Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

SANADIN GIDAN AIKI 1 Complete Hausa Novel Document by SANADIN GIDAN AIKI 1


SANADIN GIDAN AIKI 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 24544



SANADIN GIDAN AIKI 1

Reading Time: 2 Hours

Added On: 14, Nov 2024

Author: Saleehat (S&S Beauty) ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : BRILLIANT WRITEN'S ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 149.09 kb

File Type: txt

Views: 1212+

Download: 821+

Last download: 11 hours ago

Description/Story: ο»Ώ*πŸ…±RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's.}_





🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ˜­πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ˜­πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺






~written by saleehat{s&s beauty}~






*TSOKACI*

_"wannan littafin mei suna asama zan rubutashi ne badan ciwa wani fuska ba kuma zan rubuta shi dan fadakarwa, nishadantarwa, ilimantarwa,labari ne mai dauke da ban tausayi da kauna yana dauke da abubuwan mamaki da darusa masu anfani,dakuma nuna yanayin rayuwa,badan naci fuskar wata ba zan rubutashi._



*GARGADI*

_"banyarda wani ko wata ba ya sauyamin sigar labari tako waca hanya ba duk wanda yayi hakan zeiga sakamako._



*WANNAN LITTAFIN FREE BOOK NE BANA SIYAR WABANE BA*





_*Nasadaugar ga wannan page ga kungiya daya tamkar ga dubu {BRILLIANT WRITEN'S ASSOCIATION} ga dukan wanda yake cikinta🀝🏼🀝🏼πŸ₯°πŸ₯°*_






_page 1-5_


"Wani tamfatsetsan gida ya nufa yana mahaukacin horn,wangale masa get din akayi yashiga da gudu kiris ne bei buge get man dinba,ko parking space beijeba ya fito yana taku cikin isa da kasaita yasha mur fuskarnan ko annuri babu acikinta sei cika yake yana batsewa,nan yan aikin gidan suka hau miko gaisuwa da masa sannu da zuwa,sharesu yayi kamar badashi suke ba.

*ASHMAN* kenan matashi meji dakansa kyakyawa kin kowa san wanda yarasa,dan gata agun mahaifansa,saurayi mei cikar haiba mai gwarjini da farin jini aguri mutane bare kuma aje ga 'yan mata *ASHMAN* dan kimanin shekaru 27 kyakyawa ne na karshe,dogo no sosei kuma fari jajir dashi yana da yalwar gashin kai tare da saje mai daukar hankali lufluf kamar na turawa,eyes dinsa masu daukar hankali da zara-zaran eyes lash girarsa kiris ne bata hadeba tsabar cikarta,shiba dogo ba kuma ba siriri ba,yana da jiki kalar na jaruman maza masu ji dakansu,mutun ne miskili marasan magana,in takaice muku ban ganar kyau shi kat ne,miskili ne na'ajin farko baidamu da kowa face kansa da iyayansa mutun ne wanda besan darajar nagaba dashiba musamman ma talaka,ya dauki talaka tamkar hanyar wucewarsa ya takasa,tarbiyyarsa da tangara acikinta,shoshalewarsa kawai yakeyi yasha sha'aninsa da duniyan cinsa,bashi da mutunci akan duk wanda yashiga al amuransa,yaraina mutane da dama ganin yafisu da arziki dukiya da kudi sun gama ratsashi gani yake yafi karfin komai a duniya.


"Shiga wani katafaran palour yayi wanda yaji kayan alatu koni bantaba ganin irin haduwar wannan palour ba ya tsaru iya tsaruwa ba a magana,nan yan aikin cikin palour suka hau miko gaisuwa,tsaki yaja tare da zuba musu harara,sanin halinsa yasa sukaja jiki suka fice,zama yayi daya daga cikin kujerun wanda inga zauna tsavar laushin su sei kajika wata duniyar,lumshe sex eyes dinsa yayi sanyi a.c na ratsashi da sanyayan kamshin mai dadin ji.

"Wata matashiyar maca ce tafito mai kimanin shekaru 38 suna mutukar kama *ASHMAN* kamar tasu ta baci itama kana ganinta kasan jin dadi ya zauna ajikinta,da murmushi ta karaso kusa dashi tana zuba murmushi ta zauna sit din dayake ta dafa shoulder dinsa tace,my son lafiya naga fuskarka babu annuri? Bude eyes dinsa yayi ya sakar mata murmushi wanda seida yabaiyana siririyar hushiryarsa yace Nothing my mom,oh my son baka saba min hakaba maike damunka ne? Momy wallahi kijawa wa'anan dabobbin gidanan kunne inba haka zan cici uwarsu dukansu...cikin damuwa momy tace,mai suka maka?mtwss momy tunda dai nafada ai basei kinji mai sukamin ba tunda naga kema rai zaki batamin kinga tafiya ta,mgn momy kemasa tana lalashi yayi banza da ita yayi gaba abinsa zuwa room dinsa,murmushi tayi tace my son kenan allah ya shirya min kai.

'Direct part dinsa ya nufa seicin magani yake,tundaga palour sa ya fara cira kaya dagashi sei siglet da boxe ya shiga bedroom dinsa,wata yar matashirya budurwa ce sanye da uniform pick colour daga gani itama yar aikin ce,gyara bed din take haka yasa bayanta kawai ake gani,tsawa ya buga mata mai razanarwa.


"Tsabar furgita da tsoro batasan lokacin da ta haye bed dinba taja bedsheet din ta gudundune aciki tayayimi pilo tana rufe jikinta dashi.


"Bura ubancan kedan uwarki bed dina kika hau?kofa yaja yanasawa kofar key....cikinta ne yaja kugi jin yasa key a kofar na zufa tashiga karyo mata take zuciyarta ta tsinke hawaye suka fara zubo mata dan tasan yau kashinta ya bushe agidan nan.


"Beiyi wata-wata ba yahau bed din tare da fisgota kara zata saki ya hade bakinsa da nata ya danneta....mutsu-mutsu tafarayi ganin zata kawo masa yawwa yasa yakuma danneta yanaji wani abu na ziryar tarsa wanda yakasa musaltashi tuni yafara zare mata rigar jikinta.........





_*TO YAKUKAJI ACI GABA KO KWA? COMMENT DINKU SHIZAI SA NA CIGABA INAJI SHIRU KUMA KUJI SHIRUπŸ˜…πŸ˜˜πŸ₯°*_






~❣Written by saleehat{s&s beauty}❣~


*πŸ…±RILLIANT WRITER'S ASSOCIATIONπŸ–Š*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_





🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ˜­πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ€¦πŸ»β€β™€πŸ˜­πŸ™†πŸ»πŸ™†πŸ»
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺






~Written by saleehat{s&s beauty}~





_Naji dadi sosei ganin book yasamu karbuwa,shiyasa nayi miku typing kan lokaci da dama,dama wasu sun sanni ina mai kara godiya gareku fans kar ayi sanya da yin comment in kukayi haka nima zakujini lakwasπŸ˜‚πŸ€ͺ_






*"wannan page dungurugun na sadaukar dashi ga mahaifiya ta (ina alfahari dake uwa daya tamkar ga dubu duk duniya bani da kamarki ummina abar alfaharina)*






_page 5-10_


....jikinsa har rawa yakeyi yanajinsa aduniyar maji dadi,sosei take kokarin kwatar kanta dan tasan bashi da imani yanzu seiya keta mata hakkinta,sake danne ta yayi ganin taki tsayawa,rigar yajefar agefa ya sa hannunsa biyu ya cafko dukiyar fulaninta yahau matsatsu cikin mugunta gawani dadi dayaji yana ratsashi tun daga kansa har yatsan kafarsa,kuka takeyi ba kaukauta tana yarfe hannu jin zafin ddatakeyi har tsakiyar kanta,daker tasamu ta zame bakinta cikin shashekar kuka tace....yalabe kataimaka karka tarwatsamin rayuwa ta ka ruguzamin farin cikina ina da buri yalabe kayi hakuri tafa kuka nacin karfinta.


"Shikwa shan'sha'aninsa kawai yakeyi yana mimikewa,baimasan tanayi ba,dogon wando jikinta yafara kokarin cire mata,firgita tayi suka fara kokwa,kusan dei karfin mace da namiji ba daya ba nan yasamu nasarar rabata da dogon wondon ta daga ita sei pant.


"Innalillahi wa'ina'ilaihi raji'un ita kadai take fada jimta ajikin wani wanda ba muharaminta ba zigidir ya ilahi allah gani gareka ka kubutar dani karya ruguzamin farin ciki ta fashe da kuka...yalabe....dan allah kayi hakuri bani dagata karka rabani da budurcina alfaharin kowace budurwa takai budurcinta gidan mijinta yalabe kaji tausayina ka agazamin wannan abin shi kadei nake tutuya dashi nake tun kaho kayi hakuri.


"Nan yashiga shafata yana lumshe ido mirsisi yayi dan kwa yaji duk abin data fada murmushin mugunta yayi yafara zamai mata pant,wani karfi ne yazo mata ta karsa masa cizo a kunnensa da sauri yayi kara ya saketa,wuntsulowa tayi daga kan gadon tana zubda hawaye ta dauki rigarta ta na kare kirjinta wanda ke mata radadi jikinta sai rawa yakeyi ta make ajikin bango tana rawar sanyi.


"Ransa yayi masifar vaci cikin zuciyar sa yace yarinya kin tabo ruwan dafa kanki tunda har kazamin bakinki ya tafa skin dina(kujifa wani raini hankali fans yasan karamin bakin ne ya tsotseshiπŸ˜‚)gadan-gadan....ihu zata kurma yayi sauri ya buga mata tsawa yana mata nuni da hannu yace...kina kara seina farfasa miki jiki...dan uwarki ni zaki ciza dan inajin dadi dake to wallahi kinci daraja daya bana zuna da yau seina koya miki hankali seina kyeta miki haki shegiya keda bama taste zakiyi ba wata kucaka dake seide aji lami babu dadi wawiya kawei jaka talakar banza yar gidan talakawa matsiyaciya mara asali kidahuma...kuma wallahi tallahi kinji na rantse maki kika kuskura kika fadawa wani abin dana miki seina sa anyi repin dinki yanda baxaki muruba kuma yanzun ma funishement nayi miki da abin dakika aikatamin na hawamin bed kucaka kawai yaja tsaki yawuce toilet abarnan mike a wando......🀭(hmmm mara kirki kawai harda wani cewa beji dadiba)


"Mutuwar tseye tayi maganganunsa namata yawo aka,hawaye na zuba a idonta tace shikenan shi talaka bashi da gata bashi da galihu bamaijin kan talaka seide dan uwansa talaka meiyasa? Ga cin fuskar dayayi min ga tozartani dayayi yagama gani tsaraicina sannan ya zaxageni......wallahi karki kuskura nafito nasa mi dakin nan da dadi kuma kafin nafito kificemin a room yaja tsaki,da sauri tasa kayanta ta gyara masa room din tanajin tsanarsa a zuciyarta ko kaunar kallon face dinsa batajin zata iya duk duniya babu wanda ta tsana kamarsa hamdallah kawai takeyi dabe keta mata haki ba,cikin ranta tace....dan iska kawai waishi baya zuna kawai dei allah ya kwace ni....ji tayi alamar ze fito da gudu ta fita a part dinsa gani tayi atara duk yan aikin gidan palour dur kushe gaban hajiya layla(momy).


"Kallon tuhuma momy tabida dashi ganin duk kayanta sun ya mutse tace....ke kuma daga ina kike?sei sumi-sumi kikeyi dakai.....kirjinta ne ya buga hawaye da take makale dasu suka zubo tana in ina tace....hajiya daga gyaran dakin yalabe nake......ke kinji min munafukar 'ya uban mei aka miki kaka fara kuka ko shi baban nawane yamiki wani abin....tunowa tayi da
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download SANADIN GIDAN AIKI 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album