Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏπŸ’¨ *SUNE SUKA JANYO MIN*
*BOOK 2...* πŸ’¨
By Hafsat Hisham
(Aysher Angel)

*The writer of Ban Dace Dashi Ba... The Choice I Made... Chasing My Heart, a tsakanin so... Ban Aikata Ba, Confusion Upon Confusion... Zan Bi Zab'in Ummana, Koda Zuciyata Bata So... Kamanni... Y'an Mata Return...*


Page 1

Alhamdullilah I'm Back
Free Book daga farko har karshe


4YearsLater,
Katon office ne wanda yake a last floor ta sama, babba ne sosai wanda yake dauke da kayan alatu kamar abroad, kayatuwarsa zai tabbatar maka da ofishin CEO ne, ta kowanne kushurwa ta ofishin hotunan Arfaat ne tunda daga ta kan portrait, hotuna selfie, zane da sauransu, rubutu ne akan wall an rubuta ARFAAT sai kuma wani rubutun turanci a kusa dashi bayan da aka bar space, k'aramin hoton Arfaat ne tareda Lamido akan desk, fuskokinsu dauke da murmurshi aka yi hoton....
Company ne wanda ya shahara sosai a harkar gine-gine na hanyoyi, manyan tituna, bridge, masana'antu, estate, asibitoci, makarantu, manyan mansions da sauransu....
Lamido ne zaune akan chair ya dukar da kai da hannunsa akan farar takarda yana zana portrait din Arfaat, ba tareda ya dago ba yace,
"I'm hearing you, Hashim...".
Hashim yace, "Sir ka ajiye zanen sai inyi maka bayani, muna gab da rasa contract din nan...".
Lamido yace, "And so what, miye don mun rasa contract?".
Hashim ya dafe kai saying,
"Sir Lamido wannan babban contract ne...".
Lamido ya dago tareda ajiye zanen da yake yi, yace,
"So what don munyi losing contract... Hashim... I Abdurrahman Munner Lamido have nothing to lose... Na riga na rasa abun da nafi kauna a rayuwata, na rasa Arfaat, she's precious to me, the love of my life, my other half, amma yau shekaru hudu kenan ban san a halin da take ciki ba...".
Hashim yace, "You have to understand the situation amma idan kana wannan zanen ba zaka fahimceni ba...".
Lamido ya dasa zanen da yake saying,
"Then you can go...".
Hashim yace, "Sir...".
Lamido yace, "You are distraction me...".
Abeed dake tsaye a bakin kofa yana jin komai, yace,
"Hashim you can go... I will take care of it...".
Hashim yace, "Thank you sir...".
Ya mike saying,
"Have a nice day boss...".
Lamido ya d'aga mashi hannu ba tareda yace komai....
Hashim ya fice, Abeed ya girgiza kai yana kallon Lamido cike da tausayi yaja kujera ya zauna, ya dauki file din yana dubawa yayinda Lamido yake cigaba da zanen kyakykyawar fuskar Arfaat, cak ya tsaya da abun da yake yi, ya d'ago saying,
"Abeed... About K'awar Arfaat wadda mahaifinta ya gamu da k'arayar arziki kunyi mashi transfer kudin tallafin?".
Abeed yayi banza dashi ya kyale yana cigaba da duba file din, Lamido ya fizge file din saying,
"Ina magana kayi min banza...".
Abeed yayi wani shegen murmurshi saying,
"Ana maka maganar contract that's worth million of dollars amma kayi burus but here you are kana min maganar mace...".
Lamido ya ajiye file din yana jujjuyawa akan chair yace,
"She's Arfaat's friend, tunda na rasa Arfaat zan cigaba da kyautatawa k'awayenta da family dinta and anyone that's precious to her, zan iya sadaukar da dukkanin abun da na mallaka akan Arfaat, dukkanin dukiyar da na mallaka wanda bani ba da ban damu da sanin yawansu ba har kai dake tsaye akan al'amarina ba zaka iya kiyasta dukiyar dake gareni ba amma Arfaat ta fiye min su...".
Abeed yace, "Haka, Lamido... The young billionaire...".
Lamido yayi shiru shima Abeed yayi shiru, Lamido yace,
"Please mana...".
Abeed yace, "Abun da kakeyi wa Hashim ne nike rama mashi...".
Lamido yace, "Please, ka sani idan abu ya shafi Arfaat ina rasa nutsuwata ne har sai na daidaitashi, tunda na rasa Arfaat ina sone in tabbatar da dukkanin wani mutum wanda yake da muhimmanci a rayuwarta bai wahala ba, ina son in tabbatar sunji dadi a rayuwa cox they are precious to her, ta rayu a tare dasu...".
Abeed ya dauki file din yana cigaba da dubawa yace,
"Mun tura mashi tallafin million dari...".
Lamido yace, "That's good, thank you so much, I don't think I can survived for those four years without you... You are always there for me...".
Abeed yace, "You better behave yourself ko kuma in gudu ka rasani nima, about this contract I will take care of it...".
Lamido yace, "Meyy kake so tea ko coffee?".
Abeed yace, "Coffee...".
Lamido ya danna landline yace,
"Coffee, one cup...".
Ya duka ya cigaba da zanen bayan ya gama ya mike yayi taking steps ya janye flame na zane wani katon safebox ya bayyana, saida ya dauki hoton idanunsa sannan ya rubuta pin ya bude documents ne masu muhimmanci a ciki, ya bude sama inda yake cike da zanen potrait dinta ya ajiyeshi, ya kulle, yaja hoton ya rufe sannan ya koma ya zauna akan sofa yayi relaxing tareda lumshe idanu yana tunaninta, she's anything to him...
Wata mace mai KAMANNI da Arfaat sak ce tsaye a kanshi, tana mashi magana amma ba ya ganinta kuma ba ya jinta...
Wani kasurgumin Aljanni ne ya bayyana a gefenta saida ya fashe da dariya sannan yace,
"Maryam ki daina wahalar da kanki kamar yadda tsayin shekaru hudu kike biye dashi kamar bindi kina son fad'a mashi gaskiya, bazai tab'a ganinki ba ballantana ki fad'a gaskiya akan inda Arfaat take kuma koda kin samu nasara kin fad'a mashi, babu wani bil'adama ko aljani da ya isa ya kubutar da ita daga garemu... Arfaat mallakinmu ce... Arfaat mallakinmu ce...".


Maryam tace, "Kuna a cikin b'ata ne kuma ku azzalumai ne wadanda suke cutar da bil'adama, kun sace Arfaat a ranar da aka daura aurenta da masoyinta, kun raba masoya, da yardar Allah sai munyi galaba a kanku sai na sanar dashi inda matarshi take wacce kuka sace mintina biyar bayan daurin aurensu kuma zaije ya kubutar da ita daga gareku, tareda tarwatsa sansaninku wanda kuka gina cike da zalunci da son zuciya tareda b'ata...".
Kasurgumin Aljanin ya fashe da wata mahaukaciyar dariya yana kallonta sai kuma ya b'ace bat....
Lamido ya lumshe idanu yayinda maganganunta suke dawo mashi a kwakwalwa inda take cewa,
"Please stop ignoring me, I'm scared, I'm scared of disappearing again, ina tsoron kadda su b'atar dani...".
A hankali ya bude idanunsa ya mike fuskarsa babu walwala, yana sanye ne da expensive suit coffee color, brown shirt, with necktie around his neck, kafafunsa rufe da expensive cover shoes, ya k'ara komawa slim yayinda ya k'ara haske wanda ya k'ara bayyana zarihin kyansa, with cute beard on his face, sumar kanshi tasha gyara ta kwanta lub-lub, looking hot and breathtaking, ya k'arasa inda yayi hanging kot dinsa ya zarota ya saka tareda b'alle cufflinks dinsa mai diamond a tsakiyarshi, yace,
"Can we...".
Abeed ya dago yana kallonshi cike da mamaki, Lamido yace,
"Kace zamuje ran gadi a masa'antuna, shopping malls, restaurants, estate, shops, vocational centers and so on...".
Abeed ya mike suka jera duk inda suka gitta sai an kwashi gaisuwa, Lamido yana d'aga masu hannu ne kawai, babban company ne wanda yake dauke da many floors, akwai elevator sannan kuma da emergency stairs daga gefe, a kofar emergency stairs ta kowanne floor an rubuta numbar floor din, suka shiga private elevator dinsa to the parking space wanda yake underground, private parking space dinsa ne shi kadai wanda yake dauke da akalla motoci guda goma da doriya, masu tsada da kyau, latest, sabbi dal, yayi wani shegen murmurshi saying,
"O my babies... I really miss you... Wacce zan hau... The brown one, waccen pink ko ash...".
Abeed yayi banza dashi ya kyale, Lamido ya k'arasa wajen wata expensive mota ash color, direba ya b'alle murfin motar ya shiga, Abeed ya zagaya daya bangaren yayinda driver ya shiga frontseat yaja motar yana driving a nutse, Lamido ya zaro iPad dinsa ya shiga drawing ya soma zanata tana tsaye tana murmurshi....
A hankali ya dago saying,
"Buddy da ina zamu fara koda yake mu fara da daya daga cikin restaurant... I guess their food's yummy...".
Abeed yace, "What wrong with you Lamido you are acting weird?".
Lamido yayi wani shegen murmurshi sannan yace,
"You are the one da kace min in rage nuna damuwata in rink'a pretending saboda kwanciyar hankalin wadanda suke kaunata, and here I'm pretending to be happy amma kana min complain...".
Abeed yace, "Ka cigaba da zanenka...".
Lamido yace, "Alright then, as you wish...".
**************
Katon mansion ne babba girmansa gari guda, Ammi ce zaune a parlor tayi tagumi fuskarta dauke da damuwa, Aseeyerh tana zaune daga gefenta tana dauke da ciki wanda har ya turo, itama fuskarta dauke da damuwa tace,
"Ammi tsayin shakaru hudu kenan kuma babu abun da ya sauya, don haka ya kamata ki rage sakawa kanki damuwa kadda wani ciwon yazo ya sameki...".
Ammi tace, "Aseeyerh dole in sakawa kaina damuwa, sun kassara min yaro, dole yake shiga damuwa da tashin hankali an sace matarshi bayan da aka daura aurensu da mintina kadan kuma har yanzu babu wanda yasan inda take... Lamido mutum mai fara'a da barkwanci, idan ka zauna inda yake dole kayi dariya, fuskarsa a kullum tana dauke da fara'a amma sun mayar min dashi miskilin karfi da yaji, dukkanin fara'ar da zakiga Lamido yana yi yana pretending ne kawai amma damuwar tana tare dashi tana cinsa ta ciki...".
Aseeyerh tace, "Allah ya bayyana Arfaat... Duk wanda ya tab'a mu'amala da ita dole yaji bakin cikin rasata, bata da damuwa, ban iya tuna fuskarta babu fara'a ba...".
Ammi tace, "Allah shine zaiyi mamu sakayya akan abun da wadannan aljannun sukayi mamu na sace Arfaat da sukayi...".
Aseeyerh tace, "Allah ya bayyanata...".
Ammi tace, "Amin...".
*************
A bakin wani katon wajen cin abinci sukayi parking, waje ne haddade wanda ziyartarshi mai manyan masu kudi, suka fito suka shiga ciki, dukkanin inda suka gitta sai an kallesu, Lamido the young billionaire, suka wuce regular space suka wuce VIP, sukaja kujeru suka zauna....
Abeed yace, "Lamido mun zo nan ne domin kaga yadda al'amarin wajen yake tafiya amma naga kai kamar abinci ne kawai ya kawoka...".
Lamido yace, "There's no one that hate food, wa yaki abinci, da lafiya ake ci idan babu lafiya saidai ayi wa mutum dura... What should we order... Perhaps rice and stew, ohhh my goodness... Or should we order Fried rice with chicken, my others half favorite food...".
One of the waiter ta k'araso tana tafiya tana karairaya ta tsaya a kusa da lamido saying,
"Meyy kuke so ranka shi dade?".
Tana magana tana far da idanu, Lamido yayi wani shegen murmurshi sannan yace,
"Let me take a look at your menu...".
Ta mik'a mashi menu wanda in the process da gangan ta shafi hannunsa tareda mashi wani salo tana kafta idanu...
Lamido yayi wani shegen murmurshi tareda kanne ido guda daya, yace,
"Number two and Six...".
Tace, "Sure ranka shi dade...".
Abeed kallonshi kawai yake cike da mamaki ganin abun da ya faru...


Hafsat Hisham (Aysher Angel) πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°


πŸ’¨ *SUNE SUKA JANYO MIN*
*BOOK 2...* πŸ’¨
By Hafsat Hisham
(Aysher Angel)

*The writer of Ban Dace Dashi Ba... Ban Aikata Ba, Confusion Upon Confusion... The Choice I Made... Chasing My Heart, a tsakanin so... Zan Bi Zab'in Ummana, Koda Zuciyata Bata So... Kamanni... Y'an Mata Return...*

Page 2
Free Book Daga Farko Har Karshe


*This Page Is Dedicated to you en team zuwa kwato Arfaat, team Arfaat Rescue... FatimaZahra (Mamee), Hajeer Beauty, Xeehtofa, Baby Ramsy, Doctor Teemerh, Oum Minat and Sofiyya... Hold on, wacece ma tace zata tsaya a gaba πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ aw na tuna Doctor Teemerh ceπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚...*

Lamido yace, "Why are you looking at me like that?".
Abeed yace, "Why are trying to ruin your image and your business wanda ka shafe shekaru hudu kana ginawa a bisa jajircewa da aiki tukuru...".
Lamido yace, "What... I did nothing wrong...".
Abeed ya girgiza kai sannan yace,
"Pretending ya isa haka...".
"I'm not pretending but rather waiting for the delicious food... The mention of the name fried rice making me feel empty, wanting to eat all of it here in this small stomach of mine...".
"Mun zo wajen nan ne domin ka duba yadda ake gudanar dashi and here you are, one of the employee tana maka abun da bai dace ba, kana biye mata...".
Lamido yaci serious sannan yace,
"Abeed kadda ka manta na amshi kudaden Arfaat ne wanda ta bari sannan na siyar da sarkokinta na had'a da kudadena wanda suke daidai da kudadenta sannan na fara wannan business din wanda ya bunkasa ya zamo haka... Bazan tab'a wasa da abun da ya shafeta ba... Watch and See... Let us enjoy the delicious food that will be here soon... OMG... The food most be spentaculous, delicious and yummy... I can't wait to bite...".
Waiters suka soma jera masu order da aka yi, Lamido yayi murmurshi saying,
"Arfaat have a good sense of food... Eat buddy... It smell nice...".
Ya dauki spoon yayi bite daya na fried rice ya lumshe idanu saying,
"Wow... Delicious...".
Suna ci yana murmurshi har suka k'arasa, ya mike saying,
"Back to the business...".
Walking heading to the manager's office, da sauri manager ya mike daga saman kujerar da yake, Lamido ya zauna yana jujjuyawa, yace,
"Abbakhar...".
Abbakhar ya rusuna yace,
"Ranka shi dade, da kuka zo naso inzo in kwashi gaisuwa sai na tuna dokarka...".
Lamido yace, "That's good... How's things going on here?".
Abbakhar yace, "Everything is fine... Alhamdullilah...".
Lamido yace, "That's good, the waiter da ta amshi order dinmu, fire her and ka hada mata da albashi na watanni shidda, kadda ka k'ara daukar ma'aikaciya mai irin halinta, muna bada aikine for wadanda suke son taimakawa kansu suna neman abun da zasu rufawa kansu asiri, not the other way...".
Abbakhar yace, "Sure Sir...".
Lamido yace, "Kadda na k'ara dawowa na tarar da makamancin haka otherwise abun zai koma a kanka ne...".
Abbakhar yace, "Sorry sir...".
Lamido yace, "Sorry for yourself... And the food here taste amazing, the fried rice and the rice with stew OMG... The ones in the kitchen a basu bonus...".
Abbakhar yayi masu jagora har kitchen da sauran bangagori da suke a restaurant, yaji dadi ganin yadda suke aikinsu cike da kwarewa da tsafta, har bakin mota Abbakhar ya rakasu ya bude mashi backseat ya shiga yayinda Abeed ya zagaya daya bangaren, saida yaga wucewarsu sannan ya juya ya koma ciki....
Lamido yace, "About the girl na saka ya koreta sannan ya had'a mata da albashi wasu watanni... Where are we heading to, the shopping mall or the yoghurt with my other half name... The mention of the name making me wanting to drink it...".
**************
Karfe goma na dare Lamido ya koma gida, Ammi tana zaune a parlor ya shiga da salaam akan bakinsa, zama yayi a kusa da ita, ya daura kanshi a saman kafafunta tareda lumshe idanu....
Ammi tana shafa sumar kanshi tace,
"Ka dawo late, mi ya tsaidaka?".
Lamido yace, "Daga company na wuce rangadi tareda Abeed sai yanzu muke dawowa... I'm really tired...".
Ammi tace, "Ayyerh... Zaka fara wanka ne ko kuma sai kaci abinci?".
Lamido yace, "Ammi I'm full...".
Yayi mata salaam ya wuce bedroom dinsa, ta bishi da kallo cike da damuwa, yana shiga part dinsa ya rage kayan dake jikinsa ya wuce bathroom ya dafa wall yayinda ruwa suke sauka akan jikinsa yayinda yake tunawa da ita da wasu abubuwan da suka faru a wancen lokacin, ya jima sannan ya fito ya fad'a akan gado yana kallon ceiling fuskarsa dauke da damuwa yana tuna fuskarta, gizau fuskarta ta soma mashi amma a zahiri maryam ce yake gani, ya lumshe idanu, har karfe sha biyu na dare baiyi bacci ba ya mike ya koma bathroom ya dauro alwalla ya zura jallabiya tareda fesa perfumes ya shimfida praying mat, ya tada sallah saida ya raba dare yana jera nafila sannan ya kwanta cikin ikon Allah bacci yayi awon gaba dashi....
**********
Lamido da Arfaat ne a wani daji mai yawan bishiyoyi yana rike da hannunta suna gudu yayinda wasu halittu suke biye dasu zasu kwaceta daga gareshi, yana rike da hannunta ne gam, sunyi gudu sosai kafin suka cimmasu suka zagayesu suna masu fashewa da dariya, Arfaat ta makalkaleshi saying,
"Na boni, zasu rabani da kai, I'm scared...".
Sun yunkura zasu fizgeta daga hannunsa, ya farka....
(Oya team kwato Arfaat su bisu a mafarkin ku kwato mamu Arfaat dinmu πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚)
***********
A hankali ya bude idanunsa ya saka hannu ya k'are fuskarsa a sanadin haske da ya dalle fuskarsa, ya mike zaune yana mai addu'ar tashi daga bacci....
Maryam ta soma mashi gizau, ya soma murza idanu yana kallonta, kallon Arfaat yake mata tunda a KAKANNINTA take, saidai tana haskowa ne tana komawa, tana motsi da bakinta amma ba ya jin abun da take cewa, ya kurawa wajen idanu saidai babu ita babu alamarta, ya duro daga saman gado ya zura takalma ya wuce bathroom ya sakarwa kanshi shower, ya jima sannan ya fito jikinsa yana dropping ruwa, wanda yayi daidai da shigowar kira a wayarshi, ya k'arasa da sauri tareda dubawa Abbi ne, yayi picking tareda kangawa a kunne, yace,
"Salaam alaikum...".
Daga bangaren Abbi yace,
"Wa alaikissalaam... Komai kake ka ajiye ka sameni a part dina yanzu, I mean now...".
Lamido yace, "Sure... Gani nan zuwa...".
***********
Abbi yace, "Gashi nan zuwa...".
Abba yace, "Kila laifi mukayi mashi ya dauke mamu kafa, bayan b'acewar Arfaat yana zuwa jefi-jefi amma yanzu kusan shekara guda kenan bamu sakashi a idanunmu ba, yau da complain din da mahaifiyarta ta tashi kenan, tana cikin damuwa da tashin hankali...".
Abbi yace, "Bani da labari shiyasa...".
*************
Lamido ya sauko daga stairs ya tarar da Ammi zaune a parlor ya k'arasa tareda zama kusa da ita, saying,
"Ammi... Good morning...".
Ammi ta shafi kansa saying,
"Morning son, d'azu na shiga na samu kana bacci...".
Lamido yace, "Bayan sallar subh ne na koma bacci shine ban farka ba sai yanzu...".
Ammi tace, "Your breakfast...".
Lamido yace, "Zanyi breakfast a flight, I'm busy, yau zan wuce Shanghai daga nan zanje London then India...".
Ammi ta dubeshi cike da damuwa tace,
"Lamido ka ragewa kanka wannan aikin da kakeyi a kullum kamar agogo, kadda yazo ya tab'a tafiyarka, kudi ne ka riga ka tara wadanda kai kanka baka san adadinsu ba...".
Lamido yayi jim sannan yace,
"Ammi ba na wannan aikin domin kudi, Ina yi ne domin in kasance busy, and Alhamdullilah I'm busy now... Tun bayan b'acewar Arfaat bani da wani aiki sai tunaninta, kun saka na fara wannan business ne domin in rage tunaninta, idan na rage aiki kamar agogo zan koma aikina ne na farko wato tunaninta... Yanzu ina da aiki biyu ne... Na farko tunaninta... Na biyu business dina... I have to go Abbi yana kirana...".
Ammi tace, "Allah ya bayyana Arfaat".
Lamido yace, "Amin, Ammi..".
Saida ya bata side hug sannan ya mike heading to Abbi's part, kanshi a kasa ya shiga ya samu kujera ya zauna saying,
"Abbi Ina kwana... Barka da warhaka... Gani...".
Abbi ya murtuke fuska sannan yace,
"Lamido miye ya saka ka daukewa gidansu Arfaat kafa...".
Lamido ya d'ago fuskarsa dauke da damuwa yace,
"Abbi ina jin kunyar had'a idanu dasu ne saboda nine sanadin rasa diyarsu Arfaat, despite that aljannun sunyi warning akan aurenta amma na matsa wanda shine sanadin guduwa da ita da sukayi... Duk lokacin da suka ganni zasu tuna da Arfaat da kuma rasata da sukayi...".
Abba yace, "Lamido you don't have to be blaming yourself...".
Lamido ya dubeshi da sauri domin bai lura dashi ba kwata-kwata, yace,
"Abba... Ina kwana?".
Abba yace, "Lafiya lau... Kana lafiya?".
Lamido yace, "Lafiya lau... Abba ban lura daku bane, I was carried away...".
Abba yace, "Kadda ka damu... Torh wannan shine dalilin da ya saka ka dauke kafa daga gidanmu...".
Lamido yayi kasa da kai saying,
"Ayi hakuri hakan bazai sake faruwa...".
Abba ya dubeshi cike da tausayawa sannan yace,
"Lamido you don't have to be blaming yourself for what happened to Arfaat, hukunci ne da muka taru muka yanke cewa za'ayi auren duk da barazana da aljannun sukayi na zasu dauketa daga garemu... Lamido koda munyi abun da suke so bazamu tsira ba domin zasu cigaba da amfani da hakan ne suna mamu barazana suna sakawa muna masu abun suke so ta dole...".
Lamido yace, "Hakane...".
Abba yace, "Lamido a dukkanin lokacin da na ganka ina jin farin ciki ne a zuciyata saboda zan tuna ne akwai aurenka a saman kanta, wannan abun farin ciki ne... Ka shirya kaje ka can gida Mamanta ce take nemanka, kullum complain dinta na rashin zuwanka ne...".
Lamido yace, "In shaa Allah...".
Abba yace, "You can go, Allah yayi maka albarka, Allah ya bayyana matarka Arfaat...".
Lamido yace, "Amin...".
Sannan ya mike ya fice heading to his part....
**************
Somewhere in this world, daji ne mai hatsarin gaske wanda yake dauke namun daji masu hatsarin gaske, yana dauke ne bangarori daban-daban wadanda suke dauke da yanayi daban-daban tareda abubuwan firgita zuciya tareda saka tsoro ga mutane da aljannu....
Kogo ne mai girma wanda bashi da hanyar shiga sannan kuma bashi da hanyar fita, duhu ne mamaye dashi sai kofa guda daya wacce take a tsakiyar samanshi, wanda ya baiwa haske damar haska ta cikin kogon....
Arfaat ce zaune ta takure waje guda tana sanye ne da farar doguwar riga wacce take sharar kasa tareda crown na zallar diamond, wata aljana wadda ta bayyana a sifofin mutane ta nufi inda take da faranti dauke a hannayenta, Arfaat ta janyo crown dake saman kanta ta wurga mata, crown din ya tsaya cak and then find his way back to her head ya zauna daram kamar yadda yake a farko, aljanar tayi murmurshi sannan tace,
"Shekaru hudu kenan kina kokarin hakan amma kin kasa, shin ba zaki hakura ba kiyi amfani damu tareda bamu jini mu kuma mu bude maki taskar arziki marar iyaka...".
Arfaat ta fasa k'ara saying,
"K'arya kuke, bazan tab'a amfani daku ba, bazan tab'a yin biyayya gareku, bazan tab'a aikata shirka ba... Ku mayar dani inda kuka satoni, ku mayar dani zuwa ga ahalina...".
Aljanar ta fashe da dariya sannan tace,
"Babu inda zakije domin ke mallakinmu ce, kakannin mahaifinki sun mallaka mamu ke tun kafin haihuwarki... Ga abinci...".
Ta ajiye faranti wanda yake cike da fruits nau'ika daban-daban, Arfaat ta tureshi saying,
"Ban ci...".
Aljanar tayi wani shu'umin murmurshi sannan ta b'ace b'at jim kadan ta bayyana hannunta dauke da farantin abinci, tace,
"Wannan shine abun da mahaifiyarki ta girka da hannunta...".
(Abincin Ummy dai πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚)



The writer of
1. Ban Dace Dashi Ba Complete 600
2. The Choice I Made Complete 600
3. Chasing My Heart, a tsakanin so Complete 600
4. Kamanni Complete 400
5. Y'an Mata Return

Please Login or Register in order to submit comment