Join Our WhatsApp Group

HAMIDAT HUMAID Complete Hausa Novel Document by HAMIDAT HUMAID


HAMIDAT HUMAID

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 12710HAMIDAT HUMAID

Reading Time: 1 Hours

Added On: 07, Sep 2023

Author: Munie Lurv ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 73.33 kb

File Type: txt

Views: 630+

Download: 245+

Last download: 2 days ago

Description/Story: HAMIDAT HUMAID
na munieblurv
ebooks created by Shuraih Usman
published at www.hausaebooks.com.ng*HAMIDAT~HUMAID*
馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*written by*
*Munie Lurv*馃槏

*EDITED BY BILLYLOSH*鉂�

*Page* 1鈨�


********
" _kwance yake kan lallausan couch din dakin ya lumshe idanuwansa waenda xamu iya Kira sexy eyes_".

" _ba abinda yake tunawa illah maganansu da Dad kan yadawo gida ,tabbas yasan wannan makiran Mum dince ta xuga Dad, " a hankali ya bude idanun sa "wow " so romantic wani irin lumshe su yake yayi kwafa, sannan yace xandawo Dad bt sai nayi shiri kan matanan, sai ta nuna ta damu dani agaban Dad. Sai ta ringa abu kamar wani da gaske mtsswww.._

" _mikewa yayi tsaye, yayi hanyan daki dan watsawa kansa ruwa, ba bata lokaci ya rage wa Kansa kayan jikinsa, towel ya daura bisa kugunsa direct toilet yanufa inda yashige jacuzzi yana sakar wa kansa shower._

_ya dan dauki dan lokaci kafin ya fito._

_yagama shiryawa tsap cikin kanan kaya waenda sukayi matukar amsan jikin sa ga gashin kansa da sajen sa sun sha ado sai daukar ido suke,sai yanxu nakare masa kallo Dan daukarwa masu karatu rohoto._

" _Humaid kenan matshi Dan kimanin shekaru 30 aduniya completion din shi mail haske ne amma ba fari ba zamu iya cewa chocolate colour amma mai haske, yana da faffadan kirji Wanda gashin a kwance su ke luff, gawasu sexy eyes, gashin kansa da sajen sa kamar na larabawa,yana da Dan karamin pink lips bugu da Kari gasu annuri a face dinsa da wasu kwarjini dayakeda a idon mutane._


_*Humaid*kenan matashi mai ji da kudi da kyau.. yana da duk wani abu da ya' mace take bukata indai ta fannin kyau da kudi ne. Toh amma halayyar sa fa?_

_Keep in touch zakuji komai..._


***********_ba bata lokaci yadau key din motan sa yafita direct parking lot ya nufa ya dau wata bakar Mercedes Benz.._

_horn yayi maigadi ya wangale masa kofa yafita don shan iska_...

_"Yana cikin tafiya wayarsa ta soma ruri "yakai idonsa kan wayan Najib ya gani rubuce kan screen din ya daga_, _daga bangaren najib ya ce"hello dude hw far" yace"fyn,and u? Shima yace "fyn also" humaid yace OK ya akayine,"yace lau fah man yaushe xaka dawo 9ja ne?_

_Atakaice yace nan bada dadewa ba very soon bro, nan suka taba yar hiran su ta abokai._

_"Babban park dake garin London ya wuce,yayi parking ya fito yashiga wajen yana Dan xagaye har ya samu waje Dan nesa da mutane ya xauna yana yan kalle kalle wani sa'in yayi murmushi in yaga yara suna wasa wani sa'in kuma ya hada rai yayi tsaki inyaga couples suna xuba soyayya wai shi abin haushi yake basa in yaga na miji na biyewa wife dinsa kuji ja'iri馃槼, a wajensa wai kayan rai nine kayi ta lillekewa mace. Toh 馃榾kunji fah mai humaid yace_..

_Ni kuwa munie lurv na ce bakayi auren bani_

_Wayan sa ne ya suma ruri ya Kai duba ga wayan tsaki yayi mtssww kake ji"yace Allah wadai da irin wadanan mata. mace taxama bata da kamun kai, ni angayam ta sonta nake, haushima duk ya ishesa ya mike Dan barin wajen.._

_Can bangaren wacce takira kuma wato Yaseera sannin halin humaid yasa bata sake kiraba illah text msg da ta turamai kamarhaka_


*_Humaid just want to knw d fact dat I will never stop loving u no matter wat u did wat u say my heart still loves u, love ur smile, voice, style wat ever I still love u_*

_Yaji karan shigowar text yana duba wa ya karanta mtsssww,_
_xaki gaji dan kanki yatada car dinsa yabar wajen rai a bace mutum ya fito yasha iskama baza'a kyaleshi ba_

*************
*GARIN ABUJA*
Dad ne xaune tare da mum ya dago ya kalleta sanann yace hjy Basira son din ki jibi iwar haka yana Nigeria, washe Baki tayi tana murna Kai yaushe xai dawo? Dad yace jibi insha Allah tace Allah ya kaimu yace ameen.

Dad yace sai afara shirye shirye daga gobe a gyara sashensa dan har karamin party na shirya na dawowansa yana kai nan ya wuce dakin sa.

"Ita kuma mum duk haushi take ji yadda Dad ke ji da humaid kamar wani karamin yaro mtssww ai xai dawo sameni ne ...

*********
Humaid na can duk haushin dawowarsa yake ji amma ba yadda ya iya da Dad dole ya dawo kodan ya faranta masa,

haka yake ta shirye shirye shima..

"Anan. Gida ma Dad sai shirye shirye yake tayi gashi yayi iv na party da yahada dan raba wa abokai.

Gobe ne ta kama humaid xai dawo gida 9ja .*Munie Lurv*馃槏


馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*HAMIDAT~HUMAID*

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*WRITTEN BY*
*MUNIELURV*馃槏
*EDITED BY*
*BILLYLOSH*鉂�


*_Diz pg iz Dedicated to Aunty sis_*馃挒


*Page*2鈨�

掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳
*NIGERIA*

4:00
_Jirgin 鉁坔umaid yasauka daida wannan lokacin. a hankali mutanen jirgi kefita Inda Dad sai fama kalle kalle yakake domin hango tillon son dinsa._

_"can na hango humaid na murmushi" naxata ni yake wa ashe Dad yakema lolx_馃槣.

_A hankali yake sauko wa daga matattakalan jirgi har ya iso Dad, ware hannu Dad yayi alamun yaxo yayi hugging dinsa ai ba shiri humaid ya fada jikin Dad dinsa yayi hugging dinsa very tight yace am finally home Dad, yace yes son welcum home, daganan dad yayi breaking na hug din suka dunguma xuwa car, direba ya dau trolley humaid yasa a butt suka kama hanyan gida....._

_"Suna tafiya humaid na kwance jikin Dad ya ce I miss my country Nigeria ,dad yce ai dolle kayi missin._

_yau fah 7yrs da tafiyan ka馃槼ido yaxaro waje, Ashe na Dade sosai,_murmushi
_Dad yayi tare da shafa kan son dinsa yace nvr mnd u r Finnally home 2day,haka suka yi ta hira har suka isa gida_

_"A parking space driver ya tsaya ya fito ya budewa su Dad suka wuce ciki, shikuma ya dau trolley na humaid Dan ya shigar._

_"Suna shiga Mum ta taso tana fadi welcum home son shiko gogon naku ko kallo bata ishe shiba,barin ma harara daya makamata tayi saurin Jan baki tayi tsit ._

_Zama sukayi tukun yace Dad xan wuce daki na wasa ruwa yace ok._

_"Shima dad daki yanufa don wasa ruwa, aka bar mum ita kadai duk takaici ya isheta..._


_can bangaren humaid kuwa yana shiga daki ya wuce toilet ba bata lokaci .yarasa wani irin nishadi ne ke shigar sa Wanda bai San dalilin hakan ba cox tunda ya sa kafarsa Nigeria yake jin wanna nishadi haka ya gama shiryawa tsaf cikin 3 couter jens da polo shirt yanufi hanyar falo ...._

" _Dad ya tarar dun haka suka wuce masallaci don lokacin sallah yayi, bayan sun idar suka dawo gida nan suka wuce dinning, Mum ce xatayi serving dinsu Amma Humaid haka ya ki yace shi xai da kansa, ran Mum ya gama baci sai maganan xuci take iri iri shi kuma da Dad abincin su suke ci gwannin sha'awa._

_Bayan sun gama Dad yace son gobe akwai party Dana hada na dawo wanka murna sosai yayi, yayita wa Dad godia sunyi ta hira sosai da Dad tukun sukayi wa juna sai da safe, kowa ya wuce dakin sa...._


_Nan ya kwanta cikin nishadi har bacci ya daukesa....._************
_Washegari humaid ba shi ya tashi ba tun sallah asuba sai wajen 10:00am ,yana bude ido yaga karfe goma da wuri ya dira kan gado ya fada toilet dan wanka .._

_"Bayan yafito a gurguje ya shirya cikin suit dinsa blue Wanda sukayi matukar karban fatansa Dama akoi sa da sun blue favorite colour dinsa kenan..._

_"Fita yayi direct falon ya nufa can ya tarar da Dad xaune da Mum . cikin sakin fuska da murmushi yakarasa yace "good morning Dad"morning son"saiyanxu katashi? tambayan da dad yamasa yace Ae kawai yayi shiru Dad ne ya katse shirun son baka gaida Mum ba, gudun bata wa Dad a yatsine ya kalleta yace morning "ita kam da murna tace morning son"karba yayi ba tareda da ya sake kulataba..._


_"itace tace your beakfast is ready. kasan cewar Dad shima yanxu ya tashi nan suka dunguma xuwa dinning, inda Dad yake cewa 11:00pm xa'ayi party da ya shirya masa a *Sharaton hotel Abuja* da fara'a Humaid ya amsa da toh Dad Allah ya kaimu, Ameen Son "cikin kwanciyar hankali suke cin abinci baka jin komai sai karan cokali da plate.._

掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳
*Adamawa Yola*

_Garin *Maya bolwa* Hamida! Hamida!! Dagudu tafito yarinya yar kimanin shekara 15yrs fara ce Sol,doguwace amma ba sosai ba wato tana middle kenann ,gashin kanta mai uban tsayi wane ashwariya a jodha Akbar tana da dara daran idanu masu kyau duk da she is 15 bt still yarinya akoi dukiyan Fulani da hips ga boobs shima masha Allah and her cute pink lips tsaya kwatanta ta ma bata lokaci ne masu karatu just imagine kawai kyayyawace ta karshe .back to d point_

_Na'am Inna ganifah tana kokarin daura dankwali ta tare da karasawa wajen._

_inna"tace kedai Hamida Allah wadai dake banxa dallah wuce kimin shara da wanke wanke tun kan na maujeki "jiki sanyaye ta wuce dan gabatar da aikinta"Inna kuma tana cewa yarnya gatanan kamar uwarta ai kina tare dani gidanan xaki gane,_

_Haka hamida ta gabatar da aikinta sannan tadau tallah da inna ta ajiyemata na shinkafa da wake_

_Fita tayi tawuce tallah abinta..._
*Munie Lurv*馃槏

*Edited by BILLYLOSH*鉂�
馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*HAMIDAT~HUMAID*

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*WRITTEN BY MUNIELURV*馃槏
*EDITED BY BILLYLOSH*鉂�
*Page* 3鈨�


馃挒 _*this page was dedicated to u Aisha Abba saleh (humaira)*_馃挒

_*tnx 4 d concern and d courage u given me*_********
_Dad na gani jakan ba abunda bakin sa ke furtawa samada innalillahi kawai"_

_Kamar daga sama ya banko Kofan ganin Dad da Mum dakinsa yasa sa tsayawa ga kuma jaka da馃挼馃挼ciki aje gefe "batare da dad yayi wata2 ya daukesa da mari yasake har sau uku sannan yasoma Magana"_ _*yanxu Humaid abinda kafara kenan Satan kudina kasoma mai Bana maka?mai karasa ?ko2 sokake Ka toxartani gaban duniya ace dana yana sata*_ _vai iya karashe maganan ba yafice daga dakin, direct dakinsa yanufa Dan baxe iya cigaba da ganin Humaid ba, amma wani fannin xuviyarsa na rayamasa kan ba Humaid bane, wata xuciyar kuma na yarda da sake2 dai yayi ta tunani"_


_"Humaid kuma xama yayi wajen ya soma tunani iri2 tabbas ya yarda wata makircin sai mata domin ba makawa Mum ce ta shirya komai saidai tambayar da yake wa kansa anan shine*_ _*shin dad ya daina sonsa ne?yanxu kenan ya fifata matarsa akansa,kuma ya yarda kan shi ya sata masa kudi*_ _da ire2 wannan tunani ya kira Najeeb ya gayamasa abinda ya faru, Najeeb ya ce ya bari gobe xai sami Dad yamasa Magana, ya kwantar ma Humaid rai sannan yamasa sai da safe, shima haka baccin barawo ya daukesa,_

_Haka Dad da sake2 yayi bacci,_
_Bangarenn Mum kam farinciki fal xuciyarta Dan saida takira aminiyarta ta sheda mata,_ _da faincki ta kwana._
_Ko ba komai ta hada kan son da Dad_...


_*wahegari*_
_*karfe*_10:00am
As usual suka tashi Humaid ne yake saukowa daga stairs yasha blue jeans dinsa da red shirt sun matukar karbansa ya karasa dinning inda Dad ke xaune ya nufa ya gaida Dad kin amsawa yayi duk da haka bai yi shiruba yafara da Dad _*pls 4give me Dad am not d one dat stole ur money I don't know hw dat happen hw can i do diz to yhu Dad . yhu raise me up knw wat I can did ryt and wrong u know ur son will never stole ur money*_ _bai karasa maganaba Mum ta tari numfashinsa akin banxa mai kake nufin da va kai kadau kudinba ai shi alh ya San bamai shiga dakinsa inba kaiba toh , kodai kana so kace ni na dauka ehh Dad ne ya daka mata tsawa enough pls amma Mum najuyawa ta makamasa harara ba shiri ya juya kan Humaid yace tashi kaban waje Mara hankali kawai kuma kasani ban hakuraba domin kaban kunya and kafita tsabgata from now on yana kai nan ya fice daga Falon ya haura sama abinsa shiko Humaid tashi yayi jikinsa duk yayi sanyi Mum tabi sa da habaici kan wai ya saba sai yau Allah ya Toni asiri .bai tankamata ba ya fice daga gdn.._

_"Duk yaddda Najeeb yaso convincing na dad abin yaci tura, karshe Najeeb yanke Shawaran yasami Dad nasa in yasoyawa Dad na Humaid magana amma Humaid ya ki haka suka xuba wa sarautar Allah ido,_

_"Kusan wata馃憜馃徎kenan amma Dad bai canxaba Dan Magana ma yadaina hadasa da Humaid ko gaida sa yayi baya karba tho da abin yaishesa ya yanke shawaran barin kasan gashi Waec/neco ya fita kuma yayi kyau Dan hk small mum dinsa ya samu wato kanwar Dad dake abuja itama da aure hjy Raheenat bai boyemata komai ba ya gayamata ta jinjina maganr kuma ta mishi alkawarin samun Dad da maganar tfyn_.

_"Ba sami Matsala ba Dad ya amince nan da nan aka shirya masa komaidan tfy Oxford university dake London tare da najeeb suka tafi_ ,

_" sai bayan tfynsu Dad yayi nadaman abunda yayi nan ya nema gafarar son kan rashin fahimtar sa ba wuya ya yafemasa ,amma koda suka kammala karatu sau daya ya dawo 9ja nanma Dad ne ya takursa amma bai dadeba ya koma can yake aiki inda najeeb kam ya ki aiki can ya dawo 9ja tho fah kunji masu karatu so we can now *flash back*to d story BT in d next pg....


*Written by Munie lurv*馃槏
*Edited by Billylosh*鉂�

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰

*HAMIDAT~HUMAID*

馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰馃巰*WRITTEN BY MUNIELURV*馃槏
*EDITED BY BILLYLOSH*鉂�

*page*4鈨�


_*dedicated to my family馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈�*_

*_note_*: *_correction/comment_* 08088771486


*******""""""""

*_flash back_*

_Bayan an kammala taro...


Read / Download HAMIDAT HUMAID

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album