Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

DR BOBBY Complete Hausa Novel Document by DR BOBBY


DR BOBBY

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 42577



DR BOBBY

Reading Time: 3 Hours

Added On: 20, Jan 2025

Author: Aysha Rano ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07063800556

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 228.79 kb

File Type: txt

Views: 320+

Download: 233+

Last download: 24 hours ago

Description/Story: 🤍Dr.BOBBY🤍

By Aysha Rano✨

Wattpad@aysharano22


Bismillahir rahmanir raheem....


01


FREEDOM COLLEGE OF NURSING AND MIDWIFERY(FCNM) KANO...


Dogon building ne mai matukar kyau da tsaruwa...sannan yanada girman da baka isa kace ga iya inda ya tsaya ba...daga ciki akwai makeken surrounding mai daukeda shukoki iri daban daban da sukayi matukar qawata wajen...ga wani tafkeken titi da ban samu ganin iya inda ya tsaya ba a shimfide hadda roundabout kamar dai normal hanya...kallo daya zakayima makarantan kasan bana 'ya'yan kananun masu kudi bane domin tun daga yanayin gini da yanda akayi tsarinta ko university albarka...a takaice dai kallo daya zakayima FCNM kasan makaranta ne daya amsa sunanshi makaranta...kuma makaranta ne da duk wanda ka gani a ciki zakasan iyayenshi manya manyan attajirai ne...ko ina yayi tsit sai few students dake kaiwa da kawowa kasancewan duk students suna classes dinsu sai securities da masu gadi da kowa ke various post dinshi...ana wangale gate wata Hadaddiyar Range Rover ta shigo ciki baqa wulik daidai da glasses dinta baqin tint ne a jiki hakan yasa baa iya ganin wanda yake ciki...ta karasa parking lot da aka rabashi biyu tareda indicating staff and students parking area...kai tsaye staff parking area motan ta nufa tayi parking cikin wani babban car park da yafi duk sauran na wurin girma...securities da some of staff da sukaga shigowan motan sukayo inda tayi parking da sauri kamar yanda suka saba duk proprietor yazo har rige rigen zuwa tarbanshi sukeyi snn su take bayanshi har zuwa office dinshi...driver na gama parking ya bude ya fito saidai kafin ya zagaya ya bude motan wadan nan mutanen sun rigashi nan take mutumin dake cikin motan ya bayyana...legs dinshi yafara saukowa waje kafin shima ya fito a hankali yana kallon mutanen...matashi ne da ak'alla bazai wuce 31 to 32 years ba...dogo ne sosae don cikin maza goma da kyar zaa samu guda daya wanda tsayinsu zaizo daidai dashi duk da cewa yanada dan jiki kai tsaye bazaa kirashi da siriri ko kuma mai qiba ba...komai tsawon namiji duk ya jera dashi sai yaga ya zama gajere kusa dashi...sannan yanada wani irin haske mai daukan ido wanda kallo daya zaka mishi ka gane ba full blood bahaushe bane...ko hannunshi ya daga zakaga tarr sbd tsabar farinshi...sanye yake cikin three piece suit dark blue dayayi matching da jikinshi sosae...tun daga gashin kanshi har zuwa sajenshi sun kwanta luf gashi sai shinning suke as a result of gyara da sukesha...yanada round face mai daukeda dogon hanci da matsakaicin baki...sai eyes dinshi da duk ya ware maka su a kanka saika tsorata sbd tsabar girmansu and su kansu eyeballs dinshi abun kallo ne..fararene tas sai wajen bakin kuma nashi ya kasance golden brown...sune irin idanun dake ladabtar da mutum komai rashin mutuncinshi...sune kuma irin idanun da suke sanya mata kware mishi domin kallo daya zakayi musu ka gane ba kowane irin ordinary eyes bane...they are kind of special kaman yanda mamallakinsu shima ya kasance special...hannu yaketa faman mikawa staff din nashi suna gaisawa domin bai son durkuson da suke mai sam...yafi gane suyi musabiha kmr yanda addinin musulunci ya tanadar...bayan sun gama gaisawa suka shiga binshi a baya har zuwa office dinshi as always driver na rikeda brief case dinshi...secretary na ganinsu ta mike da sauri ta bude office din suka shiga...bayan ya zauna ya dauko kudi ya basu suka fita suna zabga mishi godia as always...Obi driver ya ajiye mishi briefcase shima ya fita...Ngozi(his secretary) ta shigo itama ta gaisheshi snn ta mika mashi schedule dinshi tareda wasu files kmr yanda ta saba...bayan ya karba tasake mika mashi wani envelope tana fadin"Sir you have a message from Kinana Hospital"...baice komai ba ya sake karban envelope din ya ajiye...ganin har yanxu tana tsaye yace"is there anything else?.."da sauri tace"Ss..Sir its Doctor Bukar...he said.."bata karasa baya katseta da fadin"hold it... how many times do i have to tell i dont want to hear about him?.."kai a kasa tace"Sorry Sir"...yace"this should be your very last warning...if you dare repeat this mistake again you are fired"...jikinta har ya fara rawa tace"am very sorry sir... i will never do that again"...ba tareda ya sake kallonta ba yace"you can go"...yana rufe baki ta juya ta fita daga office din...shi kuma ya dauki files data shigo dasu ya fara dubawa...yayi signing inda ake bukatan signing dinshi snn ya shiga duba schedules din...ba wasu schedules bane masu yawa kawai staff meeting zasu fara 9 zuwa 10:30...by 11 zai shiga Area Hostel ya duba construction na new apartments da ake a both male and Female hostel sai kuma ya shiga College Clinic by 2...tsaki yaja yana ajiye file din shi bai cika son shiga college clinic ba shiyasa yayi employing Dr Bukar sbd ana samun cases din da sukafi karfin nurses...dukda iya students ake dubawa ciki shidai bai cika son shiga ba sam...yanxu gashi dole saiya shiga tunda Dr Bukar din was fired...ya jingina da kujera yana shafa lallausan gashin kanshi...ya zama dole ya sake employing wani Dr dan bazai iya hada duk aiyukanshi da shiga college clinic ba tunda ba ko yaushe yake shigowa college din ba sai Thursdays da Fridays...sauran ranakun yana hospital dinshi mai suna FREEDOM SPECIALIST HOSPITAL... duba agogon hannunshi yayi yaga yanada sauran time kafin 9 dan haka ya janyo computer dinshi ya fara aiki a ciki...sai yanxu na samu daman karema office din nashi kallo and i was like"Wow wow wow"...my people its one huge office you know...tunda nake ban taba ganin office mai kyau da tsaruwanshi ba...daidai da funitures dake cikin office din abun kallo ne hadda su dinning ko office din governor sai haka lol😂...a jikin wall din office din wani katon picture dinshi ne yana sanye da white suit daya matukar yi mishi kyau sosai...ya sunkuyar da kanshi yana rubutu aka dauki picture din da gani bai san an dauka ba amma fadan kyawun da yayi is a waste of saliva...a kasan pic din an rubuta Dr.BOBBY ATTAHIR WAZIRI...sai kuma in bracket aka rubuta CEO FREEDOM GROUP OF SCHOOLS AND HOSPITALS...Landline dake ajiye kan table dinshi ne ya fara ringing...yana dauka secretary dinshi tace"The Provost wants to see you sir"...a takaice yace da ita"ohk"snn ya ajiye wayar...ko two minutes baayi ba wani matashi ya turo kofa ya shigo...yana sanye cikin white shirt long sleeve da black trouser yayi tuck in shirt din...dogo ne shima mai haske saidai kallo daya zakayi mishi ka gane ba bahaushe bane...ya karasa ciki ya zauna yana kallonshi with a smile yace"the Proprietor Sir"...dan dagowa yayi ya watsa mashi wani kallo snn yacigaba da abinda yake...daya guy din ya bata rai yana cewa"nidai ka dena hararana da wnn big golden eyes din naka pls...haka nan kasa na fara having nightmares"...dena operating computer yayi yajuya yana facing dinshi sosae...cikin husky voice dinshi yace"Nuruddeen"...da sauri ya amsa da"yes Bobby"...yace"just go straight to the point nasan tunda kazo office dina akwai abunda ya kawoka...say what you want to say"...kmr jira yake kuwa ya gyara zamanshi before yace"its about Dr Bukar..dont you think he deserve a second chance?.."tsaki Bobby yaja tareda fadin"i don't want to talk about him"...da sauri Nuru yace"but you have to Bobby...give him a second chance...we are all bound to make mistakes so forgive him tunda har yayi nadama...please!"...girgiza kai Bobby yake voice dinshi na nuna tsantsan bacin ran da yake ciki yace"i will never forgive that bastard..never"..dafe goshi Nuru yayi ya rasa ta yanda zai bullo mishi...can yace"Bobby me kakeyi ne haka?...this is unlike you?.."yana rufe baki yace"bazan taba yafema wnn mutumin ba...i trusted him amma yaci amanata...this is the problem with Hausa Fulani people...kwata kwata basu san alkhairi ba snn basu da imani basuda rikon ama.."Nuru bai bari ya karasa ba yace"enough please!...zaka fara kou?...you are always looking for a way to insult Hausawa ko Fulani sai kace kai ba bahaushen bane"...da karfi Bobby ya buga table dake gabanshi cikin karaji yace"stop calling me bahaushe niba bahaushe bane...infact babu abinda ya hadani da hausawa so mind your tongue"...murmushi sosai Nuru ya saki yana kallon yanda yake ihu sai kace cewa yayi shiba musulmi bane...har kullum baya dena mamakin kalar kiyayyan da Bobby kema Hausa Fulani...ya tsanesu to the core shiyasa ko cikin staff da securities dinshi yawanci ba hausawa bane infact a duk Company dinshi da kyar zaa samu hausawa goma da suke aiki...ko a wurin aiki baison hada hanya da hausa fulani ya rasa gane kan wnn kiyayya...and the funny part of abun is shi kanshi Bobbyn jinin hausa fulani ne...his father was Fulani from Gombe state and his Mother Igbo from Enugu state shiyasa always yake considering kanshi as igbo sbd Mom dinshi is one...wnn dalilin yasa ko cikakken hausa bai iyaba sbd bayi yakeba idan yana mgn da hausa zakaji kaman he is learning cox yanda yake pronouncing words din
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download DR BOBBY

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album