Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

SUNE SUKA JANYO MIN BOOK 2 Complete Hausa Novel Document by SUNE SUKA JANYO MIN BOOK 2


SUNE SUKA JANYO MIN  BOOK 2

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 53425



SUNE SUKA JANYO MIN BOOK 2

Reading Time: 4 Hours

Added On: 20, Jan 2025

Author: Hafsat Hisham ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09169472057

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 303.14 kb

File Type: txt

Views: 120+

Download: 102+

Last download: 3 days ago

Description/Story: 💨 *SUNE SUKA JANYO MIN*
*BOOK 2...* 💨
By Hafsat Hisham
(Aysher Angel)

*The writer of Ban Dace Dashi Ba... The Choice I Made... Chasing My Heart, a tsakanin so... Ban Aikata Ba, Confusion Upon Confusion... Zan Bi Zab'in Ummana, Koda Zuciyata Bata So... Kamanni... Y'an Mata Return...*


Page 1

Alhamdullilah I'm Back
Free Book daga farko har karshe


4YearsLater,
Katon office ne wanda yake a last floor ta sama, babba ne sosai wanda yake dauke da kayan alatu kamar abroad, kayatuwarsa zai tabbatar maka da ofishin CEO ne, ta kowanne kushurwa ta ofishin hotunan Arfaat ne tunda daga ta kan portrait, hotuna selfie, zane da sauransu, rubutu ne akan wall an rubuta ARFAAT sai kuma wani rubutun turanci a kusa dashi bayan da aka bar space, k'aramin hoton Arfaat ne tareda Lamido akan desk, fuskokinsu dauke da murmurshi aka yi hoton....
Company ne wanda ya shahara sosai a harkar gine-gine na hanyoyi, manyan tituna, bridge, masana'antu, estate, asibitoci, makarantu, manyan mansions da sauransu....
Lamido ne zaune akan chair ya dukar da kai da hannunsa akan farar takarda yana zana portrait din Arfaat, ba tareda ya dago ba yace,
"I'm hearing you, Hashim...".
Hashim yace, "Sir ka ajiye zanen sai inyi maka bayani, muna gab da rasa contract din nan...".
Lamido yace, "And so what, miye don mun rasa contract?".
Hashim ya dafe kai saying,
"Sir Lamido wannan babban contract ne...".
Lamido ya dago tareda ajiye zanen da yake yi, yace,
"So what don munyi losing contract... Hashim... I Abdurrahman Munner Lamido have nothing to lose... Na riga na rasa abun da nafi kauna a rayuwata, na rasa Arfaat, she's precious to me, the love of my life, my other half, amma yau shekaru hudu kenan ban san a halin da take ciki ba...".
Hashim yace, "You have to understand the situation amma idan kana wannan zanen ba zaka fahimceni ba...".
Lamido ya dasa zanen da yake saying,
"Then you can go...".
Hashim yace, "Sir...".
Lamido yace, "You are distraction me...".
Abeed dake tsaye a bakin kofa yana jin komai, yace,
"Hashim you can go... I will take care of it...".
Hashim yace, "Thank you sir...".
Ya mike saying,
"Have a nice day boss...".
Lamido ya d'aga mashi hannu ba tareda yace komai....
Hashim ya fice, Abeed ya girgiza kai yana kallon Lamido cike da tausayi yaja kujera ya zauna, ya dauki file din yana dubawa yayinda Lamido yake cigaba da zanen kyakykyawar fuskar Arfaat, cak ya tsaya da abun da yake yi, ya d'ago saying,
"Abeed... About K'awar Arfaat wadda mahaifinta ya gamu da k'arayar arziki kunyi mashi transfer kudin tallafin?".
Abeed yayi banza dashi ya kyale yana cigaba da duba file din, Lamido ya fizge file din saying,
"Ina magana kayi min banza...".
Abeed yayi wani shegen murmurshi saying,
"Ana maka maganar contract that's worth million of dollars amma kayi burus but here you are kana min maganar mace...".
Lamido ya ajiye file din yana jujjuyawa akan chair yace,
"She's Arfaat's friend, tunda na rasa Arfaat zan cigaba da kyautatawa k'awayenta da family dinta and anyone that's precious to her, zan iya sadaukar da dukkanin abun da na mallaka akan Arfaat, dukkanin dukiyar da na mallaka wanda bani ba da ban damu da sanin yawansu ba har kai dake tsaye akan al'amarina ba zaka iya kiyasta dukiyar dake gareni ba amma Arfaat ta fiye min su...".
Abeed yace, "Haka, Lamido... The young billionaire...".
Lamido yayi shiru shima Abeed yayi shiru, Lamido yace,
"Please mana...".
Abeed yace, "Abun da kakeyi wa Hashim ne nike rama mashi...".
Lamido yace, "Please, ka sani idan abu ya shafi Arfaat ina rasa nutsuwata ne har sai na daidaitashi, tunda na rasa Arfaat ina sone in tabbatar da dukkanin wani mutum wanda yake da muhimmanci a rayuwarta bai wahala ba, ina son in tabbatar sunji dadi a rayuwa cox they are precious to her, ta rayu a tare dasu...".
Abeed ya dauki file din yana cigaba da dubawa yace,
"Mun tura mashi tallafin million dari...".
Lamido yace, "That's good, thank you so much, I don't think I can survived for those four years without you... You are always there for me...".
Abeed yace, "You better behave yourself ko kuma in gudu ka rasani nima, about this contract I will take care of it...".
Lamido yace, "Meyy kake so tea ko coffee?".
Abeed yace, "Coffee...".
Lamido ya danna landline yace,
"Coffee, one cup...".
Ya duka ya cigaba da zanen bayan ya gama ya mike yayi taking steps ya janye flame na zane wani katon safebox ya bayyana, saida ya dauki hoton idanunsa sannan ya rubuta pin ya bude documents ne masu muhimmanci a ciki, ya bude sama inda yake cike da zanen potrait dinta ya ajiyeshi, ya kulle, yaja hoton ya rufe sannan ya koma ya zauna akan sofa yayi relaxing tareda lumshe idanu yana tunaninta, she's anything to him...
Wata mace mai KAMANNI da Arfaat sak ce tsaye a kanshi, tana mashi magana amma ba ya ganinta kuma ba ya jinta...
Wani kasurgumin Aljanni ne ya bayyana a gefenta saida ya fashe da dariya sannan yace,
"Maryam ki daina wahalar da kanki kamar yadda tsayin shekaru hudu kike biye dashi kamar bindi kina son fad'a mashi gaskiya, bazai tab'a ganinki ba ballantana ki fad'a gaskiya akan inda Arfaat take kuma koda kin samu nasara kin fad'a mashi, babu wani bil'adama ko aljani da ya isa ya kubutar da ita daga garemu... Arfaat mallakinmu ce... Arfaat mallakinmu ce...".


Maryam tace, "Kuna a cikin b'ata ne kuma ku azzalumai ne wadanda suke cutar da bil'adama, kun sace Arfaat a ranar da aka daura aurenta da masoyinta, kun raba masoya, da yardar Allah sai munyi galaba a kanku sai na sanar dashi inda matarshi take wacce kuka sace mintina biyar bayan daurin aurensu kuma zaije ya kubutar da ita daga gareku, tareda tarwatsa sansaninku wanda kuka gina cike da zalunci da son zuciya tareda b'ata...".
Kasurgumin Aljanin ya fashe da wata mahaukaciyar dariya yana kallonta sai kuma ya b'ace bat....
Lamido ya lumshe idanu yayinda maganganunta suke dawo mashi a kwakwalwa inda take cewa,
"Please stop ignoring me, I'm scared, I'm scared of disappearing again, ina tsoron kadda su b'atar dani...".
A hankali ya bude idanunsa ya mike fuskarsa babu walwala, yana sanye ne da expensive suit coffee color, brown shirt, with necktie around his neck, kafafunsa rufe da expensive cover shoes, ya k'ara komawa slim yayinda ya k'ara haske wanda ya k'ara bayyana zarihin kyansa, with cute beard on his face, sumar kanshi tasha gyara ta kwanta lub-lub, looking hot and breathtaking, ya k'arasa inda yayi hanging kot dinsa ya zarota ya saka tareda b'alle cufflinks dinsa mai diamond a tsakiyarshi, yace,
"Can we...".
Abeed ya dago yana kallonshi cike da mamaki, Lamido yace,
"Kace zamuje ran gadi a masa'antuna, shopping malls, restaurants, estate, shops, vocational centers and so on...".
Abeed ya mike suka jera duk inda suka gitta sai an kwashi gaisuwa, Lamido yana d'aga masu hannu ne kawai, babban company ne wanda yake dauke da many floors, akwai elevator sannan kuma da emergency stairs daga gefe, a kofar emergency stairs ta kowanne floor an rubuta numbar floor din, suka shiga private elevator dinsa to the parking space wanda yake underground, private parking space dinsa ne shi kadai wanda yake dauke da akalla motoci guda goma da doriya, masu tsada da kyau, latest, sabbi dal, yayi wani shegen murmurshi saying,
"O my babies... I really miss you... Wacce zan hau... The brown one, waccen pink ko ash...".
Abeed yayi banza dashi ya kyale, Lamido ya k'arasa wajen wata expensive mota ash color, direba ya b'alle murfin motar ya shiga, Abeed ya zagaya daya bangaren yayinda driver ya shiga frontseat yaja motar yana driving a nutse, Lamido ya zaro iPad dinsa ya shiga drawing ya soma zanata tana tsaye tana murmurshi....
A hankali ya dago saying,
"Buddy da ina zamu fara koda yake mu fara da daya daga cikin restaurant... I guess their food's yummy...".
Abeed yace, "What wrong with you Lamido you are acting weird?".
Lamido yayi wani shegen murmurshi sannan yace,
"You are the one da kace min in rage nuna damuwata in rink'a pretending saboda kwanciyar hankalin wadanda suke kaunata, and here I'm pretending to be happy amma kana min complain...".
Abeed yace, "Ka cigaba da zanenka...".
Lamido yace, "Alright then, as you wish...".
**************
Katon mansion ne babba girmansa gari guda, Ammi ce zaune a parlor tayi tagumi fuskarta dauke da damuwa, Aseeyerh tana zaune daga gefenta tana dauke da ciki wanda har ya turo, itama fuskarta dauke da damuwa tace,
"Ammi tsayin shakaru hudu kenan kuma babu abun da ya sauya, don haka ya kamata ki rage sakawa kanki damuwa kadda wani ciwon yazo ya sameki...".
Ammi tace, "Aseeyerh dole in sakawa kaina damuwa, sun kassara min yaro, dole yake shiga damuwa da tashin hankali an sace matarshi bayan da aka daura aurensu da mintina kadan kuma har yanzu babu wanda yasan inda take... Lamido mutum mai fara'a da barkwanci, idan ka zauna inda yake dole kayi dariya, fuskarsa a kullum tana dauke da fara'a amma sun mayar min dashi miskilin karfi da yaji, dukkanin fara'ar da zakiga Lamido yana yi
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download SUNE SUKA JANYO MIN BOOK 2

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album