Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

MU ZUBA MU GANI Complete Hausa Novel Document by MU ZUBA MU GANI


MU ZUBA MU GANI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 11904



MU ZUBA MU GANI

Reading Time: 0 Hours

Added On: 03, Oct 2024

Author: Oum Yasmeen ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09061890481

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 66.2 kb

File Type: txt

Views: 586+

Download: 298+

Last download: 3 days ago

Description/Story: *MUZUBA MU GANI*


Oum yasmeen





*Bisimillahir Rahamanir rahim*



```Da sunan Allah me jin kai ya ubangiji kabani ikon gaba littafin nan lafiya```


Domin samun cigaban sa kuyi following ɗin channel ɗina


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k





*MARUBUCIYAR*

AFIF FREE BOOK

YAƊIN MAGE FREE BOOk

RASHIN SANI FREE BOOK

BINTA YAR JAGALIYA PAID BOOK 300#

MUZUBA MU GANI PAID BOOK 300#






5:30 pm


Unguwar kuntau kano ko ina tsabtsab kallo ɗaya zakai wa unguwar kasan unguwar masu hannu da shuni ce ga wata sassanyar iska dake ƙaɗawa bishiyu sai rangaji suke da yake lokacin da muna ne alamu na nuna ko da wanne lokaci ruwa na iya kecewa wani lahi na shiga inda akasa *abdulmajeed Ahmad bajeedah street* da alama wani babbane a garin ko ma ƙasar baki ɗaya

wasu irin gine gine ne yawa a ƙasar waje daga gani kasan estate ne daga gani kasan family house ne gaban ƙatan gate na tsaya jikin bangon gidan an yi rubutu da golding colour ansa bajeedah estate

cikin estate ɗin na shiga iya tsaruwa ya tsaru ya tsaru wani matashi na gani ya ɗurƙusa yana bawa shukoki ruwa da ga wani bafilatani yana zaune a kan benchi ga butar shayi a gaban sa horn yaji da sauri ya tashi domin yasan me zuba uban horn din nan ta na ƙasar alhaji khalil ya ɓallo musu wahala domin shi ya dawo da ita yanzu inbe buɗe ba zai jawa ƙansa aguje wata mota ash colour yar gidan benz tayo ƙansu da sauri suka tashi dan ma allah ya rufa musu a siri estate ɗin babbane sai mota ashirin ta zauna ɗaya bata goge ɗaya ba taka burki tayi wata ƙafar ta ta fara zurowa ƙasa tana sanyi da taƙalmi heel pink colour ga sarƙar ƙafa da tasa ƙafafuwan ta sunsha ƙunshi sosai ƙunshin ya hau kan farar fatar ta tubaraƙallahumma ahassanul kaliƙin masha Allah

saƙar biro na nayi a ƙasa saboda irin ƙyanta yawa ita tayi kanta tana sanyi da riga pink colour free size sai jeans blue sosai wandon ya ɗameta ya fitar mata da halittar da allah yayi mata dan ma rigar tana da dan tsayi ta rufe mata hibs ɗin ta ƙanta yaci ƙalba ƙanana sai ka ƙura ido sosai zaka gane gashin ta ne bawe ƙarin gashi tayi ba har gadon bayan ta ɗan ƙaramin veil blue da tasa dashi gwara babu iya kanta da ƙirjinta ya rufe mata ba abin da ke tashi a cikin motar sai kiɗa kai kace a shahararran club kake na ƙasar america fara ce sosai har yellow fatar ta keyi hutu da jindaɗi sun zauna a cikin huyan ta nicklace ce ta ɗanyan gold sai ƙyalli take tana da manyan idanuwa dara dara gashin girarta ya ƙusan haɗewa baƙinta ɗan ƙarami abin sha'awa pink da su kai kace pink ɗin jan baki tasa

zuwan gun da tayi tuni ƙamshinta ya baje ko ina ƙai kace ɓarin turare akai a gun jaƙarta ta dauko yar gidan ciristan dior blue colour ba zaka taɓai mata kallon bahaushiya ba kuma musilma ba za kai zaton balarabiyar turkiya ce cikin izza take taku kamar me tausayin ƙasa hannuta ruƙe da wayar ta iphone 15 rufe motar ba a kamar me ciwon baki tace

"kai ,

Cikin rawar jiki me bawa shukoki ruwa ya ɗur ƙusa yace


"gani,


ya mutsa fuska tayi ta hullo mai key ɗin motar ta

dauka yayi domin ya gane nufin ta wayar tace tayi ƙara alamun shigowar kira duban screen ɗin wayar ta tayi ganin sunan uncle khalil da sauri ta ɗaga tace

"hello uncle na dawo fa ,


A jiyar zuciya sa yaki yace


"RAMLAT RAMLAT RAMLAT nan fa ba kamar cambridge bane da zaki din ga yawo any how ba kin fita ko bodyguard baki fita da suba please mamana ki dinga jin magana ina floor sitti ki same ni a can ,


xum ɓuro bakin ta tayi yawa yana gaban ta tace


"okay uncle Allah isa ba wani abu wannan tsohuwar tace nayi ba,


hmmmm yace



"bye sai kin xo,


Okay bye


Hajiya ga key ɗin nake


Harara ta zabga mai yawa idanuwanta zasu faɗi ƙasa tace


"we ku me isa gida dawane da hallacan bani key na ka tsaya sai kallo na kake ,


Jikin sa na rawa ya bata ya miƙe ya bar gun

kai tsayi main floor ta nufa zaune ta sami hajiya rahama ta ci uban ado cikin baƙin cikin halin da nasreen ke ciki tace


"Nasreen we me isa kullum kina girma kina shiga dawa kin shi go ko sallama babu ,


zu bawa mahaifiyar ta ido tayi ta rasa dalilin da yasa a ko da yau she mamy da uncle suyi tayi mata faɗa tace


" sorry mamy i forget ,


ban zama mamy tayi mata domin kab ɗabi'un ramlat ba me kyau Allah ya gani ta gaji yanzu wa ze aure ta a haka duk alhaji ne ya ja mata ba yasan a yiwa nasreen faɗa ko kaɗan su da uncle khalil ɗan yana raga musu amma da na waje ne da tuni ya ci musu mutunci

ganin mamy tayi shiru yasa ta dubi halisa tace


"ke ki faɗawa me aiki taka womin abinci na ɗaki yau bazan yi dinner da ku ba ,

Mamy tace


"khaleesat jeki ki faɗa mata baki ga haleesaba karatu take gobe zata bada hadda,


"Ooo ban luraba wanne course ne zata bada hadda?,


cikin zumuɗi haleesa tace


"fiqihu zaki koya min ?,


uhmmm ke kika sanshi da ace present verbs ne ko grammatical amma ni bansan wannan ba tayi gaba ta bar mamy da sa ƙakƙen baki


ganin kiran uncle yasa da sauri ta daga tace


Uncle pls shower zanyi yan zunnan zan fito


"okay,


yace ya kashe wayar ƙarasawa hadaddan bedroom ɗin ta tayi kana gani kasan ta cika yar gata komai me kyaune mahaifinta yana sonta bata da shamaƙi da dukiyarsa cikin sauri ta shiga cire kayan ta ta shiga toilet domin ta watsa ruwa ganin uncle khalil na jiran ta yasa tayi sauri bata da ɗe ba shafe shafe tayi ta bata da lokacin sai ta kira me kula da ita ta dauko mata kaya yasa ta dauko riga duguwar riga me rawa amles milk colour da adon flower golding sosai tayi kyau sai zuba ƙamshi take ba wata kwalliya a fuskar ta amma ta sa lips gloss bata kai har ƙasa ba ta ɓare chiwengum ta sa a bakin ta ta dau wayar ta ta fita tasa slippes me kyau irin na zaman gidan nan kai tsaye floor sitti ta shiga tace


''uncle good evening ,


dubanta yayi ya kalli huyanta domin kanta ba dan ƙwali yace


"Nasreen me nake gani tatu kikai ?,


toro baki tayi a shagwaɓe fuska tace

"uhmm ta sami gu ta zauna bata lura da wadda ke floor ba ,


ɗanne ɓacin ransa yayi yace


" daughter dan Allah ki nutsu kin ga wannan ɗabi'ar ta turawa ne marasa tarbiya ,


to inya fita bazan ƙara yin wani ba shikkenan ko


"Eh nasreen baki ga bako ba ?,


da sauri ta juyo ta fasa sa earpon da zata sa a kunnan ta kallo ɗaya tai mai ta dauke idonta saboda ƙwarjinin sa da ta gani tace


"ban lura da shi ba uncle wane shi ?,



shine wanda zai fara koya miki karatun addini saboda nalura ba abin da kika sani a addini


cikin sauri ta cire chiwengum ɗin bakin ta ta ƙaremai kallo kyakkyawane kallar shi irin ta black america yana sanye da yaɗin kubta brown colo hular sa milk yana sanye da glass medical ga ƙashumba da ta kwanta lublub da ita kallo ɗaya za kai mai kasan in garmar namiji ne yana da cika da kalama kau da idon ta tayi tace


"uncle yanzu wannan abunne zai koyamin karatu ai nasan na sallah ko tana ƙoƙarin danne hawayanta domin a gaskiya uncle ya disgata ,


my princess ki haƙuri ya ɗinga koya miki wallahi da ƙƴar ya ya yarda zai din ga koya miki karatu ba a nan yake ba yana unguwar madabo malamin du fauzan ne saboda yana malinta yana zuwa kasuwa


shi kuwa ya shek tsayawa yayi yana kallon ikon allah tun da yake be taɓa ganin sangartatciyar yarinya irin ta ba anya kuwa zan yarda in koya mata katatu


da sauri ta tashi ta fita domin ba zata yarda ba wannan me kama da basa mudan ya koyamin karatuba tab daddy daddy wayyo daddy na kana ina


duban ya shek yayi yace


"dan Allah kai haƙuri ina so nasreen ta gyaru ta zama kamar ko wacce ƴa'mace dan Allah kai min alƙawari duk runtsi ƙar ka barta ,

shiru yayi domin ya na ganin mutuncin alhaji
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download MU ZUBA MU GANI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album