dake
Tace kema ai haka tace bankaiki ba
Suka'dan ta6a hira tabata tsabartar
Takomah gida.

MARWAN yasaka Hajjiya agaba akan Lalle tasa wani yaje yakira Nafisa
Dan acewarshi bayasan takwana agidan
Tace to MARWAN
Nantasa almari yakirata
Nafisa nazaune 'dakin babanta tana tunanin lantana Duk tausayinta ya kamata
Almajiran yazo yagaya mata Hajjiya nakiranta
Tace gatanan zuwa
Sanda tajira babanta tagaya Mae
Yayi murmushi yace kiyima Larai sallamah sae dasafe kawae
Hako ko tayi
Tanufu gidan maegari abinta

Bayan sallar isha suna cin abinci da Hajjiya
Nafisa tafara bata lbrin Lantana
Tace duk hakkinkine Nafisa mubar zancan
Ga abincin mijinki can ki kaimae dan naji dawowar shi daga masallaci
Tace to ina na ya Adamu tace zaizo ya'dauka tace to ta'dauka tafita
Da sallama tashiga
Yana kwance yana waya
Yabita da kallo har ta'ajiye
Ta fuskanci da maryam yake waya kishi yakamata
Amma tasa aranta sae takatse wlhi dan haka sae tahaye gadan
Jikawae MARWAN yayi bakinta kicin nashi....
Mak'kiss=╪Л▄'din daya koya mata shita mishi
Sannada tatabbatar maryam tagaji da cewa hello har takashe wayan
Kafin tafara kokarin kwatar kanta amma kash
Tajama kanta
Cukwikwitata MARWAN yahauyi Sam yafita daga haiyacinsa
Allah yane ya kwaceta
Da sauri tayi kofa......
Cikin narkarkiyar murya yace FEENAH...
Tatsaya. Yaci gaba
Zuciyata tacika da qaunarki
Plx kibani ruwan Zuma na soyayyarki
nasan kece zakiban ya gamsar dani
Idan kika barni Cikin ruwan ma'daci zan shiga wani hali
Inasanki inasanki inasanki.........
Wayarshi tayi qara
Maryam CE
Tace banyar ka'daga wayan nan bah tafita
Yabi wayar da kallo tare da murmushi yace kinkae wajan FEENAH


Kallo 'daya Hajjiya tama ta tagane aburkice take
Yanda taga Hajjiya tatsaida kallanta akanta sae tayi tunanin kaddar tazirgi wani abu
Tace ya naganki haka
Cikin in ina tace natsaya magane da wata qawata
Hajjiya tayi murmushi irin nasu namanya tace ayya lpy dae ko
Tace qalau mungasa ne kawae
Tace toma 'dakin mijinki
Nafisa tahaye gado tace aida ya Adamu zasu kwana
Tace kintabbata.
Har dacewa wlhi

Washe gari Nafisa suna karyawa da Hajjiya tace sati zanyi Hajjiya tace ya kamata kam. Dan kin kwan biyu
MARWAN ne ya shigo Cikin shirinsa
ya kalli Nafisa da sauri tayi qasa da kanta tace ina kwana. lpy yace.
Hajjiya tace yana ganka Cikin shiri harma kunkama qaryawa
Yace eh yanzu zamutafi. Ana nemana gun aiki
Da sauri Nafisa takalle shi tace
Ina anan zan qarashe hutuna
Bae kulata ba
Hajjiya tace to Allah ya kiyaye Ku yakaiku lpy
Ke tashi kiha'da kayan ki. Bari naje na dubama ma Momyn taku daddawa tafita
Nafisa tace haba yayah dan Allah
Yace mae kuma nayiba
Taturo baki tace nikabarni naqarashe hutu anan
Yadawo kusa da ita
Yace Dan Allah kitemaken mutafi wlhi idan kika matsamin nabarki bazan ta6a samun nutsuwa taba
Tace amma ya........
Yayi saurin katseta da cewa
Amma Mae my FEENAH dan Allah kiyi hakuri mutafi plx
Takalle shi gsky ne zai'iya shiga wani hali
Haka tashirya kanta badan tasobah
Sukama Su Hajjiya sallamah
Tace ga tsarabarta nan Nafisa tace sun gode

A kofar gidan Su Nafisa MARWAN ya tsaya
suna fitowa daga motar Baban Nafisa yafito
Nan MARWAN yamae bayanin tafiyarsu yanzu
Ya dinga musu addu'a
Nafisa tashiga Cikin gidan tamusu sallamah
Baba Larai ko kallanta batayi bah
Su hassana ne suka amsa mata
Suka bita da'addu'a
Tafito abinta
Baba yace to nafisatu Allah ya kiyaye tace amin
Yace kinga mijinki yaqara ban kudi
Takalli MARWAN wanda yake qoqarin shiga mota tace Allah ya saka yayah bae kulata Ba. Tashige motar itama tanama babanta bye bye
MARWAN yaja motar

Sunyi nisa sosae da QAUYEN
Nafisa takalle shi Cikin narkakkiyar murya tace yahyanah wani zarrr yaji tundaga kansa har babban 'dan yatsansa
yace na'am tace nagode da kyautar da kayimah BABANA
Yace nima nagode da yarje min da kikayi wajan dawowa yau
Cikin shagwa6a tace aiduk abinda zaisaka.....
Yaka tseta da cewa karkisa nayi hatsari pls

Baza kayi bah yahyanah
Yace hmm inajin muryarki har Cikin zuciyata
Shuru tayi bata qara magana ba
Dama shi hakan yakeso dan yasani sarae muryarta kawae tana hai farmae da masifar santa
Ahaka suka iso gidan
Abin mamaki
Sae ga maryam tace musu sannu da zuwa harda cewa tamusu abinci
Ita dae Nafisa shashinta tayi
Dake tana fashin sallah wanka tayi ta miqe agadanta abinta

MARWAN ma wanka yayi yayi sallama
Bayan ya'idarne maryam tazauna gefanshi tanamae fari da ido
Yaqare mata kallo top ce dae da wando ajikinta sae kamshi take
Yace kinyi kyau my luv tace nasani
Mae yahanaka 'daga wayata jiya yace dalili Mae qarfi
Tace wane daliline Wanda yasaka qin 'daukar wayata
Yace ba buqatar kisani dan ciwanki ne
Ta ta6e baki tace
Na dafa muku abinci Mae kyau dan nasan zaku dawo da gajiya
Yace tnx my luv kamar kinsan inajin yunwa
Tayi murmushi mae 'dauke da sakwanni kala kala
Tace muje ko
Yakama hannunta yace tukunna dae dan ina buqatarki
Tayi dariya tace aina'dauka kabu'de Nafisa ne
Yayi saurin runshe ido dan tafama mishi abinda yakeso
Yace nina'isa gaki
Ta bushe da dariya tace Allah ko
Yace yah.
Nan tasakar mae jikinta yayi yanda yakeso da ita
Sanda yasamu nutsuwa yayi wanka yanufi danning
Koda yabu'de abincin da tace tayi maekyau ka'dan yarage yayi amae yayi saurin rufawa
Dan indomie ce da kwae ta ha'da qarni sae tashi yake.
Yace maryam
Da sauri tafito
Yace wannan shine abincin tace eh
Tashi yayi yanufi 'dakin Nafisa
Tabishi da kallo tace zaka sanine daga kae har ita

A betroom yaganta tana bacci hankali kwance. Nafisa Kenan
Bazae iya tashinta bah
Shiyasa yakoma 'dakin maryam .
Tace ina Nafisan yace tana barci.


=╪Ч▄=╪У▄=╪Ч▄
Abinda yafaru shine.
Roqar Habiba maryam tayi akan taje tagayama bokan matsalar
Nanko Habiba takar6a taje gunsa. Yabata maganin yace tatabbatar MARWAN da Nafisa sunci maganin a abinci tace to yace
Idan har sukaci to wlhi aure tsakanin Su yaqare sannan ita Nafisan hauka zatayi
Tazo tagayama maryam shinefah
Tayi indomie da kwae

Maryam tace bacci kuma
ayya ya kamata taci abinci tukunna bata bar cikinta da yunwa bah
Yace wae waye zaici wannan abincin
Gabanta yafa'di
Yace kumana
Yace nidae kam bazanci ba ban saniba ko ita
Hankalin maryam in yayi dubu toko yatashi Cikin kissa
Taje tazauna gyefan shi tace haba my honey yanzu shikenan ninadena yin abinci kaci dan Allah
kate maken kaci ko colali biyu
Kaga kafaran tamin kenan yace wlhi bazanci ba kinsan wannan kika shirya kikasa nasake zanci abinci harna bar FEENAH bansata taminba yaja tsaki
Shike nan tasan tunda yarantse bazaici ba ranta 6ace tasa kuka da gudu tayi betroom
Ya qara jan tsaki

Dan gsky yunwa yakeji
'Daukar key'dinsa yayi yaje hotel sae yaga abincin bae mae irin kamshin na Nafisa ba
Amma haka ya'dan cakala bai koshiba yabar musu yasiyama Nafisan dan yasan zata buqata

Har ya dawo bata tashi bah
Ya ajiye mata ya fita
Yanajin kukan maryam yashareta ya shige betroom dinsa

Sae kunsan bayan isha'i sannan Nafisa tatashi. Tako tashi da yunwa ganin abinci yasata ganewa odar Su MARWAN yayi
Takika cikinta
sannan tasa kayan baccinta ha'de da feshe jikinta da turare sannan taqara kumawa baccinta

Can cikin baccinne taji MARWAN yana 'danjan qafarta alamar tafarka tabu'de ido hankali
Yace haba my FEENAH Cikin sanyin murya tace menene yayah
Yace kunsan 10 kenan bazaki tashi ki'dan dafamin wani abuba.
Taqarasa bu'de idan gabaki 'daya tace.
Ina kaci abinci har kakawo min
Yace ba girkin da zae gamsar dani FEENAH inba nakiba
Cikin sauri tature bargon jikinta tatashi kitchen tashiga
Yabita da kallo
Tamae kyau sosae cikin kayan baccin rigace da wando amma shara shara ce yana kallan komae najikinta
Dan ko bure xiya bata saba shiyasa dukiyar shanunta suke karo da juna ya lumshe ido
Tuni sha'awar shi tatashi kuma hankalinsa yatashi
Ahaka yaje dannin yazauna

Dankali tafere cikin sauri tasoya
Gyefe guda kuma tafasa kwae hade da tumatur da albasa da 'dan magi da kori amrif tasoya kwan yayi burbu'di sannan ta'dauki wannan dankalin tazuba akae
Taqara yanka tumatus da'dan citta ya'danyi mintina tasauke tajuyemae
Sannan taha'da mae tie takawo mae

Idanshi ne taga yayi jah
Zatayi magana yace tnx my FEENAH
Tace yahyanah bacci tafa'da Cikin jan hankali
Yace kodai kinsha maganin baccine tace aa wlhi inaganin gajiyar hanyace
Yace to zauna nagama ci dakaina zankaiki bet 'din
Ta zauna
Yanacin abincin yana kallanta
Ahaka yagama yakae kayan kitchen
Sannan yamiqar da ita ya rungumeta sosae
Tuni baccin yanemi wastsake mata
Yace I luv u
Yakama bakinta kiss sosae yamata sae duk jikinta yamutu
Zawa can ya'dauketa cak yakaita gado
Yafara yarata da rigarta
Subhanallah yace
Dan ganin duciyar bulaninta
Sam takasa hanashi akan abinda yakesan aikatawa
Dan talura yayi nisa
Yafasa shan Su Cikin wani salo
Kuka tamae yaso yashareta amma yatsaya
Rumgumeta yayi yana cewa Dan Allah FEENAH kibarni nayi.
Tace ni aa
Zae qara magana taqara samae kuka
Shuru yayi
Can yace sae yaushe zakibarni
Tayimae shuru
Bayasan matsa mata amma yasan idan har takaishi bango bazataji da da'diba
Ahankali yakwantar da ita yafita

Maryam yagani abet 'dinsa yayi mata murmushin dole dan kamar tasan yana buqatarta
Itako ganin datayi yanzufah santa yaragu a zuciyar shi. Dan haka fushi banata bane shiyasa tasauko amma da ba'in Cikin incin abincinnan da sukayi

Nafisa ko MARWAN yatafi yabarta da tunanin shi
Sam sae taji takasa nutsuwa
Dashi takwana aranta




Maryam tagayama Habiba basuci abincin Ba tace
Bakyajin maganane mery wlhi danice futa zanyi daga harkar 'yan iska gaskiya kiyi tunani tace inasan MARWAN Habiba somae tsanani
Taja tsaki tace gaskiya nafara kishin shi kifuta daga harkarsu dan...


Read / Download YAR QAUYE KO YAR BIRNI 2

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album