Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

YAR AIKINA Complete Hausa Novel Document by YAR AIKINA


YAR AIKINA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 25285



YAR AIKINA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 10, Jun 2024

Author: Maman Teddy ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION

Author Phone : 08021737594

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 151.18 kb

File Type: txt

Views: 765+

Download: 626+

Last download: less than 1 second ago

Description/Story: ๏ปฟ[8/19, 12:51] Maman teddy๐Ÿงธ: ๐ŸŒ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION* ๐ŸŒ๐ŸŒ

*Home* *of* *peace* *joint*, *entertainment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our* *readers*...



๐Ÿ’• ' *YAR* *AIKINA* ...๐Ÿ’•
(my house maid...)



Story and written by Aisher moh'd
Maman teddy๐Ÿงธ


*GODIYA*
Ina mika godiyata ga allah wanda yabani ikon fara littafinnan lfy allah yabani ikon gamawa lfy...



Gareku iyayena abun alfaharina ina godiya da tarbiyan da kuka bani tundaga tasowata haryanzu allah yaja kwana yakara budi amen...



*DEDICATION*
I dedicate this page for you Sweat lailah love you so much๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜˜


Wannan labarin kirkirarene ba fasahan wani acikinta...



Wannan labarin na kudine xaka turo #100 mawannan number airtel 08021737594.


______________________________




ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ุงู† ุงู„ุฑุญูŠู…


Free page
1๏ธโƒฃโž–2๏ธโƒฃ


Kaimashi horo sosain gaske,aina fadama baban shi inhar yakasa sai na ballashi, sannan xaidawo gida.dan haka ku karkaryamun shi saiku kaishi tukur-tukur Zaria.
"cewan captain Anwar abdulrahim"
Ok sir, "cewan sojojin daya basu command"
Nan yajuya hadi dashiga barrack din sojojin.

Yana shiga parking space yadosa hadi da bude motanshi yashi yabata Iska...

Kaitsaye gidan iyayensa ya nufa,bai isa ba sai wurin 12pm.koda yaisa part dinshi yanufa,yana shiga sojojin gidan suka biyoshi dakayansa duda bawasu kayabane.
Umarni yayi masu suka aje suka fita hadi da jawo mai kofa.
Directly bed room yanufa,yanashiga yacire kayanshi na sojoji sannan yayi privacy don ya watsa ruwa.
Bayan yagama alwala yadauro hadi da yin sallah,bayan Ya idarne yabi lfyan gado tare da tunani iri-iri,ahaka har bacci ya kwashe shi...


Dasafe daya yatashi,privecy yanufa hadi da dauro alwala,bayan yagama shiryawa direct part din mom Ya nufa.a hanya ma'aikatan gidan kowa saurin gaishe shi yakeyi tun kan ya karaso inda suke.xakaji ana gaisheshi,kowa na tsoran masifan shi,ahaka yaisa part din mom...
Yana Shiga mom na sakkowa nan tahau cewa sojana saukan yaushe,tana maganan hadi da nuna tsantsan farin cikin ganin dan nata tilo.
Saurin isa inda mom take yayi hadi da hugging dinta,"sai yace"da daddarene mom shiyasa banta shekiba...
Nan tacema house maid da su shiryama Anwar breakfast.nan suka shirye-2,kafin lokaci kadan sungama komai nan suka isar ma hajiya...
Nan"tace" son xomuje kayi break,mikewa yayi tare dabin mom xuwa dinning area..nan tahau serving din dannata ahaka yafara cin abyncin yana ci suna fira da mom,itako mom dadi yahanata cin abuncinnata.

Bayan ya kammalane suka koma dakin mom suka cigaba da fira...
"mom tace"son yaya mimi kaga kariketa tsakani da allah,kacigaba da hakuri da ita,koda mukace ka aureta bamuce ka wulakanta Taba,kodan kaga tana sonka kar yasa karinka wulakanta ta.
Ok mom"cewan Anwar"wanda lokaci daya idon shi yakada,tabbas baxan manta taba arayuwata.maganar mom yakatsemai tunaninshi.
Mom ne"tace"anwar jiya mukai magana da mimi takecemun rabonka da gida kusan wata uku.haba anwar ina ilimunka yake,baidace karinka yiwa mimi haka BA. tafada hadi da kallon anwar da kyau,nan taga kwallah yaciko mai ido,gashi idon shi yaxama kaman gauta saboda jah,tabbas ta tuno ma abunda yake tadamai da hankali arayuwa amma dole ne ingayamai Gary aure bawasa bane... Mom tafada axuciyarta.
Cewa tayi"Anwar kayahakuri wannan dolene in gayama inhar ina kaunarka.

"Anwar ne yace"ngd mom inallah ya yarda xanje kano awannan satin.mom taji dadin magnr anwar dan hakan "tace mai"nayima alkawarin duk inda kaga baby xan aurama koda kowa xai kita,nixan sota.
Anwar yaji dadin maganar mom dan haka yamike yanacewa mom nifah yanxu xankoma barrack.
"mom tace "tun yanxu son, na dauka sai gobe.
"Anwar yace"no mom yanxu nakeso,dama so nake inganki,tokuma naganki mom...
Nan mom tayi ta sama dannata albarka har yabar gidan sannan takoma ciki...




______________________________



*KANO*
Binta.....binta....
Hajiya mimi ne maimagana. Kafin tarufe baki saiga binta,tashigo jiki na bari dan tasan halin hajiyannata.
Gani hajiya "binta tace "hadi da xubewa gaban mimi.

Mimi waya tacigaba dayin charting abunta kaman baita takira binta BA. Sai da ta dau kusan 20minute sannan tadago hadi dacewa"binta yarinya nakeso mai karancin wayewa,kuma 'yar gidan matsiyatan likis nakeso,wanda xata rinka kulamun da part dina.dakuma aiyukana... "Mimi tafadi" hadi da isa da gadara na masu kudi.
Bintane takuma kwantar da kai kaman xata mawa Mimi sijjada,"tace"hajiya 'yar shekaranawa kuma wani irin aiki xatayi,don agayamasu...
Mimi tayi shiru kaman bataji mai binta taceba.

Kuluwa dake gyafe ne. aranta "tace "maganinta mujinta yakarinka yimata kaman sarki saboda isa itakuma tana lallabashi wai ita gamai ba so muhimmanci.mtssww.tsaki tayi aciki tana kallon Mimi da sai yanxu allah yayi mata dagowa.

"mimine tace"yarinya nakeso wanda baxata wuce 16yrs ba,kuma xata rika mun girki,gyaran dakina dana husbyna.i think that's all. Mimi tafadi hadi dayamutsa fuska.nan binta jiki na rawa tace"to hajiya asatinnan inallah ya yarda xansamota.
Ok mimi tace"tare damasu ixinin tafiya.

Koda suka futa kawanta ne"tace"kai mimi kodai kinason yarinya karamane dai kawai.

"mimi tace haba allah Ya kyauta Laura, 'yar aikina nefah.kuma talaka,kinsan yanda na tsani talaka.mexan da ita huuu,um.husby na yakusa dawowa ma dole in shiryu na kwanakinnan harya koma Tukunna.mimi takaruka maganar hadi da mikewa...




Dan, allah innah kiyahakuri wlh baxan sakeba.
Inna ko sairaran nana Aisha batayi kawai dukanta takeyi.hadi dacewa gobe innabaki talla baxaki kara dawomun dashi baikareba.sai da tagaji dan kanta sannan ta kyaleta.tayi kicin tabarta nan tana matsanancin Kuka..


Ahaka tallalaba tashige dakinta ta dauko wani allo tanaganin rubutun ciki nan ta hau dariya...Allah Sarki nana Aisha kenan dakayimata da yawuce.muyan Inna yakatsemata tunanin da takeyi.
Innane "tafara cewa"toh dan ubanki xama kikayi,baxakiyi wanke-waken ba ne insani.
Nana Aisha tayi saurin mikewa dacewa"innah dan alllah kiyahakuri.tsaki inna tayi hadi dabarin Dakin...

Nana Aisha ne tayi saurin fitowa daga dakin tanufo wajen wanke-wanken, tafara.
Sallaman binta yaka tsemata tunani,amsallaman tayi hadi da saurin bata tabarma.
Innane tafito hadi dacewa sannu da xuwa hajiya binta.


Binta ta amsa da yauwa lantie...

Nana aisha tamike ta basu wuri,takoma yacigaba da wanke -wankenta.

Bintane tace"lanti magana ne mahimmanci yakawoni wurinki.
Lantie tace"inajinki binta.
Binta tacigaba dacewa dama hajiyan danake aiki awurinta ne takeson 'yar aiki,wanda taiya gyaran daki,girki,dasauran aikin gida,shine tace insamo mata yarinya 16-17.shine naga nana Aisha duk tadauki wannan halin.

Amma mekikace lanti...
Inna tanisa hadi dacewa aina gode binta,ai gomma taje tanimo mana kudun aurensu jidda.tunda ita batada mashin shini,ga kanninta nan saura kwana nawane bikinsu.amma ita kare baitaba xuwa dasusan sontaba.

Bintane ta kalli inda aishar take,nan tga kyau kamar balarabiya.
Aishar doguwace amma basosai ba,er dai -dai gajikin mata, shape hips,duk Sun bayyana,gata da circle fuska afuskanta Beuty point ne duk intayi mgn sai ya loba...kai-kakai kwatan tamaku irin kyaunta baxaiyuwuba sai inbata shafufuka Inayi...
Waigawatayi Inda lantie take axuciyar cewa take anya ba sharri latie keyima yarinyan nanba..

Manage with this banda chajine.



Maman teddy ๐Ÿงธ



More typingโœ๐Ÿป
More comment...




Share and comment
[8/19, 12:51] Maman teddy๐Ÿงธ: ๐ŸŒ๐ŸŒ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION* ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ


*home* *of* *peace* *joint* *and* *entertainment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our* *readers*



๐Ÿ’•' *yar* *aikina* ๐Ÿ’•
(my house maid)



*Story* *and* *written* โœ๐Ÿป
Maman teddy ๐Ÿงธ






________________________________


Free page
3๏ธโƒฃโž–4๏ธโƒฃ

Binta ko cigaba da kallon inna tayi,nan take tausayin Aisahar yakama ta.axuciyar tacewa take daya ke ba 'yanki bane shiyasa...

"inna tace"bakomai binta ngd kuma Bari malam yashigo sai infada mai wannan abun arxukin.

Bintane dasan jin gulma "tace mawa inna "wai lanti waye iyayen yarinyan nan NE..

Innane tafara bata labari kaman haka...

Nana Aisha 'yace awurin mijina,da babanta da malam uwansu daya ubansu daya...

Sun taso annan kauyen doguwa tare da iyayensu,mahaifin Aisha yana dason karatun boko tunyana saurayi don haka yake karatun shi cikin kwanciyan hankali.saboda iyayenshi sunyi na'am da karatun shi. Shikuma malam harkan noma yakeyi shi da mahaifinnasu.
Ahaka harsuka girma,mahaifin Aisha Mai suna muhammadu sunan yayi karatune ammah AIKI governati sam bayason shi.dan haka yafara kasuwancin shi.da ukon allah sana'an takarbeshi shine xuwa garuruwa,barin kaduna yana kasuwanci sosai anan kuma yafi ganema wa nan...

Bayansun mallaki hankalinsu ne,yace"sufito da mata yayi masu aure.
Hajiya A'i mahaifiyansu tayi na'am da maganar mahaifinnasu. Hakako malam yafito dani amataayin...


Read / Download YAR AIKINA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album