Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

JENNIFER Complete Hausa Novel Document by JENNIFER


JENNIFER

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 124307



JENNIFER

Reading Time: 10 Hours

Added On: 20, Jan 2025

Author: Maimuna A A Rano ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 683.19 kb

File Type: txt

Views: 315+

Download: 977+

Last download: 9 hours ago

Description/Story: [2/28, 6:40 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍



    In dedication to 

Maimuna A A Rano

    1 & 2

                    

Karar kiran wayar da tajine yasa ta ajjiye yankan albasar da takeyi da sauri ta karasa kusa da telephone din cikin kitchen din hannunta Na rawa ta dauka husky voice dinsa taji asanyaye coffee ! Ya ajjiye wayar ta saki numfashi tana murmushi khaleel ta ambata a ciki ciki I like ur style ta girgixa kanta yana matukar birgeta tana son dabi'unsa da tsarinsa da sauri ta hada masa tai hanyar bangarensu daga nesa ta hango haisam yana daga karfen nan Na training ta yi tsaki ta kauda kai ta kwankwasa dakin shiru ta bude dakin kamshin air freshner ya daki hancinta ta karewa dakin kallo dayake a tsare kamar ba na namiji ba ta ajjiye coffee din akan center table din da ke kusa da ita tana niyyar juyawa taji motsin fitowarsa daga toilet da sauri ta waiwayo idonsu sukayi karo da juna gabanta ya fadi yana sanye da farin towel iya qugunsa jikinsa ruwane alamun daga wanka ya fito gashin kirjinsa ya kwanta hade da ruwan da bai gama tsanewa ba kyakykyawan matashi ne me hasken fata da jin dadi hade da kwanciyar hankali yana da saje me hada da gashin baki Wanda mafi akasari irinshi ustaxai suke bari a fuskokinsu yana da idanuwa dara dara masu haske da dogon hanci daya karawa fuskarsa Kyau da sauri ta kauda kanta daga kallon da take masa a kunyace ta juya tana kokarin fita daga dakin dim.... Ta bige da center table din da ta ajjiye coffee din achhhhhh !!! Ta fada hade da sunkuyawa ta dafe knee dinta ya dago dara daran idonsa ya kalleta ya kauda kai yana kokarin tube towel din daga kugunsa da sauri ta fice daga dakin shi kuma tashi matsalar kenan ta yarfe hannuwa duk da haka gwara shi akan wancen pepper din ta wuce tana jin dadin ganin Sa dan yau kwata kwata basu hadu ba da sauri ta karasa kitchen din ta hada dinner ta wuce dakinta tayi wanka ta janyo rigarka iya kasan gwiwa ash color tasa ribbon ta daure gashinta ta dauki karamar post ta fito daga dakin nata tayi bangaren momy tana xaune a kujera idonta dauke da glass tana danna computer tayi sallama duk da ba daidai tayi ta ba umma xan tafi sai Na dawo umma tadago kai hade da sakin fuska jenniper kin gama kenan eh umma Na gama ta fada kanta a duke OK to sai kin dawo ki gaishe min da mamanta ki xata ji umma ta mike tabar dakin. Da sauri ta fito daga harabar wajan ta nufo hanyar da xata fita daga gidan turus tayi da ta hango haisam xaune a kujera daga shi sai gajeran wando hannunsa rike da robar swan yana sha xuciyarta cikin tsoro ta nufo wajan tana addu,ar Allah yasa su wanye lfy jikinta Na rawa taxo gab da shi kallon arxiki bata samu daga gareshi ba ruwan daya kurba ya furxar dashi cikin huci har sai da ruwan ya dan taba kafarta sannu yaya haisam ! Ta fada muryarta ta Na rawa bai amsaba dama Sam bata Sa ran amsawar ta saba da sauri ta bude gate ta fice daga gidan kadan kenan daga cikin irin kiyayyar da yake nuna mata dan kawai addininsu ba daya ba tana matukar shan wahalarsa da axabtarwa bata da yadda xatai xamanta a gidan tana yinshine kawai dan mahaifiyar ta amma axabar haisam ta isa tasa tabar musu gidansu tana tafe cikin nutsuwa karar hon taji gabanta ya fadi yauma rage mata hanya xaiyi ya wuce ta kadan ya tsaya da motar ta karaso nuni yai mata da idonsa khaleel ta ambata a xuciyarta ta bude motar ta shiga ya ja motar karatun qur'anin da yakeji ya cigaba take Jennifer ta tsinci kanta cikin wani irin yanayi tsoro da firgici hade da faduwar gaba sukai mata yawa gefe guda Na cikin xuciyarta Na jin dadin sautin fitar karatun duk da batasan me ake fada ba gumi ya rufeta ta ko ina ta dan jingina da kujerar motar hade da fadin oh my God ! Ta lumshe ido tana sauraran kira,ar cikin nutsuwa dai dai kofar gidansu inda mamanta take sai da abinci ya sauketa da sauri mamanta ta nufo su ya kashe mota yana murmushi oga khaleel Momy ta fada lkcin data karaso Maman David ya fada oga ya gida yasu Hajiya suna nan kalau Maman David haka akeso mun gode sosai d dawainiya Allah ya saka tafa cikin gurbatacciyar hausar ta ta budewa Jennifer motar ta fito ngd yaya khaleel kai ya daga yaja motar daughter ta rungume Jennifer da hankalinta Na kan motar khaleel har sai da ya bace mata da gani tayi ajiyar xuciya mom ta fada tana shagwabe fuska ta dan xaro ido lfy Jennifer mom nayi missing dinki ta janyota jikinta nima haka yata tai mata kiss a goshi God bless u my daughter shiga cikin brothers dinki na jiranki tun daxu da sauri ta karasa oyoyo Jennifer wani kakkaura baki yana da hanci da katon baki ya fada yana murmushi oyoyo my bro Johnson ya rungumeta sannan ya saketa ta kallesa ina adebola da Joseph ?? Sun tafi church adduar Allah ya kawo mana son in law da wuri ta kai masa duka a shagwabe sai Na fadawa papa tayi hanyar dakin tana dire dire tana xuwa ta fada jikin shi papa kaga Johnson ko ?? Me yayi yafada yana dariya wai cewa yayi adebola da Joseph sun tafi yimin adduar kusami son in law murmushi yayi to sorry daughter zan hukunta shi tunda ya tabamin ke yawwa Daddy Na dai dai lokacin da mama ta shigo shagwabar me kikeyi ta xauna kusa da ita Jennifer ta Sa kanta a cinyar mama tana bata lbr dariya tayi amin Allah ya kawoshi adduar dana keyi miki kullum duk Wanda xakiso kiyi soyayya da yarenmu Wanda yake addininmu daya xaki fi samun kwanciyar hankali da nutsuwa kada ki kula Wanda kikasan bamu da alaka dashi Na addini ko Na yare suka karasa maganar David da ya shigo dakin Jennifer da papa suka kwashewa da dariya mama sbd yawan wannan waaxin naki David ma ya haddace shi ya kalli Jennifer yana harararta dagamin cinyata ta tureshi oh ! Mama ta mike baxaku balla niba itama Jennifer ta mike nima zan tafi papa ta sunkuyo ya mata kiss God bless u my daughter emen ma dad suka jero da mama hannunta rike Dana David alleh miki albarka jannifer ina Johnson ya fita shagon askinsa ta fito ta tadda gurin sai da abincin mama a cike da mutane sardiq ta hango shida abokinsa hamza wayanda tsofaffin customers ne ta danyi murmushi sannunku da sauri da sauri hamza ya amsa da yawwa Jennifer kwana 2 kin buya shiru tai masa dan bata son yawan mgn ya dago kai hamza kenan akwai mgn da surutu hade da yawan tmby Maman David ina son Na tambayeki wani abu wai Jennifer kuwa Yar kice ?? Ranta bace ta dago kai me yasa kai min wannan tmbyr ?? Kwata kwata bakuyi kama da ita ba asalima Jennifer tafi kama da Hausa Fulani hamza !!! Cikin tsawa Maman David ta dakatar dashi Jennifer yata ce ta cikina kana son sawa yata wani tunani ne nadaban sorry Maman David ya fada hade da mikewa ya ajjiye kudin ya fice ta janyoni jikinta sorry daughter ke yata ce ta cikina kada hakan ya birkita miki tunani babu abinda Allah baya nuna ikonsa ciki kuwa harda banbanta kamanni murmushi Jennifer tayi inda sabo wannan mgnr ba sabuwa bace awajanta dan tun tana yarinya kawayenta suke fada mata da mutanen gari kada kidamu mama nasan ikon Allah akan komai tai mata kiss a goshi hade da yimata adduar da tasaba yi mata kullum Na tafi mom ta wuce dai dai lokacin da ake kiran sallah magruba ta lumshe ido tana jin sautin fitar kiran salah tana jin dadinsa a kunnanta ta wuce ta masallacin tana kallon suna alwala abin yana bata shaawa tayi gaba xuciyarta asarke gab da xata shiga g.r.a gabanta ya fadi yau kuma wanne kalan rashin mutunci haisam xai mata ????






                   *BY UMMEEY*
[2/28, 6:40 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




         In dedication to

Maimuna A A Rano 



             3 & 4



Jikinta a sanyaye ta shiga cikin unguwar tana tafe tana hardewa xuciyarta Na bugawa a hnkl har ta karaso gidan wayam taga kofar gidan ta kwankwasa garba me gadi ya bude mata ta shige tana
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download JENNIFER

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album