Join Our WhatsApp Group

BANA KAUNAR KA Complete Hausa Novel Document by BANA KAUNAR KA


BANA KAUNAR KA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 26780



BANA KAUNAR KA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 02, Sep 2023

Author: Unknown ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 137.67 kb

File Type: txt

Views: 748+

Download: 197+

Last download: 22 hours ago

Description/Story: BANA kAUnarka
Hausaebooks
Made:- by shuraih Usman
Domin samun wasu kayatattun littatafan hausa amatsayin hausa ebooks sai ku ziyarci shafinmu na yanar gizo gizo akan wannan adireshin http://shuraih.waphall.com

BANA KAUNAR KA!
1
WAHIDA! WAHIDA!! na"am gani nan d sauri na
isa
"salamu alaikum,yaya gani zauna magana zamuyi
da ke na zauna ina kallonsa wahida tsakaninmu
babu boye-boye babu munafintar juna saboda
Allah me yasa ba kya son yayanki dan uwanki
shahid (bom boy)? na sunkuyar da kai yaya zan
iya fitowa in fada wa ya al'ami shahid na shaye-
shaye?no ba zan iya ba na dago ganin yana
kallona duk saina dabarbarce nace haka nan bai
kwanta min ba ba kya sonsa kenan? na daga
kai...magana zaki yi ni gaskiya bana sonsa...aka
banko kofar yaya faruk ne cikin karaji yace ai
kuwa
dole kiso shahid ko kin ki ko kin so sai....ni dai
gaskiya BANA KAUNARSA haka kurum sai a tura
min ni wallahi...a fusace yayo kaina da gudu
(bedroom) din yaya al,amin ina fadin yaya kai
masa magana wayyo yaya al,amin yace kar ka
duke ta faruq kar ka taba ta amma ina ya finciko
ni
yayi bool dani na wuntsila ya kuma kai min kafa
al,amin ya rike shi da gudu na fita ina rusar kuka
dakin abbanmu na nufa suna zaune suna kallon
nigerian film ,mahida tai saurin mikewa ta rike ni
sister waya taba ki? jikin mom na fada ina kuka
tuni sister mahida ma ta kama kuka da kyar
abba
ya shawo kaina please i,m sorry baby waya taba
ki? ba ya faruq bane mahida maza kira min faruq
ta mike da sauri ta tafi ya kazo inji abba wata
tsawa ya daka mata ke fita min daga daki ba zan
zo ba wato keme yar uwa dan an dole tashi ne
za
ki shigowa mutane daki bako sallama to koma
kiyi
sallama ko in ci ubanki mahida ta juya tana
gunguni koda tazo sai ta cewa abba ya ce yana
zuwa ai kuwa ba ayi cikakken minti goma ba sai
gashi yana zuwa yayi sallama abba ya kalle shi
faruq me wahida tayi maka? nan take yaya ya
fadi
duk abin da ya hada mu abba ya kalleni wahida
baki da gaskiya dan me zaki masa rashin kunya
alhalin shine sama dake? nai shiru maza ki bashi
hakuri ko in bata miki rai na durkusa don Allah
ya
faruq kayi hakuri yai murmushi dana fassara shi
murmushin mugunta mahida ta kamo hannuna
muka bar dakin suna fita alhaji sulainman ya kalli
faruq yace abin da kake yi baka kyautawa
ummaru
yarinyar nan ka maida ita kamar jaka koda wanne
lokaci kana dukanta me yasa? abba wallahi
wahida
bata da kunya tayi mugun raina ni to ai kai kaja
ta
rana ka tunda kai kuke wasa dasu me yasa basu
raina al,amin ba? kaga ko kadan alamin baya
dukansu."BANA KAUNAR KA!!
2
KAYI hakuri abba insha Allahu ba zan kuma ba
shi
kenan Allah yai muku albarka mon tace "wai ya
amin ya fasa tafiyar? ai kin san jirgin sha biyu
zai
hau ko da naji
WAYE NE ALH SULAINMAN WATO MAHAIFIN
WAHIDA DA MAHIDA??
**** *** ***** ****
alh, sulainman haifaffan katsina ne kasuwanci ya
kawo shi garin kano kasancewar Allah ya sawa
abin albarka cikin kankanin lokaci alh sulainman
yayi gidan kansa sannan ya gina wani gida daban
kasancewar mahaifinsa ya rasu sai mahaifiyarsa
nana Aishatu da kanwarsa nana khadija sai
yayansa mohd rabiu da kyar ya shawo kan
mahaifiyarsa ta yadda ta dawo garin kano shi
kuwa
dan uwansa wato yayansa dama tuni ya saida
shanunsa da gonakinsu shima yaja jari, alh
sulainman ya hadu da matarsa haj, maryam can
garin kano sun kulla soyayya wadda ta kaisu ga
yin aure haihuwarta ta farko ta haifi yaya biyu
hassan da hussaini,hassan shine (al,amin) inda
usaini yaci (faruq) shekara goma sha shida ta
kara
haifar biyu hassana (mahida) inda usaina kuma
suke kiranta (wahida) sai yayan alh sulainman
mai
ha daya jal wadda aka sa mata sunan kanwar
alhaji
sulainman wato khafiya suna kiranta mamy sai
kanwarsa khadiya ma wadda take auran wani
babban ma,aikacin gwamnati mai suna alh aliyu
haidar, haifuwarsu daya jal inda ta haifi yaya biyu
hassan shine (shahid) usaini kuma suna kiransa
haidar amma sunan ubansa gare shi tsakaninsu
Al'amin da su shahid tsiran kwana goma ne
dukkanin yaran sun taso cikin tsantsar kulawa
sannan sun samu ingantaccen ilimi inda al'amin
yake matsayin dan kasuwa domin sana'ar
mahaifinsu ya fada sa faruq ma'aikacin kwastam
(costom) a turanche shahid soja yake son
zama,haidar doctor,sai matan mamy wadda take
bautar kasa,mahida da wahida kuma karatun
likita
suke sai dai yanzu sun dakata ko meye dalili
kwaji
nan gaba.
mahida ta kalleni kema duk abin da akai miki
keki
kaja,wai me yasa ba kya son shahid din? kinga
mahida kai ki dameni bana sonso ko ana dole a
so..? ya Al'amin ne ya shigo yayi shirinsa tsaf ya
zauna kusa dani sister zan tafi na kalle shi cikin
kulawa yaya sai yaushe kuma zaka dawo? sati
biyu
zanyi ku taso ku raka ni air port na mike muka
daura after drees akan kayan jikinmu muka rufe
dan kwalin rigar ya faruq shi yai mana direba
domin shi da mahida suna gaba nida ya amin
muna baya ya kalleni ni me zan siyo miki? yaya
irin man wanke kan nan da ka siyo min wancan
zuwan sai kuma sabulai masu kyau koda zai tafi
kuka na dinga yi ya rungumeni yana lallashina da
kyar muka rabu a motar ma ban yi shiru ba ya
faruq ya daka min tsawa.BANA KAUNAR KA!!
3
KE malama rufe mana baki ina kuma binsa zaki
yi
mu samu labari na tabbata da nine zan tafi ko
kishi ba zaki yi ba mahida tace ya faruq muje
gidan su small boy tana nufin gidan su shahid nai
tsaki ni gaskiya ba zani ba ai kuwa jin nace ba
zani ba yace ai kuwa sai munje koda muka isa
gidan kin fitowa nayi nace kaina ke min ciwo
sukai
ficewarsu shahid da haidar da mamansu wadda
suke kira anty suna zaune a falo suna (break
fast)
anty tace a,a mahida faruq sannunku da zuwa
shahid yace ni ban muku magana ba tunda baku
zo da wahida ba tare muke tana mota wai kanta
ke ciwo da sauri ya mike bari in shigo da ita
tasha
magani ina zaune na kifa kaina kan sitiyarin ya
bude motar ya shigo da sallama tuni kamshi
turaransa ya cika ni banda gobe shiru na minti
goma na san in na biye ta miskilin mutumin nan
sai muyi minti hamsin na dago abin mamaki
idonsa fea a kaina cikin sakan biyar na masa
kallo
sanye yake da farar t-shirt da wando (3 coter)
kin
tashi lafiya? nace lafiya na maida kaina na
kwanta
ya kalleni ba zaki shigo ku gaisa da anti ba?
banyi
magana ba wahida? mahida tace eh kanta ne
yake
ciwo oh sannu kinji na zauna kan (carpet) ina
gaida anti,anty ta ce wai ina Al'amin ne? yanxu
muka raka shi airport ya tafi china bom boy yace
oho shi yasa wahida take kuka anty tace bom
boy
kawo mata paracitamol,ya kawo min magani tuni
na soma hawaye domin bana son shan magani
kasancewar duk sun san halina sai ya ajiye
maganin ya kama min kan
koda muka koma gida abba baya nan kuma mon
ta
tafi unguwa muna zaune muna hira mahida tace
gaskiya sister ina son small boy...nai saurin katse
ta ai ki ta sonsa ni dai nace bana son bom boy
amma kin san aure tsakaninku bbu fashi.........to
Abba sai ka aura masa ni kamar kin sani ko ban
aura masa ke ba zan sanar da abba irin
matsannancin son da bom boy.........kan ta
karasa
na finciko ta na tsinka mata mari maganar ya
faruq
naji la! la!! la!!! kika mare ta me tai miki? dan me
zata dinga raina min hankali cool down wahida
da
kyau wai ke wacce irin yarinyace mara kunya
iye!
mahida ba yayarki bace? ke wallahi ko sunanta
naji kin kara fada sai na babbala ki"...to ai saika
fada min shekara nawa ta bani ko wata nawa ko
kai ba ka fadar sunan ya amin.....da sauri ya
finciko wayar soket abin haushi ko gezau ba tai
ba
ya finciko ta ya cilla kujera ya shiga dukanta
tana
ihu tana kiran mominta mahida kankame ta tai
suka shiga kukan tare, by muhd abba gana, na
mike ina fadin wallahi ba gaji gidan zan bari don
an ga ya amin baya nan dole aci zalina ina kuka
na hada kayana na datse na shiga jan akwati
mahida naja gidan kakarmu na nufa wadda ta
haifi
babanmu ina shiga na tadda mamy' yar baba
rabi,u tazo hutu da gudu muka kankame juna,atu
kakarmu ta shiga murje ido wa zan gani kamar
wahida? atu kenan ni sunana mahida!!!
August 13 at 7:30am · PublicBANA KAUNAR KA!!
4
KODA mum ta dawo tace ina auta? mahida ta
kwashe labarin duk yadda akayi ta fada mata ran
mom ya baci tace shikenan shida abba koda
abba
ya dawo mahida taje yi masa sannu da zuwa
yace
ina wahidar? mahida ta fede masa biri har
wutsiya
ya girgiza kai shikenan maza kije gidan sister
khadija ki gano ko tana nan mahida ta shirya tsaf
sai gidan anty bata same ni ba daga nan tai
gidan
baba rabi'u nan ma bana nan a gidan atu muna
zaune da mamy muna hira ta fado tayi wujiga
wujiga domin bata kawo zata same ni gidan atun
ba,duk a tunaninta ko na gudu katsina,ta fado
jikina dalla can ni kin ban wahala, wallahi ban
zaci
kina nan ba nice har gidan su mamy.........to ni
na
aike ki ta kalli mamy tace anti mamy yarinyar
nan
bata da kunya kin ganta ko yaya faruq bata
ragawa
ba mamy tace in an bi ta barawo to fa abi ta
mabi
sahu, in wahida nada laifi ya faruq na da
laifi.....ki
daure mata gindi nan kenan to ai shikenan abba
ne
ya turo ni ki tashi mu tafi na mike wallahi babu
inda zani in kin ganni a gidannan to dan uwana
ya
dawo....haka kika ce? yes bbu inda zani shikenan
mamy na tafi oho ki gaishe su umma ta gaida
aisha zasu ji amma ki sani abba na nan zuwa tai
ficewar ta ina jin tashin motarta da yamma muna
zaune nida mamy muna hira sai ga su bom boy
shi da small boy muna gaisawa na tashi na shige
dakin atu ai kuwa banyi cikakken minti goma ba
ya shigo ya ya tsunguna gabana yayi kusan minti
goma na dago lafiya nace cikin sanyin
murya,hannuna ya kama ya murza "my sweet
heart, na lumshe ido tare da zare hannuna
tunaninme kikeyi?,tunanin big brother okey ni ba
kya tunanina haba dai gaka me zai sa inyi
tunanin
ka shima don baya nan,anya sister har yanzu ba
kya sona? haba kana dan uwana in ki sonka ina
sonka ainun,zaki aure ni kenan? tambayar tayi
min
tsauri nace haba dai kana yayan nawa? oh my
god
me yasa kike wahalar dani kina wahalar min
da......" kai dai kaso ka wahalar da kanka domin
ban mumafice ka ba na fada maka gaskiya ya
dafe
kansa wahida gaskiya na ji dadin yadda ya furta
sunan kamar a bakinsa aka rada min sunan.
please help me wahida,help me,billahillazi ina
tsananin sonki son ki zai iya zama sanadi
ajalina.......bana fata kayi hakuri bom boy bani da
niyyar yaudarar ka domin sam a yanzu bani da
lokacin soyayya asalima ni karatu nasa a gaba
ban
jira ya kara magana ba na barshi a nan.kwance
nake ina tunanin irin son da bom boy ke min tun
ina mitsisiya ta har kawo yanzu ba zan taba
mantawa ba lokacin muna makaranta primary 5
lokacin ina da shekara tara min fito breakfast a
wannan lokacin shekara shida ya shahid baya
nan
yana kasar Rasha,ina zaune ni da wata yar class
dinmu sahura mannir sai ga mahida da gudunta
wahida ga yaya shahid wallahi ya dawo gashi can
yazo ganinmu na kalle ta shine kike wannan
uban
gudun kamar wadda akaiwa bushara da kujerar
makka??"
-------------------------------------------------------------------
gargadi: ban yarda wani koh wata ya canza koh
ta
canza wani wani abu diga cikin littafinnan ba,
kari
koh ragi yin hakan din Almuntahana ne wato
haramcaccene, kuma duk wanda yayi ba tare da
izinina ba ba,Allah ya isa ,ban yafeba, kuma
bazan
yafeba. sai sa nake alfahari da tall gate dan
Zamu
hadua candin da matashin/budurwar.kuma sai
an
saka min...BANA KAUNAR KA!!!
5
SAHURA ta cabe ai ina ganin ko kujerar makka
ba
zata yiwa rawar kai kamar....kar ku takura min
ba
dole inyi murna mutumin daya tafi tun ina yar
mitsitsiyata yace kixo na mike muka jera nai
sallama yana zaune a mota na bude na shiga
yaya
sannu da zuwa ya zuba min ido ko meye abin
kallo a jikina,oho nace ya shahid gani kaina rame
ko? ai zazzabi nai.
WACECE WAHIDA??
wahida yarinyace kyakkyawa ajin farko domin
mahaifinsu bafulatani ne mahaifiyarsu ma
bafulatanar kamaruce a wajen ta kuma suka
samo
tsantsar kyau tana da manyan idanuwa masu
tsananin haske kamar takadda tana da hanci
sannan tana da wadataccen gaashin gira baki
sidik
zara zaran gashin idanu,karamin baki mai dauke
da jajayan lips hakoranta masu daukar hankali
tana
da gashi sosai sannan tana da kyandiri son bata
ki
ba amma akwai abubuwan jan hankalin namiji kai
a takaice de zan iya cewa irin sune qurun ini na
duniya inka samu ka huta,(amma fa idan mai
hankakice),hannunta ya kamo taushin hannun kar
flourn dangote wanda yakan gamsar da mutum, a
hankali yace waya yi miki kunshinnan mom ce tai
mana nida mahida duk abin dana lissafa muku
wahida nada shi to mahida ma haka domin
kamarsu daya ko malamansu basa gane su sai
dai
banbancin su nutsuwa,mahida tafi wahida rawan
kai wahida akwai langwai da jan aji sannan tsiwa
ita kuma mahida tsokana.wahida kina jina wahida
ta daga kyawawan idanunta ta kalleshi ya shahid
ka fasa zama sojan? yayi murmushi wahida
kenan
kina so in zama? ta girgiza kai ina tsoran soja la!
daga yau ki bar tsoron soja domin yayanki ma
soja ne yaya amma dai baka harbin mutane ko?
ina harbin masu laifi mana.....karararrawar da
aka
kada ne yasa mahida fita da gudu tana fadin nina
tafi wahida sai kin taho wata leda ya dauka yace
gashi ku raba na amsa nai masa godiya naceya
shahid ka gaisar min da anti zata ji ina tsaye har
motarsa ta kule ina shiga class na tadda malami
yace zo nan daga ina kike? kan in yi magana
mahida ta taso taja hannuna muka wuce
malamin
ya girgiza kai haka nan yaran suna birge shi.ana
tashi direba yazo daukar mu na nemi mahida na
rasa koda na tambayi kawarta a ina sai ta ce min
suna ofis fada sukayi ita da wata haushi ya
kamani
ina fita na nufi ofis din ina shiga na gansu
tsungune gaban malamai na finciko ta na wanke
ta
da mari nace wallahi kamar a kunnen abba abba
fada ko zaki sani nina tafi in kun gama fadan kya
taho kuma wallahi zan cewa direba kar ya sake
ya
dawo daukarki na juya ina jin guntun kukanta
malam ne ya kirani zo wahida ki tsaya ta fada
mana gaskiya mallam ba zan iya tsayawa ba zan
fadawa ya faruq yazo ya dauke ta to shikenan ku
tafi gobe kwa dawo. a mota tace wahida don
Allah
karki fadawa abba kin ga fa ita ce fa ta fara
jana,dallacan rufe min baki da dai ace ban san
halinki bane ni dai karki fadawa abba ai kuwa sai
na fada masa muna zuwa bangaranmu muka
wuce
mukai wanka mukayi sallah sannan muka nufi
dakin mom da gudu muka karasa muka fada
jikinta,BANA KAUNAR KA!!!
6
TA rungume mu tana shafar tattausan gashin
kanmu ta kalli mahida waya taba min ke? ba
wahida bace ta mareni ke wahida ba antinki bace
kike dukanta mon fada sukai duk da haka in kun
kuma sai na fadawa abbanku nai raurau,Allah
mom
na daina tace yauwa autata ya amin gaba daya
muka fada masa ya rungume mu yana fadin I
miss
u la! mahida me akayi miki kila yi kuka? ba
wahida
vace ta duke ni wahida ashe baki da kunya lalle
zan miki bulala yaya tsaya kaji fada fa sukai a
makaranta mom ce ta kwala mana kira da gudu
muka fito ku zo kuci abinci bana so yunwa ta
kama min ku nace mahida jekiki dauko mana
abincinmu lalle ma wallahi sai dai in kar aci
wacece babba? mom ai dai nice babba ko? mom
ta girgiza kai tace kinga mahida aka fara haifa
ita a
gida ke kuma sai da muka je asibiti mahida ta
shiga tsalle na mike ina zumbura baki dakin ya
alamin na koma yana zaune yana cin abinci na
zauna kusa dashi ya kalleni me kuma aka yi
miki?
ba mom bace tace a hospital aka haifeni shine
kuma abin jin haushi yi hakuri zomuci abinci na
dau dan spoon ya janyo flet gassassun kajine ya
dinga yagowa yana daura mana kan abinci sai
dana ji nai hani an ya zuba min madara me sanyi
nasha tuni...


Read / Download BANA KAUNAR KA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album