Join Our WhatsApp Group

SARAUNIYA JIDDA Complete Hausa Novel Document by SARAUNIYA JIDDA


SARAUNIYA JIDDA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 78413



SARAUNIYA JIDDA

Reading Time: 6 Hours

Added On: 30, Aug 2023

Author: Khadija Sidi ,Billy Giro ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08020709219

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 479.71 kb

File Type: txt

Views: 1368+

Download: 692+

Last download: 1 day ago

Description/Story: [5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: Bislimillahirrahmanirrahim.😊

S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰



NA

ANTY FYN😘

Dedicated to Khadeeja sidi&Billy giro😊



Page1-5


Gudu,gudu sauri
sauri,haka take tfya tanason ta isko dillaliya, dakyar tasamu tacimmata hartasha kwana tana sassarfa,yyinda dillaliya taja tsoki,tareda cewa a haka xaki iya yin aiki a gdan minister nifa ina shakkar ma nabiya kudina natafi daka aki daukarki aikin,gaban jiddah ne ya fadi tareda fadin zan iya mana dillaliya kitaimakamani wlh bazan baki kunya ba,batareda dillaliya takara magana ba ta tare musu mota sai tasha inda suka shiga mota direct sai birnin tarayya abuja,tunda suka shigo abuja gaban jidda ke faduwa,tanata jero addo'oi domin samun nasarar abunda taxo nema,batareda da bata lokaciba suka doshi maitama gidaje ne na alfarma suke giftawa yayinda dillaliya tasaki baki da hanci tana kallo gidajen nan tsararru dasuke wucewa,sabanin jidda dakanta ke kasa tana sake-sake cikin ranta,dillaliya ce ta tabota tana mamakin yanda jidda bata kalle-kalle kamar sauran masu aekin data saba kawowa,tace wai ke kin wani dukar dakai bakya kallon gidajen damuketa wucewa nifa har nama tsorata kada nakoma hanne tatsareni don wlh bazan iya fita daga anguwar nan ba bare dawowa da wani,jidda tayi murmuahin karfin hali tace haba dillaliya nan wurin ne zaki kasa fita? ,harara ta watsamata kafin tace sannu yar birni naga ke kinsaba zuwa ae yarinya sai iyayin tsiya ke komai kinsani kidaiyi ahankali kada wurin iyayenki aki daukarki aikin,jiddah tace insha Allah hakan bazai faruba,dillaliya dai bata amsaba tacigaba daba ido hakkinsa har suka iso katafarin gate din inda sojoji ke zagaye da gidan yayinda dillaliya takara tsorata jidda kuwa hankalinta kwance tana addo'in samun nasara,batareda bata lokaci ba motarsu tayi parking cikin makekiyar rumfar gdan wanda dama motar gdan ce akaje daukosu da ita.suna fitowa sojoji biyu sukayi jagorarsu har zuwa main kofar palon gdan.



Da sallama suka shiga cikin palon fadar yanda palon ya tsaru bata lokacine saboda palo ne wanda yasha kayan alatu yyin da komar nacikinsa ash&black ne.Hajiya Amina ce ta amsa daukeda murmushi a fuskanta tabasu izinin zaunawa tareda bada umarnin kawomasu ruwa,nan fa kallo yadawo sabo wurin dillaliya bayan sha ruwa da lemu ne,dillaliya tayi jawabin yar aikin da aka umurceta takawo tundaga kano,hjy amina tayi gyaran murya tace dafatan dae ta danyi boko don banason jahila kinsani nafadamiki?dillaliya tce kwarai kuwa ranki ya dde tayi boko harda arabi ma,hjya amina tamaida kallonta ga jidda tace ina kika tsaya a skul din,jidda tyi kasa dakai cike da girmamawa tace S.S.1 hjya amina tayi murmushi tace to shikenan zakayima yata zainab aiki tareda kulada ita yanzu tana jarabawar karshe secondry intagama kuma zamu turata india takaranci likita in aikinki yana kyau tareda ke xakutafi domin jigabada kulamun da ita,don sam bata iya wahala ba sai fa karatu takarashe maganar da daria,tajuya taciro dubu dari taba dillaliya tareda fadin Allah y kiyaye hanya,saboda tsabar rudu dillaliya mancewa ma tayi dawata jidda saboda yawan kudinda aka bata har tafita tana godiya.

Hajiya amina tajuyu ga jiddah tace bara nasa akaiki dakinki anjima saimu karasa maganar lokacin auta ta dawoma,takira wata yar aiki amma ba musulma ba tasa takaita dakinta,dakin madaidaicine akwai gado da mirrow sai kuma daga gefe akwai yar sif din aje kaya madaidaiciya,kayanta kawai ta ajiye tareda fadawa saman gado tafada duniyar tunani ba abinda ke tadamata hankali sai wai zatabi yar gdan India ,to ita kuma fa abunda y kawota yaxaita ta aiwatar..🤔dahaka bacci mai nayi ya dauketa saidai taji ana dukanta a hankali wannan dai matar ce wadda ba musulba ta tasheta tareda cema tatashi madam na nemanta a main palo,firgigit ta tashi da saurinta tafada bayi batareda bata lokaci ba ko kauyenci tayi wanka hade dayin alwala tafito tasanya kayanta ta tada sallah domin biyan sallolin da aka biyota,bayan tagama sallahr ne dasauri tanufi down stairs don ansa kiran hjya amina.

Zaune suke kan kujera hjy amina nakasa yyin d wata kyakykyawar farar yarinya wadda bazata suce tsarar jidda ba ke saman cinyar hjy ameena wanda da alama itace zainab(auta) cikin girmamawa jidda takwashi gaisuwa ga hjya amina,ta amsamata hade murmushi a fuskanta tace mata auta tashi kiga yar aikinda danasa aka kawomaki cikin isa yarinar tajuyu itama dauke da smile mai kyau a fuskanta tacemata Hi,jidda tamayar mata da hello! Smile din takarayi tajuya tacema hjya ameena thnkyou mom,nafison irinta daman saboda bazata dunga bani kunya ba koda naje gidan frnds dina kinga bazata rasa jin common words ba dae😄
Hjya amina tace gskya ne autanah ae shiyasa dama nasa a nemo mai ilimin,jiddah dae kanta nakas,auta tkara juyuwa tacemata stand up,jiddah taike tsaye cikin sauri,inda hjya amina da zainab suka zubamata ido zainab ce tafar magana tace gskya mom kin kyauta domin yrnyr nan batayi kama da villager girl ba,ko bayin fareeda baxasu nunamata komai ba dukda suma a masarautarsu anyi training dinsu ba laifi,kinga nima yanxu b a finiba ko?😊hjy amina tace dama can ba a fiki ba auta,kinda kyau,ilimi kudi,gata,addini ba laifi sai kuma me?ihu auta tasanya tana yes mom,sannan juya tana kallon jiddah tace mata aikinki shine gyaran room dina,sai kawomani food,sai kuma rakani skul d gdan frnds dina amma ba kullum ba,inafata kingane jiddah ta amsa da yes ma,wani smile din auta takara tace good gir 😊👍zaki iya tafya koma inaso kidunga shiga kitchen kidunga koyan girki sabida gaba,Jidda takaracewa ok ma,hjya amina tace to Jidda kije Esther tabaki dinner dinki a kitchen.

Tunda ranar jiddah ke gyaran room din auta yau satinta biyu,amma basu taba fita ba tare ba ,ba wani aiki takeba amma har gidan ya isheta sabida kadaici sai da inta kebe tana tunanin daddynta dakuma sakonta da aka anshe taita kuka tareda adduar Allah y bata saar abinda tazo aiwatarwa..🙏

Yau ma kamar kullum tagama gyara room din auta tafadamata tashirya xata rakata wani wuri farinci ne yacikata taredafatan Allah y hadata da MUGU insunfita😡
Shin wacecce jidda maiya kawota gdan minister aiki,waye kuna MuGu???kubiyuni don jin cigaban labari






Anty Fyn..😉
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JiDD🅰

NA

ANTY FYN😘

Dedicated to khadeejah sidi&Billy giro😊

Page 15-20

Sunana Hauwau Ahmad umar,kamar yanda nasani natashi ne US wato america,tunda natshi banida mahaifiya sai wata Juliet dake kula dani tunda wanka,bani abinci har nagirma nayi wayo.
Daddynah wato Alhj muktar,sai kuma brother dina saifillahi wanda nake kira d yayah saef,

Muntaso cikin gata nida yayah saef wanda akalla zai bani 16yrs.
Ddynmu najidamu more espicially mani yana kiranada my gueen"

Daddynmu shahararren engineer ne yana aeki a wani company nan cikin america,
Koda nakara girma sai nafahimci juliet ba itace mahaifiyata ba,sai indunga yawan tambayar daddy ko yayah saef da ina momynah take ,sai sucemun tanan, tana nigeria amma xataxo very soon taganni,.

Harnakae primary 5 momynah bata xo US ganina ba, sai nakuma cewa nidae akaini nigeria don in ganta,tunda ita baxataxo taganni ba😟 sai ddynah yace sorry my queen momynki tace insha Allah birthday dinki xataxo haka naita tsalle ina jin ddi bcoz time din birthday na remain 3months.

Tunda daga lokacin idan munje shopping
Sai nata dibar kaya hada na make up,ina cewa na momy na ne.

ko skul innaje haka nake kirga kwanaki dasuka rage mun momy nah taxo,ina nan har date din birthday dina yaxo ba momynah ba alamunta ,bazan taba mancewa duk da sauran yarinta na ina j.s1 ddy dayaga nayi fushi sosae ko cake din birthday din naki yankawa,sai yajani xuwa dakinsa yacemun hauwau jiddah,3times yana kiran sunana sannan yace kinatsu kiji abinda xanfadamiki Allah yyiwa momynki rasuwa tun kina yar 2yrs wani uban ihu nakurma tare a fadawa jikinsa ina kuka ina tirje-tirje!

Saida nayi kusan 1week kafin nafara wal-wala tundaga time din nakara maida hankali wurin addinina sosae yyinda yayh saef shike koyamani littattafan musulunci.

Haka rayuwarmu tacigaba cike da kulawa nakara sangar cewa inyiwa daddy,inyiwa yyh saif,inyiwa juliet!
Ina girma shagwaba nakaruwa sam bansan bacin rae ba,bare kuma amuwa,sai dae inna tuna mom dina tarigani gdan gskya nakanyi kuka,nayimata kuma fatan samun rahama🙏

Lokacinda danakae s.s.3 sai fa komae ya karu gayu,kwalisa tsiwa domin cikin frnds dina nice leader.

Dukda kuwa maza sunfi yawa mubiyu kadaine musulmae,nida wata shukrah ,bana daukar raini harmuka gama secondary skul nice best student .dayake tun dga j.s1 har s.s.3 best studen nake dauka shiyasa daddy yake kara alfahari dani,tareda dauremun gindin yin duk abinda nagadama.


Bayan result yafita ne kuma nafita da gud result,sai dad yanemamun admission din psychology,yace saboda wayo na inada 15yrs fa nafara 100%level

Nanfa harka takaro,domin sabuwar mota daddy yasayamun sabuwar mota,wadda da ita nake xuwa nake dawowa,

Bangaren yyh saef kuwa yagama karatun sa na low,amma yana UK yana kara karatunsa wanda kuma yakuma aikinsa acan, gda yadawo dagani sai Juliet,tunda ddy ba zaune y keba sosae.

Wani lokaci ina matsawa ddy dayakaini nigeria wurin familynmu sai yacemun kada indamu munkusa komawama can gabadaya,

Dahaka-dahaka har nakae final year time din banma ida 18yrs ba.

Kada kiso kiga yanda nake time din,jiddah ce taxare mayafin kanta tacire wata hula dake boye gashin ganta,
Sai gashi yazubu mata kamar wata balarabiya yyinda auta kebinta d ido kawai👀

Jiddah tadanyi smile din karfin hali sannan tace zainab nayi gayu haka nake dreesing inzuba gashi har kugu,
Sannan kayana duk riga da wando ne ,koda siket,banma fiye sa doguwar rigaba.
Sannan duk wasu kaya tundaga na sawa har na make up,new modern nake amfani dashi shiyasa dana shiga skul koba department dinmu ba zakiji ana queen,queen..sai dae ina smile😊

Bazan manta ba muna final exams ne ddy yacemun damun gama zamu tafi nigeria,
Wai nayi murna nayi murna amma danasan zuwan haka zai kasance dabanyi murnaba😞

Haka kuwa akayi ina gama exams muka hada kaya dani da ddy kadai banda yyh saef saboda aekinsa dakuma karatunsa dayaketa karawa,

Ranar Friday muka iso nigeria inda direct muka sake hawan jirgi daga lagos xuwa abj,daga abj kuma driver yadaukemu xuwa kaduna.

Gdanmu na anguwar sarki muka zauna inda naketa kalle-kalle saboda bakunta,

Ddy ne yakawo wata mata yar dattijuwa wai ita baba hanne,domin mudunga xama atare,
Sannan kuma ya ajemana driver da kullun sai anfita dani ankaini wuraren shakatawa.

Makotanmu ke cemun yar balarabiya.
Bayan wasu kwanaki da tarewarmu kawai sai ddy y cemun malami zai zo yadunga koyamun littafi da qur'ani daga inda natsaya.!
Naji ddi sosae haka nacigaba da daukar darasina.

Sai na lura sam ddy baya zama dukda muna nigeria dana tmbyesa dalili sai yacemun ae yana shirya wani family meeting ne xaiyi introducing dinaga family ,cikeda gamsuwa nayarda da amsar dayabani.

2months dai-dai da dawowarmu da dare saikawai naga ddy yaxo yarufe dakina daga waje yacemun kada kisake kiyi magana yyi sauri yafita,nabude window ina binsa da kallo,ficewarsa keda wuya naji karar bindiga jiddah takarasa mgnar tana kuka😭
yyinda auta tadafe kirji taxare ido waje😳

Jidda tashare hawayenta sannan tace gabaki daya nagama tsorata lokacin inaji ina gani MUGU y fita daga gdan Tareda wasu katti amma sunrufe idanunsu ba a ganinsu suna dariar keta😞😞

Kuka nafasa tareda neman agaji,ina dukan kofar amma shuru!
Bayan kamar 5mns ina kuka naji ana budemun kofa, ashe baba hanne ce dayake taje makota anyi haihuwa taje yiwa jariri wanka,cikin tashin hankali tace Jidda lfya?
Bantsaya bata amsaba nafita d gudu tamara ni baya,tundaga palon ddy nafara ganin jini wata uwar kara nasaki nashiga cikin bedroom dinsa d gudu yyinda duk illahirin jikina rawa yake.

Kwance yake cikin jini yyinda lumfashinsa ke fita sama-sama nakarasa,wurinsa kukanma kin xuwa yyi,nadaga hannunsa,hanne cikin rawar murya tace kamashi kamashi mu fiddashi asashi mota.
ashe hartafita waje neman agaji,
Cikin sauri mutumen yadauki dddy aka nufi mota dashi ina binsu a baya jiki ba lakka harmuka isa asibiti inda akawuce dashi emergency.

Tunda naxauna inda nake bantashiba har bayan 4hrs snnan docters din suka fitu, suka nemeni munxauna dasu sukayimun tambayar duniyar nan nakasa basu amsa,domin kwata-kwata brain dita bata aeki ,daga karshe natashi nafita batareda nakalli kowa dagacikinsu ba.

Room dinda ddy y ke kwance naje nazauna ina kalonsa,duk jkinsa an nannadashe da bandage,ahankali y bude idonsa yasaukeso akaina!👀
Bakina yana rawa nace ddy😭😭
Smile din karfin hali yyi sannan yace hauwau bani ne mahaifinki ba,Zumbur namike tsaye tareda dfe kirji nace ddy kozafin ciwo ne kesaka wannn furicin?😳
Gyada kae yyi alamar aah,yace yazama dole yah nafadamikj sirrinki banj ne mahaifinki ba,ni dana daya duniya saifillahi,

tsintarkinayi a hanya jidda inatunanin wadanda suka zo yanzu neman kasheni kuma sune suka satoki kuma suka kashe mahaifiyarki!
Ina tunanin mahaifiyarki ma balarabiya ce.
Sannan kuma daganinki ke jinin...saitari yasarke shi,yanarikesa hawaye nabin kuncina😢😢

Sannan tarin yadan lafa yace kinemi MUGU shine yasan komae kanki jdda ni tawa takare!inkinga saef kice nayafemasa kuma kema naya femaki,shuma saef yasan wani abu a kanki,dganan kuma tarin yakara rikecemasa sai yatsaya cak yyi kalmar shahada rae yyi halinsa😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Koda Jidda taxonan kuka yakwacemata mata yyinda autama ketayata.😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭





Anty fyn😉
[5/14, 9:19 PM] Anty Fyn😘: S🅰R🅰UNIY🅰 JIDD🅰


NA

ANTY FYN😘

Dedicated to Khadeeja sidi&Billy giro😊

Page 5-10

Doguwar riga baka tayafa yyinda tanada gyalen rigar batareda tashafa komae ba tafitu,down stairs inda zainab ke jiranta daga zainab har hjya amina sai dasuka mike tsaye suna kallonta cikin in,ina zainb tace keeee!ina kika samu wannan rigar saida gaban jiddah yafadi daram-daram sannan tayi kasa dakai tace tubanake idan nayi laifi,kafin inzo nan nyi aiki wani gda kano,to matar ce kesayamun kaya sosai saboda tana tausayina sosai a matsayina na marainiya sanadiyyar rasuwarta ne yasa nadawo aiki a nan takarasa maganar kamar zatayi kuka,ajiyar zuciya mai karfi suka saki a tare,domin rigar tamanya matace dole sutuhumeta saboda ba irinta yan aiki bace,cike d tausayawa hjya tace Allah sarki auta tashi kutafi to,jiki sanyaye auta tamike yyinda tamikawa jiddah handback dinda ke hannunta,sannan tace mom gskya banason wasu escort suyi ta bina hjya maryam tayi daria tace MUGU ma bayanan yace wai zaiyi tfya zuwa india wani uban gdansa ya aikesa anso wani sako, so kinga dasauki saiki hana yaransa subiko,tuni jikin jiddah yafara kyarma tabbas nan gdan mugu yana aiki tome zai kaisa India, ko kisanda yasaba ne zai kuma zuwa yyi acan din?cikin daga murya tajiyu murya zainab nakiranta ta amsa a firgice tadawo daga duniyar tunaninda data afka,cike datuhuma auta tace maTa lfya?jiddah tadan marairaice face sannan tace zuciyana ke tashi,hjy maryam tace lallaikam naga har kyarma kikeyi,jiki bakwari suka fita domin har lokacin jiddah hankalinta a tashe ya ke, inda suna zuwa rumfar motocin gdan zainab tadaga key din hannunta daga ashema na E750 ne tadauko wato mutar damugu ke hawa,cikin jin haushi tace waima ya akai nadauko wannan motar taja tsoki tashiga tacema jiddah tashigo kawai tunda tariga tafitu,haka sukaje shopping dinsuka dawo tareda kaya niki-niki.


2days latter,zainab(auta) tacewa Jidda tashirya zasuje gdan princess fareeda mom dinta tazo daga masarautar gombe ganin fareedar, so zanje gaidata kiyi shigar mai kyau don fareeda akwai kyamar mutane barekuma house girl,jidda tace yes ma,yyinda zainab tajuya domin tnajin ddin sunanda jidda ke kiranta dashi,yauma wata doguwar riga tasanya red, dukda dahaka tafitu kamar ba jidda house girl ba,down stairs tasauko tana jiran auta,tayi kusan 10mns sannan auta...


Read / Download SARAUNIYA JIDDA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album