Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

BOYAYYEN KUDIRI Complete Hausa Novel Document by BOYAYYEN KUDIRI


BOYAYYEN KUDIRI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 139026



BOYAYYEN KUDIRI

Reading Time: 11 Hours

Added On: 22, May 2023

Author: Khaleesi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 789.65 kb

File Type: txt

Views: 1775+

Download: 2721+

Last download: less than 1 second ago

Description/Story: ο»Ώ[3/9, 10:54] β€ͺ+234 706 870 0853‬: [1/21, 5:51 PM] KHALEESI🎭: πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’
BOYAYYEN KUDIRI.
NA KHALEESI
NOBLE JUDGE.
πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
Bismillahir Rahmanir Rahim, Mai kowa Mai komai ya bamu ikon fara wannan Novel,ya Ar-Rahmar Rahimin ka bamu ikon kai karshen novel dinnan,ka kara mana hikima da Fasaha, kasa mu kayatar,Nishadan tar harda ilimantar da Masu karatu,Amin.

Wannan shafi naku ne @KHALEESI'S FORUM, i love u all😘.
Page 0⃣1⃣.
[1/21, 6:07 PM] KHALEESI🎭: Krrrrrrrrrr,wani annoying sound ya kauraye dakin,ta koh wani sako anaji,amma matashin dake kwance saman wani king sized bed meh zanin gado silk black color beh nuna alamun yasan akwai wani disturbance bah,saida alarm din ya gama bayan five minutes daidai alarm din ze sake wani kara ya dora hannu saman button din daze kashe alarm din,
Ya dade da tashi daga bacci kawai dai kasa sauka yayi daga saman gadon,koh motsi bayayi,sanin in alarm din ya sake yin wani kara wani ze shigo shi yasa ya kashe,
A hankali ya sauke kafafun shi kasa sannan ya mike tsaye da wani vigour yayi mika hade da addu'a , a hankali ya taka ya nufi wani kofa da madubi ne,kaman baya san ganin face dinshi dan haka beh kalli wurin bah sai tura kofar da yayi ya shiga bandaki,


"Good morning sir" beh kalli inda PA dinshi ke jera mai suit din daze sa saman gado bah sai dai ya ansa da nashi
"Mrng" din
"Sir, mamanka ta kira dan ta fada cewa zakuyi brunch anjima tare" yana sa kayan shi ana fadamai duk abinda zeyi a ranar

"Bazakayi breakfast bah sir" ya girgixa kai
"Angama komai kai muke jira sir" ya dan dade ya tsaye yana tunani kafin ya fara tafiya yana magana
"Alfie ina so ka bincika in mom nada meeting lokacin brunch dinmu" kafin su bar gdan har PA dinshi yayi confirming

"Eh,a daidai lokacin kuma tana da meeting da Danyah" girgixa kai yayi
Mamanshi ta saba yi mai haka,sai tace zasu je cin abinci tare sai ta taho da wata,da an dan fara magana zata tafibta barshi da wacce tazo, duk hanyoyin ganin ta saman mai budurwa ne shi kuma he's not interested
"Ka kira kace ina da meeting a town na gaba"
Zuwa yanxu sun iso wani building meh kusan 40 floors, nan mutane suka hau gaishe shi har ya kai executive elevator, shi kuma PA dinshi Alfie ya bi na sauran

"Good morning sir,Alfie yayi forwarding call zuwa office dinka" ya juya ya kalleta
"Call din mom dinka ne" sannan ya wuce office din dake da view din city din,duk da wurin buildings ne kuma street din is always busy
"Mom,good morning" ya dauki wayan tun kafin ya zauna
"Naji kana san dissing dina" seat din dake kallon nashi kujerar yaja ya zauna suka cigaba da magana

"He's Here" yaji muryar mamanshi tace daya shigo cikin classy restaurant din
"Salam Alaikum" daga maman har yarinyar suka ansa sallamar
'At least wannan karon musulma ce yarinyar' pecks biyu ya manna mah mamanshi a kumatu

"Danyah" ta kira sunan yarinyar tana nuna shi
"My son My pride Mubarak Ehsaas Mas'ud" yarinyar tace mai hello da murmushi
πŸ™‹πŸ»β€β™‚ hannu kawai ya dan daga mata

"Ehsaas she's Danyah,farkon zuwanta Australia kenan,babanta business Associate din babanka ne shi yasa ya zama duty dinmu mu kula da ita" ya jin Jina kai
"Welcome to Australia" tace tnk u

Abinda ya burgeshi da ita shine ta gano baya san zaman dan haka tayi making excuse din tana da wurin zuwa

" Ehsaas " da murmushi ya juya
"Dad,you're back" ya karasa cikin vast living room din ya zauna saman kujerar da babanshi yake yana karanta newspaper, suka rungume juna

"Sir,Alfie ya kawo duk abubuwan daka bari a wurin aiki da mota,kuma yace ka duba wannan its urgent" juyowa yayi ya kalli maid din dake miko mai fax
Sentence daya ne kawai saman paper

*Am in Nigeria, in case you look for me*

"That traitor, tare yace zamuje fah" babanshi ya kalli paper din

"Ehsaas kasan mamanka bata son abotar dake tsakanin ka da wannan yaron" yayi dan kasa da kai

"Mom nasan abubuwa dayawa kuma duk ina kokarin ganin nayi mata su dad,but Haider is my best friend"

"Lifestyle dinshi ne beyi bah"
"Ya canza ai dad,Allah kuwa,kuma i can handle temptations" babanshi ya girgixa kai

"Ba Haider ne matsalan mom bah dad,Nigeria ne bansan dalilin da yasa bataso in je can bah,kuma family dinta can fah ban san ko daya daga cikinsu bah" ya cigaba da fadin abinda ke cikin ranshi

"Anan family dinka suke Ehsaas, babu abin tsinta a Nigeria nan ne nationality dinka" muryarta ta katse shi,kallon babanshi yayi dan ya agaza mai amma mutumin ya maida kai cikin newspaper

"Kiyi hakuri mom,ba da niyyar upsetting dinki na fadi abubuwan nan bah,sai dan zuciyata na yearning tasan abinda yake boye". Dauke kai mamanshi tayi sannan ta tashe shi shida baban shi dan suci dinner.


Alhamdulillah. Anyi first page,duk da munso ya zama more captivating,but akwai time the story is only starting to unfold,sai mun hadu a nxt page. Ciao,luv u all.
[3/9, 10:54] β€ͺ+234 706 870 0853‬: πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’
BOYAYYEN KUDIRI.
NA KHALEESI,
NOBLE JUDGE.
πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.

Your comments always make my day,tnk u beloved readers.

0⃣2⃣.


"My son,yau friday fah ain't you going to the mosque" tashi yayi zaune yana jan bargon
"Good morning dad". Ya fada a gajiye kaman baccin da yayi gajiya ya kara mai

"Har yanxu baka manta abinda ya faru jiya bah" ya dan saki fuska

"No dad,komai lfy,am good" ya dan rugume babanshi dan ya kara ma abinda yace karfi
"I know you Ehsaas, yau koh tsayawa gaishe dani bayan mun iddar da sallah bakayi bah,so i know abin na damun ka"

Mas'ud Mubarak babanshi business man ne daya je Nigeria 37 years ago inda ya hadu da baban mamanshi,wanda koh sunan shi beh sani bah

"Da koh zaka fadamin yadda ka hadu da mom har kukayi aure" dalilin da yasa yayi tambayar dan ya dan samu info akan yan uwanshi dake Nigeria

"Ahhhhhh,kaman jiya ne" baban shi ya fada da murmushi yana dan shafa gemun shi

"Fadamin toh daddy" baban shi ya girgixa kai
"My son shirya muje masallaci tukunna in mun dawo sai in fada maka"

Lokacin sallah beyi bah,sai dai dan karsar bata musulmai bace bah dan haka masallaci na dan Nisa da su

"Gashi Ehsaas" babanshi ya miko mai hannu,kawai mika hannu yayi ba tareda yasan abinda za'a bashi bah
"Oh! Na gode dad nama manta nasa links" abinda babanshi ya mikomai wanda ya zuba cikin cup holder din SUV dinsu ya fito ya bari

"Wow! Haduwar ku ya birgeni dad" ya karasa yana dariya
"Mom dinka tace haduwar mu ordinary ne,boy meets girl sai marriage babu abu extraordinary aciki" ya dan yatsina fuska,sai ya nemi abin fada dan ya cin mah burinshi na jin wasu abubuwa

"Love
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download BOYAYYEN KUDIRI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album