Join Our WhatsApp Group

ASHE BA SO BANE Complete Hausa Novel Document by ASHE BA SO BANE


ASHE BA SO BANE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 17571



ASHE BA SO BANE

Reading Time: 1 Hours

Added On: 25, Aug 2023

Author: Fatima Zara Alhassan ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08162058867

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 100.6 kb

File Type: txt

Views: 1029+

Download: 187+

Last download: 4 days ago

Description/Story: ๏ปฟ๏ปฟ```ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š
complete๐Ÿ–Š๏ธ
MARUBUCIYAR:
*Bayan wuya...
*Ashe ba so ba ne

Ban manta da ke ba my sisi IMAN FATIMAโค๏ธso much
Gargadi!!!
Ban rubuta littafina don cin zarafin wani ko wata ba, sabo da haka a kiyaye

Ban yadda wani ko wata ya juya min littafi ba tare da izinina ba!

โค๏ธ๐Ÿ’š๐Ÿ’™ True love story with fiction โค๏ธโค๏ธ๐Ÿ’œ
Written by-
Fatima Zara Alhassan

Nasadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU

Bismillahir Rahmanir Rahim

01

Kebbi state.
General Hospital Argungu...marasa lafiya hudu ne ke cikin ko wane d'aki, ya yin da kowa ke b'angare daban -daban gadon majinyata sai kujeru d'aya-d'aya na masu jinyar marasa lafiya

Usman dan Allah ka cire wannan damuwar ta ka in ba so ka ke ciwon nan ya fi qarfin ka ba! At your age a ce kana fama da Hawan jini(hypertension) akan abin da balalle ne kasame shi ba...wlh ina tabbatar ma ka idan mama taji wannan maganar sai ranta ya 'baci cewar Nasir wanda ransa a mugun 'bace! A ce wai abokin sa na kwance a gadon asibiti sabo da wata aba wai ita soyayya...

Nasir wai miye haka ba ka ganin ba mu kadai ba ne acikin dakin nan,shi ne kuma za ka dinga fadamin son ranka...to wlh ba zan dauka ba ga kofa nan ka na iya tafiya!!!
Ko an gaya ma ka ni na daurawa kaina? Ina son ka sa ni cewa shi "SO" ba ruwan shi da mai kudi ko talaka,ya kan ka ma mutane biyu ne,ya yin da zuciyoyin su,su ka hadu face to face ko hoto ko kuma su ji daga murya...yes ban taba ganin ta ba amma Ina son ka sa ni cewa idan ka cire iyaye na wlh babu wanda na ke so sai ita,ita ce hasken idaniya ta farin ciki na in takaice maka ita ce rayuwa ta...
**** **** **** **** **
Ka na iya tafiya,amma kasani duk ranar da ka fada tarkon SO za ka ban lbr!
Allah ya kiyaye in fara son yarinyar da na hadu da ita a Social media...kaima ina ma ka fatar kubuta daga daga wannan mahaukacin SO....Sallamar mama ce ta katse su daga conversation din da suke yi...





Yawan Comments yawan typing๐Ÿ˜ƒ

**Comment
**Share
**Vote
Da fatar Kun ji dadin wannan page









































``````ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š

Incomplete
MARUBUCIYAR
*Bayan wuya...
*Ashe ba so ba ne
Ban manta da ke ba my sisi IMAN FATIMAโค๏ธso much

Gargadi!!
Ban yadda wani ko wata ya juya min littafi ba,ba tare da izinina ba!

๐Ÿ’™๐Ÿ’šโค๏ธTrue love story with fiction โค๏ธ๐Ÿ’›โค๏ธ
Written-by
*** Fatima Zara Alhassan***

Nasadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU

Bismillahir Rahmanir Rahim

02
*** *** *** *** ***
Hakan ya sa suka juyo gaba dayan su. "Mama ina wuni" Nasir ne yayi wannan magana. "Lafiya lau Nasiru, ya mamar taka?" "Lafiya lau take" "to madallah" Mama, ni zan wuce, Allah ka bi da lafiya" cewar Nasir. "Ameen ameen Nasiru, amma nace ba, koma ka zauna!"
Ba Nasir Kadaiba, har shi kanshi Usman sai da gabansa ya fadi, domin lokaci daya Mama ta hada ranta. Jiki a sanyaye ya koma wurin zamansa. Yanzu duk wannan uban ciwon da yake Ji, wato akan mace ne, macen ma wai a social media suka hadu?!
Duk wannan maganar Mama ta yi ta a cikin zuciyarta ne. Ta sauke ajiyar zuciya sannan ta ce "Nasiru, ina son ka daga kanka ka dube ni da kyau! Bana son kwana-kwana, kar ka ce zaka boye min sirrin da abokinka yake boyewa a cikin zuciyarsa. Ka fada min tsakaninka da Allah, me ke faruwa? Saboda duk abin da kuka tattauna, na ji shi a kunnena, saboda haka Ina saurarenka". Wannan lokacin da ace likita zai sake duba zuciyar Usman da tabbas zai fada musu cewa hawan jinin Usman ya karu. Shi ba ma wannan ba, ya san matukar Mama ta ji labarin nan, ba shakka sai ta tsani yarinyar da yake so. Shi kuma har ga Allah baya son kowa nasa ya tsane ta. To amma ya zai yi tunda wannan mai kan kwakwar ya zo, kuma yana jin nauyin mama, ai sai ya fada mata mtstsw...
Hararar da Usman ke yima Nasir yasa ya sake dukar da kansa kasa, ya fara da cewa...

Yawan comments, yawan typing ๐Ÿ˜„

**Comment
**Share
Da fatar kun ji dadin wannan page```





```ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š

Incomplete...๐Ÿ–Š๏ธ
MARUBUCIYAR
*Bayan wuya...
*Ashe ba so ba ne
Ban manta da ke ba my sisi IMAN
FATIMAโค๏ธso much

SADDAM MAGAJI Ina gdy sosai๐Ÿ‘Œ

Gargadi!!
Ban yadda wani ko wata ya juya min littafi ba, ba tare da izinina ba!

True love story with fiction
Written-by
*** Fatima Zara Alhassan***


Nasadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU

Free Book๐Ÿ“š
Bismillahir Rahmanir Rahim

03
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’
" Asalin labarin"
Gwazange Quarters misalin karfe 5:00pm na yamma, lokaci ne da matasa ke zama a majalisar su, domin hirar duniya...

Da kuma sa ido akan duk wadanda ke wuce wa. Hakane Aikin Su Ako Wace Rana A majalisa...

" Salisu kasan Allah group din da ka sa ka ni Ina jindadin shi sosai! Su na da ban dariya..."
Wanda aka kira da Salisu yace " hm... kai dai bari, ni ma wallahi Ahmad ne ya sa ka ni...ni ban ma San inda Ahmad ya samo lambobin mutane ba"
Kasan harda yan' Sokoto, kebbi kai har ma da yan Zamfara."
" Dan Allah ka ce ya sa ka ni,nasan za ayi chilling aciki... Cewar Nasir "
" Ai kuwa kana ciki,amma I think ba ka Online shiyasa ba ka gani ba, sunan group din AMINAN JUNA... Usman ne ke wannan maganar..."
**** **** ****

"Mama Usman ya hadu da yarinyar da yake so ne acikin group din AMINAN JUNA... yarinyar na son wasa da dariya ,ta na da barkwanci sosai,hakan ya sa take birge shi...ya bita har private ya gabatar da kansa awurin ta."
"Hauwa ta nuna mishi ba matsala ,amma ya ba ta lokaci za tayi tunani..."

After 3 days ya sake tuntubarta akan ya ake ciki ya ji shiru?"

A takaice dai soyayya mai karfi ta shiga tsakanin Usman da Hauwa!
Hakan ya sa duk wadanda ke tare da Usman sun san Hauwa...

Wasa wasa soyayya suke bugawa babu kama hannun yaro...
Wanda su na ganin in ba su mallaki juna ba, za su iya Kullah Alakah Mai Karfi Gaske!! Sai dai kash...

Yawan comments yawan typing๐Ÿ–Š๏ธ๐Ÿ˜ƒ

**Comment
**Share

Da fatar ku na jindadin yadda littafin ke tariya๐Ÿ‘Œ

Godiya ga masoyan ASHE BA SO BA NE๐Ÿ‘๐Ÿป

Allah ya bar zumunci๐Ÿ‘Œ```





























```ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š

complete..๐Ÿ–Š๏ธ
MARUBUCIYAR
**Bayan wuya...
** Ashe ba so ba ne

Ban manta da ke ba sisi my IMAN FATIMAโค๏ธso much

Saddam kabeer magaji,na ga kokarin ka Allah ya bi ya๐Ÿ‘๐Ÿป


Gargadi!!
Ban yadda wani ko wata su juya min littafi ba, ba tare da izinina ba!


โค๏ธ True story
Written by
Fatima Zara Alhassan


Na sadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU๐Ÿ‘Œ

Free Book๐Ÿ“š

Bismillahir Rahmanir Rahim

๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“
04
A zuciyar Hauwa ba haka abun ya ke ba...
*** *** *** *** ***
Zamfara state
( Gusau)
"Gida ne ma daidaici,mai kyau... irin gidajen da gwamnati ke ginawa saboda ma'aikatan ta...
" Wata mata Kyakyawar budurwa ce ta fito daga cikin gidan, sanye da kayan makaranta farare tas...
Hakan yatabbatar min da cewar ita din Daliba ce a school of Nursing Gusau..."

Fara ce sol...mai matsakaici tsawo. Ta na da tsawon fuska kadan, da manyan idanuwa masu daukar hankali Ga duk wanda ya yi tozali da su...

Hancinta ya da ce da fuskar ta...ya yin da bakin ta ya kasance karami. Ga ta da kirar halitta mai tafiya da duk wani lafiyayyen da namiji a takaice dai gsky ta hadu iya haduwa...

" Maganar wata yarinya karama wadda ba za ta wuce Shekara 8 ba, cikin sauri ta ke kiran Aunty Hauwa...

"Hakan ya sa nasan cewa wannan kyakkyawar ita ce Hauwa... Hanan meya faru? Kina ta kwalamin kira? " Aunty ummi ta ce ki zo ki yi breakfast,kar kije school da yunwa... Ta kare maganar cikin shagwaba...

" A tare suka koma cikin gidan, da sallamarsu suka shigo cikin falon, wanda ya na da girma ba laifi.
Ummi na ganin su ta nuna ma Hauwa dining table, da alamah umarni ake ba ta, ta wuce kawai...
A hankali Hauwa ta gama cin abinci ta. San nan tayi ma Ummi sallama za ta wuce school sabo da gudun yin latti (late).
"To Allah ya tsare a dawo lafiya...Amin amin ummi sai na dawo"

๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’

Hauwa su hudu ne 4 a wurin iyayen su,babban yayansu Ahmad sai Hauwa da Aisha sai kuma Autar su Hanan ...
" Hauwa yanzu aji biyu ta ke 2 a school of Nursing. Aisha kuma secondary School ss2 yaya Ahmad yana aiki a Zamfara Radio...yayi Aure ,gidan sa be da nisa da gidan iyayen sa. Sunan matar shi Maryam, suna da yara biyu mata BANAN da FANAN"

Hauwa yarinya ce mai son social media sosai ,hakan ya sa ko yaushe ta na rike da waya a hannun ta...
Iyayen ta sun yi fadan amma a banza,har kwace wayar ta Alh. Adamu waziri ya yi,wato mahaifinta.
" Yana kuma ganin laifin kansa akan sakacin sa na ba yaran shi waya tun su na kanana!
" Sai lokacin da za ta shiga School of Nursing san nan ya ba ta waya. Ya kuma yi ma ta gargadi sosai akan harkar social media...
" Duk abin da aka fada ma Hauwa akan illar social media,ta yi "kunnen uwar shegu da su " Wato tashiga tanan ta fita tanan..."

**** **** **** ****
Hakan ya sa ko wane group aka turo ma ta sai ta shiga, ba ruwan ta.

Wata Rana ta na tsaka da chatting aka turo ma ta link na wani group" AMINAN JUNA"
Ba tayi wata wata ba, ta danna join, sai ganin kanta ta yi a cikin group din...
A hankali har ta sa ba da mutanan group din...akwai wata da kullum sai an turo ma ta message, hakan ya sa ta ce yau bari ta bude, taga abun da sakon ya kunsa...


Yawan comments yawan typing...๐Ÿ–Š๏ธ๐Ÿ˜ƒ

***Comment
***Share

Ku yi hakurin rashin jina kwana 2

Da fatar littafin na tafiya yadda ku ke so?

Godiya ga masoyan ASHE BA SO BA NE๐Ÿ‘๐Ÿป

Domin shawara ko gudun muwa ...๐Ÿ‘‡๐Ÿป
08144066758```


































`````ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š

Incomplete..๐Ÿ–Š๏ธ
MARUBUCIYAR
**Bayan wuya...
** Ashe ba so ba ne

Ban manta da ke ba sisi my IMAN FATIMAโค๏ธso much

Saddam kabeer magaji,na ga kokarin ka Allah ya bi ya๐Ÿ‘๐Ÿป


Gargadi!!
Ban yadda wani ko wata su juya min littafi ba, ba tare da izinina ba!


โค๏ธ True story
Written by
Fatima Zara Alhassan


Na sadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU๐Ÿ‘Œ

Free Book๐Ÿ“š

Bismillahir Rahmanir Rahim

๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“
05
"Assalamualaikum. Amincin Allah ya tabbata ga ma abociyar kyau da kamshi... Ina miki fatar alkhairi,da fatar kina cikin koshin lafiya?
Daga mai son kasan cewa abokin rayuwar ki. Ina fatar za ki gane mai magana
Usman Argungu na cikin group din AMINAN JUNAโค๏ธ

"Bayan ta karanta massage din, sai tayi mishi reply kamar haka: wa alaikumus salam. Tabbas na gane ka,abokin tsokana na๐Ÿ˜ƒ to ya kake ya gida? Nagode sosai"
Wasa wasa sai ga Usman da Hauwa su na soyayya...Wanda a bangaren Usman soyayyar gaskiya ce while Hauwa ba haka ta dauka ba...
A tunanin ta soyayya ce kawai ta social media,wadda za a gama a rabu,sabo da babu Wanda ya taba ganin Dan ' uwansa,in ba a hoto ba...

Amma duk da haka Aisha ta San Usman,sabo da ta na samun labarin shi awurin Hauwa....

Akwai lokacin da ta ke ba Aisha labarin Usman da yadda ...


Read / Download ASHE BA SO BANE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album