Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ruga da gudu zuwa inda ya katange itacen, takure take a gefe, ta rumtse idanu, k'aramin kallabi ne ta daura a kirjinta wanda ya sauko ya rufe kugunta, tana ihu tana nuna mashi kasa, yayi firgigit tareda kallon inda take mashi pointing, snail ce, ihu take saying,
"Ka cireta, I'm scared...".
Lamido ya cireta, yace,
"Na cire...".
Da sauri ta bude idanunta tareda kallon inda take sai kuma ta kalleshi ta kalli jikinta, da sauri ta kare kirjinta tareda juya mashi baya, ya juya ya wuce, jin shiru ta bude idanu tana ganin ba ya nan ta sauke ajiyar zuciya, ta gama ta mayar da rigarta ta fito suna had'a idanu ta kawar da kanta, ta shige tanti...

KU BIYONI A NEXT PAGE DOMIN JIN YADDA ZATA KASANCE...
SADAUKI NE....


Hafsat Hisham (Aysher Angel) 🥰😘🥰
[23/03, 22:03] Angel: 💨 *SUNE SUKA JANYO MIN*
*BOOK 2...* 💨
By Hafsat Hisham
(Aysher Angel)


*The writer of Ban Dace Dashi Ba... The Choice I Made... Chasing My Heart, a tsakanin so... Ban Aikata Ba, Confusion Upon Confusion... Zan Bi Zab'in Ummana, Koda Zuciyata Bata So... Kamanni... Y'an Mata Return...*

Page 18

Nace Ba, Ina Jiran Dogon Sharhi, Ehe 😏😏 ko kuma next in ajiye wayar da gangan don taje hannunsa kadda inyi update, atorh 🤣🤣


Lamido ya zare kayan dake jikinsa ya rage daga shi sai k'aramin wando boxer, yayi tsalle yayi linkaya cikin ruwan, Arfaat ta fito bata ganshi ba, ta duba gabbas da yamma, kudu da arewa amma babu shi babu alamarsa, ta ware idanu yayinda tsoro ya kamata, motsi taji a cikin ruwan, ta juyo da sauri hangoshi tayi ya fito daga cikin ruwan yana tafiya yayinda ruwa yake dropping daga jikinsa mai kirar sadaukai, the way he's starring at her, the way he's walking, the way his body move, the smile on his face, hot and breathtaking, tayi mutuwar tsaye tana kallonshi, ankara tayi, da sauri ta juya ta shige tanti har ta kusa tuntube...
Smile ne yayi escaping akan lips dinsa, ya dauki kayansa ya mayar, yayi knocking akan tantin saying,
"Arfaat... Fito muje...".
Ta fito ba tareda ta yarda sun had'a idanu tayi gaba, suka jera suna tafiya, suka nausa a cikin dajin ya hado manya-manyan itace tareda tsinko fruits ya farauto dabba, suka dawo ya gasa masu mukaci suka ajiye sauran, a ranar ya soma had'a katon kwale-kwale wanda zai iya daukarsu tareda guzurinsu, a kullum suna shiga dajin a tare ya hado itace sannan ya tsinko fruit tareda farauto masu dabba, sannan su dawo ya cigaba building kwale-kwalen, kwanaki biyar ya daukeshi ya gama had'awa tareda had'a masu enough guzuri, ya kama hannunta ta shiga cikin kwale-kwalen sannan ya turashi cikin ruwan, yayi tsalle ya haye...
Arfaat ta zubawa dajin idanu, bata tab'a tunanin zata kub'uta daga cikinsa, a nan ne tafiyarsu domin komawa gida ta soma, tunda suka dauki hanya basu samu matsala ba suna da enough guzuri, saidai doguwar tafiya ce wacce zata daukesu sati biyu da kwanaki, mamakinsa take sosai, mafi yawan lokutta zata zuba mashi idanu tana mamaki, sai idan taga zai kamata tayi sauri ta kawar da kai, idan kuma sun had'a idanu ya kanne mata ido tareda sakin murmushi, guzurinsu ya soma raguwa duk da wasu lokuttan yana linkaya ne a cikin ruwan ya kamo masu kananan kifaye su gasa suci, idan ya shige cikin ruwan saidai Arfaat ta zubawa ruwan idanu, scared....
Saida suka shafe sati guda da kwanaki ukku suna tafiya, a wannan b'igiren ne wani katon shark ya farmaki kwale-kwalensu, yayi rugu-rugu dashi....
Lamido ya kama hannunta sukayi tsalle suka fita daga cikin kwale-kwalen suka fad'a a cikin ruwan, ya janyo falankin icce ya daurata a sama, saying,
"Ki nutsu zanja hankalinsa ne...".
Arfaat ta fashe da kuka, she's really sacred, tace, "What about you?".
Saida yayi murmurshi sannan yace,
"Angel you don't have to be worry about your husband... SADAUKI NE...".
Gani yayi kifin ya nufo inda suke gadan-gadan, cike da zafin nama ya sauyawa falankin da take a sama hanya sannan yayi nutso a cikin ruwan yayi kasa sosai sannan yayo sama tareda fitowa sama kamar kibiya yayi sama-sama sannan yayi kasa, hakan ne yaja hankalin shark din zuwa gareshi, ya kawo mashi hari ya goce tareda hayewa a saman bayanshi, suka soma artabu suyi a cikin ruwa su dawo a sama, Lamido yaki sauka daga samanshi, duk yadda yaso ya gama dashi ya kasa, ya addabashi yaki sauka daga bayanshi, sun dauki lokaci suna abu daya, wani katon kifi ne ya tunkuyi wancen sai kuma fad'an ya koma su biyu, wanda yaba Lamido damar kubcewa yayi sama tareda sauke lumfashi yana tari, ya duba gabbas da yamma, ya duba kudu da arewa amma Arfaat is no where to be found, babu ita babu alamarta, ya zaro idanu, yayi linkaya ta cikin ruwan yana dubawa amma still bai ganta ba, yayi sama yayinda ya rasa direction da zai bi, linkaya yayi ya soma iyo while calling her name...
"Arfaat...".
Tashin hankali wanda ba'a saka mashi rana, damuwa ne kwance akan fuskarsa, har dare bai ganta ba, ya kwana ya wuni amma babu ita babu alamarta, saida ya kwana ukku sannan ya hangota tana kwance a saman falankin iccen ta dafe cikinta, cike da zafin nama yayi iyo ya k'arasa while calling her name...
"Arfaat... Lailaturrahman... Alhamdullilah...".
Arfaat ta d'aga kai tana kallonshi, da sauri ya kama falankin ya zaro apple dake a kugunsa ya mik'a mata ta soma ci sai kuma ta soma kwarara amai, duk hankalinsa ya tashi, ta cinye sauran tareda kama hannunsa ta fashe da kuka saying,
"Yaa Lamido... I'm scared... Please ka fitar dani daga wannan ruwan, tsoro nikeji, ban so in mutu, ina son inga Ummana, da Abbana, da siblings dina...".
Lamido yace, "Ki kwantar da hankalinki I'm here for you... And I will protect you at all cause...".
And the journey continue, fruit dake a wajensa kadan ne don haka ita daya yake baiwa tana ci sau daya yayinda shi kuma yake yi kamar yaci amma ba ya ci, kwana biyu dukkanin fruit din ya k'are, shi dama ruwa ne kawai abincinsa, cikin kwanaki biyu ta galabaita, a kwana na ukku ta some mashi, ya zaro idanu hankalinsa a tashe yana motsa hannuwanta while calling her name...
"Arfaat...".
Amma bata motsa ba, tsibiri ya soma hangowa kusa dasu, ji yayi karfi yazo mashi duk da kunya dake cinsa, da galabaita da yayi, igiya ya saka a kugunsa, ya daure falankin ya soma iyo da dukkanin karfinsa yana jaye da ita, cikin k'ank'anin lokaci ya isa tsibirin ya kwantar da ita, ya watsa mata ruwa ta bude idanu tareda sauke ajiyar zuciya, ya tsinko fruit yana dura mata ruwansa amai ta soma sai kuma bacci yayi awon gaba da ita...
Lamido ya zuba mata idanu fuskarsa dauke da damuwa, kadan yaci fruit din ya ajiye saida tayi baccin awanni ukku sannan ta farka ya bata nama dabbar da ya shiga daji ya farauto taci sannan yaci sauran, ya dauki itacen da ya saro ya had'a mata tanti, a nan suka yada zango, saida ta huta ta samu karfin jikinta sannan suka soma tafiya ta gefe-gefen ruwan wanda yake dauke da kadoji, Arfaat tana kallon ruwan, yace,
"Tafiya a cikin ruwan zatafi sauri amma kadoji ke da akwai birjik a ruwan nan bana son su cutar dake... Gwara wadanda suke a doron kasa...".
Arfaat ta gyad'a kai kawai, suka cigaba da tafiya, idan ta gaji su tsaya ya huta, idan lokacin sallah yayi suyi, idan sunji yunwa ya farauto masu dabba ya gasa suci ko kuma ya tsinko masu fruits....
A kwana na ukku suna cikin tafiya suka ci karo da Zaki ya zuba masu idanu, Arfaat ta fasa ihu tana ja baya yayinda baki daya jikinta yake rawa, ta fashe da kuka, da sauri Lamido ya kama hannunta saying,
"Arfaat ki nutsu... Calm down... Idan kika gudu zai biki ne... Kiyi tsaye a inda kike zanja hankalinsa ne in gama dashi...".
Arfaat tana mai fashewa da kuka tace,
"Bazan iya ba, a tsorace nike, wayyo Allah, na boni, Zaki ne, kallona yake, shikenan zai cinyeni ban hadu da dangina...".
Lamido yace, "Lailerh... Look at me... You cando it...".
Sai kuma ya saki hannunta ya tunkari inda Zakin yake, Zakin yayi kanshi, ya juya ya falfala da gudu yayinda Zakin ya mara mashi baya, saida sukayi nisa kadan daga inda take sannan ya tsaya ya tunkareshi, zakin ya kai mashi farmaki yayi tsalle tareda gocewa, Zakin ya fad'a akan iska, ya mike tareda kai mashi wani farmakin, suka cigaba da artabu wanda ya daukesu awanni biyu, duk Zakin yaji mashi ciwuka amma ya kasa cin nasara a kanshi, ganin haka Zakin ya juya tareda falfalawa da gudu toward inda Arfaat take....
Arfaat ta durkushe kasa tareda fasa k'ara, ta rumtse idanu tana mai fashewa...

Lamido ya mara mashi baya a fusace, ya daka tsalle tareda hayewa a saman Zakin ya kama wuyansa ya k'arya yayinda Zakin ya zube a kasa ba ya motsi...
Jin shiru Arfaat ta bude idanunta ta kalli gawar Zakin ta juya ta kalli Lamido wanda yake kwance a kasa yana maida lumfashi, da gudu ta k'arasa inda yake tana girgizashi tana kiran sunanshi, saying,
"Please ka tashi, kadda ka barni ni daya, ban san inda zan gano gida ba...".
Lamido ya bude idanu saying,
"Arfaat...".
Arfaat tana kuka ta gyara mashi raunikan da yaji, a nan suka yada zango ta tsinko masu fruits suka sha, washegari suka dasa tafiya yayinda yake dogara sanda, saida suka k'ara tafiya ta tsawon kwanaki biyar sannan suka isa gab'ar ruwan suka yada zango ya soma hado itace yana had'a masu kwale-kwale at the same time yana had'a masu enough guzuri wanda zai ishesu har sai sun kai next tsibirin da zasu tarar....
Bayan ya kammala had'a kwale-kwalen suka dasa tafiyar, babu abun da ya farmakesu saidai duk yadda ya tuna tafiyar sai yaga ta wuce nan da alama ya gocewa tsibirin da suke a kusa dashi saidai kuma wani, guzurinsu ya k'are saidai yayi linkaya a cikin ruwan ya kamo masu kifi su gasa suci, a galabaice suka k'arasa wani tsibirin inda suka yada zango ya had'a masu enough guzuri and the journey continue, haka suka rink'a tafiya a kwale-kwale daga wannan tsibirin zuwa wancen amma basu k'ara samun farmakin komai ba saidai yunwa dake galabaitar dasu idan guzurinsu ya k'are, a haka har suka isa tsibirin karshe wanda daga shine zasu fita daga ruwan zuwa doron kasa, saida ya had'a masu enough guzuri sannan suka dasa tafiyar, kwana ukku sukayi suna tafiya amma babu abun da ya farmakesu, a kwana na hudu ne sukazo gab'ar da wasu kartan kifaye suke fad'a sukabi ta kan kwale-kwalen sukayi fata-fata dashi, babu abun da ya tsira a ciki....
Lamido ya fusata sosai akan barnar da aka yi masu, ji yake kamar ya farmakesu ya gama dasu, saidai Arfaat, yayi hugging dinta suna linkaya a ruwan, ya zaro abu ya saka mata a wuya sannan shima ya saka a wuyansa suka cigaba da tafiya a cikin ruwan, ruwa kawai suke sha without abinci, suka shafe kwanaki suna tafiya amma duk iya hangensu basu hango komai sai ruwa, tun suna daurewa har karfinsu ya k'are suka sume...
A hankali ya bude idanunsa ya tsinci kansa a gab'ar ruwa, da sauri yace,
"Arfaat...".
Sai kuma ya mike zumbur yana nemanta, a gefensa can ya hangota kwance a cikin yashi ya k'arasa inda take, ya debi ruwa ya watsa mata a fuska, ta kawo lumfashi tareda bude idanunta, ya mike dakyar ya nausa cikin dajin ya tsinko masu fruits suka ci suka sha ruwa, sukayi alwalla tareda fara rama sallolin dake a saman kansu, a nan suka yada zango saida suka huta ya had'a masu guzuri sannan suka fice daga cikin dajin suka nausa a cikin sahara wacce take dauke da yashi mai zafi yayinda zafin rana yake dukansu, sunyi matuk'ar galabaita, babu kamar Arfaat tun tana iya tafiya har ta sare...
Ta durkushe tareda fashewa da kuka, Lamido ya duka yace,
"Ki hau...".
Ta haye a bayansa ya mike ya cigaba da tafiya, sun sha wahala matuk'a tun suna da guzuri da ruwa har komai ya k'are, saida suka sha wahala matuk'a sannan suka samu nasarar fita daga cikin saharar suka shiga dajin dake a farkon snow din, ya tsinko masu fruit suka soma ci babu ji babu gani suka kora da ruwa, sukayi alwalla sukayi sallah sannan suka kwanta suka huta....
A nan suka yada zango ya had'a masu guzuri tareda had'a mata barguna masu nauyi ta saka shima ya saka sannan suka nausa cikin k'ankarar suna tafiya yana rik'e da hannunta, murgudewa tayi ta goce kafa, dole suka tsaya kasancewar ba zata iya cigaba da tafiyar ba, fuskarsa dauke da damuwa kamar zaiyi kuka ya gyara mata gocewar sannan ya goyata ya cigaba da tafiya, da daddare suka yada zango ya had'a mata tanti ta shiga yayinda shi kuma ya zauna a waje ya had'a wuta yana jin dumi yayinda sanyin yake ratsa dukkanin sassan jikinsa, a nan ya kwana, the following day bayan sun ci abinci ya goyata suka cigaba da tafiya, lokacin da suka zo wajen wannan dogon dutsen saidai kewaye yayi aiko sun sha matuk'ar wahala domin tafiya ce d'od'ar and hanyar bata da kyau saida suka wuni suka kwana sannan suka haye sama, suka yada zango....
Arfaat ta zagaya zata kama ruwa ta fasa ihu a sanadin ganin wata katuwar dabba tayi mata kuri, da gudu Lamido ya k'arasa wajen ya kalli dabbar sannan ya kalli Arfaat, dabbar tayi wani sound yayinda gungunsu suka bayyana...
Lamido ya juya tareda pointing wani kwakwararren icce dake a gefe saying,
"Arfaat ki dauki icce ki shiga ciki, ki rink'a taresu dashi ki hanasu shiga ni kuma zanji dasu...".
Arfaat tace, "What about you?".
Lamido yace, "You don't have to be worry about me... Run... Run...".
Arfaat ta ruga da gudu ta dauki wani katon icce sannan ta shige cikin kwakwararren iccen....
Lamido ya zaro takobinsa ya fuskancesu yayinda suka kacame da fad'a duk da raunikan da suke ji mashi amma sosai yake nasara a kansu, cikin mintina talatin ya gama dasu, hango wani yayi ya kusa cin karfinta ya shiga ciki, tsalle yayi tareda rolling a sama yayi ball dashi sannan ya kama kanshi ya k'arya, ya zube a kasa yana maida lumfashi....
Arfaat ta fito ta kamashi tana mai fashewa da kuka tana kallon raunikan da sukayi mashi, tana gyara mashi raunikan da yaji tana kuka, a nan suka yada zango washegari suka dasa tafiya, sannu a hankali guzurinsu ya soma k'arewa har ya k'are baki daya, sun soma galabaita domin inda suke k'ank'ara ce kawai babu shuka ko kadan a wajen, tun yana iya goyata har ya sare, saidai da icce take dogarawa, wani waje suka k'arasa, Lamido ya zubawa wajen idanu yana nazari, ya juya saying,
"Arfaat ki tsaya a nan, I want to check something...".
Sai kuma ya soma tafiya cikin k'ankarar, kamar yadda yake zargi ruwa ne wadanda k'ankara tayi blocking ta rufe, yana kaiwa tsakiyar wajen k'ankarar ta soma fashewa tana zaftarewa kasa....

SHIN MIYE ZAI FARU DA LAMIDO WANDA YAKE A TSAKIYAR RUWAN A YAYINDA DA YA SOMA ZAFTAREWA?
SHIN ZASU SAMU NASARAR FITA DAGA WANNAN BANGAREN NA K'ANKARA?
SHIN MI ZASU TARAR A DAJI NA FARKO?
SHIN ZASU SAMU NASARAR FITA DAGA CIKINSA?
DAGA NAN MIYE ZAI FARU?

KU BIYONI A NEXT PAGE DOMIN JIN YADDA ZATA KASANCE...
SADAUKI NE....

PLEASE SHARE


Hafsat Hisham (Aysher Angel) 🥰😘🥰
[26/03, 22:07] Angel: 💨 *SUNE SUKA JANYO MIN*
*BOOK 2...* 💨
By Hafsat Hisham
(Aysher Angel)

*The writer of Ban Dace Dashi Ba... The Choice I Made... Chasing My Heart, a tsakanin so... Ban Aikata Ba, Confusion Upon Confusion... Zan Bi Zab'in Ummana, Koda Zuciyata Bata So... Kamanni... Y'an Mata Return...*


Page 19

*Nace Ba, Next Page Sai Ku Koma Bangaren, Muyi Magana A Kanta A Baki Daya Page Din, Amma Ya Ku Ka ce...* 😂😂😂
*Chat me up via WhatsApp 09169472057 domin mallakar Paid Books Dina, Da Zarar Kunyi Payment, Complete Document....*

Cike da zafin nama Lamido ya soma falfala gudu da dukkanin karfinsa, saura kadan ta cimmasa yayi tsalle ya dura a inda Arfaat take, smile ne yayi escaping akan lips dinsa yace,
"Bari in samar mamu abun da zamu ci...".
Had'a tarko yayi ya saka a ciki ya kamo kifi ya gasa, suka ci, a nan suka yada zango saida ya kamo enough kifi wanda zai ishesu guzuri sannan suka cigaba da tafiya....
Sun sha wahala sosai kafin su kai karshen wannan dajin, sanyi ya wahalar dasu matuk'ar gaske musamman Lamido wanda yake kwana a waje...
A tsakanin dajin farko da na biyu suka yada zango suka huta sannan the following day, suka cigaba da tafiya yayinda suka nausa a cikin daji na farko wanda yake dauke da dogayen itace tareda small grasses, haka suka cigaba da tafiya kwana da kwanaki amma basu hadu da wani abun cutarwa ba...
Da safe ne suna zaune suna cin abinci, wadannan dabbobin wadanda suka zo mashi yana sallah suka bayyana...
Arfaat ta mike tareda dafe kirji tace,
"Mun boni...".
Lamido yace, "Arfaat calm down, kiyi addu'a, ki tsaya a inda kike kadda ki motsa, na gansu a lokacin da na shigo dajin nan, basu gani sosai suna amfani da sauti ne a wajen farmakar abun harinsu... Idan baki motsa ba zasu san kina nan ba...".
Arfaat tayi tsaye cak jikinta yana rawa yayinda take had'a zufa, ta saka hannuwa ta rufe bakinta, suka kewayesu, wata ce ta matso dab da ita tana shinshine-shinshine, Arfaat ta matsa gefe tareda fasa k'ara yayinda dabbar ta saka kai tayi wurgi da ita saida tayi sama-sama sannan ta fad'o kasa a sume....
Lamido ya juya ya dubesu sannan ya juya inda Arfaat take, tayi ciwo sosai, jini ne yake fita daga jikinta, idan ya tsaya fad'a dasu zai iya rasata, cikin sand'a ya tattara abubuwan da suke da muhimmanci, ya falfala da gudu ya suri Arfaat suka kasa gudun jera shi da dabbobin, gab suke dashi amma sun kasa cimmashi saboda gudu yake da dukkanin karfinsa, dubara ce ta fad'o mashi ya tsaya ya fuskancesu tareda falfalawa da gudu ya taka saman kan daya daga cikinsu sannan ya daka tsalle tareda rolling a sama ya haye saman wata bishiya yayi gum suka gaji da kewaye sukayi ta wani wajen, ya sauko kasa yana duba ciwukan da Arfaat taji, jini ne yake ta zuba, saida ya gyara mata wajen sannan ya soma bata taimakon gaggawa har ya samu ta farfado saidai ta k'ara samun ciwo a kafarta har bata iya takawa, a nan suka yada zango and spend the night....
Washegari ya goyata suka cigaba da tafiya, daga wannan ranar basu k'ara samun wata babbar damuwa ba domin koda sun hadu da wasu dabbobin sun farmakesu cikin k'ank'anin lokaci yake gamawa dasu su cigaba da tafiya har suka k'arasa a dajin da wadannan manya-manyan tsuntsaye suke saidai bai fahimta ba har saida suka kawo masu farmaki, aka suri Arfaat aka yi sama da ita...
Wasu daga cikin tsuntsayen suka bi wacce tayi sama da Arfaat yayinda sauran suke farmakar Lamido, Lamido ya raba hankalinsa biyu a tsakanin wadanda suka bi wacce tayi sama da Arfaat da kuma tare farmakin da wadanda suke a kasa suke kawo mashi hari...
Lamido yayi tsalle tareda jan igiya ya wullata a kafafun daya daga cikin tsuntsayen da sukayi sama, ya rink'a takawa a tsakanin reshen bishiyoyin dake wajen yana yin saman igiyar yayinda sauran tsuntsayen suka mara mashi baya suna cigaba da farmakarsa, yayinda yake k'are farmakinsu yana k'are hayewa saman igiyar wacce take lilo dashi, har ya samu nasarar hayewa a saman tsuntsawar yayinda yake kare saran da suke kawo mashi yayinda yake hango nisan dake a tsakaninsu da wacce take rik'e da Arfaat...
Lamido yayi tsalle tareda rolling ya soma gudu a sama yana tsalle daga saman wannan tsuntsuwar zuwa saman waccen yana mai matsawa a kusa da wacce take dauke da Arfaat saida suka ci dogon zango sannan ya cimmata ya zaro takobinsa yana farmakarta yayinda ta koma zillewa tana k'ok'arin kayar dashi a kasa....
Lamido ya daka tsalle tareda damke kafar da yake rik'e da Arfaat, Arfaat har ta sume, ya zaro takobinsa tareda file kafar, yayi hugging Arfaat yayinda suka antayo kasa....
Tsuntsayen suka masu caa suna farmakarsu yana k'arewa, finally saidai jinsu sukayi a cikin ruwa sukayi nutso a ciki yayinda Arfaat tayi farkawar dole ta soma kokawa da lumfashinta tana shakar ruwa...
Lamido ya dona bakinsa a bakinta yana hura mata lumfashi ta soma tari tana maido ruwan da shaka....
Duk yadda yaso tasowa zuwa saman ruwan ya kasa yayinda suka soma nutsewa, a tare suka sume basu k'ara sanin inda kansu take ba....
Saidai farkawa yayi ya ganshi kwance akan gadon asibiti a VIP ward a daya daga cikin kasashen turawa....

Lamido ya mik'e zaune looking at the ward da mamaki akan fuskarsa, ya ware idanu saying,
"Arfaat... Where is she?".
Kafin ya k'ara magana wani farar fata ya shigo, yana sanye ne da trouser da rigar sanyi ta cotton, with smile on his face yace,
"Sir...".
Lamido yace, "Sa'ud... Where is my wife? Ina matata take?".
Sa'ud yace, "She is in the next room...".
Sai kuma ya cigaba da mashi magana da wani yare, da alama ya jiki yake mashi, yana amsawa, kuma kadda wata tace inyi (KAMANNI na tuna kuka sakani shiga ajin koriya...)...
Doctor ne ya shigo ya cire mashi drip dake hannunsa, ya mike suka fita heading to the ward da Arfaat take wanda yake kusa da wannan, komai irin na wancen ne....
A hankali Arfaat ta bude idanunta, ta mik'e zaune zumbur tana bin wajen da kallo saying,
"Where I'm? Yaa Lamido...".
A daidai wannan lokacin ne Lamido ya shigo tareda Sa'ud with the Doctor...
Arfaat tace, "Yaa Lamido... Where are we?".
Lamido yace, "At the hospital... Ki kwantar da hankalinki... We are safe...".
Heading to inda take yaja kujera ya zauna ta kama hannunsa gam, Sa'ud ya gaida Arfaat tareda mata ya jiki ta amsa, Doctor ya dubata, Lamido ya juya suka soma wani yare wanda ita kanta bata san abun da suke cewa ba, suka juya suka fita aka barsu su biyu kawai, Lamido ya juya yana mata murmurshi yace,
"Arfaat you are safe... You are safe with me... Anyi discharging dinki za'a kawo maki abinci kici ki sauya kaya mu wuce Villa na dake a kasar nan...".
Arfaat ta gyad'a kai tana bin wajen da kallo wondering a inda take, nurse ce ta turo keke ta shigo tana mai gaidasu da turanci, Lamido ya amsa yayinda Arfaat take binta da kallo kawai, Lamido yayi mata alama da hannu ta juya ta fice, da kanshi yayi serving Arfaat ya mik'a mata, ta amsa sai kuma tayi still tana kallonshi, smile yayi mata saying,
"Eat... Nima zan ci...".
Ya k'ara serving plate tareda komawa akan sofa yana ci a nutse, rabonshi da irin wannan abincin tunda ya fito kub'utar da Arfaat, yana ci yana lumshe idanu (ni kuwa nace an dade ba'a hadu ba, 😂😂😂)...
Arfaat ta share hawayen da suka zubo mata, rabonta da abinci haka tun a shekarun baya da Aljannun nan suka saceta bayan da aka daura aurenta sai kuma abincin Ummy da suke satowa suna kawo mata a wasu lokuttan...
Sa'ud ne yayi knocking tareda salaam, Lamido yace,
"Wa alaikassalaam... Yes come in...".
Sa'ud ya shigo yana dauke da katuwar leather wacce take dauke da tambarin shopping mall, yayi dropping saying,
"Sir... The car is ready...".
Lamido yace, "Okay, I need phone and laptop...".
Sa'ud yace, "Sure sir...".
Lamido yace, "And what is today's date?".
Sa'ud ya fad'a mashi, Lamido ya ware idanu cikin ranshi yace,
"Kenan shekara guda ya daukeni daga tafiya kub'utar da ita zuwa yanzu...".
A zahiri kuma yace,
"And I don't want anyone to know this, I need to rest and I mean it...".
Sa'ud yace, "Sure Sir...".
Lamido yace, "You can go...".
Sa'ud ya juya ya fita yayinda Lamido ya soma zaro kayan dake jikin leather din, riga ne da trouser na namiji da na mace, thesame brand ne, matching clothes, tareda kayan sanyi masu kauri har da hula and scarf....
"Idan kin gama ki shiga bathroom kiyi wanka ga kaya ki saka akwai cream da perfume a ciki...".
Arfaat ta gyad'a kai tareda mikewa ta dauki leather din heading to the bathroom, ta jima sannan ta fito tana sanye da trouser da riga ta rufe kanta da hula amma bata saka kayan sanyin ba, Lamido ya mike ya wuce bathroom din ya cire kayan asibitin dake a jikinsa ya had'e jikinsa da sabula sannan ya sakarwa kanshi shower, ya tsane jikinsa yayi applying cream sannan ya zura trouser tareda riga ya fito ya tarar da ita zaune akan sofa tana bin ward din da kallo, ya mik'ar da ita saying,
"Bara in saka maki kayan sanyi, garin nan sanyi ake sosai, yanzu haka a waje

Please Login or Register in order to submit comment